Sashe 92
Dutse Part 1 Complete Hausa Novel · about 11 min read
*TAURARIN MARUBUTAN NIGER (ASSO.)*
_(Tsintsiya mad'aurinki d'aya)_
*[ T.M.N.A]*
https://www.facebook.com/Taurari-marubutan-niger-111773560677003/
_Bismillahir-rahamanir-rahim_
5
Wasu zafafan hawaye ne suka shiga saukowa sunna gogar masa a gaban rigarsa, kanshin turaransa na dukan hancinta, gaba daya jikinta na rawa da bakon yannayin nan, irin yadda a yau ta ga faiblesse din HANJA sai ta kasa rike kukanta, tsoronta ya tsananta
A hankali muryarta na rawa rawa ta budi baki ta ce" Hanja, plz numfashina, ka sasauta min rikon"
Baya jinta ne? Ko ya yi nisa ne? Zuciyarsa ta gaza ne? Ko bai gane cewa ta yi ya sasauta mata ba kunnayensa suka jiye masa kara matse ni? Sai gata ta ja numfashi wannan karron ta hade da kirjinsa sosai muryarta ta kasa fita sai kawai ta lumshe ido tana sauraron bugun zuciyarsa da kuma yadda yake karra riketa tamkar wani ne zai kwace masa ita a hannunsa? Aman rikon da ya mata ba na wasa bane, wanda ya saka Iman fashewa da wani kukan infa Pah ya cire dubansa a kansu ya dora kan Iman sannan ya maida wajen da ake kokowa da tsohon nan ana kwasar ba dadi tsakaninsu
A rikice Oga ya daga murya ya ce" Ke yar oga dan ubanki me kike a jikin kato? Waye wannan din da ya riko ki haka na shiga uku"
Da sauri ta ankara ta dan daga murya tana mutsu mutsu muryarta a dan dage ta ce" Hanja ka saka ni abana zai dakeni menene wannan abin dan Allah"
Pah da ya gama gane a wajen Yan africa fa musulmai ba'a haka , wannan ba wasa bane a wajensu ya samu da kyar yana fama da tasa zuciyar da damuwar ya dafa gefen kafadar yaronsa a sanyaye ya ce" Please ka sakata kar ta rasa numfashi, ko so kake itama a kwontar da ita ne?"
Kwontar da itan da ya ji shi ya tashe shi a duniyar da ya afka, da sauri ya sasauta mata rikon hakan ya bata damar wartar jikinta cike da wata kinyar da bata san ta uban mecece ba da kuma tsoron Hanjan da bata taba ji ba, da wani irin tausayinsa da bata taba ji a zuciyarta ba ta ringa jan mayafinta tana lukube jikinta har kanta
Shi kuwa kallonta yake da irin kallon nan tamkar zaka dauke mutun da ido sam baya so ko ido ya kifta
Bangaren su Pah kuwa yana karasawa suka bashi dama ya isa kisa da su Oga wanda Pah na isowa kusansa sai ya samu kansa da sada kai gaba daya dan walahi wani irin gwarjinin mutumen da yake tunanin ko christane ya dirar masa da shayinsa , hakama Mamansu da ta gama cika da hali da mijin nata ke rabawa tana kallonsa da kuma tsoron rungume mata y'a da ta hango an yi itama ta samu kanta da sada kai a gaban wannan jan mutumen da ya tsaya a gabansu tsayinsa du ya kere su sannan ya kura masu ido
Murmushin karfin Hali Pah ya sakar masu kafin ya mikawa Oga hannu a sanyaye ya furta" Asalamu alaikum "
Sai da oga ya kalli matarsa da Saudat kafin ya iya ba Pah hannu yana mai amsa salamarsa da saurin kuma kallon hannunsa jin wani irin laushin abu ya rika a hannunsa
Pah ya dubi Saudat ya sakar mata murmushin itama ya nemi da ta masu translate kafin a nutse ya shiga yi masu barka da sauka , ya dora da fadin ya san su din iyaye ne kowasu makusantan Muneerath, su yi hakuri sun zo a irin wannan lokacin basu samu sauka mai kyau ba, sunna cikin hali ne na rashin lafiyar matarsa watau Mah wace har sun shiga halin kukan rashinta domin sai da ta yi doguwar suma ta kusan awa biyar kafin take dawowa duniya, yanzu haka dai itace aka shiga da ita dakin tiyatar gagawa wace likita ya ce a tiyatar nan kila wa kala ne, rabon rashin tashinta ya fi rabon tashinta karfi, dan haka dan Allah su yi hakuri da irin halin da suka same au, yanzu shi zai je masalacine ya yi alwallah ya zauna a cen har a fito da ita, yana da bukatar adu'ar su da duk wani makusantansu, su taya shi da adu'a ya san Allah baya barin wani dan wani ya ji dadi , su taya su da adu'a idan lokacinta ne ya yi Allah ya sa ta cika da kalmatu shahada, ta samu kyakyawan karshe sannan mutuwarta ta zamo hutu ce a gareta, suma iyalanta Allah ya basu ikon jure rasa masoyiya abokiyar rayuwa a karro na biyu, domin wannan itace matarsa ta biyu KHADIJA shine sunnanta na kirki anai mata kiranye ne da ALEESA
Gaba daya jikinsu ne ya yi wani irin sanyi, Saudat take fasara masu kuwa sai share hawaye take hakama Mamansu da kyar ta iya rike kukanta tana kallon Pah cike da tausayi
Oga ya sauke ajiyar zuciya ya girgiza kai ya ce" Jikina du ya yi la'asar, kai jama'a mutuwa mutuwa, kawai dai sai ta karar da mu innalilahi wa ina ilaihi raj'une"
Saudat dai bata fasara wannan ba sai da ya kuma budar bakinsa ya ce" Cuta ba mutuwa bace Elhaji, Allah ya bata lafia idan ba laifi mu je masalacin kawai nima ai ba karamin makaranci bane mu je kawai mu yi ta karatu Allah ya bata lafia ka ji?"
Murmushi Pah ya yi yana gyada kansa ya juyo yana kallon yada HANJA ke zaune saman abin zama irin na jikin ginin nan kansa a jingine jikin garu still idannuwansa a kan Muneerath dake face da shi itama a zaune a kusa da Iman ta riko hannun iman din tana dan murzawa kanta a kasa
Ajiyar zuciya ya sauke ya shiga yiwa jami'an tsaron magana kan a barsu su kadai watau su Muneerath da yan tafiyarta da Hanja da Iman, daga nan kar a bar wani ya kuma shigowa domin gari ya dauka du wani makusanci ya garzayo so suke su layu a wajen bayan shi baya so a karra rikita Hanja din
Saudat da mama suka karasa suma suka zauna kusa da Muneerath wace kanta ke kasa gabanta na faduwa tana cike da tsoron abinda zai biyo baya na abinda wannan dan na Mah ya wani mata a gaban iyayenta, ita kam bata san dabi'ar iskanci a me ya dauketa ba walahi
A hankali tana kallon kasa muryarta cen ciki ta ce" Mamanmu, walahi rikicewar da ya yi ne aka yi katari nice a kusa da shi haka ta faru, walahi na rantse maki a zamana a gidansu ba aikinmu kennan ba, kuma yanzu hakan shi kansa daga ya dawo a hankalinsa zai fara hararata kin ce na fada maki, ya ga damar ya ce nicema na rukunkume shi, abinda da muka zauna ma da shi ba wani shiri muke yi b..........."
Muryar mamanta a sanyaye ta ce" Muneerath ina so na daura alwallah a nunan alkibla kaina ya kule tunda muka shigo, so nake na rokarwa baiwar Allahn nan sauki na Allah da ita da mu baki daya"
Muneerath ta kaleta da sauri da dan mamakin jin furucinta, shin bata ji me tace bane ko kuma bata ga abinda ya faru bane.....kai da ta ji dadinta da bata gani ba walahi dan ita ta ki jinnin a mata kallon yar iska tunda ita dai ba yar iska bace
Iman ce ta mike bayan Saudat ta fada mata bukatar Mama jikinta ba kwari kamar zata kifa ta ja mama suka nufi cen ciki dan ta bata gyararan wajen da zata yi ibadarta a nutse
Kan Saudat a sade da yaren Hausa ta ce" Muneerath, dan Allah ki dube shi, ya dace ki karasa gefensa ki raashe shi"
Ido Muneerath ta zarro ta dan saci kallonsa a hankali ta ce" Saudat ni gaskiya na gaji da rarashinsa dan Mah bata da lafia, adu'a ya dace ya zauna ya yi aman kina ganni ya rungumeni a gaban Oga , Oga fa ya ganni aman ina ga mamanmu bata gani ba , hakan wancen karron kuka ya sha ni tsoroma yake bani kin ji karfinsa kuwa?"
Saudat ta lumshe idannuwanta cike da tausayin lamarin nan dake cikin duhu , a yanzu idan ta kai dubanta kan Hanja sai ta ji tamkar ta rushe da kuka, gashi zaune tamjar DUTSE, ya kura mata ido tamkar BAKUWAR HALITA, kallonta yake da SO da KAUNA da BEGE , wanda harshensa ya kasa yin FURUCI a gareta
A sanyaye ta ce" Muneerath kin dai san lada irin na wanda ya taimaki mutumen da yake cikin wani hali, bayan wannan a tunanina abinda ya shafi Mah ya shafe ki, ko da kike kiransa yayanki a Niger dan dadin zance ne baki bashi wannan darajar ba?"
Muneerath ta yi tsai tana kallonta
Saudat ta ce" me zai hanna ki je kusa da shi ki bashi baki?"
Muneerath ta zarro ido ta ce" kin fa ji irin fadan da suka yi da mahaifinsa, idan na je ya karyani fa garin shishigi?"
Da sauri Saudat ta ce" Ko ya karya kowa banda ke, ba zai iya koda yi maki mugun magana ba plz my freind ki dube shi, ya gaji da yawa zuciyarsa ta gaji"
Wani iri Muneerath ke ji da kalaman Saudat
Haka kawai take ji a cen kasan zuciyarta dole ne ta je gareshi dole ne ta rarashe shi
Sai take ji wata damuwa irin wace ya dace ta ji idan wani na jinninta ke cikin damuwa a kansa
A hankali ta saka dubanta cikin nasa wanda gaba daya ta ringa jin dukan wani kuzarinta da da karfin jikinta na barinta
Idannuwansa masu launin ja suka ringa yi mata kaikayi a cikin nata duda irin nisa da suke da junna
A hankali ta cire dubanta sakamakon kasa jure kallon da ta yi
Iman ce ta zauna a gefenta tana ta sauke ajiyar zuciya tana amsa waya da harshen larabci wanda da alama danginsu ne na saudiya suka zo aman sun samu cewar ba wanda zai shigo hakan ya sa ta fada masu su je cikin Palace su yi ta adu'a har yanzu shiru ba'a fito da ita ba
A hankali ta mike daga zaunen da take tana jan mayafinta ta nufe shi
Tun kallon da yake tsareta da shi sai yanzu ya iya dan sasauta dubansa a kanta yana mai dan sada idannuwansa daga kanta sakamakon bugawar da zuciyarsa ta karra kaimi tana yi da dukkan karfinta
A hankaki ta zauna daf da shi sosai hakan ya sa ya kuma dagowa a hankali yana kallonta
Idannuwanta ta lumshe kafin ta kuma budewa a hankali ta dago hannunta ta nufi kusan idannuwan nasa a hankali ta ringa karra matsawa har ta isa sosai ta kai yatsar nata tsai har kusa da kwayar idannuwansa kafin yake kiftawa da dan sauri ya kuma budewa da wani saurin yana kallonta har kamar da ruwa ruwa a cikin idannuwan
A hankali ta budi bakinta har iskar bakin nata da bata fitar da wari bale kanshi ta dan daki gefen fuskarsa muryarta cen ciki ta ce" Me yasa kake min kallon nan?"
Idannuwansa ya kuma lumshewa ya karra kureta da duba muryarsa cen ciki ya dora hannunsa saman nata , da sauri ta janye tana dan turo bakinta , a sanyaye ya ce" Dan kin fi mini kowani abin kallo dadin kallo "
Da sauri ta dago tana kallonsa itama, a hankali ta ce" idan Mah na cikin halin rashin lafia sai ka zama wani iri, bana son yannayin nan naka, sai ka ringa f
adin maganar da baka sani ba"
Lebensa na kasa ya dan danne da dan karfi yana fitar da wani numfashin ya kalli kofar bloc, ya maida dubansa a kanta a hankali muryarsa na crking ya ce" Bana so ta sha wahala, koma me zai sameta bana so ta wahala"
Muneerath ta dane irin abinda ke taso mata ta rintse idannuwanta, wannan karron ita din ce ta samu kanta da dora hannunta a bayan hannayensa a hankali ta jimke , irin jimkar nan dake fitar da labarin dake zuciya, muryarta a sanyaye ta ce" Mah zata tashi In Sha Allah, u see ta sangartaka da yawa sai ita zata iya lalaba shagwababenta, idan ka ci gaba da wahalar mata da kanka Allah ya tasheta zata bata rai, idan ka ci gaba da wahalar mana da kanka Hanja zamu yi ta shiga dam.............."
Shiru ta yi da maganarta sakamakon wani kure mata baki da ya yi da kallo, sai a lokacin ta ringa tariyo abinda ta fada hakan ya sa da sauri ta dan zarro ido tana cire kanta gefe idannuwanta suka sarku da na Iman
Irin kallon da Iman ke yi mata sai da ta ji gabanta ya fadi
Watau wani irin kallo ne da ta kasa fasara shi
Irin kallon nan na idan idannuwan mutun sun yi ja kuma ya hada da kallon kyama ko jin haushi
A hankali ta kai nata idannuwan itama kan inda Iman ta sauke nata duban
Fitowar likitar da ta yi ja gaban tiyatar, babar likitar da ta sauka daga saudiya dan aikin nan ya saka Muneerath saurin mikewa tana kallon yannayinta
A hankali ya juyo kan likitocin da gaba daya suka bayana a irin wannan lokacin,
Irin yannayin da fuskarsu ke nunawa shi ya saka du wani mai rauni fara zubar da hawaye
Wanda yake da juriya kuwa sai ya zamana ba baka sai ido
A hankali ya ahiga daga kaffafuwansa still hannunsa rike da na Munnerath ya......
Kamar yadda na fada cewar in sha Allah Litinin da alhamis zai ringa zuwa maku sakamakon litafina na kudi da na fara posting dinsa yau Litinin mai sunna WATA KOKOWAR
. Shin kina son sannin me ya kunsa? Sunnansa ya dace da shi?
Ba zaki gane hakannba sai kin karanta yar uwa
Dari biyu ne kacal my hajia ki tuntubeni ta number wayana kamar haka+22793811618
11/14/21, 12:53 PM - Allah Akbar:
*DUTSE*
RUBUTAWA: *SAJIDA*
SADAUKARWA: *GA MASOYANA*
LABARINA NA: *10*