← Book details Dutse Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 76 OF 114

Sashe 76

Dutse Part 1 Complete Hausa Novel · about 1 min read

karuwi! Dan neman magana irin nata, ba sam take mance shi din mai gigita rayuwarta ne sai ta samu kanta da yin kasa kasa da kuryarta sosai tana dan sata kallonsa ta kasan ido kafin ta dan gyara bakinta a hankali ta ce" Ka san cika kallo bashi da kyau a musulunci, a gayancema ba kyau a kurema mutun ido, ko kuma ka sani take sanin ne zaka yi mr HANJA?"............. Ku mu bata amsa sisters Barama ku ji, more cmmnt mr pstng ah tam Kumama kumama ba edditing 11/14/21, 12:52 PM - Allah Akbar: *DUTSE* RUBUTAWA: *SAJIDA* SADAUKARWA: *GA MASOYANA* LABARINA NA: *10*
Chapter 76 · 0% Book details