← Book details Kanwar Maza 1&2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 44 OF 116

Sashe 44

Kanwar Maza 1&2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Wata waya ya samu, ta sha jiki, ya sayo layin data, ya saka a wayar, ya bawa ruma ya ce "Gashi nan, ki dinga kalle-kallen ki a wannan ki
yale mini wayata, kuma ki daina
aukar wayar mama kina fulashin, ki yi da wannan, saura ki lalata kuma akwai lokacin da zan dinga kar
a, dan ba bar miki na yi ba.

Na bu
e miki account amma ban saka sunanki ba,
anwar maza na saka na
ora miki hoton flower a dp kar a gano mu".

Ruma tamkar ta goya Yasir dan murna da farin ciki, ta gurfana ta dinga yi masa godiya, tare da sanya masa albarka.

"Amma ki ja bakinki ki yi shiru, kar ki gayawa kowa"
"In Allah ya yarda ba zan gaya wa kowa ba, bakina
anin
afata, amma me yasa ba zaka saka mini sunana ba da hotuna na nima?"
"Dan ubanki gidanku kuna da background
in da zaki dinga hoto ne?

Kuma ni ban baki dan ki saka hotunanki ba, dan wallahi kin san idan suka gano kashinmu ya bushe, idan kin san ba zaki bi abin da nace ba, to tun wuri na kar
e kowa ma ya huta"
"A'a Allah ya baka ha
uri, da wasa nake maka nima, idan bana komai
sai ka dinga bani ina ganin duniya nima, a daina hantarata dan na le
a waya".

Tun da Yasir ya bata wayar nan, aka samu sau
in neman magana a cikin gida, kusan koda yaushe tana kan wannan jagwal
in wayar, kuma Yasir abubuwan karatu yayi mata following, dan haka su tafi gani, kuma sosai suke
auke mata hankali, ya fi bata da daddare idan ya tabattar ta gama ayyukanta, da assignment, sai ya bata ta zauna a kusa da shi ta kalla, da lokacin kwanciya ya yi ya
wace wayar ya korata ta kwanta.

Zuwa la'asar Ammi ta
an samu nutsuwa, sai dai kallo
aya zaka yi mata ka san tana cikin damuwa.

Takawa ya fuskanci damuwa
arara a fuskar ta, sai dai ganin yadda take basarwa ba ta son magana, ya sanya shi yin shiru bai yi
arin tilasta mata jin abin da yake damunta ba.

Wurin Jabir ya tafi, domin samun sau
in wasu damuwoyin da suke damunsa, kasancewar sa
an uwa
aya tilo da ya fi yarda da shi.

Jabir na ganinsa ya ce "Sarkin matsala, tun kafin ka yi magana, fuskarka ta nuna akwai damuwa, yau kuma menene?"
Takawa ya
an yi shiru, sannan ya ce "Khalifa Usman wakili"
Jabir ya tsuke fuska ya ce "Ba zaka rabu da sabgar wannan yaron da ahalinsa ba ko?"
A hankali Adam ya
an lumshe idonsa, ba ya son yin dogon jawabi da ga Jabir, tun da shi jabir haryanzu ya kasa gane abin da yake nufi game da khalifa, dan haka kawai yayi shiru ya cigaba da tunani.

"Ina Ammi?"
Adam ya bu
e idonsa ya kalli jabir, amma bai yi magana ba, so yake yayi masa zancen muryar nan da yake ji, wadda haryanzu ya kasa daina jinta a kunnuwansa, amma ya san da ya
ago zancen Jabir zai yi masa wata fassarar.

Bai gama fahimtar mai Jabir ya cigaba da cewa ba, sai jin sunan Iman da yayi Jabir ya furta.

Ya ce "Me ka ce ne?"
"Ni fa matsalata da kai wula
anci, duk surutun da nake ba ka ma gane me nace ba?"
"Sorry" ya fa
a a ta
aice yana tsare Jabir da ido alamar yana son ya maimaita masa me ya ce.

Jabir ya ce "Well, cewa na yi, wai me
aninka yake nufi da Iman ne, yana takura mata da yawa fa"
"And so...?"
"Kana nufin ba ka damu ba kenan?"
"Kaga ni ka
yaleni da sabgar gidan nan, bana iya tunanin komai a kai, ko na fara ma kaina ciwo yake yi, gaba
aya bana son yin tunani a kan matsalolin gidan nan ".

Jabir ya yi ajiyar zuciya ya ce "Haka ne, ni auren Iman nake son ku bani, ka wuce mini gaba zuwa wurin Ammi mana".

Wani irin kallo Adam ya yiwa Jabir ya ce "Ba ka da hankali ne?"
"Ban gane ba ni da hankali ba?"
"Amma ka san ba abu ne da zai yiwu ba ko?"
Jabir ya ce "Saboda me, wai ni ko dai kai ne ka ke son ta ne?"
Tsaki Adam ya yi ya tashi ya ce "Ka san idan har zan auri Iman, zan iya auren su Nusaiba ko Fauziyya, kai ma ka san ba zan bari ka auri Iman ba, kuma ka san dalili".

"Amma a tunanina wannan bai kai hujjar da za a hanani aure ba"
an hasalae takawa ya ce "A ganinka ba"
"Amma....." Bai jira jabir ya gama maganar ba, ya fice ya bar Jabir.
****
Ruma ce a tsakar gida, ta zage tana ta dakan
uli-
uli, zata yiwa Yasir kafi kaza, dan ya
ara samun
warin gwiwar bata waya tana jagwalgwalo, dan wayar ta fara shiga ranta sosai, ga cacar ku
in data yana yi mata, da na caji wasu lokutan, tayi kiran
awayenta a wayar iyayesu su yi ta shashashanci ta daina
aukar ta mama.

Mama tana ganin wayar a hannun ruma, tana mitar ba ta son yawan duba wayar nan da take yi, a zatonta wayar Yasir ce kawai yake bata ta yi game da wasanta ta bashi kayarsa.

Mai sunan Baba ya nutsu ya tattara hankalinsa a kan litattafansa, sai dai hankalinsa ba a kan litattafan yake ba, damuwa da tunani ne fal a ransa, zuwa yanzu yakamata a sake aikawa da Abubakar ku
i ko babu yawa ne, dan har zuwa yanzu ya ce masa bai samu wani aikin ba, leburanci ne ya kan shiga cikin gari ya nema idan ba shi da lectures, kuma gashi
an abin da za a baka na leburancin nan, bashi da wani yawa ga wuni ana aikin
arfi.

Ga ku
in saukar su Yasir, ga ku
in Necon su, dan dai suma yaran suna da
arin neman na kai, da karambani Yasir ya koyi gyaran fitila, da wayoyi gashi ya san kan computer sosai, yanzu zai kashe wata wayar
ya tashi wata yana da kai a wannan fannin.

Shi kuma Huzaifa big boy ne, shi baya tanadi, idan ya samu ku
i kawai ya kashe su, a huta.

Sai dai bashi da rowa, yana zuwa shagon
inki da na aski, amma mugun mashiririci ne na gaske.

Sallamar da aka yi ne, ta dawo da mai sunan Baba daga tunanin da ya tafi.

Wata yarinya ce sa'ar ruma, sai kuma wata 'yar budurwa suka yi sallamar.

Fuskarsu kawai ya kalla, ya san da
uyar idan ba ruma ce, ta yi wata tsiyar ba.

Suka gaida mama cikin ladabi, shi kuma ya mayar da hankali a kan littafin gabansa kamar bai san da zuwansu ba.

Zumbur ruma ta mi
e, za ta janye su, mama ta ce musu yaya aka yi, saboda ita mama a tarbiyyar ta
awaye ba sa biyo ruma gida, idan ba wani abu ne mai matu
ar muhimmanci ya kawo su ba.

'yar babbar ta ce "Ku
in da
anwata take bin ruma, muka zo kar
Cikin mamaki Mama ta ce "wane ku
i kuma?"
Yarinyar ta ce "Ranar an aiki
anwata, suka ha
u da ruma, shi ne a canjin mamanmu, ruma ta ranci naira
ari biyu ta bawa wani
tsoho almajiri, wai
ya bata tausayi da ga gani yunwa yake ji, wai zata bata ku
in kuma haryanzu ba ta bayar ba, mamanmu kuma so take ta yi amfani da ku
inta"
Mama ta ce "Innalillahi wa Innalillahi raji'un, ita ruman?

Uban waye ya ce ki kar
ar musu ku
i kiyi sadaka da su?"
"Wallahi mama tausayi ya bani, cewa yayi na taimaka masa, kuma idan na bayar da ku
inki zaki yi mini fa
a, shi ne na ranci canjin babarsu, kuma malam ne ya ce mana sadaka maganin masifa ce"
"Ke a cikin wace masifar ki ke?

Ko da yake akwai masifar da ta wuce
auko mini magana da ki ke yi ba yau ba gobe, baki yi sadaka da ku
in uwarki ba sai na uwar wasu, saboda tsabar rashin ji?"
Abdallah ya ce "Wallahi mama yarinyar nan da
yar idan ba ta da ta
in hankali".

Mama rasa me zata yiwa ruma ta huce ta yi, saboda yadda take caza mata kai abin ya wuce hankali, sai
ifta ido take kamar an kwashewa karya 'ya'ya, gefe
aya kuma tana hararar yaran.

Mai sunan baba ya kalli Ruma, ya ga tana yiwa yarinyar alamar idan suka ha
u sai ta yankata.
gashi yau Mama ba ta da wani ku
in kirki, ga ruma zata ja mata fitar naira
ari biyu ba dalili.

Mai sunan Baba ya saka hannu a aljihunsa, ya ciro naira
ari biyu ya ajiye ya kalli yaran ya ce "zo ki
auka"
Cikin fargaba da tsoro yarinyar ta tafi
aukar ku
in, dan fuskarsa ma kawai abar tsoro ce saboda kwarjini.

Har ta dur
usa ta
arin, ya kalleta sai da hantar cikinta ta ka
a, ta dakata da
aukar ku
"Ke shashashar ina ce da wata za ta ce ki bata aron ku
in babarki, ki bata ta bayar kina tsaye san sokwanci"
Jiki na rawa ta ce "Idan ban bata ba zata iya dukana"
"Idan ta dakekin ba zaki iya ramawa ba, ko
arfinki ta fi?

Daga yau idan kuka kuma bata wani abinku, ku ka biyota gida kawo
ara, da ku da ita zan ha
a na zane,
auki ki tashi ki bani wuri"
Kamar mai shirin
auko wani abu a wuta, haka ta mi
a hannu ta
auko ku
in, ta tashi suka fice da sauri.

"Ke kuma zo nan" yayi ya yana kallon inda ruma take.

Jikinta har wata tsuma yake, ta taso ta zo in da yake ta dur
usa.
are mata kallo ya ce 'har kin manta shara
inmu ko?" Ta girgiza kai.
Chapter 44 · 0% Book details