Sashe 41
Kanwar Maza 1&2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Mama ta kalleta ta ce "Meye haka ne ki ke tsaye tsirara ki nemi kaya ki saka"
Ruma ta juyo ta kalli mama cikin damuwa ta ce "Mama kalleni"
"Na ganki meyafaru?"
"To ba abin da ki ka gani?"
"Ni banga komai ba"
"Mama wai baki ga
irjina kamar ya kumbura ba?"
Mama tayi murmushi ta ce "Na gani"
"Mama to ya kike dariya, ba alamomin ciwon Cancer bane?"
Mama ta ce "A'uzubil'ahi, ba wannan bane
irga dangi ki ka fara"
Cikin rashin fahimta ruma ta ce "Wane dangin na
irga, ni ina zan iya
irga danginmu?"
"Ba wannan ake nufi ba, girma ki ka fara zaki zama budurwa, fitowa za su yi"
Ruma ta ha
e rai ta ce "Ni bana son su fito"
Mama tayi dariya ta ce 'Saboda me?"
"Da nace ina son su fito a daina ce mini
waila, Yaya Aliyu ya ce gara na yi zamana a haka, ai suma basu da shi"
"To ke namiji ce, da zaki zauna a haka nan gaba da kanki zaki zo kina nema daga baya, ke da a da ki ka ce zaki sayo na sayarwa ki saka"
"To ai yanzu na fasa, gara kar ya fito, idan ya fito fa ba zan din ga yawo ba riga ba"
Mama ta
arewa ruma kallo, alamomin girma duk sun fara bayyana a jikinta, mama ta numfasa ta ce "Yanzun ma ai na hanaki yawo babu riga"
Ruma ta
au vest
in ta ta saka, ta ce "Mama kalli fa, kalli yadda vest
in fa tayi mini, to wai tsayi zai cigaba da yi?
Ko kuwa?"
"Nima ban sani ba, sai ki bari in sun fito, sai ki ga yadda za su yi, ki dai kula da kanki, ban da wasan banza da maza ko mace, duk wanda yayi miki wasan banza ko ya kai hannunsa jikinki, idan kin zo ki gaya mini, wannan wurin ba wurin wasa bane, gaba
aya jikinki ma al'aura ne abin alkintawa ne".
"Ni mutum ya ta
ani ma, ba sai na sumar da shi ba"
"Ni dai bana son rashin hankali, ki kula da kanki, zuwa gaba in ga mai yakamata ayi, idan rigar mama yakamata a saya, sai a sayo ki farawa sakawa".
Ruma ta ce "Ta
, haka kurum a din ga yi mini kallon 'yar iska"
Mama zata yi magana, usman
yayi sallama ya shigo, ba ta amsa sallamar ba ta ce "Yaya usy, kalleni me ka gani?"
Ya ce "A ina?"
"Au dan ubanki gaya masa zaki kin fara nono, ni yau na ga ta kaina, Innalillahi wa Innalillahi raji'un"
Jin abin da mama ta ce ya sanya Usman ja da baya ya bar
akin.
(Masu nema daga farko, ku din ga dubawa watpad ko arewabooks)
Ayshercool
08081012143
[01/08, 5:33 pm] JAKADIYAR AREWA:
ANWAR MAZA
*Na Aisha Adam (Ayshercool)*
MIKIYA WRITER'S ASSOCIATES
*MAMAN MEENAT COLLECTION, MAMAN MEENAT SUPPLEMENT/SKIN CARE*
*SHI YAR UWA KINADA LABARIN* *SHAHARARRIYAR MAI SAYAR
DA SUPPLEMENT DIN NAN KUWA?
TO IDAN BA KI SANI BA KIYI MAZA KI GARZAYA DOMIN KEMA KI SAMU RABONKI DOMIN ZATA GYARAKI TSAF KI FITO KAMAR SABUWAR AMARYA, KEMA KI SHAGA CIKIN MATAN DA SUKE HASKAKAWA KAMAR TAURARO.
SHIN
URAJE NE SUKE DAMUNKI, KO KUMA MATSALOLIN FATA NE, KO INFECTION?
KO KUMA SO KI KE FATARKI TAYI LAUSHI KIDIN GA SHE
I KINA HASKAWA?
TO MAZA KI GARZAYO WURIN MAMAN MEENAT DOMIN KI SAMUN MAFITA CIKIN SAUKI,
SANNAN YAN UWA KUSANI DUK SUPPLEMENT DIN DAZAMU KAWO MUKU SAI MUNYI BUNCIKE AKANSHI DAN TABBATAR DA INGANCINSHI MUN TABBATAR DA CEWA BASHI DA WATA MATSALA GA LFY, AKWAI MASU CEWA SUNSHA SUPPLEMENT AMMA HAR YANZU SU BASUGA WANI CANJI BA, TO YAR UWA KODAI AN BAKI FAKE KO KUMA BA'A BAKI WANDA YA DACE DAKE BA, KO KUMA BAKISHA YADDA YA KAMATA BA, DOMIN KISANI YAR UWA KAFIN KI FARA SHAN SUPPLEMENT AKWAI WASU KA'IDOJI DAYA KAMATA ACE KIN KULA DASU KUMA KIN KIYAYE, MATUKAR KINASO SUYI MIKI AIKIN DA KIKESO*
*Yar uwa muna da duk wani supplement da kuke bukata masu kyau da inganci tested and trusted, sayen na gari mai da kudi gida, gaskiya da Amana shine takenmu.*
*Supplements suna da yawa amma ga kadan daga cikin* su.
*1 Supplements na gyaran jiki*
*2 Supplements na gyaran gashi*
*3 Supplements mai da* *tsohuwa yarinya anti aging*
*4 Supplements na karawa* *fata kyau da sheki
glowing skin*
*5 Supplements na masu ciwon jiki da stress
*6 Supplements na masu ciki, da masu shayarwa*
*7 Supplements na masu
shayarwa*
*8 Supplements na tsofaffi*
*9 Supplements na karin ni'ima da tighteningn*
*10 Supplements na magance cututtuka, kamar matsalar ido ulcer, infection, karawa garkuwar jiki karfi, etc*
*11 Supplements na gyaran* *nono da mazaunai breast/hips*
*12 Supplements na gyaran* *HQ ciki da waje*
*13 Supplements na rage* *tumbi slimming capsule/flat tummy Lipton*
*14Supplement na whitening/glowing skin*
*15 Supplement for Acne, dark spots remover*
Da duk wasu nau'in supplement da kuke bukata, sannan Maman Meenat collection ba anan kadai ta tsaya ba muna saida turaruka kowanne irin na wuta dana jiki, da Airfreshners, sayen daya ko sari ke dai kawai neme ni a wannan number call or chat 08039437158
https://www.youtube.com/@CoolhausaNovels
*Wai ina da ku fans, ace haryanzu ban ha
a 1k subscribers a channel
ina ba, anya akwai amana kuwa
Ku yi subscribing YouTube channel
@Cool Hausa Novels, domin samun da
an litattafan hausa na sauraro.
P 19
"Wai ke duk yadda mutum ya so ya kwa
eki ya nuna miki rayuwa ruma ba kya ganewa, sai ka ce rainon daji, yanzu usman
in zaki gayawa kin fara
irgar dangi, abin da ake
oyewa a tattala?, kai wannan yarinya kune yaran
arshen zamani"
"To mama ai gani na yi yayana ne, kuma bana
oye musu komai"
"Eh ba kya
oye musu komai, kuma aka ce miki ciki har da tsairaicin ki ko?
auki kaya ki saka ni ki fice ki bani wuri, kan na taso kanki."
Ruma ta dur
usa ta
au kayanta ta saka, dama mama ce za ta aiketa.
Mama ta kalleta ta ce "Ruma wai ke komai naki butsu-butsu babu kintsi, haka ake
aura zanin ma, dama a dama ake
aura zani, kalli
waurinki duk a waje kamar zaki tsallaka wuta"
Kamar ruma za ta yi kuka ta ce "Mama ni ya zan yi, ni wallahi bana son zanin nan, idan ina tafiya a hanya ji nake yi, kamar na kwance shi na ri
e a hannu, har
e mini
afa yake, ni nafi son wando ko doguwar riga"
"Aikuwa kin daina saka su, dole ki koyi
aurin zani ki na 'ya mace, matsonan na
aura miki"
Ruma ta
arasa fuskar ta a ha
e, dan har ga Allah ba ta
aunar zani sam.
Mama ta
aura mata sannan ta kalleta ta ce "Ga farar hoda can a kan mudubi, ki
an shafa sannan ki saka kwalli"
"Mama farar hoda kuma kamar wata 'yar tashe, ni ki bar mini fuskata a haka kawai, bana son shafa mata komai, kwallin nan ma idan na saka zazzagowa yake fuskata ta koma kamar ta boka"
Mama ta mi
e ta dan
i hannun ruma, ta ja ta zuwa gaban mudubi ta ce "Wallahi sai kin saka kwalli, ba zaki fita da ido kamar jan nama ba" ruma har da kuka mama ta gwale idonta ta saka mata kwalli, ita ruma a rayuwarta duk wani abu ma shafe-shafen kwalliya na mata, bai dameta ba ba tayi, dan basa burgeta.
Ta sha zagi wurin mama kan ta tafi aiken nan.
Takawa kuwa lokacin da ya shiga
aki, kan sa ciwo yake yi masa sosai, dan bacci ma yake ji a lokacin.
Kwanciyarsa babu da
ewa bacci mai nauyi ya fara
aukarsa, sai dai baccin bai je ko ina ba ya fara jin wannan muryar a kunnensa tamkar ana yi masa ra
a "Sarki mai koriyar alkyabba" a hankali ya bu
e idonsa, ya hau dube-dube a
akin, amma babu kowa.
Kawai sai ya ji ba ya son kwanciyar, dan haka ya tashi da sauri ya fito daga
akin.
Iman kuwa sai da ta tsaya ta share hawayenta, sannan ta shiga sashen Ammi.
Ammi tana nan a in da suka bar ta a falo ba ta tashi ba, Iman ta
araso cikin ya
e ta ce "Ammi, kin ga Mummy ce ta kirani ta bani"
Cikin mamaki Ammi ta ce "Ke da ki ka fita kaiwa Jabir lemo, me kuma ya kai ki sashin su?
Kin san bana son zuwanki in da suke"
Iman cikin dakiya da
arin danne hawayenta ta ce "Yaya Mahmud ne ya kirani, ya ce Mummy na nemana shi ne ta bani, bari na je na gwada" ta na gama maganar ta yi gaba, dan kar Ammi ta fahimci wani abu.
Takawa na tsaye a falon, har Iman ta yi gaba, ta ji ya janyota ya dawo da ita, ya
ura mata ido.
"Me suka yi miki?"
"Wai ni?
Babu komai fa, kaya kawai ta bani"
"Me suka yi miki?" Ya kuma maimaitawa.
Tunanin
aryar da zata yi masa ta hau yi, amma kan ta kai ga furta komai ya daka mata tsawa, hakan ya sanya jikinta fara rawa.
Cikin razani ta gaya masa abin da ya faru.
"Wuce ki tafi" ya fa
a yana nufar
ofar fita daga falon.
Ammi ce ta tare shi ta ce "Ban lamunta ba, kar ka kuskura ka je in da suke, da gayya suka yi, ka
yale su kawai"
"Ammi, ba saboda Iman kawai nake wannan abun ba, na san a duk lokacin da aka ta
ata, kai tsaye ka aka yiwa, Ammi ko tausayin yarinyar nan ba sa ji?"
Ita kanta Nusaiba da ke zaune tana cin abinci, al'amuran gidan sun fara isarta, tana tausayin Iman sosai da sosai.
Ammi ta ce "Na fahimce ka takawa, amma tun da ka ga ina kawar da kai, to kai ma ka dinga ha
awa da ha
uri, ka koyi kawaici ba a komai zaka yi magana ba, kar ka kula su".