Sashe 23
Dutse Part 1 Complete Hausa Novel · about 10 min read
*TAURARIN MARUBUTAN NIGER (ASSO.)*
_(Tsintsiya mad'aurinki d'aya)_
*[ T.M.N.A]*
https://www.facebook.com/Taurari-marubutan-niger-111773560677003/
_Bismillahir-rahamanir-rahim_
1
Ta jima Kanta sade tana kallon takardar da kwaro kwaro sa hannun mahaifinta da na mahaifiyarta suka bayana kafin ta dago kanta ta kuma danna recodern da akai masu dan ta tabatar ta kuma yarda da maganar da aka fada mata
Zuciyarta ce ta ji ta mata rauni, a hankali ta kai dubanta kan Buzun da ta jaza masa yin kwararan kwana biyu a cikin gidan nan, du ya firgice ya fita a hayacinsa, gaba dayansa ya firgice, a sanyaye ta ce" Baka daina kukan ba? "
Dubanta ya yi, shi yanzun tsorontama yake har ga Allah, bai san wani irin damuwa iyayensa suka shiga na rashinsa ba
Shugaban makarantar ne ya dube shi ya yi murmushi ya ce" Mahaifinka na waje, kai kawai yake jira ku juya gida, mahaifiyarka kuma ta ce bata yi fushi da kai ba "
Muneerath ya kali shugaban makarantar, gaba daya sai ta ji ta karra muzanta, ita bayanan nata iyayen banda tsabagen turewa da nuna halin ko in kula da nuna kai gwarama da ta tafi dan mahaifiyarta cewa ta yi Allah ya sa su su gane bata da lafia su bema mata magani kafin su dawo da ita, babu wanda ya nemi zuwa ya ganta, oga daria ya yi ya ce kai aman yar oga an yi nataciya, to idan so take ku bata mana ni ai bana hanna yarona yin aiki ko wani iri ne, ai gwara ita aikin nata a bayane yake idan ta samu kuma zan fi kowa daga kai da tunkaho a gari, wasun fa ba'a san ko me suke so takamaimai ba gasunnan shagu a zube sai kwarewa a iskanci!
Ko da akai masa tambayar zai je ya ganta ? Dan idan aka rufe aka fara masu horo ba wanda zai shiga , cewa ya yi kai ina akoy inda zai je kawai a gaisheta
A hankali ta hade hannayenta ta dora kanta saman table din dake gabanta ta dora hannayen nata saman kanta watau saman gashin kanta da rabonsa da abin daurewa dan kwali tun da ya kwonce ya fadi a wajen da aka jona mata chok din nan,
Kunnayenta ke jiyo mata takun tafia da budewa da tafia da kuma rufewa
Shiru ne ya dauki sal din, kanta a saden nan sanyin wajen na ratsa gabai din jikinta baki daya
A hankali ta karra jan shashekar kukan da take ta danewa, jin shirun ya karra ratsa wajen sosai ya sakata dan dagowa a hankali
Ido hudu suka yi da shi, a hankali ya sada dubansa sakamakon yadda gabansa ya fadi na hada idon da ya yi ido cikin ido da ita
Kuma juyowa ya yi yana kallonta a hankali cikin yaren turanci ba freinch ba, gogagen turanci dan ya fara gwada ilimin nata ya ce" Me yasa kike kuka "
Gashin kanta ta ture da hannunta a hankali ta karra cije lebenta na kasa ta hade gashin girarta mai bakin gashi sosai wanda tamkar an mata gyaran gira irin gyaran girar nan mai shegen kyau , hannayenta ta hade wajen kirjinta ta kara busa iska wajen gashin da ya kuma zubowa gaban goshinta
A hankali ya zauna saman kujerar yana kallon iya fuskarta da lebenta ya yi ja , kasancewar tana da baiwar lebe mai ruwan pink na kasan nan sannan ko yaya ta dan dantse shi sai ya dan karra kumburi ya kuma dauki shekin dan yawun dake gogarsa sakamakon takan fitar da harshenta ta dan lashi leben nata ta mayar
Fuskar nata sai ta masa kama da shekarun da ba nata ba, tamkar bata kai shekarunta ba, fuskar tata ta masa kama da fuskar yara kanana irin fuskar mage, gaba daya a yanzun da idannuwan ke cika da hawaye sunna zuba shar shar shar yadda ka san a mayar da ita TV abin kallo
A hankali cikin yaren turancin ya ce" Bakya son aikin ne ?"
Kanta ta girgiza tana kallonsa , a nutse ta budi bakinta cikin wani irin kalmasashen turancin da idan ba fada maka aka yi ba zaka yi tunanin yarinyar au tunda ta budi baki da shi ta buda, ko kuwa shine kadai yaren da ake mata a makaranta kuma ta kasance mai maida hankalinta wajen iyawa dan a yanzu da yawa sun amsa sunnan yan makaranta aman kuma cikin ikon Allah ko yaren da ake masu a makarantar ya zama aiki yinsa daidai, ko su yi magana mai dan tsayi da shi, a hankali ta ce" can you introduce yourself plz? " (
saura ku ce na yi kwabar ni ba iyawa nabyi ba ah toh
Da mamaki ya karra kureta da ido kafin ya dan yi gyaran murya yana gyara igiyar cravatte din dake wuyansa yana shirin yin magana aka yi knocking
Kafin ya bada damar a shigo aka shigo
Fuskarta a hade hannunta dauke da wata leda
Da kallo ta bishi irin zaman da ya yi kafin ta kai dubanta kan Muneerath
Kayan ta ajiye mata saman table din sannan ta ajiye mata wani dan litafi mai dauke da sunnan makarantar kafin ta dora hannayenta biyu saman table din da yaren freinch ta ce" ina fatan kin fahimci wajen da kika sako kafarki, a yanzu zaki tashi ki je ki yi wanka, ki cire dukan dattin nan na jikinki , ki cenza pant da bra ga kayan da yan makarantar ke anfani da su nan ki saka, a cikin dakinki akoy turare, akoy komai na bukata ki gyara jikinki kafin ranar shigarku saloon ta zagayo, ki fito ki same ni a wajen piscine zaki shiga mu ga irin yadda kika iya ruwa"
Shugaban makarantar ne ya ce" Aman ai ba haka aka tsaida maganarta ba ko?"
Da yannayin ladabi mai hade da jin haushin mutun ta sada kanta ta ce" Ka yi hakuri Sir, gani na yi sun mata nisa ina so ku bani damar da zan horata da sauri ta yadda zata kamo su, wannan formation din kai ka san idan mutun na wasa nan da shekarama ba zamu iya yayeshi ba bale a wata uku"
Fuskarsa ya fara hadewa dan yana son gane kamar tana da wata takakiyarta da ita ya ce" Idan bata iya ba zaki saka yar mutane cikin ruwa ta sha ruwa ne?"
Zata bashi amsar da zata yi convincd dinsa suka ji muryar Muneerath da yaren hausa yanzun ta dago dubanta sosai tana kallonsu su dukansu ta ce" Kuna magana bayan ban san ko su wanene ku ba? "
Da sauri ta juyo tana kallonta, irin yadda ta tsare su da maganisun idannuwanta masu lu'u lu'un kore mai ruwan ruwan tafki wanda yake da haske aman mai dauke da shukokin kainuwa ga gazar gazar din gashin idannuwanta da ruwan hawaye suka jika su suka yi luf su kadai suke hade junnansu sai ta ji wani irin dar dinta, aman kasancewar ta san dole ta sada mata ta mata biyaya dan itace mai gidanta a nan sai ta wani kausasa yannayinta ta kara rage tsayinta ta hanyar kuma dora hannayenta saman table din ta yadda iskar bakinta zata doki fuskar Muneerath din idan ta fara magana a kausashe ta ce" Wani irin rashin hankali ne zaki mana tambaya haka kai tsaye tsakaninki da mu baki da kunya ne? Sannan wannan ya zama na karshe da zaki yi magana da yaren hausa a cikin gidan nan idan kika kuma yi zaki fuskanci punishment "
Muneera dake zaunen nan bata tunanin wai akoy macen da zata wani yi mata ihu a kai haka kawai batama san ko wacece ita ba zata zuba mata hauka a wajen nan bayan zuciyarta a cinkushe take so take ta je ta sha kukanta na irin rayuwar da iyayanta ke gabatarwa wace bata ga irinta ba har yanzu, ace wai ta kwana biyu a wani wajen ba abinda ya dame su, bakin fuskar da basu sani ba sun zo masu da wasu zanceceku mararsa tsari dan ba sannin komai suka yi a kan maganar ba aman ba bincike ba komai suka nuna hakan ya fi masu zamanta a kusa da su, shine wannan mai sket a tsagen kusan pant a waje ta wani zo tana mata maganar ta saka pant sabo a gaban wannan gardin harda su maganar bra tsabar rashin kunya kuma ta wani fara yi mata ihu an yi hausar ba punishment ba ta yankata dan kaniya hausar ai ba ta uban wani bace! Ido cikin ido ta ce" idan fa shi kadai na iya? "
Ji ta yi kamar ta gaura mata mari, kan balaki wannan fitsarariyar ce zasu kawo mata ta hora? Ko freinch bata iya ba? Bale turanci?
Rai bace zata fara magana ya daga mata hannu ya karra kallon Muneerath dake zaune tana kallonsu kafin a nutse ya ce" Ki yi hakuri, ki je waje ina zuwa "
Kallonsa take tamkar zata hadiyi zuciya ta kuma kallon Muneerah da mugun tsanarta ta yi kwafa ta juya ta fita ta tsaya gak da kofar tana jijiga
Zama ya yi ya aro jarumta ya hade ransa sosai ya bude litafin dake gabanta yana kallonta ya ce" Kamar yadda kika san kowani enterprise na dauke ne daga sama zuwa kasa, idan na ce kasa ina nufin harta mai goge gogen gidan nan, kamar yadda a kowani gida akoy baba, mama, yaya, har zuwa auta, wanda ya dace ka yi respectin din du wanda ya girmeka haka ne....."
A sanyaye ta ce" kar dai ita ce mai wajen? "
Irin yadda ta tsakure dan tsukeken bakinta ya saka shi karra shagalta da lamarinta kafin ya tunawa kansa ko waye shi a gabanta da dan sauri ya kawar da dubansa ya ce" nine mai ja gaban wajen, nima ba wajena bane "
Ido ta kwalalo ta rufe bakinta da hannunta tana kallonsa ta ce" Wayo Allahna, ka ga da na sani da ban maka tambaya kai tsayen nan ba, kuma fa asalina ni din ba fiysarariya bace ko daya, an samu akasi ne a rikice nake na kwan biyu ban sadu da iyayena ba na san hankalinsu a tashe gashi ni sata na yi ba an rufe ni a nan....."
Sai da ta gama fada kuma ta tuna shi fa ya kunna mata abinda iyayen nata suka fada hakan ya sa ta shiga murza hannun nata tana fadin" Ba ainahin wa'inda suka haife ni ba, makotanmu "
Kansa ya gyada a dai yannayinsa na ya dauki yannayin serius Ya ce" An yi accepting dink
i a wannan makaranta bayan an yi vote masu son ki zauna suka fi masu son ki tafi yawa, sai da na je da kaina na samu amanar mahaifanki kafin na zo nan, daga yanzu har zuwa lokacin da zamu yaye ku a nan zaki zauna da mu, ya zamana dole a gare ki ki girmama du wanda yake gidan nan shima kuma zai girmama ki komai karantan shekarunki dan kece mafi karama cikin yan uwanki, ya zama wajibi ki bi du wani dokoki na gidan nan dan ki samu zama lafiya da masu koyar da ke harma ki samu fitowa a cikakiyar HOTTESTE "
Da wani irin madaukakin emotion tana kallonsa ta ce" Kana nufin kun yarda zaku bani formation? Wa ya biya min? Wa ya saka ni? Wayo Allahna"
Irin yadda madaukakin farin ciki ya bayana a fuskarta ya tsaya kallo ko amsa bai bata ba, lokaci daya ta mike tsaye da hannunta tana nunawa ta ce" Ka ga na iya ruwa, na iya turanci kadan kadan, bana fada, bana sata ko daya walahi"
Stilll dai kallonta yake yadda take kai kawo da doguwar rigarta tun ta ranar ita ce bata cenza ba ta juyo ta yi takwaf takwaf da fuskarta ta ce" Matsalar daya ce ban iya girki ba, na yi na yi na kasa iyawa, ko tea ban iya hadawa ba, dan annabi kar ku koreni dan wannan"
Idannuwansa ya lumshe haka kawai yarinyar ke kashe shi, motsinta komanta ke haukata shi, a hankali ya dan karra bubuga byronsa yana son aro nutsuwa dan bai dace ya jima a haka da ita ba aman kwata kwata baya son motsawa ko nan da nan ya ce"
A sha 8knd lafia na people
11/14/21, 12:45 PM - Allah Akbar:
*DUTSE*
RUBUTAWA: *SAJIDA*
SADAUKARWA: *GA MASOYANA*
LABARINA NA: *10*