Sashe 65
Dutse Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
*TAURARIN MARUBUTAN NIGER (ASSO.)*
_(Tsintsiya mad'aurinki d'aya)_
*[ T.M.N.A]*
https://www.facebook.com/Taurari-marubutan-niger-111773560677003/
_Bismillahir-rahamanir-rahim_
4
Sorry ba eddtng
Ya hade fuska ya ce" Look, abinda nake so da ke daga nan har mu koma kar na kuma gannin shirmen biye biyen nan! Wannan din Umarni ne na baki ba shawara ba, idan kuma kika ki bi zan bi da ke !"
Yana gama fada ya kama hanya ya dadana numbobi a wajen wani allon waya kamar lap sannan kofar ta bude ya wuce ya fita kwata kwata a dakin
Da gudu Muneerath ta mike dan bin bayansa sai dai gannin ya rufo kuma ya yi cikin motarsa ya sakata fara yin dan baya baya kafin ta hantsila gaba dayanta
Ihu ta saka mai hade da kuka tana rinrintse ido dan du a tunaninta wani abu ne ya fito zai kamata
A haukace ta buda idannuwanta a rikice tana ta waiwaiga cikin dakin idannuwanta suka sauka a kan wani makeken zaki kansa na kallon sama kadan kamar yanna son kallon jaririn zakin dake saman wuyansa
Zakin irin na felush ne, an mahaukacin bata lokaci dan yinsa kama daga kalarsa har gashin jijinsa da irin tsayuwarsa da komai
A guje ta yi bayan kujerar dake falon ta tsuguna tana mai saka hannayenta ta toshe bakinta danma kar ya jita ya halakata , lokaci daya kuma cikin nata na juyawa dan azabar tsoro
Gaba daya gumi take, haka kuma jikinta rawa yake, ta daina ihun kukan sai zuru zuru da take da kwayar idannuwanta masu shegen kyau cike da ruwan hawayen dake sauka a saman hannayenta da ta rufe bakin nata da shi
Shikennan, shikenan, tata ta kare, dama wannan mutumen dake biye fa rayuwarta shine ajalinta domin du hafuwarsu da harare suke rabuwa ita da shi
Gaba daya ta gama hautsinewa , ta kuma dauki lokaci mai tsayi ba tare da ta dani ba, kwakwaran motsi ta kasa yi haka kuma gwuiwoyinta sun sage sun yi tsami ,
Zuwa yanzu kanta a hade yake da bayan kujerar tana ta sauke ajiyar zuciya mai zafi baki daya ta gama sarewa ta saka a kasan zuciyarta cewa jira zakin nan yake ta yi wani motsi ya ankara da ita ya cinyeta hakan ya sa baiwar Allah ko cikinta ya yi irin murdawar nan sai ta rintse ido dan kar kukansa ya ankarar da zakin cewa da mutun
A haukace ta juyo jin an taba kafadarta, a zabure da niyar kwala ihu da wani kukan har kamar zata sike, sai dai mikewar da ta yi tsaye idannuwanta suka sauka a kan fuskarsa yana kallonta cike da mamakin yannayinta
A haukace ta fada kirjinsa tana mai fashewa da kuka jikinta kuma na rawa, rukunkumeshi ta yi tana jan numfashi da kyar hakan ya sa gaba daya ya yi kasakai cike da mamakin yannayinta a hankali ya shiga fadin" Hey, menene haka? Meye? Me kika gani haka?". Domin ba zai manta a jiya ne ta sume masa a
kirji bayan ta masa irin rikon nan dan kawai ta ga tgr
Muryarta cen ciki tana kukan ta shiga fadin" Zaki ne, zaki ne, shine ka kawo ni wajen zaki? Dan Allah me yasa kake son kashe ni? Me na maka? Inace yanzu muka shirya? Dan Allah ka daina hadani da zaki haka ka ji?"
A hankali ya dan juya da ita gefen da felush din nan take a hankali ya kurawa Felush din ido yana jin wani abu daba dangane da felush din wanda ya kasa bambance tausayinta ne na ta tsorata da tgr ya sa ta ji tsoron wannan abin ko menene?
A hankali ya shiga tafisa da ita inda ta kara rukunkumeshi tana girgiza kai hawayenta bai tsaya ba har idannuwanta na mata zafi ga muryarta har neman disashewa take tsabar ihun da take ta ce" Kar ka kaini mana, kai kuwa kar ka kaini dan Allah, ka min rai kar ka kaini na tuba "
Saman kujerar nan ya fara zama kafin ya rintse idannuwansa sakamakon irin yadda ta biyo shi gaba dayanta idannuwanta rintse ga gumi na karra tsatsafo mata du da irin sanyin garin domin ko AC babu a wannan wahe dan gari ne mai sanyin gaske wanda idan ka fito daga kasa mai rana zaka wahala sosai da saka kayan sanyi domin har kankara ke zuba watau neige a garin, gashi bata da rana hakan ya sa a kasar suke fama da saka kayan sanyi da kuma anfani da abin dumama dakunnansu idan sunna ciki
A hankali ya dora hannunsa saman kanta ya dan shafa kadan muryarsa cen ciki ya ce" Ki daina kuka da ihu, kaina zai rabe biyu!"
Muneerath ta kara kankame shi ta ce" To to, kukanma sai na daina aman idan ka fitar da ni dan Allah ka fitar da ni ka ji?"
Ajiyar zuciya ya sauke domin a yanzun ba da ihun ta yi maganar ba da rada rada ta yita a saman kirjinsa kafin take barkewa da kuka tana karra rike shi
A hankali ya kuma kallon zakin, walahi so yake ya ce da ita cikin mahaukaciyar tsawar da zata firgitata cewar KE tada ni , ba zaki bane kin wani haye min jikina kin rikeni kina giga min hawaye da majina a jiki!
Aman haka kawai sai ya ringa jin idan ya yi haka zai iya firgitata bayan bata da laifi a tunaninta har yanzun zakin da ya tsoratata ne, sannan haka kaeai yake ji a ransa baya so ta kuma sume masa duda koda sumar ta yi yana iya bata taimakon gagawar da suke koyar da ma'aikatansu saboda halin tafia a cikin jirgi babu abinda ba'a haduwa da shi
A hankali ya ce" To ki daina rike ni mana, kin ce ba kyai taba mutun fa"
Muneerath ta karra rike shi tana girgiza kai tana ta sauke ajiyar zuciya jikinta har ya dauki zafi
Sai da ya ga dama dan kansa kamar an kwato maganar daga bakinsa ya ce" ke Felush ne, bafa mai rai bane"
Dif ta yi na dan sakwani kafi ta dn dago da fuskarta wajen sagensa da tsinin karran hancinsa da jajayen lebunnansa a hankali tana kallonsa tana kuma hangen zara zaran gashin idannuwansa muryarta cikin rada aman dumin furucinta na dukan habarsa hakan ya sa a hankali ya samu kansa da rintse idannuwansa ta ce" Kana nufin wancen abin ba na gaske bane aman har yake da faratunna da fatar kafa irin na mai rai?"
A hankaki ya bude idannuwansa da suke da yannayi irin nasu yannayi kamar mai dan kurba eh yane ya dan duko da duban nasa a saman fuskarta hakan ya sa lebunnansa suka dan zarto kusa da hancinta, hancinsa na gugan gashin idannuwanta idannuwansa na kallon goshinta ya yi mata shiru ba tare da ya bata amsa ba kawai ya kura mata ido irin kallon nan na rashin kunya wanda ka ga ana kallon kana kallon mutun aman ba zaka daina kallon nasa ba dan ba tsoronsa kake ji ba
Hancinta dake shakar kamshinsa ya fara ankarar da ita irin zaman da ta yi dare dare a saman kan kato ta hanyar shaka mata kanshin jikinsa sosai a jikinta har ya kasance kwakwaluwarta a yanzun ta faa kai mata sakon halin da take ciki
Wani irin hantsilawa ta yi baya jikinta na rawa tana zarro ido ta mike tsaye da sauri tana kallonsa cike da mamaki da tsoron abinda ta aikaa wanda a yanzun ta gama gane ita Muneerath yar oga itace ta ara rungume jikin kato
Da sauri ta dora hannunta na dama a saman bakinta ta zarro ido kafin ta saki hannun nata ta tafa tana girgiza kai a hankali ta ce" Ashe nima yar iska ce? Yanzun shikenan nice na yi wannan abin shi kuma ya kyale ni har ya zauna da ni a samansa? Yanzun wannan gabjejen katon sau hudu kennan yana zuwar min? Innalilahi wa ilaihi raj'une"
A hankali ta karasa kasa ta zauna ta rafka tagumi tana kallonsa.
Sai ta ga kamar barcima yake, sai ta ga kamar ko a ka bai dami da abinda suke ciki ba, yanzun ina zata dosa? Ina zata kai wannan abin? Iman bata yi ba ita ta yi? Walahi ba laifinta bane! To ai zakin nasa ne kuma a cen gidanma jiya zakinsa ne, a nanma kuma zakinsa ne, sannan kafin zakin ai shi ya fara rikota ya zo nan da ita
Wayarsa dake ajiye kuda da kalin Pizza ce ta fara ringin, ringin take ta hanyar kida irin na Iphne
Da sauri ta rarafa dan daukowa hakan ya sa Hanja dake a zaunen nan kuma rakata da lumsasun idannuwansa dan gannin meye kuma zata aikata da zai idasa halaka shi a zaunen nan da yake , gaba daya sai ya ringa tunanin yarinyar nan ba abinda bata sani ba rainin hankali ne irin nata da salon nata a haka,
Abin haushin maimakun ya yiwa rainin hankalin nata kwakwaran hukuncin da zata kama kanta ta kula ta daina neman haike masa sai kawai yake son karasa fahimtar irin nata rainin wayon
Juyowa ta yi ta karaso ta mika masa wayar saman cinyarsa ta koma ta zauna ta rafka tagumi tana tunanin tata wayar a dakin cen da aka sauketa ta saka a caji sabuwar wayarta dal da Mah ta bata a jiya kafin su taso, sun yi whatsup da Mah cewar sun sauka rabonta da ita tun da safe har gashi yama na kokarin sanyo kai, ga wata yinwa dake kwakularta har ta fara shedata dan ta fara sakata juwa
Wayar yake bi da kallo gannin sunnan Mah na yawo kwado kwado aman ya kasa daga hannunsa ya dauka har ta tsinke, sai dai tana tsinkewar aka kuma bugowa hakan ya sa ransa yake ayana' Aya sai yanzun hoton ya kai inda kike Mah?'
Muneerath ta ce" Hanja ka daga mana ana kiranka"
Da sauri ya wara idannuwansa a kanta yana kallonta gannin ta mike tana kakabe kakabe bayan ba kurar komai a jikinta aman sai dube dube take kamar ba ita bace ta gama haukan ihu da kuka yanzu yanzun nan kafin ta karasa kusa da dan kwalinta ta duka ta dauka tana kadewa ta zabgawa zakin nan harara a bayane ta ce" Asarare kawai! "
Ta dawo ta zauna tana kale kale a dakin
A hankali ya daga kiran , blootoof din dake kunnansa yana ta haska wuta blue hakan na nufin magana ake a ciki
A hankali ya kai dubansa kanta kafin ya cire muryarsa kuma cen ciki ya ce" Lafiyarta kalau "
.... .
11/14/21, 12:52 PM - Allah Akbar:
*DUTSE*
RUBUTAWA: *SAJIDA*
SADAUKARWA: *GA MASOYANA*
LABARINA NA: *10*