← Book details Dutse Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 108 OF 114

Sashe 108

Dutse Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

*TAURARIN MARUBUTAN NIGER (ASSO.)* _(Tsintsiya mad'aurinki d'aya)_ *[ T.M.N.A]* https://www.facebook.com/Taurari-marubutan-niger-111773560677003/ _Bismillahir-rahamanir-rahim_ 6 Saura kiris Mulmulan kan da ya yi dan ya gane me yasa bashi da tsini ya saka Muneerath zarro ido tare da sauke wata munafukar kasalaliyar ajiyar zuciya ta yi raf da hannun nasa dake cikin rigar, ya ja , ta ja tana tana ta son ta ankarar da shi ya fa saketa me yake mata haka ne, dan Allah ya barta kar ya ilatata, kwakwaluwarta da zuciyarta na mata bugawar da take jin zuciyar tata zata kuma kokarin balowa ta fito daga kirjinta Rigar tata ya kama da hannayensa biyu stil ya danne kirjinta da nasa dan kar ta kwace lebenta da yake yiwa tsotsan diban albarka, ya shiga daga rigar har sai da ya mata shamata ta arziki kafin ya cire bakinsa da sauri ya zare rigar gaba dayanta sannan ya zuba mata narkakun idannuwansa a jikinta Daga ita har shi ido suka zarro,, lokaci daya ta kurma ihu ta duke tana rufe mamanta da basu da wata girma sosai dan kiwa Muneerath a wajen da ta fi auki duwawu ne dima dima, maman basu da wani girman a zo a gani , a yan kwanakin da ta yi tare da Mah nema suka kara kumbura, aman duda haka sun fi na berayen jajayen mutanen da ya saba mu'amalanta, hakan ya saka shi zuba mata ido daga tsayen da yake yana kallon budaden duwawunta masu tudu da fadi da ta yi tsugunnon nan sai suka sake bajewa suka bada kala mai fuzga da pant din ciki mai ruwan fari kal wanda bashi da ko diz na alamun dati a tare da shi Idannuwansa ya lumshe yana sauke boyayiyar ajiyar zuciya yana ta dadane lebensa kansa a gefe guda, kafin ya kuma juyowa ya zuba mata ido Ajiyar zuciya ya kuma saukewa da sauri sauri ya warware nadin rawanin nasa ya jefar sannan ya cire babar rigar Yana cirewa asirin wandonsa ya bayana, ba wai tsayuwar bane ya bayana , no, tudun ne ya bayana wanda wandon cikin irin mai rikewar nan ne sosai shi ya taimaka ya boye yannayinsa A hankali ya duka yana iya yinsa dan kar ya nuna mata zalamarsa , shi walahi gaba daya yanzun ya fara tunanin anya ba Pah ne da wannan aikin ba? Burinsa idan ya amsa kiran sarki haka ya kasance cikaken magidanci, anya ba shine ya idasa nufinsa a saukake ba? Hannayensa masu laushin gaske ya dora wajen kafadunta muryarsa a tausashe ya ce" Me kike boyewa haka Munarah?" A tsorace ta dago ta sauke dubanta a kansa Gaba dayansa yau ya mata wani irin girma fiye da da, bata taba ganninsa a irin wannan yannayin ba, tamkar ba Hanja dan gidan Mah ba Abinda ya mata na tsotsar mata baki da kama mata mama kuma ya sakata a hali na matsananciyar kunya da tsoro da takaici, shi kam haka yake ne? Ba zai cenza ba hali ba dai ko, yanzun haka yake yiwa kowace mace? Rigarta take laluba hakan ya sa ya lalubo ya dora mata a saman kafadarta sannan ya kuma zuba mata ido yana jin lamarinsa na sake hauhawa Ya rasa gane me yasa yake jin koda a kallonta haka ya tsaya ya ji dadi a cikin zuciyarsa, bai san kallonace abu ne mai dadi sai a kan yarinyar nan, ya zama kamar wani gaula tana yi yana binta da kallo bale yanzu da take tube a haka? A hankali ta ce" ka dan matsa na suturta jikina kunyarka nake ji HANJA wai meye haka? Ko tunani kake nima irinka ce? Ba bari mu yi maganar auren nan da aka ce an wani daura min, shikenan daga shigowata sai ka fara wannan abin da ni? Ni ce fa?" Murmushi ya yi yadda du ta ki dago kanta tana masifa, maganar aurensu? Da wa da shi zata yi gardar aurensu? Lalle zai dauketa ya nuna mata bambancin soyayar jar fata mai jan kunne da wasu mazan kasarsu, lalle sai ya sakata ihun da bata taba yi ba a rayuwarta, lalle sai shayar da ita zumar da bata taba sha ba, haka kuma sai ya cire mata du wani namiji a ranta, sai kuma kunyar naj dake bashi mamaki, kunya? To ta mecece ita Kunyar kuma? Ta me? Dan ta zauna haka a gabansa? Tana nufin bata taba zama haka gaban kowa ba? Abun mamakin kuma shine irin yadda kunyar tata ke neman saka shi madaukakin nishadi da shaukinta A hankali ya mike yana saka hannayensa ya dauketa gaba dayanta, hakan ya sa da sauri ta kifu tana kara rufe kirjinta a kasan zuciyarta kuwa fadi take' Yau na ga ikon Allah, yau na ga tashin hankali, anya mutumen nan yana da hankali kuwa?' Saman lalausan bed din da ya dauki ni'imtacihar shinfida ya shinfideta, da sauri ta zabura ta yi zaune ta zubo kafafuwanta kasa still hannayenta rufe da kirjinta gaba daya jikinta na rawa ta ce" Marata ta rike, ka barni na je na yi fitsari ka ji?" Idannuwansa ya lumshe daga karantarta da yake a hankali ya duka gabanta gaba dayansa murya shake yana dora hannayensa saman sambala sambalan cinyoyinta ya dan matsa ya ce" Bari na shanye mana " Ido ta zarro ba shiri ta ce" Me din ?" Sai da ya kalli wajen ya nuna da jajayen lebunnansa masu laushi kafin ya ce" Fitsarin " A rikice da kuma karfi ta kawo hannunta a birkicen tunani ra zungure gaban goshinsa ta manta ta saki mamanta guda dan kidimewa ta ce" Astagfrullah, A'uzubilahi minna shaidannin rajim, kai kuma yau ko giya ka sha ne dan Allah? Ya rasululahi, ya Allah abinda ke damun kwakwaluwar bawan nan naka kka masa maganinta tun kafin ya kasheni da haukan dake damunsa ba wanda ya san yana fama da shi bale a masa magani ya Allah, Allah in ba hauka ba waye zai sha fitsari, kai subahannalah wayo duniya" Tana fada ne tana matse cinyoyinta, ita fa gani take gaba daya tamkar wani maye ne shi din ba'a sani ba, irin kallon nan da yake mata ga idannuwansa sun cenza kala sun nuna kusa yake da fara cinye mutane ai sai a hankali Bata ankara ba ya dan dago kadan ya saka maman nan nata a bakinsa wanda zuwa yanzun kan ya fara curewa waje daya ya fara nuna alamun koda kuwa bata da ra'ayi shi yana da shi, a hankali ya fara tsotsa, sai dai bata bashi damar kasheta da ranta ba ta yi saurin janyewa tana dan yin baya da karra zarro idannuwanta gaba daya waje Gannin fa idan ya ci gaba da son karantar Muneerath shine a cikin damuwa ya saka shi saka hannunsa daga tsugunan nan da yake ya wara kafafuwanta , wanda hakan ya sakata mantawa da abinda take rufewar ta damki hannayensa tana ihun fadin" Meye haka kuma wai? Daga ka taba nan sai ka taba cen kai sai halaya irin na wa'inda suka sha giya ? Lah ha ila ha ilalah Muhammadu rasululahi sallalahu alaihi wa salam, kai meye haka wai? Kai ina ba da ni ba ka bari kar ka ciren wandona mamma da Oga su kashe ni" Sam kin gane me take fada ya yi har sai da ya cire din ta dawo yanda bata son kasancewar Numfashinta ne ya kusan daukewa a lokacin da ta ga tashin hankalin da bata taba zato ba, watau ya tura hannayenta baya a irin zaunen nan da take ya kawo tsaftatun lebunnansa da ya gama kazantar tsotsar baki da mamanta wannan karron ya kafa mata a wajen da bata taba sannin cewa wai ba baki ba idoma zai masa kallon yan dakiku dan kunyarsa da take ji ita da kanta, yau sai gata a gaban nasara, ya soma da yi mata abinda shima bai taba yiwa wata macen ba, ya dauki dukan makamansa na son halaka yar mutane ya kuwa fara kawo mata farmaki ba ji ba gani......to yaya lafiyar kura ne balatana ta yi hauka?, Na biyama ya samu isashen lokacinsa bale na halak?............. Sai da ta yi ihu kafin ta shide, da karfi ta janyo numfashi tana zarro ido tana kuma lumshewa kafin ta shiga kikifta ido domin du yadda ta so fuskantar abin, fahimtar abin, sai ya zo mata a bai bai, bai idasa halakata ba sai da ta samu kanta daa son karin wannan lamari , wai ita Muneerath yar gidan oga mai jin fitsari ce ta saki jiki ta wani karkata kai tana zarar ido kan dole da dole sai ta fahimci daga ina abin nan mai son sakata hauka ke taso mata? Kamar ba itace da farko tana turewa ba, sai gashi a yanzun ta samu kanta da kwontawa ta karra nutsuwa tana sauraron lamarin da ta kasa gane menene shi har sai da ta samu wani irin abu da ya taho mata ya sakata vibration kamar zata yi hauka hakan ya sa ta jimke shi, ta rike shi da kyar ta iya furta" Ka daina walahi mutuwa zan yi" Shi da kansa irin yadda ta samu juisance a bayane sai da gaba daya jikinsa ya kara hautsinawa ya hau saman da baya zato ta rike shi ta kuma rike shi ta saki kukan da ya ratsa ko'ina na sasan jikinsa tana vibration da dukan jikinta har ya taso ya hayo gaba dayansa bayan ya cire abinda ya basu katanga ya yar , jikinsa har rawa yake ya yi mata rumfa yana kallon lebenta mai ruwan kasa kasa dake rawa dan tsabar shiga abinda bata saba ba, da kyar ya iya furta" Zaki yarda na fara aikata na alkairi, halatace, mai lada da ke? Kema daga yau da ni kadai zakina aikatawa ko, tunda dai ai mu musulmai ne, musulmi kuwa baya irin haka da zarar ya yi aure? MUNEERATH na kagu k i bani amsa, ki gyada min kai ko ki lumshen ido kin ji?" Da ido take bin sajensa da fuskarsa da kallo, jikinta ya mutu murus hakama dukan wani tunaninta ya tsaya cak, me kuma zai yi yake tambayarta?, Kai kwakwaluwarta sai ta ringa son sannin me kuma zai mata irin mai dadin nan?, Ita fa a yi, kawai a yi, Allah ya ba kowama hakuri ashe haka abin yake take zagin
Chapter 108 · 0% Book details