← Book details Kanwar Maza 1&2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 15 OF 116

Sashe 15

Kanwar Maza 1&2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ya bata litattafan, yayi mata kashedi tare da jadadda mata, idan har ta cigaba da da
anci, sai ya sa an yi mata repeating.
*********
Zaune take a kan makeken gadonta,
akin cike da kayan alatu kai da gani ka sam mai
akin 'yar gata ce.

Ta dun
ule wuri guda a kan gadon, idanunta sun yi jawurr alamar ta sha kuka.

Daga ita sai doguwar riga 'yar kanti, kanta babu
an kwali, kallo
aya zaka yi mata ka san tana cikin matsananciyar damuwa.

Turo
ofar
akin aka yi, wata babbar mace ce ta shigo
akin, idonta sanye da farin gilashi, hannunta ri
e da tray da cup.

Cikin tausayawa ta kalli yarinyar, ta
an girgiza kai, ta
arasa ta ajiye trayn, ta rungumota tana fa
in "Haba Iman
ina, shikenan rayuwa bawa ba zai jurewa
addara ba?

So ki ke ciwona nima ya tashi?"
Iman ta girgiza kai, hawaye na cika idanunta.

"To Meyasa zaki takura kan ki, haka Allah ya so dama, ai dama tun farko biyayya ce zaki yi mini, kuma Allah bai yi yiwuwar abun ba, amma ki yi ha
uri kin ji babyna"
Ta jinjina kai lokacin da take sake kwantar da kanta a jikin matar.
akko tea a kofa tana bawa Iman a baki, tana sha tana share hawaye, kai da gani ka san akwai tsantsar soyayya da
auna a tsakanin su.

Ta gama bata tea a baki, ta dinga shafa gashin ta, tana yi mata nasiha.
**********
Mama ta mayar da hankali sosai a kan ibada, mutane na ta shirin zuwan watan ramadan, mama tana ta azumi ita da su yayyen ruma, amma ban da hajiya ruma da cin abincinta ne kawai ya dameta.

Yanzu haka ta cinye taliya, ba ta
oshi ba, ta kwa
a garin kwaki ta zauna tana ci.

Yasir sai masifa yake mata, wai shegen ci ne da ita kamar akuyar
auye, ko saurarensa ba ta yi ba ta cigaba da tura abincinta.

Mama ta kalleta ta ce "Wai ke ruma, ko zuciya ba zaki yi ba, azumin nan da kowa yake yi na neman lada ko guda
aya ki gwada ba?"
ata fuska tayi ta ce "Mama ni sai Allah ya kaimu watan ramadan, idan na fara azumi tun yanzu, ai ramewa zan yi kan salla"
"Ke ta ramewa ki ke, dan ubanki ina nuna miki ibada amma ke ba kya so"
Shiru ta yiwa mama tana cigaba da dan
arar garin kwakinta, dan ba ta ji za ta iya wannan azumin ba, idan na du gari ya zo dai ta jarraba.

Bisa ga jajircewar yaya Umar, aka samu ruma take
an ta
uka abin arziki a makarantar islamiyya, shima ba wani sosai ba, dan sam ba ta bayar da hadda, tana iya
arin ta ko ba duka ba, ta
an iya karatun da aka biya musu, saboda idan yaya umar ya titsiyeya ta
an samu abin karanta masa dan ya bari ta yi barci, idan kuwa ba baka ba ta san sauran.

Yau ana can ana sallar la'asar, ruma tana zaune tana shan mangwaron ta, tuni ta yi sallarta a cewarta ba za ta iya bin jam'in nan ba, tun tana tsayuwa sai jiri ya fara kwasarta ba za ayi a idar ba.

Ta gama shan mangwaronta, ta tafi wurin alwala wanke hannu.

A wurin alwalar akwai yaran da suma ba sa sallar, suke ta wasan su.

Babu tsammani, ruma ta ji an zuba mata bulala.

Tamkar wadda ta fita hayyacinta, haka ta tashi a gigice, tana duba wanda yayi mata wannan
anyen aiki haka.

Wani prefect ta hango, bayan ya zuba mata bulalar ya tafi kora sauran yaran da bulala.

Cikin ki
imewa, ta
auki
atuwar buta guda
aya, ta bishi a guje tana ihu, ta dinga watsa masa ruwan.

Ya waiwayo ya tsaya yana kallonta, ta ga hakan bai mata ba ta dinga
wala masa butar, daga
arshe ta dur
usa ta
ibi
asa tana watsa masa tana kuka.

Tamkar soko, haka ya tsaya yana kallonta, ko
waran motsi ya kasa, balle ya kare kansa.

An idar da salla kenan, hankali ya fara dawowa kan in da kukan rumaisa ke tashi, bayan ta gama
ata masa jiki da ruwa da
asa a gogaggen uniform
in sa, ta ha
a hannayenta biyu tana yakushinsa gami da kai masa duka.
yar wani malami ya
areta daga jikin matashin yaron, wanda ba dan ya girmeta ba, kuma babu dutse to babu abin da zai hana ta fasa masa kai da dutse, dan ba ta ga laifin da ta aikata zai zuba mata wannan bulalar ba.

Malamin ya dubi ruma ya ce "Meyasa ki ka yi masa haka?

Meye haka ki ka yi?"
Cikin kuka ta ce "Dukana ya yi babu abin da na yi masa, wanke hannuna kawai nake yi shine ya dake ni, kuma wallahi ban yafe ba".

Har ta gama maganar kuka take yi, jikinta yana rawa.

Yayin da hankalin
aliban duk ya dawo kan su ruma, da jikin Auwal da ruma ta du
una masa kamar ya fa
a ta
uri malamin ya bashi, ya ce ya je ya wanke jikinsa.

Kuka ne kawai auwal bai yi ba, amma ya ji zafin abin da ruma ta yi masa ba ka
an ba.

Auwal
an ajin su Yasir ne, ya san
anwar yasir ce, sai dai sam bai ta
a shiga sabgar ruma ba, kuma shi bai ma san ita ce a dur
ushe a wurin ba, yayi mamakin
arfin hali da kuma tsaurin ido irin na ruma.

Ko da labarin abin da ruma ta aikata ya kai kunnen yasir, ha
uri yayi ta bashi, auwal ya nuna ba komai, amma a cikin ransa yana jin ba zai iya
yale ruma ba sai ya
au mataki a kanta.

Babu yadda Yasir bai yi da ita a kan ta ba wa auwal ha
uri, amma mursisi ta ce sai dai ya mutu idan har sai ta bashi ha
uri.

Tun da ruma ta yiwa auwal wannan haukan, sauran prefect
in ma tsoron ta
ata suke yi, dan sun fi yadda da aljanu ne da ita, saboda tsaurin idonta yayi yawa sosai.
*********
Gaba
aya ruma ba ta wani
okin zuwan salla, saboda ta san ba ta da kayan salla, mama da gaske ba zata
ara mata komai na kayan salla ba, ko kayan ado da ake saya mama ta
i sai mata, a cewar mama wannan shine hukuncinta na
in jin magana.

Ta ji haushi sosai amma ta danne ta cigaba da zuba ido, dan kuwa sallar akwai sauran lokaci.

Yau ta shigo gida daga makarantar boko, da wata takarda a hannunta sai yashe baki take yi.

"Deluwa, murmushin me ki ke yi ne haka, takardar meye a hannunki?"
Kallon banza ta yiwa Huzaifa ta ce "Na gaya maka bana son sunan amma ka
i daina gaya mini, sai na maka rashin kunya ace bana ji"
Huzaifa ya ce "Yi mini rashin kunyar, ki gani idan ba
arar da ke ba".

"Hmm ha
uri halin abin
aunar mu Manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallam, shi ya sa ba zan kula ka ba" girgiza kai yayi yana murmushi, ta cire takalmanta ta shiga
akin mama.

Mama ce da Abdallah a zaune a falonta suna hira, yana guga.

Mama ta dubi ruma ta ce "Murmushin me ki ke yi ne?"
Ruma ta
agowa mama takarda ta ce "Presentation zan yi a makarantar mu, kowa aka bashi, ni ba a bani ba, na dinga kuka da
arfi nace idan ba a bani ba, na daina zuwa makarantar, shi ne fa Headmaster ya ce nima sai an bani, spelling b ne zamu haddace words
in nan
ari biyu da hamsin, zamu yi mu da 'yan wata makaranta"
"Ai fa kai ba hankali, wai ki ka dinga kuka da
arfi ko kunya ba ki ji ba" Abdallah ya fa
a a hasale.

"To ai da ban yi hakan ba, ba zasu bani ba" tayi maganar cikin ta
ara.

Mama ta ce "amma dai ba su san ta nawa ki ke zuwa ba ko da suka baki?"
Ruma ta tsuke fuska ta ce "Wato mama ke ma dai da
iyar zaki ce mini ko?"
Abdallah ya ce "To mecece idan ba da
iyar ba" gaba
aya haushi ya kamata, ba ta kuma kulasu ba ta shiga sabgoginta.

Duk wanda ya shigo ta ce masa an bata spelling b sai su ce ai ba ci za ta yi ba, kada makarantar za ta yi.

Babu wanda ya bata
warin gwiwa, ga yaya Abubakar ya koma makaranta, dama dai yana nan ne shine zai biye mata.

Zaune yake a cikin chemist
in, yana jiran mai chemist ya sallame shi, kamar daga sama ta shigo chemist
in ta ce "Gashi ka bawa mama maganin ciwon kai" na zai manta wannan muryar ba, ko a mafarki ya ji ta, yana
aga kai suka ha
a ido.

Murmushi ta yi masa ta ce "Yaya auwal ina wuni" juyawa ya yi ko da wani take ba da shi ba.

"Baka da lafiya ne?" Tayi maganar tana kallon allurar da mai chemist
in yake zu
ewa.

A hankali ya ce "lafiya lau, ya su yasir?"
"Suna nan lafiya, ya jiki?"
Da sau
i ya bata amsa, yana tuna yadda ta damalmala masa kaya a islamiyya, da yadda yayanta ya rutsata ta bashi ha
uri amma ta ce sai dai ya mutu, ba zata bayar ba, idan suka ha
u a makaranta, sai ta tsaya ta harare shi, har da murgu
a baki, amma wai yau take gaishe shi, har da su yaya bayan ko yayan nata yasir ba ta ce masa yaya.

"Deluwa wannan hamsin
in taki za ta kar
uwa kuwa?" Cewar mai chemist.

"Awaisu mai chemist, duk ranar da na tashi jajjaga maka rashin mutunci, a kan kirana da deluwa, sai ka yi kuka" ta fa
a very serious.

Dariya ya yi ya ce "Ke, ai ko ban kai sa'an 'yan biyun gidanku ba, na san na girmi Aliyu, amma ni zaki saka kuka?"
"To shikenan, ka cigaba zaka gani, bani maganina na tafi"
Bayan ya bata maganin ta kalli auwal ta ce "Yaya auwal, Allah ya
ara lafiya" tana gama maganar ya fita tana tsalle kamar kwa
uwa.
Chapter 15 · 0% Book details