Sashe 107
Dutse Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
ba tare da ya san me zai tarar a kasar tasa na tarbarsa ba, kin san rayuwarmu mudin ta sarkinmu ce, haka ta sarkinmu mudin tamu ce" Sosai kwallah ta saukowa mama, tana kallo aka tafi da Muneerath wace ke ta kumbure kumburen an saka mata hannu a riga wai za'a shafa mata humura mai mayotte, ko a me suka dauketa? Ita bata iya shafa turare bane ko me? Kyale su ne take yo su dukansu, so take ta je ta same shi ya bata takarda! A tsakiyar Gimbiya da Gimbiya mai dakin tsakiya take Sunna rike da ita sosai har suka iya ratsa dogon coridor din da zai sada su da kofar turakar da aka yi gagagwar zuba dukan abin bukata a lokacin da Pah yake shaida dole su kwana dan ba zasu shiga kasar a yau yau ba, bama sa so a san tafiyarsu domin akoy hatsari mai girman gaske Hakan ya sa bayan sun dawo daga sallah aka masa rakiya dakin da bai san me zai yi a cikinsa ba Tunda ya shiga ya ja ya tsaya a gaban katon windows din ya harde hannunsa daya a bayansa ya kurawa wajen ido, har yanzu da rawaninsa a jikinsa da shadarsa domin ko alwallah da ya yi yana gamawa aka maida masa nadinsa, ga wata jaraba da aka bashi a jus Pah da kansa ya bashi wada bai san ita ce ta hargitsa yanayinsa ko kuma dan ya jima bai sadu da abin bane ya saka abinsa ya tashi ya mike masa sambal har yake neman hanna masa sukuni bayan zuciyarsa cike take da tunani, da baban alhinin irin abinda ya tunkaro rayuwarsa ba shiri ba tare da ya shiryawa hakan ba, a yau shine SARKIN kasarsa, sarautar da yake gujewa ta same shi, sannan a yau shine ya yi aure da macen da bata bashi amsar tana sonsa ko akasin hakan ba, haka kuma a yau shine tsaye a kasar da ba tashi ba ya ga duka wadinnan abubuwan ba tare da Mah dinsa a gefensa ba, watau Pah ya samu lagonsa ya daka son ransa babu mai rarashins, baima isa ya nuna yana da bukatar rarashin ba domin ya hau wajen da babu mai rarashinsa sai ko matarsa wace baya tunanin in yana gabanta, ya cika da tunanin shin a ina take? Me take? Yaya ta dauki maganar cewa shine mijinta? Yaya take tunanin rayuwa da shi har karshen rayuwarsu? Dan bubugawar da aka yi ya saka shi dakatawa da tunaninsa aman kuma bai juyo ba Daga bugawar nan shiru ne ya biyo baya ba'a kuma yin wani bugawar ba sai kamawa da aka yi aka bude kofar aka shigo Ido ya rintse cike da mamakin wannan kuma wata irin dabi'a ce ta shigowa ba tare da an baka izinin hakan ba? Shin shima yana cikin al'adunsu ne ko me? "Asalamu alaikum" ta fada muryarta na rawa gannin sun juya sun barta sun ce ta shigo nan gashi ta shigo ta ga mutun da rawani kar dai dakin sarki aka kawota ya mata nasiha? Wayo Allah da sai ta maka Selfi da Shi koda a wayarsa ne dan ta tanadar a wajen ajiye hotunnanta na tarihi A hankali ya juyo yana jin yadda zuciyarsa ta buga sakamakon jin muryarta cike da mamakin anya ita ce kuwa? Waye wannan ya masa wannan gift din mai girma da daraja? Alkyabar dake jikinta har tana sharar kasa ya fara saukewa dubansa, kafin ya sauke kan dan kululun abin alkyabar dake ta rawa a gaban goshin nata dan ta sada kanta ne ba'a gani Idannuwansa ya lumshe yanna jin yadda zuciyarsa ke fama da luguden kida , wannan dokawar da zuciyarsa ke yi anya ko dora masa couronne din nan da aka yi ya saka masa haka kuwa? A hankali ya ringa takowa da takun kasaitar da ya hau kan takun bijimin namiji ya bada kala wajen haska taurarun sarki HANJA har ya karaso kusa da ita kadan kafin ya saka hannunsa na dama wanda baya rike da sandar ya dago habarta a hankali yana kallon kwayar idannuwanta da ta zazaro waje gaba daya a sanyaye ya furta" MY WIFE " Wani irin abu ya kuma tsirga mata wanda nan take ta ji tamkar fitsari zai kubce mata hakan ya sa ta matse kafarta da kyar , muryarta na rawa cike da mamakin dama suma sarautarsu ana nada rawani tana kallonsa da madaukakin mamaki ta ce" You? " Hanja ya lumshe idannuwansa yana kallonsa muryarsa cen ciki yana kallon fuskarta ba digon komai na shafar kwaliya ko wani abu, sai sansanyan kamshin da bai san me yasa yake son ya ji shi irin mugun jin nan ba domin sai wani irin sanyayar masa da gabai yake yana ta saka shi rawar zuciya, ya kure lubunnanta da kallo da irin yadda take dan son janye habarta daga hannunsa a sanyaye ya kuma furta" Can i?" Ifannuwan nan nata masu ruwan na mage , watau masu color da suke karra yin lumlumlum din ni'ima da hasken farin cikinsu ta yiwa luuuuiii kafin a hankali ta budi bakinta da jiyar furta masa tambayar me yake tambayarta idan har zai iya yi? Sai ta samu kanta da hadiye maganar gaba daya a cikin cikinta a lokacin da ta ji wani irin abu mai shegen laushi, bayan shi ba auduga ba, batama san da me zara kwatantashi ba, yana fitar da dadadan kanshi da dumi dumi ya hade da nata leben da ko man lebe bata da shi ya yiwa rikon alewar zaki mai sunna Manta uwa A hankali ya shiga tsotsar lebunanta idannuwansa lumshe har ya samu ta bude bakin nata dan tsabar kaduwa da zarro ido tana kallon girarakinsa , ya samu damar riko harshenta a bakinsa yana tsotsa hakan ya bata damar kuma zarro ido tana kallonsa kafin ta ji ya janye alkyabar dake jikinta ta fadi kasa gaba daya a hankali ya shiga yin baya baya da ita har ya danganata da jikin kofar da ta rufe, du bai bata damar fahimtar me suke ciki ba ya yar da sandar dake hannunsa ya saka hannun yana tatare diguwar abayarta kafin yake dora lalausan hannun nasa a kan cinyarta a hankali ya shiga shafawa ya shiga kokarin hawa sama da hannun nasa har ya kai wajen lafafen cikinta , nanma ya dan shafa a hankali wanda hakan ya saka Muneerath sadakarwa ta fara son tataro dukan ihun dake cikinta dan kurma masa shi ko zai saketa kar ta masa fitsari a jiki, inda shi kuma gaba dayansa kansa ya tsoshe a hankali ya kara yin sama da hannunsa har ya kai wajen mamanta da ko bra basu bari ta saka ba ya dora a sanyaye a saman maman nata ya shafa, ya kara shafa kafin ya riko dan kan a hankali ya dan mulmula kan wanda hakan ya saka MUNEERATH sakin..... ............ Iskanci ya tabata a gare ki yau dai yar gidan Oga bayan oga yana cen banki yana faman irge Ku ji su, sun dage sai na kai karshe ko? To ba da ji ba jifan tsohuwa 11/15/21, 12:54 PM - Ummi Tandama *DUTSE* RUBUTAWA: *SAJIDA* SADAUKARWA: *GA MASOYANA* LABARINA NA: *10*