Sashe 70
Kanwar Maza 1&2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ammi ta kalleta ta ce "Na'am ya aka yi?"
"Amma dai baki gaya wa takawa yadda kuka yi da wambai ba ko, kar ya hasala?"
Ammi ta girgiza kai ta ce "Ta yaya zan gaya masa, ni babban fatana idan ya je kiran da yake masa, Allah ya sa kar yayi masa irin cin mutuncin da yayi mini, kin san halin yayan naku da zuciyar tsiya babu lallai ya jure, dan ma na taushe shi kan ya tafi"
Jiki a sanyaye Nusaiba ta ce "Ammi ni fa gaba
aya a maganganun da yayi, na kasa gane wane point yake son yayi magana a kai, sai kame-kame kawai yake yi yana fa
a na babu gaira babu dalili, ko dai Mummy ce ta je ta gaya masa wani abu?"
Ammi ta girgiza kai ta ce "Bana tunanin haka, kin san shi dai dama mutum ne mai zafi, a bar maganar kawai, 'yar auta ta ba ta tashi bane?"
"Eh bacci take yi, kin san exams suke shirin farawa".
Ammi ta jinjina kai, ta cigaba da jan carbinta.
****
Hatta masalattan unguwar su rumaisa, duk salla sai an yi addu'ar Allah ya bayyana rumaisa, saboda garkuwa da rumaisa abu ne da ya zo a bazata, kusan za a iya cewa ita ce yarinya ta farko da aka sace a unguwar, dan duk irin wannan abubuwan sai dai a ji su a nesa, amma yau gashi a cikin unguwa.
Kamar yadda dogo ya yi wa dagaci al
awari, ya koma masa da maganar ruma.
Tun da dagaci ya ji dogo ne ya zo yake nemansa jiki na rawa ya tashi, ya fita tare da fatan Allah ya sa a dace a samu rumaisa.
Iya ma tashi tayi ta biyo bayansa, ya tsaya ya kalleta ya ce "Ke kuma ina zaki?"
Cikin rikicewa Iya ta ce "A ru
e nake, ni dai mu je in ji me zai ce"
"Dan Allah ki koma, duk yadda muka yi da shi, idan na dawo zan sanar miki" da
yar ta yadda ta koma gida, amma ta ja ta tsaya a tsakar gida.
Cikin sauri ya fito ya iske dogo suka gaisa, cikin za
uwa ya ce "Ya ake ciki ka ganota?"
Dogo ya ce "Eh na ganota, tana rukunin su sha tara, sun ce ba zasu bayar da ita ba, ba sa bu
atar ku
in fansarta, dan haka ku cigaba da addu'a, wannan yarinyar halinta zai iya sakawa su kasheta, halin na ta nema ya sanya suka ce ba zasu bayar da ita ba, dan haku ku cigaba da addu'a kawai." Daga haka dogo bai kuma ce masa komai ba ya yi tafiyarsa.
Dagaci kuwa ya tsaya ya dinga nanata Innalillahi wa Innalillahi raji'un.
Jiki a sanyaye ya koma cikin gidan, iya ta tare shi tana fa
in "Ya ake ciki, me suka ce maka?"
Yayi shiru ya kasa magana.
"Dan Allah ka yi magana mana, menene ya ake ciki ya ganota?
Sun fa
i me za a basu?"
Ya girgiza mata kai ya ce "Tana nan a raye, amma sun ce ba sa bu
atar ku
in fansa, ita
in suke so, halinta ya saka suka ce ba zasu bayar da ita ba ta zama ta su"
"Wayyo Allah na shiga uku, yarinyar mutane ta salwanta a dalilinmu, na shiga uku na lalace".
"Meye haka ki ke yi kulu?
Wannan ai rashin hankali ne".
yaleni na yi rashin hankalin, har abada uwar 'yar nan ba zata mamta da ni da gwaggo ba na shiga uku, da na sani ban kar
i rumaisa ba, ban san haka zata faru ba, Allah ka shiga lamarin nan wayyo Allahna"
Haka dagaci yayi ta fama da iya tana kwarmato da
urari.
****
Rana ce ta take a kan su ruma, a hankali ta ja jikinta da yake mata ciwo, ta tashi zaune, jikinta babu abin da yayi saura sai tsabar
arfin hali da taurin kai.
Da wannan
aton ta fara tozali yana hararata, ita ma hararar ta watsa masa, ta mayar da idonta kan matar nan, ta fara tatta
ata.
A hankali matar ta bu
e ido, ta kalli ruma, tana ganin fuskar rumaisa ta yi murmushi.
Ita ma ruma murmushin ta yi mata sannan ta ce "Tashi koma waccan bishiyar, nan rana ta tarar da mu".
Cikin
arfin hali ta ce wa ruma "Ba su yi miki komai ba ko?"
Ruma ta jinjina mata kai, da
yar matar ta tashi, da rarrafe suka canza wuri zuwa wata inuwa suka zauna.
"Yunwa ki ke ji ko?" Ruma tayi maganar tana kallon matar.
Ta girgiza wa ruma kai ta ce "A'a, ke nake so ma ki samu ki ci wani abu, baki da lafiya, dan Allah ki daina rigima kar su illata ki, ba zan ji da
i ba".
Ruma ta ce "Mhmm ki daina damuwa da ni, ni na saba da kasada, sonake su kasheni na huta na gaji".
"A'a bana son a kashe ki, in sha Allah zaki fita lafiya
alau".
"Ban ga alamar hakan ba, gara na tunzurasu su kasheni na huta, suma su huta amma wallahi in dai suka barni a raye na din ga tayar wa da uban kowa hankali kenan".
Matar ta waro ido ta ce "Ke ba kya jin tsoro ne?"
, ai tsoro yayi yamma na yi gabas, ni fa
anwar maza ce guda bakwai, ko 'yan unguwarmu sun sanni, dan ma na daina dambe da maza, yayyena sun hanani, duk wata kasada idan na
auko in tafi
arfina su suke shigar mini, ni fa har wata 'ya na ta
a karyawa.
Bindigogi ne fa kawai da su, to wallahi bana tsoron bindigar su kamar yadda nake tsoron mai sunan Baba".
"Waye haka kuma?"
Ruma ta gyara zamanta ta ce "Yayana ne, sunanshi umar, hmmm ina tsoron Allah ina tsoron sa, nifa bana jin tsoron mama kamar yadda nake tsoron sa, kin san idan nayi laifi baya tashi hukuntani, sai cikin dare ina tsaka da bacci zan ji ni a sama, in zata ko raina aka zare kin san ance idan mumini ya mutu, to sama ake yi da ransa, to sai na ji an watsoni tsakar gida, sannan nake gane ai ina duniya, hukuncin ma sunan Baba ne, idan ya ha
e rai ya tattare girarsa sai na ji kamar in zawo a tsaye".
Duk da halin da suke ciki, bai hana matar yin murmushi ba, dan ba
aramin dariya ruma ta bata ba.
Ruma ma Murmushin ta yi ta ce "Mai sunan baba dodon marasa hankali in ji mama, idan ya sakani kama kunne a daren nan, to wallahi da asuba a zaune zan salla saboda azaba, mai sunan Baba ya iya punishment"
"Ni kuwa zan so na ga mai sunan Baban nan da ki ke tsoro fiye da bindiga".
"Kema idan ki ka ganshi sai ya baki tsoro, shi fa ba ya dariya, kullum fuskarsa a ha
e, wataran ko hararata yayi sai na kwana uku a nutse".
Dariya suka yi tare, ruma ta ce "To baki gaya mini sunanki ba, ina mijinki da 'yan gidanku?"
Matar ta yi murmushi ta ce "Suna na, sunana Aisha".
"Anty Aisha, ke a wani garin ki ke?"
"Zan gaya miki, yanzu jikina babu da
i na bugu, yaron cikina sai juya wa yake".
Cikin damuwa ruma ta ce "Sannu, Allah ya sa su sake ki kan ki haihu, Allah ya sa ki amayo shi lafiya"
Cikin dariya ta ce "Me zan amayo?"
an mana, ba ta baki ake yo aman jariri ba, haka mama ta ce mini, amma su fa akuyoyi to ta wurin kashin su suka haifo
a, daga yi wa mama tambaya ta ce idan na kuma wurinda akuya ta haihu sai ta zaneni" halin da Aisha ke ciki bai hanata yin dariya ba, ta ri
e cikinta, saboda dariyar ta
arfin hali ce.
"Ya naga kina dariya, ko ba ta nan ake haihuwar ba?"
"Ta nan ne mana, Allah ya sa na amayo shi lafiya".
Ruma ta ce "Amin, ina zuwa" daga haka ruma ta mi
e ta nufi mutumin nan ta je ta tsaya masa a ka, ya
ago ya kalleta ya ce "Me kuma ki ke nema?"
"Abinci, yunwa muke ji"
agowa yayi yana
arewa ruma kallo, ita ma
yar ta
ure shi da nata idanuwan.
Wata leda ya
auka ya wurga mata ya ce "Gashi nan shegiya mayya, mayuwanciya" ta dur
usa ta
auka ta ce "Koma me zaka ce na ji, na dai fi
arfin ka, ba yadda zaka yi da ni".
Tun mutanen wurin suna namakin ruma, har sun saba da halinta, kome zata yi sai dai ta ci duka, amma ban da haka ba wanda ya isa yayi mata wani abu.
Ta koma wurin Aisha ta zauna ta ce "Anty Aisha, tashi mu ci abinci" tayi maganar tana bu
e ledar.
Buredi ne a ciki da pure water.
"Matsiyata kullum daga gurasa sai buredi".
Aisha ta ce "Ruma dan Allah ki din ga shiru, kin ga baki da lafiya, kar su sake dukanki".
"Wai meyasa ki ka damu da ni haka ne?
Dan Allah ki daina damuwa idan ba haka ba sai na koma baki haushi, haka nake, in dai ba gajiya zasu yi su kasheni ba, suna tare da wahala" ruma ta
arasa maganar tana mi
awa Aisha buredin a baki.
Murmushi ta yi ta kar
a, ba dan buredin na yi mata da
i ba, sai dan rashin mafita.
****
Kwanaki kusan talatin kenan da sace ruma, babu wata tartibiyar magana a kan in da take ko yadda za a sameta, ga mama sai ciwo take a tsaye, ko ta sha maganin hawan jini, jinin baya sauka, ga ulcer ta yi mata mummunan kamu saboda rashin cin abinci.
Yanzu haka suna zaune duk sun kewayeta, amma babu iya cewa komai, sai ma ita ce cikin
arfin hali take musu fa
a, a kan rashin cin abinci.
Usman ya dubi Aliyu ya ce "Dan Allah ka sake kiran mijin iya, ka ce masa haryanzu muna jira bai ce mana komai ba, an samu an yi maganar da su kuwa?.
Usman bai yi musu ba, ya kira mijin iya, Abdallah ya ce "Ka saka mana a hansfree mu ji".