Sashe 81
Dutse Part 1 Complete Hausa Novel · about 9 min read
*TAURARIN MARUBUTAN NIGER (ASSO.)*
_(Tsintsiya mad'aurinki d'aya)_
*[ T.M.N.A]*
https://www.facebook.com/Taurari-marubutan-niger-111773560677003/
_Bismillahir-rahamanir-rahim_
5
"WHAT?" shine kalmar da ta fito daga bakin budurwar da dukan karfinta haka kuma idannuwanta a waje
Iman dake tsaye bata san lokacin da kafafuwanta suka kasa daukanta ba
HANJA da ya ja birki daga niyarsa na son bin bayan Muneerath ya juyo a hankali ya tsaya da wani expression a kan fuskarsa na son sake jin karrin bayani daga mahaifinsa da ya fuske ya maimaitawa Yar gidan minister abinda ya fada
Juwa ce ta kwasheta daga tsayen da take, juwa ba ta karya ko ta gayya ba
Juwa ce ta makata da kasa wanda hakan ya saka du wani dake wajen nufarta banda Iman da ta hade kai da gwuiwa da kuma Saudat da ta mike tsaye tana wuki wuki da idannuwanta , sai kuma ahi gogan da gaba daya ya tsayar da du wani tunani nasa a kan mahaifinsa
Saman doguwar kujera Mahaifinta ua kwontar da ita, Pah ya nufi wajen Wayar tafi da gidanka ya dauka ya shiga buga kira wa likitocin palace din
Mahaifiyarta na shafa gefen fuskarta tana ambatar sunnanta , MAh na gefenta tana afkin yi mara sannu
Karasowa ya yi tsakiyar falon ya zauna saman kujera ya dan ringesa hannunsa na dama ya dora kafa daya kan daya yana dan kadawa yana kallon ikon Allah domin ba suma ta yi ba kuka ne take sai lalabata suke yi ana bata baki da hakuri a haka har likita ya zo ya dubata ya tafi Pah na zaune yana kallon su
Mahaifinta ne ya sauke ajiyar zuciya cike da ladabi ya dan saki dan murmushi ya ce" Honorabl, ka yafe mana wannan hargitsin, maganar nan ce ta rikitata duba da soyayar da take yiwa sir HANJA"
Cike da isa irin na saraki Pah ya kai dubansa kan Hanja dake zaune yana kallon kowa cike da miskilanci kafin ya fyskanci minister da datako iron nasa ya ce" Soyaya suke da yarinyar wajenka? Tun yaushe fa?"
Minister ya kalli yar tasa dake ta hawaye a yanzu ta daina kukan tun karfi ya ce" Hassy ki sanar masa"
Sai da ta ja numfashi sannan ta ce" ya kai shekara biyu "
Mah ta kalli Hanja da sauri tana bukatar karin bayani aman abin haushin ya ki ya furta komai sai tsatsare Hassy din ya yi da ido
To shi gaba dayama gannin ranar nan yake kamar a wani mafarki, Pah ya masa aikin nan ga kuma wata na yi masa wani , to wai a me aka dauke shi dan Allah, idan soyayarma yake yi ya rasa da wa zai yi sai da yarinyar cen kuma ya kasance shi bai sani ba har sai an fada masa?
Pah ya dan dage kafadunsa yana kallon Minister ya ce" Zan waiwayeka a kan maganar"......yana fada ya cire kansa yana basarwa ba tare da ya kalli gefen da Hanja yake zaune ba
Su da suka zo gannin marar lafia sai ya kasance ziyarar tasu ta samu takaituwa harma suka bar gidan da wuri ba tare da sun samu kan yarsu ba hakama wanda yar tasu take haukan a kansa
Bayan tafiyarsu da kamar minti biyar sunna zaune a yadda suke Mah ta umarci Iman da ta koma dakinta cike da tausayinta a kasan zuciyarta, sai dai du yadda ta kai da son iman da tausayinta ba zata hadata soyaya da Hanja ba idan har ba shine ya bukaci hakan ba domin ta san wahala ce zata siyan mata mai dogon zango, dan haka gwara ta kyaleta ta yi ta gama
Sai da ta shige Tare da Saudat Hanja ya fuskanci iyayensa tare da neman karrin bayani a kan furucin Pah
Pah ya dube shi da kulawa ya ce" Me yasa ba zaka ba kanka lafia ka samawa kanka nutsuwa ka hannama kanka faduwar gaba da shiga tashin hankali sakamakon abinda kake so na ambatar maka wani a gabanka?, Dama an yi namijin da zai ringa shiga bakin macen da jinina ke so bayan kana raye ba mutuwa ka yi ba? Girman kai da jiji da kai fa ba wannan bangaren ake yiwa ba, mai ilimi yana nan soyayar mace ta lalami ya saye zuciyarta a lokacin da ita kanta bata shiryawa hakan ba, ko har yanzu kana kan bakanka na kai baka ce kana sonta ba?"
Hanja ya dafe gaban goshinsa kafin ya ciro ya ce" Me ya kawo maganar so a tsakanina da ita ?, Rudani ke iya rudata a kan lamarinta ko meye?, Ba maganar so bace Pah"
Pah ya gyada kansa kafin ya mike ya nufi wajen lft a kasan zuciyarsa yana ayana idan ka san wara baka san wata ba!
Yana bacewa ganninsa sukai ido hudu da Mah, mikewa ya yi da takun gagawa ya bara mata wajen danma karma ta dora masa da wani ciwon kan ya bar gidan gaba daya ya nufi gidansa domin yana son kebe kansa dan ya yi tunani a kan rayuwarsa da sokoncin da yake bazawa a kowani lokaci a gaban wannan yar yarinyar
Sosai ya dauki lokaci a gidansa yana ta auna magangannun iyayensa, inda ta amsa kiran yarinyar gidn minister ya bata lokacinsa yana sauraronta yana auna yannayinsa da dukan wata tafia dake iya sada shi da maganar abinda ke cikin zuciyarsa
Me yasa take masa magana kamar wata marokiya? Kamar wace ke maula a wajensa? Me yasa idan ya mara gardama a abu sai ta shiga wani lalaminsa ko ita ta yi biyaya kai tsaye?
Tsaki ya ja bayan ya kashe wayar ya daura alwallah ya shiga gabatar da nafila domin ya kula idan ba sallar ya yi ba ba zai samu sukuni ba
Cika daren da ya yi shi ya saka shi makara, domin ba shi ya kwonta a jiya ba sai da ya gabatar da sallar asuba ya yi barci a saman salayarsa hakan ya sa sai sha daya na safe ya farka daga barci kafin yake shiryawa a gurguje ya nufo gidansu dan ya ga a wani hali yake ciki
Baban abinda ya tarar ya saka shi jin juwa na neman maka shi da kasa wace bai san dalilinta ba
Labarin da ya samu a wajen Mah dinsa da ya tarar vry sad ya saka shi juyawa ya nufi bangarensa ba tare da ya furta komai ba
A lokacin da ya zame a bangaren nasa sai ya samu kansa da maimaita sakon mahaifinsa wajen karfe daya na dare ta voice note inda yake shaida masa ya neme shi bai same shi ba gashinnan a a
roport ya zo da kansa ya saka an tashi jirgi za'a kai Muneerath Africa dan ta je ta ga iyayenta
Ya kuma shaida masa tafiar harda Mah a yan rakiyar ga Mah dinsa da Muneerath sunna hawaye wai munneee ta ce ta fasa tafiyar wollah sai take ji ba zata iya barin Mah ba
Idannuwansa ya rintse daga zaunen da yake a hankali ya danna Vidio din da ya turo masa wanda yana dannawar ya yi daoloding da gagawa ko dan karfin ntwrk ne
A hankali ya shiga vidio din ya tsurawa abinda ke wakana a ciki ido yana kallo
A hankali ya samu kansa da lumshe idannuwansa kafin ya bude a sanyaye ya dora yan yatsunsa wajen kuncinta da hawaye ke zubar mata ta dage tana rusa kukan rabuwa da MAH
Dan murmushi ne ya kwace masa kafin yake dan kausasa dubansa a sanyaye ya ce" Karya ne, karya kike ko?, Kukan nan na farin cikin zaki yi tafiyarki ne ko? "
Sai kuma ya rintse ido a kasan zuciyarsa ya shiga ba kansa amsa' Hanja ba shikenan ba kaima ka huta?, Ka huta da ihu da take saka ka, ka huta da bata maka rai da take yi, ka huta da tunanin kar aje muguwa ce ta cuci iyayenka da suka yarda da ita, ka huta da faduwar gaba, ka huta da tunanin akoy wata halita dake iya kallonka ido cikin ido ta ce da kai sai an yi, ka huta da tunanin me take yi da wa take yi , ta je din Hanja, ta je din, idanma Pah ya yi haka ne dan ya daga maka hankali ba komai bai yi wng ba'
A kadan ya dauki lokaci mai yawan gaske yana kuma kallon vidion, karahe dai sai ya ajiye a kan vidion ya mike ya shiga kokarin shiryawa dan ya tafi wajen aiki, ya tabata da irin abubuwan nan ke shigar masa cikin tunani sunna hanna masa sukuni
_______________________________
Tamkar a mafarki take ganni
Sosai take jin ciwon rabuwa da iyayen goyonta duda an bata takarda da numbobi prvt nasu wa'inda kai tsaye ko wani ta aiko yana iya zuwa ya shige cikin palace da sunnanta bale ita da kanta, sannan Pah ne da kansa ya ja mata gargadin idan kafarta ta taka kasar ingila bata da masauki sai gidansa
Sai dai duda haka wani irin baban gurbi take ji ta baro a ingila
Wannan gurbi kuma ba komai bane face Mah, Mah itace macen da ta fara ganar da ita abubuwa masu mahinmanci na rayuwa
Mah itace ta koya mata cake
Mah itace ta jata a jiki ta koya mata soyaya irin ta d'a da uwa
Bata san irin adadin soyayar da take yiwa baiwar Allahn nan ba, bata san irin adu'o'in da zara bi baiwar Allahn nan da su ba duniya da kiyama, abinda ta fi sani shine ta hadu da mutane masu halaci, kuma zata dawama mai halaci a tare da su
Wayar ma'aikata aka bata da shaidar cewa a koda yaushe tana iya samun kira dan tafia,
Mota ce aka basu kowace da tata sabuwa dal
Gaba daya bata lura da irin yannayin da Saudat ke ciki ba, zumudi da tsoro da son ganninta gaban iyayenta dan ta jero masu tambayoyin dake cikin zuciyarta wa'inda ta yi ta tarawa tsakanin zaman nan nata na dogon zango a nesa da su ya hanna mata gannin irin halin firgici da yawan kallonta da Saudat ke yi har zuwa yanzu da ta bude gaban motarta ta shiga tana kallon motar tana murmushi da jakarta mai dauke da AtM dinta wada ita kanta bata san adadin kudin dake cikin banki na nan niger da sunnanta da kuma wanda aka bude mata na ingila da sunnanta ba
A zabure ta kalli bangaren da Saudat ta bude ta shiga ta rufe kofar da karfi
A dan zabure ta ce" Aushhh saudat ki rufe a hankali mana ji kin rufo da karfi har kaina ya amsa walahi!"
Saudat dake binta da kallon mamaki ta ce" Muneerath me yasa kike kamar baki baki sani ba? Ni zaki boyewa irin wannan abin?"
Kasakai ta yi da mamakin yannayin Saudat din da kuma irin abinda take fada
Da sauri ta karra waigawa bayanta ta ga motoci uku biyu ta sojoji daya ta police kamar wa'inda suke jira ta basu waje su wuce
Da sauri ta kunna motar tana fadin" Tsaya na basu waje su wuce ki fadan me na boye maki ni kuma?"
Saudat ta karra cika da mamakinta ta ce" Su wuce ina bayan su din daga bakin yanzu har ki bar niger zasu kasance da ke masu baki tsaro ne a matsayinki na sarakuwa sarkin Ingila?"
Kamar jinta ne ya dan dauke na dan lokaci kafin ta maimaitawa kanta maganar, hakan ya bata dariya ta kalli Saudat ta ce" Hala a jirgin aba buga maki kai da wani waje kika haukace?"
Itama da takaicin yadda Muneerath ke son raina mata hankali ta ce"
11/14/21, 12:52 PM - Allah Akbar:
*DUTSE*
RUBUTAWA: *SAJIDA*
SADAUKARWA: *GA MASOYANA*
LABARINA NA: *10*