Sashe 14
Dutse Part 1 Complete Hausa Novel · about 10 min read
*TAURARIN MARUBUTAN NIGER (ASSO.)*
_(Tsintsiya mad'aurinki d'aya)_
*[ T.M.N.A]*
https://www.facebook.com/Taurari-marubutan-niger-111773560677003/
_Bismillahir-rahamanir-rahim_
9
Kamar tana gaban bakin halitun da bata taba gani ba haka ta ja ta tsaya , irin togewar nan tana zarar ido tana kallon yadda suke iyo abinsu ba tare da tsoro ba, uwa uba idan sun juya da dan karfin da take iya hangen tsayin suturun jikinsu ya sakata karra sakin baki, aa, yaya aka yi irin kayan shiga ruwansu du masu dan pant ne? Ita da ta tashi nema ta sha wahala da kyar ta iya samun mai dan gajeran wandon da ya sauko mata har kusa da gwuiwarta kadan, duda haka daure take da zani a sama so take ta ji idan da halin ta shiga da zanninta abinta
A gabansa ta tsaya bayan ta yi salamar da bai amsa mata ba, a nutse ta ce" Maitre, dama na ce dan Allah ko zan iya shiga da zanina ne?"
Bakin gilas din dake idannuwansa ya dago ya sauke a kan fuskarta, a hankali ya karewa jikinta kallo har kasa kafin ya maido wajen kugunta ya zubawa kugun ido, shi din kansa bai san ya sauke ajiyar zuciya ba sai kara kallon fuskarta ya yi ya ce" Dan me? "
Muneerath ta kara gyara tsayuwarta ta ce" Ba zan iya koyon komai a yayin da gaba
n jikina ke shan iska ko idannuwa ke kansu ba"
"To aman in kin kula duka kaf mata ne a wajen nan, sai kun tashi maza ke hawa, meye a ciki dan kin fito koda tsirara ne? " ya fada yana karra sauke dubansa a Kan kugunta
Mubeerath ta dan cije lebenta na kasa ta girgiza kanta a hanakali ta ce" Babu maganar iya mata, a matan kansu yanzun ana samu bata gari bale koda mu millions ne mata ai gaka kai namiji ne, idan da hali dan Allah a barni na shiga da suturata da hijab dina"
Dan karamin hijab din dake kanta ya kuma kalla, kai inama ya ganta a haka dinta ba suturar komai? Dan haka ya dan gimshe fuskarsa ya ce" Ai dokar kaf duniya kennan, ko a kasar Paris da musulmai ke yakar hakan dan neman magana ne a taba su kadan su ce ana masu bambancin kabila, ki sauko daga inda kika hau mu a nan mun ga dubu naki ba zai daga mana hankalo ba, kin san ai yadda ake koyawar kika nace a haka kike son koya"
Ranta ya fara baci fa da irin magangannunsa, ya kuwa san ko ita wacece? Mace ce ita mai daraja da nan gaba kadan ko ganninta sai an dage, to ka zama matar Dogari ai ganninka sai an dage, aman shine yake son ta banzatar da jikin da Allah ya ce ra rufe? Mtsssss uban kuturuma ya yi kadan alkur'an!
Juyawa ta yi ta koma ta dauki doguwar rigarta ta shige wajen saka kayansu, ta saka dogon wandon na ciki sannan ta dora abayarta ta yane kanta ta fito
Yana tsaye ta ganshi har ta tsargu ko dai lekata ya yi?, tsayawa ta yi a gabansa ta ce" Na dubu ka gani, ba na Muneerath ba, in sha Allahu na muneerath ko a gawarta ne ya fi karfin ganninka na hakura!"
Da mamaki yake kallonta, saboda saka kayan ne ta hakura? Da yawa a wajen nan har fata suke a ce su tube su shiga ruwa nan zasu tube da rawar jiki su fada a guje su yi ruwa iya ruwa a hakan suke mamatse y'ayan mutane wa'inda suka nuna jin dadin hakan kuwa shikenan sun kula alaka da shi
"WAI ba kece Oga ya rubuta ba?, ko ba yarsa bace har da zaki ringa wasu abubuwan Oga fa namu ne" ya fada da wani sigar da kamar wanda yake son nuna mata tsohontama na aikin hakan ya kara tunzurata ta ja wani uban tsaki ta kai dubanta wajen ruwan ta kare masa kallo shi dinma, itafa bata son abinda zai taba lafiyarta sannan idan ta tura shi suka fada ruwan tare itace gajiyaya koma a ce marigayiya dan bata tunanin wani zai ceceta daga shan ruwan nan sai dai a jefo banza a wuce wajen
Kanta ta gyada ta kara kallon kamaninsa, ta yi alkawarin idan ta auri Dogari sai ta kawo masa matsalar wajen nan an dauki mataki a kansa da kan wajen baki daya munafukan Allah kawai
Juyawarta ta yi ta ringa tafiyarta shi kuwa harda wani fito fito yana kallonta har ta bacewa ganninsa da jakarta a bayanta zuciyarta na mata tukiki
Tafia take cike da tunanin yanzun yaya kuma zata yi? Ina zata je? Me zata yi? Yaya ta yarda bacin rai ya sakata barin wajen da zata fara taka mataki dan samun cikar burinta ? Anya tana tunanin sakamakon bacin rai kuwa?
A kafarta take tafe kamar yadda ta saba, ita din ba ma'abociyar kwaliya bace, Muneerath ko kwali bata da shi a dakinta ba zaka taba ganninta da shi ba bale maganar kayan kwaliya, idan ta ga fuskar mace da hoda sai ta ji fuskarta na mata nauyi kamar ita aka shafawa sai ta hau mamakin ta yaya suke iya jure zama da irin wannan abin a fuskarsu haka
Doguwar tafiya ta yi a irin wannan lokacin har ta wuce kostan din bakin KANYA
A nutse ta juya ta shige wajen tankamemen tafkin dake wajen, wanda ke buso iska sansanya yana zagaye da shukoki cikinsa kuwa kainuwa ta masa yabanya
A hankali ta ringa kallon ruwan, gayanan ruwan Allah wanda ido ba zai hangi karshensa ba
Yamyamyan jikinta ke mata a hankali ta zauna ta hade hannayenta tana ta adu'a tana kallon yadda ruwan ke kai kawo
Wannan ruwa shine baban ruwan da du shekara sai ya ci mutun mut har lahira, ruwan ya kasance mai karfin gaske da idan ka san kai din ba kwararan wanda ya iya ruwa bane kar ka rabe shi, mutanenmu na gida ke shigarsa su din kasancewar yayan gado ne
A kadan ta dauki minti goma tana kallon ruwan ita kadai tana murmushi dan gannin motsin kifaye kasancewar damuna ta wuce ruwa ya taru kifaye na fitowa su wataya abinsu ta ko'ina
Wani irin alamu na baban motsi ne ya sakata jin gabanta ya fadi, a hankali ta kurawa wajen da ta tabata ko kifi ne ba fa karamin kifi ba tana kallonsa
A hankali take dan kokarin tashi dan ta tsorata da alamun nan kar a he kada ne ya cinyeta a huta
Dan saurayi ne ya fito yana ta kilkila daria yana waige waige ya ce" Na rigayeki, yihu yau na rigayeki kuma gata nan tsakuwar na daukota ta cen kasa tsakanin dutse hudu na yamacin kudu da kusurwar gabai!"
Shiru ya yi sakamakon ido hudun da suka yi da Muneerath da gaba daya jikinta je rawa shima yana kallonta
A hankali ya ce" Baki ga Zeinab ba? "
Muneerath ta matse kafafuwanta sakamakon jin fitsari zai sauko mata, yau ta ga ikon Allah yau ta yi mumunar fitowa, ita ba jaraba gareta ba yau gaba ga aljani kuma har ya ganta shima yana mata magana, da sauri ta duka ta hade hannayenta ta ce" Idan kai musulmi ne ka yiwa Allah ka rufa min asiri kar ka ilatani, ina matukar kaunar koyon ruwa dan ina da buri na karatu a rayuwata shine na zo nan yau ashe da rabon ma hade ni da jinsinku, ka yi hakuri idan lokacin wasanku ne na zo ni kaina ban san bani da hankali ba sai yau, in ba karshen kwana ba me zai kawo mutun nan shi kadai? Ka yafe min ba dan hakina ba"
Daria ce ke son ciyo shi aman ya ringa rikewa sa dukan kokarinsa
Zainab dake dayan gefen da basu ga fitowarta bane itama ta bushe da dariar har tana rike cikinta
Da sauri suka kai dubansu ga budurwar da zata yi sa'ar saurayin, da sauri ya ce" Ke Zainab ki yi shiru kar a jiki kin san fa an hanna shiga ruwan kar sojojin cen su jimu su kama mu, waima ke Bingel ta ina kika shigo nan?"
Ya jefawa Muneerath tambayar da ta kasa bashi amsa ita dai ta kale shi ta kuma kalli Wace yake kira da Zainab, gannin ta rufe bakinta da sauri tana zarro ido ya saka Muneerath yin sakalau da sanyayar murya ta ce" Aya zainab ku mutanene hala? "
Zainab ta karaso kusa da ita tana daria kasa kasa ta zauna kusa da ita ta ce" Mu mutane ne bana, ni da shi tagwaye ne a nan muke wanka kulun aman idan sahu ya dauke dan an hanna shiga wai kar ruwa ya tafi da mutane, yo in ba yan birni ba mu nan ruwa wani iri ne bama shiga? Ai idan aka hanna mana shiga ruwa an kashe mu, mahaifinmu fa shine sarkin ruwa, yakan yi awa daya a kasan ruwa tun muna jarirai ake saka mu ruwa fa"
Muneerath ta sauke ajiyar zuciya tana murmushi tana gannin yadda saurayin yake dan zagayawa abinsa yana kallonsu sunna hirar kafin ya ce" Taso ki zo ki gani "
Muneerath ta ki tashi tana kallonsa cike da tsoron girman ruwan
Zainab ta ce" Idan kina so sai mu koya maki walahi "
Muneerath na kallonta ta ce" Tsoro nake, kin ga zurfi ne da shi fa, kuma idan ya tafi da ni fa?"
Murmushi Zainab ta mata ta kama jakarta ta amsa ta ajiye nan ta ce" ki cire hijab dinki ki daure iya kanki da shi, ki cire wannan diguwar rigar dan kar ta bace ki rasa wace zaki shiga gari da ita ko kija da wasu a cikin jakar?"
Muneerath cike da mamaki ta ce" Dama ina iya shiga da wannan kayan basu yi nauyi ba?"
Kai zainab ta girgiza ta mike tsaye, jikinta sket ne kasansa da dogon wando aman sket din mai budewa sosai ta juya ta kara juyawa tana wara kafafuwanta ta ce" da sket din da zai hanna kafafuwanki yin taku taya biyu a second daya ne ba zaki iya iyo ba, aman idan kayanki a bude suke komai gimansu zaki iya yin iyo dinki hankali kwonce, tsoro kuma ki cire a ranki na cire maki kadara idan hukuncin Allah ne ruwa zai ci ki ba yadda muka iya, aman idan ba karshenki ruwa bane ba abinda zai maki"
Cike da jin dadin hakan Muneerath ta ajiye jakarta, ta nade gashin kanta da dan kwalin sannan ta bi bayan zainab
A hankali Zainab ta riketa da kyau suka fara shiga ruwan da ta ji sulbi na kwasarta zai dimata da kasa da sauri ta yi niyar ririke zainab sai dai ina Sakinta zainab ta yi ta dimu a kas din kanta ya fara yin salama cikin ruwan ta kuwa shaka ta sha ta hancinta hakan ya sa ta gigice sosai zata fara harbe harbe ta ji an rikota an fito da kanta sosai, tuni dan kwalin ya fece abinsa a nan asirin gashin da take rufewa ya budu ya jike ya yi lub abinsa
A rikice ta dan fara ihun wahala Zainab ta yi yar daria ta ce" Masha Allah kin ba sarakan ruwa rabonsu, yanzun shikenan ke da su ba zasu kuma shaka maki ba, kar ki tsorata babu wanda ya koyi ruwa bai shaka ba ko a garin nasaru ne bale a nan, kuma akoy rabo na sarkin ruwa koda baya nan idan muka koya maki bamu cire rabonmu ba akoy matsala"
Tabas ta ga abu, da farko sun gigitata, sun rikitata, a hankali kuma suka shiga bin bayanta a hankali da raha, suka shiga gabatar mata da koyo irin namu na gida, koyo na kai tsaye wanda a nan take za'a yi abin kuma a tsareka da ido ka maimaita, ba tare da an maka theori ba Ke durfafar pratique hakan ya sa abin ya shigota kai tsaye ta bada dukan hankalinta tana kallo
Sun dauki lokaci mai tsayin gaske kafin suka fito, cike da gajiya ta baro wajensu ta dauki hanyar gida kamar an tika mata dukan tsiya
Layi take da haka ta idasa cikin gidansu, tana shigowa ta yi turus tana kallon yau kuma wani sabon lamarin
Oga ne tsaye yana zuba balaki hakan ya sa ta kara kashe kunne ta ji yana fadin" Ni zata yiwa rashin mutunci , nawa na biya? Zata dawo gidan ne kai gaba dayankuma zaku fada min a me kuka daukeni ne a gidan nan!"
Ido ta kikifta kafin ta yi kundunbala da du wani tsoro ta danna kai kanta tsaye ta ce" GANI MEYE? "
Gaba dayansu suka juyo gareta, tun daga Oga , mahaifiyarta har karamin autansu sunna kallonta, Oga ne da bacin rai ya nufota ya budi bakinsa ya ce"
11/14/21, 12:44 PM - Allah Akbar:
*DUTSE*
RUBUTAWA: *SAJIDA*
SADAUKARWA: *GA MASOYANA*
LABARINA NA: *10*