Sashe 59
Kanwar Maza 1&2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Iya ta kwantar da murya ta ce "To na ji, amma dai dan Allah ki kula, bari Alhaji ya shigo zai je ya basu ha
uri, 'yan bindiga ne sai su illataki, muma bin umarninsu ne ya sanya muke zaune lafiya"
Ruma ta
an yi shiru sannan ta ce "Wai iya su waye 'yan bindigar nan?"
"'yan tayar da
ayar baya ne, Allah ne kawai ya san meye a
idarsu"
Cikin rashin fahimta ruma ta ce "Meye
ayar baya kuma, sai ka ce wasu kifaye?"
"Ba zaki gane ba ko na yi miki bayani, amma dai bisa umarnin su muke zaune, sai abin da suka ce muke yi"
"To suma shugabanni ne za
arsu ake yi, na ji kin ce ba kwa komai sai da izininsu, ko 'yan sanda ne su?"
"Babu
aya ruma, kawai dai ku yi ta mana addu'a, muna zaune ne dan kawai mun san ko mun bar nan ba in da zamu je, bamu da wurin zuwa"
walwa ruma ta shiga wani tunanin na daban, ba ta kuma cewa komai ba, ta shiga wata sabgar.
Tana missing
in gida sosai, ga wayarta ta mutu ba caji tama barota cikin kaya a gidan gwaggo.
Kullum da safe cikin bata rubutu da banka mata haya
i ake a gidan, wai maganin tsarin jiki na baki maita da aljanu.
Ruma kuwa ta ce ita ba zata sha wani rubutu ba, warin tawadar nan amai zai sakata.
A kwanaki biyu kacal ruma ta fara buwayarsu, saboda sai
ari take sai ta aikata wani abu da zata tsokano mutanen nan.
Yau da yamma kasuwar
auyen take ci, dan haka suka shirya su uku zasu tafi kasuwa, iya tayi ta jawa ruma kunne a kan rashin ji da kuma yi wa mutane tsiwa, sannan ta basu ku
i suka fita suka tafi.
Kasuwar
auye ce dai, amma ta burge ruma sosai da sosai, ga kayan gargajiya nan kala-kala.
Sai dai abin da ya bata mamaki, yadda ta kan ga wasu mutane masu rufaffiyar fuska suna kaiwa suna komowa, hannayensu saye a cikin rigunan su.
Shagon wani mai awo suka shiga suka zauna, za su sai wake, da alama su lawisa sun san shi, sai hira suke.
Suna cikin hirar wani mutum yayi sallama suka amsa masa, ya shigo ya zauna, bai ce musu komai ba, suma kuma ba wanda ya tanka masa.
Ruma ta ce "Ni fa hausar nan taku dariya take bani".
Mai awo ya ce "to
hausar mu tafi da
i ai, na ji kamar hausar kanawa ki ke yi ko?"
"Eh mana, ni 'yar kano ce, hausarmu mai da
i, garinmu ma yafi naku kyau sosai da sosai"
Mai awon ya ce "Ai mu ma dan nan
auye ne, amma garinmu yana da da
i da kyau".
Ruma ta yi dariya ta ce "Ba wani nan, garin naku da baku da iko da komai, wai sai an baku umarni mutum da kayansa, kano kuwa ba haka bane, abu idan naka ne naka ne kawai.
Kuma ku ba damar ba
o ya zo sai a din ga tuhuma waye wannan, kano kuwa ba a haka?.
Haka wani zan
alelen mutum kamar mahaukaci ya tsayar da mu yana tambaya wai wacece ni?"
Zaliha ta
an daki cinyar ruma tana
ifta mata ido, amma ruma ta
i shiru.
"Wai me awo suwaye masu yawon nan da rufaffiyar fuska kamar munafukai" a tare suka kalli ruma, sannan suka kalli mutumin nan na zaune.
"Ya naga kuna kallona kamar an ritsa mara gaskiya?
Bawan Allah ko kai ka san su?" Ta yi maganar tana kallon mutumin
Ya girgiza kai ya ce "A'a, amma ina ga ko sune masu garin da ake fa
"Wai sune 'yan ta'addan?"
Ya rausayar da kai ya ce "Wata
ila"
Ruma ta ce "Amma kuwa ba su kyauta ba, ba su yi wa kansu adalci ba, su dinga
wacewa mutane kaya, nima fa da zamu zo garin nan a kan bindigogi na zo, ina 'yan ta'addan ne a mota
aya muka hau da su"
an waro ido ya ce "Haba dai, baki ji tsoro ba?"
Kamar ya kunna ruma, ta gyatta zama ta ce "Ni ban ji tsoro ba, a cikinsu fa wani har kaza ya sai mini, yayi kalar masu kirki, amma ban san meyasa suke kashe mutane ba, kullum a rediyon mama sai an ce sun kashe mutane, abun tausayi, ku yi ta Addu'a kuna musu nasiha, ko zasu daina".
Mutumin yayi murmushi ya ce "To shikenan, kuma kanawa ku tayamu da Addu'a, amma na yi mamaki da ki ka ce a kan bindigogi ki ka zo, kuma ba ki ji tsoro ba"
Ruma ta yi wani irin murmushi ta ce "Baka sanni bane ba, yayyena maza bakwai" ta yi maganar tana nuna masa da yatsunta.
Sannan ta
ora da cewa "Ni ba komai ne yake bani tsoro ba, na ce musu dan Allah su bu
e mini in gani ko da gaske suke bindiga ce, kai ka ga yawan bindigar?
Allah ya kyauta kawai" ta mi
e tsaye ta ce "Bari na je na sayo gya
a" tayi waje.
Lawisa ta yi
asa da murya ta ce "Zaliha tashi mu gudu kar yarinyar nan ta ja a harbemu a tsakiyar kasuwar nan".
"Ya ya za ayi mu gudu mu barta?".
Mai awo ya ce "Ranka ya da
e ayi mata ha
uri ba
uwace kuma yarinya ce, ayi ha
uri dan Allah" mutumin bai ce komai ba ya cigaba da danna wata waya mai madannai.
Gaban mai gya
a marau ruma ta du
a, tana saya wani mutum ya wuce tare da bigeta da wani abu, kuma ko waiwayowa bai yi ba yayi gaba abunsa.
Da gudu ta tashi ta bishi "Malam ka bugeni, ba ka ji ba na ce ka bugeni fa"
Ya waiwayo yana kallon ruma.
"Ba ka ji ka buga mini wani abu a bayana, kuma ba ka bani ha
uri ba"
Ya sauke takunkumin fuskarsa ya ce "Ni ne zan baki ha
urin?"
"Eh mana, wani abu fa ka bugeni da shi a bayana, ai ka waiwayo ka bani ha
uri ko?"
Zai yin
ura kenan ya ji an dan
i hannunsa an ja shi.
Wani mutum ne shima mai rufaffiyar fuska ya ri
e shi.
Cikin tsiwa ta ce "Bana yi wa manya Allah ya isa, amma wallahi ban yafe ba, Allah ya ha
aka da wanda yafi
arfinka kaima ya ci zalinka"
Idon kowa ya dawo kan ruma, ita kuwa ko a jikinta, ta koma ta sai gya
arta da ruwan leda, ta koma shagon mai awo.
Ko da ta koma, ta bi su ta
bawa kowa leda
aya ta gy
a, har da wannan mutumin da ya shigo ya zauna.
Ta kalli mutumin ta ce "
an uwanmu kana da 'ya'ya?" Ya jinjina mata kai alamar eh.
Ta kuma bashi
auri biyu ta ce "To ka kai musu wannan, ga ruwa ma na baka.
Ku kuma ku tashi mu tafi, 'yan garin nan ba su da mutunci, wani ya bugeni da wani abu a baya, kuma ya
i bani ha
uri ni kuwa na masa Allah ya isa, kuma wallahi na koma gida sai na je na gaya wa 'yan sanda, abin da ske a
garin nan da abin da na gani ana yi!
Sai na fa
i komai"
Ayshercool.
*Paid book ne, 500 ne via 0009450228, Aisha Adam jaiz bank, sai a tura shaidar biya ta 08081012143, wanda suke ba a Nigeria ba kuma, za su iya saya a arewabooks*
Ba ta ji ko
ar ba da ta yi maganar, ta
au abubuwan da ta saya, mutumin nan ya bi ruma da kallo, har zata fita daga shagon ya ce "
awata yaushe zan zo kano na kawo miki ziyara, in ga Kanon da ake cewa ta fi garinmu kyau?"
Murmushi ta yi ta ce "Idan ka zo kano ka ce wurina ka zo sai yayyena sun na
a maka na jaki ni ma su karairayani, cewa za su yi kai saurayina ne, amma dai Kano tana da kyau sosai, sai watarana
an uwanmu"
Ta yi waje, su lawisa suka bita kamar munafukai.
Jerin babura ne suka din ga shigowa cikin kasuwar ko ta ko ina, suna
aukar mutanen nan masu rufaffiyar fuska suna barin cikin kasuwar.
Ruma ta ce "Zaliha wai wannan mutanen idan suka idan su ka bar nan ina suke tafiya a kan bauran nan?"
Jiki a sanyaye zaliha ta ce "Cikin daji suke tafiya, ruma mutumin nan fa na cikin rumfar nan shima fa sune,
an uwansu ne" waro ido ruma ta yi ta ce "Haba dai?
Amma nake hira da shi?".
"Shiyasa ake ce miki ki iya bakinki, kin zage sai zuba ki ke har da cewa zaki gaya wa 'yan sanda".
"To ba gara a gaya wa 'yan sandan ba, tun da ku tsoronsu ku ke ba za ku iya ba, ai taimakonku zan yi, ke nifa DPO
in unguwarmu ma ya sanni, tun da na karya wata yarinya ya sanni, dan haka sai na je na gaya masa".
Lawisa ta ce "Ke waye ya ce miki aikin 'yan sanda ne?, sojoji ma fa ake turowa, amma haryanzu abu ya gagara mu samu tsaro "
Tunawa ta yi da batun da aka yi, na da sanin wasu daga jami'an tsaro ake zirga-zirga da makamai amma ba yadda suka iya.
arar wani abu ruma ta ji, da bata ta
a jin sauti irinsa ba, sai gani tayi mutane suna gudu, mutumin da yake tafiya a kusa da su ya fa
i cikin jini.
Aka bu
ewa mutanen kasuwar wuta.
Tuni ta nemi su lawisa ta rasa sun arta, ita kuwa ta kasa gudun, ta kasa gaba ta kasa baya, sai rungume kayan sayayyar ta da tayi tana rarraba ido, mutane sai fa
uwa suke cikin jini.
Ji ta yi an kama hannunta an ja ta da gudu, an bi ta bayan kasuwar da ita, ba ta san ko waye ba, sai da suka bar cikin kasuwar, sannan suka tsaya.