Sashe 61
Kanwar Maza 1&2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Cikin wani abu mai kama da bacci da kuma gizo, yake jin sheshshe
ar kukan ruma, kamar dai kowane lokaci itan dai yake gani tana kuka.
Haka ya wanzu a wannan yanayin, da shi kansa bai iya tantance wane iri bane ba.
Alarm
in wayarsa ne ya buga, alamar asuba ta yi, hakan
ne ya sanya ya farka da kalmar shahada a bakinsa.
Ya tashi zaune ya
an yi shiru yana tunani, shi dai tun da Allah ya sanya ya taso da
uruciyarsa bai ta
a cikakkiyar lafiya ba, daga wannan sai wannan, bai ta
a tunanin zai kawo i yanzu ma a raye ba.
Ya yanke shawarar idan ya koma kano, zai kuma neman ruma ya ji meye matsalar sa da ita, da ta hana shi sukuni irin haka.
Har gari yayi haske, wa
anda aka
auko su ruma tare da su ba su
araso ba, ruma ta kalli wani tsaye da bindiga ta ce masa "Zan yi sallar asuba".
"To waye ya hanaki?"
"Ban gane ba, zan yi fitsari ne in yi alwala, a bani abin salla"
"Duk ciki waye ki ka ga yayi salla a nan, kar in sake jin bakin ki".
Wani dattijo ya ce "Yarinya sai dai ki yi taimama ki juya ki kalli gabasa ki yi salla, amma babu mai baki wani ruwan alwala a nan" tsananin mamaki ya cika
walwar ruma, ita haryanzu ma ba ta san dalilin da ya sanya a ka kawota nan ba.
Shawarar tsohon ta bi, ita kanta taimamar ba ta iya ba, haka nan ta batsaltsalata, ta yi salla.
Gari yayi haske sosai, sai ga wa
ancan sun
araso a mugun galabaice, wasu
afa sai jini take saboda taka
ayoyi, wasu sai haki suke yi suna kuka, haka suma aka zube su a wurin gaba
aya.
Matan da suke ciki sai koke-koke suke, wani
ato ba
i daga cikinsu yayi musu wata razananniyar
ara "Ku rufe mana baki, ko tarwatsa
walenku da harsashe".
Ruma tayi zurruu da ido tana kallon mutumin.
"Ke kuma na yi kama da ubanki ne da ki ke kallona?"
Jin maganar ruma tayi a sama ba da
in ji.
"A'a meya kawo zancen ubana kuma, ubana ko da ban san shi ba, yafi ka kyau" tayi maganar cikin
uni.
"Me ki ke cewa?" Yayi maganar yana yo wa kan ruma.
Tayi shiru ta sunkuyar da kai.
Babu wanda ya sake bi ta kansu, aka bar su a wurin nan.
****
Gidan iya kuwa sai da gari ya waye ma
wabta suka shigo, aka yayyafawa iya ruwa, aka tafi da ita Asibiti da ita da mijinta, su lawisa kuwa sai koke-koke suke yi.
wabtansu kuwa an yi wa yarinyar gidan fyade an kashe babanta an tafi da matar gidan.
Nan da nan labari ya cika gari.
Babu shiri gwaggo ta shirya ta sanya lawalli ya goyata a babur ya kaita garin su iya.
A nan ta iske cewar an yi garkuwa da rumaisa.
A take ita ma ta yanke jiki ta fa
i, ita ma aka yi asibiti da ita.
Iya tuni ta farka, gwaggo kuwa da
yar ta farfa
o, tunda ta farko take koke-koke tana fa
in "Na shiga uku me zance wa uwar yarinyar nan, da na sani na basu 'yar su,
aunar yarinyar nan ya sanya na ri
eta, da na san haka zata faru, da na barshi ya tafi da ita.
Ni yanzu ina zan saka kaina"
Sai da ma'aikatan wurin suka taru suka yi ta rarrashin gwaggo suna bata ha
uri, amma cewa take "Ni dama tawan suka
auka suka bar 'yar mutane, bawan Allah ba
uwace 'yar wa na ce, ban san me zasu yi mata da suka tafi da ita, Allah ka fitar da yarinyar nan ni Shafa'atu ina zan saka kaina, ta ina zan yi wa uwar yarinyar nan bayani?"
Likitan ya ce "Ai uwar yarinyar na tabattar musulma ce, kuma tayi imani da
addara, dan haka ko a gabanta ne za a iya sace yarinyar "
Girgiza kai gwaggo ta yi ta ce "Ba zaka gane ba"
A social media Abubakar ya fara ganin abin da ya faru, kuma ya san da batun an kai ruma katsina,
auyen da iya take, duk da yana makaranta.
Ba shiri ya kira Aliyu a waya ya sanar masa da a kan lallai ya bincika, su ji ya ruma take, sannan su gaggauta zuwa su
aukota.
Usman ma ya gani, dan haka a burkice ya ja Aliyu yake nuna masa abinda ya gani.
Aliyu ya ce "Yanzun nan Yaya yayi mini magana a waya, ina son na kirasu a waya amma tsoro nake ji, babban tashin hankalina kar mai sunan Baba ya ji balle mama, dama ya ce gobe in Allah ya kaimu zai je ya
auko ruma".
Usman ya ce "Ka ga ba wannan ba, ka kiras lawalli a waya ka tambayeshi yaya rumaisa take?"
Aliyu ya girgiza kai ya ce "Usman gabana fa
uwa yake yi fa, ance an karkashe wasu an tafi da wasu, kai dai ka kirasu"
Usman ya kira wayar lawalli, amma ta
i shiga, dan haka ya kira ta
anlami babban
an gwaggo, dan tabattar da abin da yake faruwa.
Sai da ta kusa katsewa sannan
anlami ya
aga wayar.
Ba tare da sun gaisa ba, cikin za
uwa Usman ya ce "Yaya
an lami, ya ake ciki ne?
Na ji 'yan ta'adda sun kai hari garin su Iya, ya ake ciki ya ya ina ruma?"
Yaya
anlami ya ce "Wallahi kuwa, dan kaga gwaggo ma tana gadon asibiti, Baba kawai aka sallamo"
Aliyu ya kar
e wayar ya ce "To Allah ya kyauta, ya ya rumaisa, gobe in Allah ya kaimu yaya umar zai zo ya
auketa ya taho da ita, dan Allah a
aukota daga garin nan kan ya zo".
"Aliyu sai dai fa mu tsananta addu'a, an samu matsala 'yan bindiga sun tafi da rumaisa!!!"
"Innalillahi wa Innalillahi raji'un, me ka ke cewa ne...?"
Usman ya girgiza Aliyu ya ce "Me ya ce maka ne?"
Kan Aliyu yayi magana, suka ga mai sunan Baba a tsaye yana kallonsu, Allah ka
ai ya san iya adadin lokacin da ya shafe a tsaye yana jin su ba tare sun sani ba.
Ayshercool
KANWAR MAZA
BOOK 2 PAGE 5
*Paid book ne, 500 ne via 0009450228, Aisha Adam jaiz bank, sai a tura shaidar biya ta 08081012143, wanda suke ba a Nigeria ba kuma, za su iya saya a arewabooks*
Tsuru-tsuru suka yi suna kallon umar, sai dai yanayinsu ya nuna a razane suke, kuma aka rasa wanda zai yi magana.
arasawa yayi gabansu, ya kar
i wayar daga hannun Aliyu, ya yi dialing lambar
anlami, yana kira ya
aga tare da yin sallama.
Sai dai
anlami na jin muryar mai sunan baba cikinsa ya ka
a, dan ba
aramin tsoron tijarar mai sunan Baba suke ba.
Cikin kakkausar murya Umar ya ce "Me ka gaya musu?
Ina ruma take?"
anlami ya
an rikice sannan ya ce "Malam umar a saka addu'a, amma Akwai damuwa, ka san shi lamarin
addarar Ubangiji ba ayi mata shamaki".
Cikin hasala ya kuma cewa"Ba nasiha na ce kayi mini ba, tambayata zaka amsa mini, damuwar me, ka yi mini bayani ina rumaisa take?"
Tamkar an ritsa
an lami da bindiga ya ce "Umar wallahi 'yan bindiga sun tafi da rumaisa, kuma ba da ita ka
ai suka tafi ba, amma an sanar da jami'an tsaro za su yi
ari a kai, za abi bayansu"
Cikin tashin hankali ya ce "Ya isa haka
anlami, amma kun san garin nan babu cikakken tsaro kuka tura yarinyar nan?
Babu yadda ba ayi ba a kan gwaggo ta bayar da yarinyar nan a dawo da ita gida amma ta
i, ta turata in da ta san babu tsaro, duk yadda ake ciki ku san yadda zaku yi, ni ban san wata magana ba kawai an ha
a baki da ku an yi garkuwa da yarinya ku san yadda zaku yi".
anlami zai yi magana, mai sunan Baba ya kashe wayar ya cillar ya fice a fusace dan gaba
aya jijiyoyin kansa sun mi
e saboda
acin rai da tashin hankali.
Mama ce ta fito tsakar gida ta na fa
in "Wai babana shi da wa yake
aga murya, me kuka yi masa ne yake ta magana sama-sama?"
Cikin sanyin jiki Usman ya ce "Sa
ani ne aka samu, kin san halinsa da zuciya da saurin fushi"
Mama ta ce "A'a ai kuwa bai fiye yin magana ba, sai an
ure shi, wani abun dai ku ka yi masa, ko kuma fa
a kuke a tsakanin ku" gani tayi sun jeru basu ce mata komai ba, sai dai fuskokinsu
auke da damuwa, kamar a firgice suke.
Ta dubi Aliyu da kyau ta ce "Gadanga wai menene, na ganku duk wani iri me yake faruwa ne, ko akwai wata matsala ne?"
Aliyu ya dake ya ce "Babu komai mama, ni bari na fita zan sayo omo na yi wanki".
"Ban da omon da babana ya sayo shekaranjiya ya shigo da shi kaya guda, kusan kayan, wane omon kuma ka ke nema ko ka manta ne?"
Ya dafe kai ya ce "Ohh na manta, aski zani, ai na manta shaf da Oman ne, idan na dawo daga askin sai na yi wankin" yana yin maganar yayi waje, Usman ya rufa masa baya.
Gaba
aya mama ta kasa gane kansu, kuma ba wanda yayi mata bayanin wani abu.
Kawai ta share ta cigaba da sabgoginta.
Duk yadda usman ya so dakewa abu ya gagara, a soro ya dur
usa ya fashe da kuka, shi ya riga ya karaya ya san ubangijin da ya halicci ruma ne kawai zai fitar da ita.
Aliyu ya rungumo shi ya ce "Haba usyy so ka ke sai mama ta gane ne?
Dan Allah ka jure kan mu san abin yi, kar mu bari ta gano akwai matsala idam ta gane, ka san tana da hawan jini, yanzu zai iya tashi"
Usman ya ce "Wane abun yi da me zamu kar
ota?
Me muke da shi?