Sashe 30
Dutse Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
ni ba, aman tsakani da Allah shin zaki ce dogarin banza ? A da fa du wanda ya ce da dogari banza ne walahi sai infa karfina ya kare fa" Wani irin abu da aka busa ya saka su baki dayansu tsorata kafin nan da nan a bude wajen su shigo Shigarsa ce ta kaki irin na matuka jirgi, a yau bakake ne a jikinsa sannan galolinsa na jikinsa Gashin kansa gaba daya baya yake dan ya mayar da shi baya , yannayinsa na ingarman namiji ya karra karuwa a tare da shi, idan ka kale shi dole ka ji gabanka ya fadi dan mutun ne tsayaye ga fuskarsa a hade take tamkar bai taba yin daria ba Baki dayansu tsayawa suka yi, dan kuwa da hannu Sir ya masu nuni kan su mike, su din kansu sun nutsu dan kuwa nutsuwar da suka ga uban gidansu ya yi ta fi basu mamaki Kujerar da aka ja masa bai je inda take ba, daga tsayen da yake a tsakiyar dakin taron kowa yake bi da kallo kafin yabudi bakinsa kasa kasa ya ce " Asalamu alaikum " Baki Muneerath ta hangame jin ya yi masu salama kasa kasa ta ce " Ke saudat kin ji salama fa ya yi cikakiya, ko dai musulmi ne?" Saudat gannin ya masu nuni da hannayensa kan su zana kuma Sir ya nufo inda yake yana masa bayani da wasu file file a hanayensa Ameerah na gefe ita kanta ta wani nutsu tanamikowa sir yana mikawa HANJA sai ta rag muryarta sosai duda hankalinta ba a kwonce ba tsoron mutumen take haka kawai a zuciyarta ta ce " Muneerath bakya karanta jaridar da ta shafi manyanmu ne?, wannan fa sarki ne kuma baban matukin jirgi ne wato pilot, sannan da kika ganshi a nan ya iya kera jirgi" Muneerath ta mata galala da ido jin wani rainin hankali kafin takai dubanta kansa zuwa lokacin ya tsaya kikam a gabansu yana karewa na gaban kallo balema wa nda ameerah ta yarda da kwarewarsu a aikin, da tsarin kyansu da komai da komai tana karra yi masa bayani Tun daga kasa har sama ta karra debowa ta sake binsa da kallo kafin ta ji wani irin tashin hankalin da baa tana tunanin zai sameta a irin lokacin nan datake tsaka mai wuya ba, walahi ba kowa ya cuceta ba sai Saudat da ta kaleta ta kalli wannan mai kirar yan dben yaro karamin mai taa gashi irin na yan iska, ga gunduma gunduman hannaye soja sak ta ce wai sarki, fisabililahi sarautar iskanci ta zama ko dai rabon karshen kwananta ne ya zo mata a haka a yau? Ko dai irin ta ga samu ta ga rashi ne zai idasa samunta a aikace ba labari ba, a lokacin da ta ji wannan dariar da sai an hannaka yinta take cizo ka, irin dariar nan da bata zuwa sai wajen jin kunya, wannan dariar marar mutunci da bata tashi zuwarma bawa sai ta ga wajen kumya ko wajen ya shiga uku ce ta kubce mata hade da yannayi mai karra neman fitina ga mai lafiama bale wanda yake jira a daku, ta dubi Saudat da ta ji fitsari ya faa zubo mata sakamakon gannin ikon Allah da bakar rana gannin idannuwanta da kawancenta da Muneerath ke shirin janyo masu shiga uku da tashin hankali marar musaltuwa, lokaci daya ta ji dama summa ta yi da wannan idannuwan da suka zubo maa riiiiiiiii tamkar mujiya ciki kuwa harda masu ja uwa gauta uwa uba malamin dake tsaye wanda ko uban gidansu na tsaye a kusa da shi ne jinni a akaifa shine Muneerath ta budi bakinta ta saki yar iskar dariarta a irin wannan lokacin da take bakin kofa Bata idasa tsurewa ba ta zube kasa kan gwuiwoyinta hannayenta saman kanta ba sai da ta ji Muneerath ta budi bakinta ta cenza garshe zuwa gogagen turancinta ma hade da hausarta gogagiya da french dinta gogage ta ce" Ke lear ko? Wannan mai kama da yan damben ne sarki?" Rabon a yi, baban rabon a yi, a hankali ta yi maganarta bata san wa ya murda waje karin volume din makogwaronta ba sauti ya fito ba Kukan da Saudat ta fashe da shi tana fadin mun shiga uku mun lalace, da irin yadda Sir ya aniya rike igoyar wandonsa wato belt tamkar wanda za zuba da gudu ya je ya zuba zawo ba, da zaburar da Ameerah ta yi ta nufo su ramta bace tana zuwa bata yi wata wata ba ta daga hannunta ta Da kyar wollah Sorry d errr typng 11/14/21, 12:47 PM - Allah Akbar: *DUTSE* RUBUTAWA: *SAJIDA* SADAUKARWA: *GA MASOYANA* LABARINA NA: *10*