← Book details Dutse Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 112 OF 114

Sashe 112

Dutse Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

na itatuwa na gyara mai karawa amarya dandano a cikin wani sabon ruwan turaren suka bata damar zama a ciki ta kuwa shige ta zauna tana jin wani irin ni'imtacen kanshi na taso mata Ita fa ba abinda yakr kasheta sai idan zasu cirota tumbur da suke saka alkyaba su kareta ana mata dan kirari, wollah sai ta ji wani irin dadi da daga kai na hawa kanta tana jin wani iri kamar wata sarauniya A haka aka shigo da kujerar zama ta turare ana fitar da ita daga wannan aka bata damar zama sannan aka luluba mata bargo aka bar fuskarta da gashinta kadai a waje A nan aka labtawa gashinta hadin lalen hausa wanda aka hada shi da sinadaren gyaran gashi aka kawo leda aka saka a kan ta daure gashi sanann aka kawo hadin gyaran lebe nanma aka shafa mata , aka ringa budewa ana lumda mata mayuka irin na gyaran jikin da suke hadawa da kayan hade hade irin namu na gida ana kara dumama jikinta wanda ita da kanta sai da ta ringa jin wani iri, gashi ana yi ana kawo hadin tsumi da danyen tatsa na nonon rakumi ana didirka mata wanda da farko wani irin fitsari yelow ta yi kafin ta samu lafiyayen fitsari sannan ta ringa jin wani irin filing hade da tunanin irin tsotsan mangwaron da ya yiwa mamanta , nan da nan ta saki lafiyayiyar mika a ranta ta ayana' inama wancen kadai za yana min banda dayan?, Innalilahi to in ba bakin ciki irin na dan gidan Mah ba me ya hadani da sanda a nan?' Lokaci suka bata mai tsayin gaske Sun saba , aikinsu ne, ita din da bata saba ba kuwa sai aka ringa yi ana bata damar hutawa da cika cikinta A nan an dirka mata su kaza, da jinjirayen tamtabaru, an bata lafiyayen magani haka an bata na feeling wanda ta kasa gane a kan me take so ya dan kara tsotsar abin nan? Sai dai ta tatara komai ta ajiye kan ziga ce irin ta shedan da yake kawata mata abin ya kaita ya barota a bata wahala yana gefe Ba'a taba gashinta ba sai da suka gama gamsuwa da gyaran pp da kuma na jikinta sannan aka warware aka wanke lalen nan da ruwan dumi, hakan ya sa gashin ya fauki wata color shi ba baki sidik ba shi ba ja mai duhu ba, ya yi wani irin laushi da kyali tun basu kai ga saka shi a na'umar dumama gashi da busar da shi ba, aka saka masa abin nanadewar gashi aka saka shi a na'urar sannan aka shiga kunsa mata kunshin hausa a tafukan kaffafuwanta wanda wannan kuwa da saudat a gefenta sunna labarin aikinsu da manyansu da abokannan aikinsu sunna raha da wasa da daria hakan ya saka ta saki jikinta sosai gyara na ratsata sosai sannan akai mata na zane a hannayenta aka gyara akifunta sosai suma suke ta kyali, dama Muneerath ba baya ba wajen tsafta domin ita din mai tsafta ce sosai Sai bayan magariba suka gama kimtsata, wannan shiri da akai mata aka saka mata wata sabuwar alkyaba ja mai hasken fararen duwatsu ta dauki turaran wuta aka dora mata farin dan kwali tas a saman ni'imtacen gashin kanta aka fitar da ita ta sha kyau har ta gaji furkarta dauke da simple mak'up an saka mata gashin ido a kan nata an diga mata abin nan mai kara hasken idannuwa sai kwayar cikin ta kara haska launinta Saudat bakinta ya kasa rufuwa, kallonta kawai take har sai da ta ce" Ke wai hala na maki kama da aljanu ne?" Saudat ta yi daria tana girgiza kai ta ce" Ba zaki gane bane, Muneerath kalarki kalar gimbiyar ne, ashe ke din kece asalin fasarar gimbiya a bayane, ba zan ce maki komai ba dan ba zaki gane ba, aman zan kara ce da ke Masha Allah, Allah ya kara gyara halitarki a gefen Oga Hanja" Muneerath ta yi murmushi tana lumshe ido a lokacin da ta hango fuskarsa lokacin da yake tambayar ya yi?, Gaba daya yannayinsa yanayin kosashen zakin da ya fito ya yi kuwa ya saki gashinsa, saima da girar goshinsa suka hade waje daya lebensa ya karra cizawa a hasken pink a lokacin da jaraba ta ciyo shi Da sauri ta kauda zancen sakamakon tsammmmm din da tsigar jikinta ta kwasa nan da nan ta ji tana son ta kara ganninsa a yannayin cen, har sai da Saudat ta daga wayar mamanta ta mike ta fice tana yiwa Muneerath alama da hannu dan zasu tatauna kan sunna ingila ita suke jira idan ta je suka ganta sai su dawo Niger Murmushi Muneerath ta yi tana rungume jikinta, sai kuma ta daure fuska tana jin kamar wace take jin haushin tunawa cewar a haka fa ya tsotsi wata irin yadda ya tsotseta ko? Ya salam wannan wani irin abu ne sai ta ji kamar ta bara masu, sai kuma ta ji in dai zai dawo yada badalarsa a kanta ita daya kawai zata yi hakuri ya yi ta yi nata ita dayan A wannan daren da ya dawo bayan rakiyar Pah da jin dadadan labarin da Pah ya bashi cewar Mah ta motsa har an cire mata abin numfashi ya tardo Muneerath a haka, gaba daya sai ya rasa inda zai tsoma kansa Ka kazar amarcin da suka siya shi da Attahir cewar ana shigowa mata da shi maimakun flower a kasarmu da jus sai ya samu kansa da sakin ledar yana tunkarota domin dama sun yi salarsu ta isha'i a waje, haka itama sun yi ita da Saudat sai ta samu kanta da tsayawa tana kallonsa har ya karaso sannan ta dan ja baya ya nemi binta hakan ya sa ta ja tunga ta jimke hannunta tana zarro idannuwanta ta ce" Walahi yau ba zaka min kwace ba malan dakata ko na sakar maka naushi" Murmushi ya saki yana kallon kunshin hannunta da ya haska a kan milk color din fatarta Suit din rigarsa ya cire ya yar a nan ya ki dakatawan hakan ya sa ta kai masa naushin a saman kirjinsa da dukan karfinta tare da fadin" Tunaninka ba zan daka ba hala....." Sai kuma ta rike hannun nata da karfi ta ce" Wayo Allahna ya karya min hannu, wayo na mutu na lalace" Hannun nata ya riko a hankali ya zagaye bayansa da su sannan ya kawo lebensa kusa da kunnenta muryarsa cen kasa kasa ya ce" I miss u so much matata, i love u my MUNARAH" Muneerath ta lumshe idannuwanta a hankali tana kasa kasa da hannun nata har ya karasa wahen duwawunsa bata sani ba ta dan jimka da hannunta cikin wani mahaukacin shaukin goga mata sajensa da yake a wajen kunnenta Har ga Allah bata taba cen da wata manufa ba sai ga Hanja yana neman fasarata da yar iska ce ita a lokacin da ya nuna alamun ta taba masa duwawu Ita ina ita ina taba wajen nan fisabililahi kamar wace oga ya cewa jeki kya gani? Shine ya kara damko hannun nata ya maida saman duwawun nasa ya jimka da dan karfi sannan ya kai bakinsa wajen kunnenta a hankali ya furta" Aushhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhh touch me Khalb" Tabas auren nasara ko kai na dan iska bane zaka iya ko ka aikata a lokacin da baka sani ba A karro na biyu a dare na biyu dan rashin sannin ciwon kai ita Muneerath ta kuma sakin jiki ya rudeta da kalamansa masu sakata jin anai mata rawa a wajen fitsarinta , domin da kanta ta samu kanta da kangwabe kai ta ja zif din rigar da aka saka mata mai mutunci ta keta da kanta ta bashi damar kama yan bana bakwai din abubuwan dake kirjinta ya ringa saka masu albarka yana karawa Tun sunna gane yaren junna a tsayen da suke har suka idasa zubewa kasa daga ita har shi din suka haukace inda ya ringa sinsinarta cike da zakuwa yana mamakin kanshin dake fita a dukan wani lungu da sako na jikinta har ya kai ga babar hajar inda a yauma ta ringa yarda da batun da yake gabatar mata har suka zo fannin anfani da sanda ta so ta ce a hakura hakanan , aman sai ya nuna mata komai na iya faruwa, ciki harda rasa rai domin ji yake idan bai yi yana iya mutuwa Ita dama Allah ya yita mai tausayi, ta cika tausayin wanima bale dan gidan Mah? Mah fa mamanta ce Allah ta tuna ba wannan ba ko sama da wannan ya ce yana so ai ita mai hakura ta bashi ce ko dan Mah Ai kam ta dage, ta tataro dukan jarumtarta ta sakar masa jikinta, inda shima ya yi iya yinsa dan saduwa da wajen cikin aminci da kula har dai ya idasa , nan fa zance ya cenza salo Sam kasa tuna alkhairin da ta masa ya yi ya ringa hakarta yana kimarta tamkar ya samu rafkeken gida Tun yana iya rike gurnaninsa har ya bayana ya ringa magiya da maimaita soyayarsa a kanta Tambayarta yake wai me take mamana masa ne? Ita kuma kuka take tana fadin ya sasauta mata kar ya kuma farkata shi bai san halaci bane? Da wannan suka sasaba, suka yayada manufarsu suka aminta da lamarinsu suka kwana cikin farin ciki inda kazar bata samu ciyuwa ba sai da dare ya raba sosai ciki ya fara kiran masu ciroma ................. saura waya daya .......... In sha Allah 11/22/21, 5:04 PM - Allah Akbar: *DUTSE* RUBUTAWA: *SAJIDA* SADAUKARWA: *GA MASOYANA* LABARINA NA: *10*
Chapter 112 · 0% Book details