Sashe 36
Kanwar Maza 1&2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ta cire gilashin fuskarta, ta dube shi ta ce "Da ka tashi binciken ba ka binciko da cewa, Adam ba
an uwana ne ba kawai, shi ne mutumin da nake so, kuma nake muradin aure"
an waro ido ya yi ya ce "Kuma!"
warai kuwa, sannan kar ka manta, ni 'ya ce da na fito daga gidan sarauta mafi daraja a nahiyar Afirka, sarautar Kano, dan haka kar ka yi zaton zaka ru
eni da ku
i, kuma kar ka sake nemana"
Khalifa ya ce "A'a Samha, kar ki yi gaggawa, ki yi tunani dai"
"Babu wani tunani da zan yi" ta tashi ta mayar da tabaranta, ta na
arin tafiya, Khalifa ya sha gabanta ya ce"Samha ki na abu kamar ba wayayyiya ba, ki rubuta ki ajiye, za ki neme ni da kanki a nan gaba"
Ba ta kuma tanka masa ba, ta ra
a shi ta wuce.
Abdallah ya na ta wanke kayan mama tare da na ruma, mama kuma tana aikace-aikacenta, ruma tana ta yanka salak, sai ta ajiye wu
ar ta ri
e ha
a ta ce "Mama, kin san wani abu?"
"A'a"
"Ba kin ce mini mutane ta baki suke haihuwa ba?"
Mama ta ce "Eh"
"To wallahi akuyoyi ta
uwawu suke haihuwa, ta wurin kashinsu in gaya miki,
azu da na kai marka
e na gani a gidan"
Abdallah ya ce "An zo wurin"
Mama ta yi tsuru ta rasa me zata gaya wa ruma.
"Wallahi mama da gaske nake, ta wurin kashi suke haihuwa, akuyar ta din ga kuka, baki ga abin
yama ba, na tsura mata ido, ta bani tausayi, Allah ya taimaki mutane ta baki suke haihuwa, idan ka haihu ta wurin kashi, ai idan ka na ji kashi sai dai ya zubo, dan wurin ba zai rufu ba"
Mama ta share ruma, ba ta ce mata uffan ba, hakan bai sanya ruman ta gaji ba ta kuma cewa "Mama kaji ma fa ta wurin kashinsu suke yin
wai, to Meyasa mutane suke haihuwa ta baki, na ga dai baki
arami ne".
ule mama ta ce "Ke ki
yaleni, idan na kuma aiken ki kai marka
e, ki ka kai gidan sai na zane miki jikinki, ita ma saboda wauta ta bari ki ke kallon haihuwar akuya"
Ruma ta yi shiru ta sunkuyar da kai, Abdallah kuwa kamar ya bushe da dariya, ganin yadda mama ta hasala, gashi ba abin kayi wa ruma bayani ba, ka na gaya mata abin da kan ta bai
auka ba, zata kuma gangamo maka wata maganar.
Ko da dare yayi, ruma ta na shirin kwanciya barci, ta ce "Mama, dan Allah ki tasheni na yi sallar dare, zan ro
i Allah abubuwa da yawa"
Mama ta ce "To, Allah ya sa silar shiriyar kenan"
Ruma ta kwanta ta ji da
in katifar, bacci ya fara
aukarta, ta ce "Mama ko na baki sallahun Addu'ar ne, ina ga ba yau ba, ba zan iya tashi ba, ki yi mini addu'a Allah ya sa na samu saurayi nima na din ga zance, 'yan ajinmu na islamiyya su yi ta bayar da labari, ni kuma ban san me ake ji a zancen nan ba, amma dan Allah kar ki ro
o mini mummuna mama"
Mama kawai ta cigaba da abin da take, ruma ta gama surutanta, bacci yayi awon gaba da ita.
Da safe
kowa yana ta azamar ya kammala abin da zai yi da wuri ya fita, ruma kuwa sai cin abinci take sannu a hankali ta na murmushi.
Abdallah ya kalleta ya ce "Ke lafiyarki kuwa?"
Ta yi murmushi ta ce "Mama jiya kin yi mini addu'ar da na baki sallahu kuwa?"
"Ruma addu'a, ai kullum cikin yi muku nake"
Ruma ta sake murmushi ta ce "Abdallah ka san mafarkin me na yi yau?"
"A'a"
"Mafarki na yi wai ana bikina, kai ka ga angon mai kyau, kai Allah dai ya sa na yi tsayi ayi mini aure, dama Hudu mai kayan miya jiya ya
i sallamata, wai ni ba matar aure bace ba, ba ka ga angon ba, sai so nake na
ago na kalleshi ina ta irin sunkuyar da kan nan na amare, ina......
Shiru ta yi da idonta ya sauka a cikin na mai sunan Baba a tsaye, ya na
e hnnayensa ya na kallonta.
AYSHERCOOL
08081012143
[26/07, 9:03 pm] JAKADIYAR AREWA:
ANWAR MAZA
Na Aisha Adam (Ayshercool)
MIKIYA WRITER'S ASSOCIATES
https://www.youtube.com/@CoolhausaNovels
*Wai ina da ku fans, ace haryanzu ban ha
a 1k subscribers a channel
ina ba, anya akwai amana kuwa
Ku yi subscribing YouTube channel
@Cool Hausa Novels, domin samun da
an litattafan hausa na sauraro.
P 17
*MAMAN MEENAT COLLECTION, MAMAN MEENAT SUPPLEMENT/SKIN CARE*
*SHI YAR UWA KINADA LABARIN* *SHAHARARRIYAR MAI SAYAR
DA SUPPLEMENT DIN NAN KUWA?
TO IDAN BA KI SANI BA KIYI MAZA KI GARZAYA DOMIN KEMA KI SAMU RABONKI DOMIN ZATA GYARAKI TSAF KI FITO KAMAR SABUWAR AMARYA, KEMA KI SHAGA CIKIN MATAN DA SUKE HASKAKAWA KAMAR TAURARO.
SHIN
URAJE NE SUKE DAMUNKI, KO KUMA MATSALOLIN FATA NE?
KO KUWA SO KI KE FATARKI TA DIN GA SHE
I TA NA HASKAWA?
MAZA KI GARZAYO WURIN MEENA DOMIN SAMUN MAFITA*
*Royal jelly big 22000*
*Royal jelly 30 pieces 2200*
*Royal jelly small one 60 pieces inside the pack 3000*
*Vitamin C-100, 2700*
*Vitamin E big 3000*
*Pesona 2300*
*Dara 2300*
*Cantik ayu 2300*
*GLUTA white 2700*
*Khusus ibu 3800*
*Sugar wanita 3500*
*Majakani 3 in 1 3200*
*Eve Care 3700*
*Juliet eve 11,500*
*Phyton buster 18,000*
*Phyton collegen 18,000*
*Glute sparkling 18,000*
*7 days ginger oil for hair 1,200*
*Papaya oil for breast 1,200*
*Garlic oil for hips 1200*
*Vitamin C serum 1,500*
*Vitamin E serum 1,500*
*Busty blend 2800*
*Gluta prime 2800*
*Collegen+C 3800*
*Yan uwa abun fa da yawa bazan iya kawosu gaba daya ba amma muna da duk wani supplement da kuke bukata masu kyau da inganci tested and trusted, sayen na gari mai da kudi gida, gaskiya da Amana shine takenmu sannan Maman Meenat collection ba anan kadai ta tsaya ba muna saida turaruka kowanne irin na wuta dana jiki, da Airfreshners, sayen daya ko sari ke dai kawai neme ni a wannan number call or chat 08039437158*

Ku yi subscribing
YouTube channel
@Cool Hausa Novels, domin samun da
an litattafan hausa na sauraro.
*Ina yiwa 'yan uwa musulmi barka da shigowar, sabuwar shekara musulunci, Ubangiji Allah ya sada mu da alkhairan da yake cikinta, akasin haka kuma Allah ya iya mana*
Shiru ta yi ta kasa cigaba da maganar, ta zuba masa ido ta na jiran ta ji mai zai ce.
Ya tako a hankali ya zo gabanta ya tsuguna, ya na kallon idonta.
Cikin sauri ta sunkuyar da kan ta
asa, tana jin yadda abincin da ta ci ya tsaya mata a
irji, ga wani irin
ugi da cikinta yake yi mata saboda tsoro.
"Aure ko, shi ki ke so?" Da sauri ta girgiza masa kai alamar a'a.
"Ki je ki dawo daga makarantar, za mu yi magana in dai aure ne baki da matsala, za'a aurar da ke tun da shi ki ke so" da sauri ta
ago, ta kalleshi za ta yi magana, amma ya sanya yatsansa a kan le
ensa ya ce "Shhh, tashi ki wuce ki tafi makaranta"
Kamar wadda aka gayawa mummunan sa
o, jiki babu
wari ta bar gidan ta tafi makaranta, sai dai kamar ta fa
i a hanya, dan jefa
afarta kawai take yi, maganar mai sunan Baba ta tsaya mata da yawa.
Samha ce zaune a kan gado, hannunta ri
e da waya,
aya hannun kuma tana wasa da gashin kanta, amma hankalinta ba a kan wayar ba, zancen zuci take yi.
arar bu
akin ne ya dawo da ita hayyacinta.
Fauziyya ce ta shigo, ta ajiye jakarta ta zauna a kan gadon, ta dubi Samha ta ce "Ke jiya ki ka shanya ni ina jiranki, amma ki ka
i zuwa"
Samha ta
an lumshe ido, ta bu
e tare da ajiyar zuciya.
"Ke wai meye haka ne?"
"Ke bari kawai"
"Ban gane in bari ba, kin san ba ma 'yar haka da ke, explain kawai madam"
Samha ta dubi Fauziyya ta ce "Jiya na je mun ha
u da gayen nan fa"
Fauziyya ta waro ido wace ta ce "Ki na da hankali kuwa?
Mutumin da baki sani ba ki ka je wurin sa?"
"Eh tare da security na je, sai dai ban bari ya sani ba, kin san waye ma tukuna?"
"A'a, sai kin fa
"Khalifa Usman wakili"
"Meye ha
inki da shi?
Ko ya na ciki ne?"
Samha ta yi tsaki ta ce "Ke ba wannan ba, wai yayi bincike a kaina, so yake na taimaka masa ya kai takawa
asa, saboda yana barazana ga feature
in sa, da mahaifinsa"
Fauziyya ta zaro ido ta ce "Yaya Adam dai?"
"Shi fa"
"To me ki ka ce masa?"
"Fauza, kin san ina son Adam, ba zan goyi bayan a cutar da shi ba, dan haka nace masa ba zan iya ba, kar kuma ya sake nemana"
"To meyasa?"
"Fauza yayanki ne fa, kuma kin san abin da yake zuciyata game da takawa"
Fauziyya ta jinjina kai ta ce "Na san yayana ne, amma ke yanzu haryanzu ki na nan a kan bakanki kina son sa, ana barin halak dan kunya fa"
"Ke ki ka san ta, ita halak
in, bari na shiga wanka" ta yi maganar tana mi
ewa.
an shiru Fauziyya ta yi, ta fara zancen zuci 'wannan ai wata damar ce ga Mummy, tabbas Khalifa wakili zai yi wa mummy amfani' da hanzari Fauziyya ta tashi ta fice daga
akin.
Yau wunin ranar ruma ba a hayyacinta take ba, duk ta rasa abin da yake yi mata da
i.
Allah ya taimaketa mai sunan Baba bai dawo ba sai dare, tun da ya dawo ta rasa sauran nutsuwarta, tana jiran mai zai ce mata.
Sai da ya gama abin da yake, har ta kwanta ta fara bacci, ta ji ana dukan gefen katifarta.
Gabanta ne ya fa
i da ta yi tozali da shi, ta tashi zaune tana rarraba ido.