Sashe 59
Dutse Part 1 Complete Hausa Novel · about 10 min read
*TAURARIN MARUBUTAN NIGER (ASSO.)*
_(Tsintsiya mad'aurinki d'aya)_
*[ T.M.N.A]*
https://www.facebook.com/Taurari-marubutan-niger-111773560677003/
_Bismillahir-rahamanir-rahim_
3
Iman rai bace ta ce" Sai ki ringa cewa dan iska dan iska, yanzun da kika fadi haka a gaban prnc me kike so ya dauke ni? Da kike cewa yar iska ce ni da wa na yi iskanci?"
Muneerath ta tsareta da ido kafin ta tabe baki kasa kasa ta ce" Ai shi dan iska ba boyuwa yake ba, kuma ni ina ruwana dan yayanki ya sani ai gwarama ya sannin ko zai iya maii fada in kina jin tsoronsa malama ki daina min fada wollah kin ga dai ba tsoronki nake ji ba"
Iman dake share kwallah tana hararanta ta ce" Ni din tsoronkin nake ne? Duba ki ga fa fada ne kike tankwalar Yaya Hanja fa, salon ya hada mu daga ni har ke?"
Muneerath ta zaro ido tana dafe habarta ta ce" Kuma ya mana me yo?"
Mah ta saki murmushi tana kallonsu idan wannan ta dauki magana ta ajiye wannan ta dauka, gaba daya wani irin nishadi y'ayan ke sakata, sai take gannin y'ayan da bata samu bane a gabanta suke rigima irin ta yaya da kanwa, duda na Iman na mata nuni da wani lamari irin na kishi, na Munnerath kuwa tsabagen yarinta da magana kai tsayenta ke birgeta
Gannin sai yi suke a sanyayenta ta ce" Ku saurara "
Kallonta suka tsaya yi su dukansu
Mah ta ce" Dan Allah ku kasance masu rufe suturarku , ina rokarku kan ku kasance masu anfanuwa da abin anfanar dake tare da waya, kar ku yarda dan ya zama sabo ga yan mata da mata da samarin da wasu manyan mazajen da basu san me suke ciki ba suka mayar da waya filin baja kilinsu kuma kuce haka zakuna yi da taku rayuwar....idan zaka yi abu ka fara tuna ubangijinka, ka tuna mutuncinka, ka tuna na ahalinka, ka tunana y'ayan da zaka samu idan Allah ya hukunta maka haka"
Cikin lumana, a sanyayenta ba tare da hargagi ko iface iface ba, cikin ilimi da tarin nutsuwa ta yi ta yiwa yaren nasiha daga karshema sai suka haye sama suka tare a bangarenta suka shige kicin din falonta suka shiga yin cake wanda Muneerath ta bada hankalinta cike da farin ciki tana kallon yadda Mah ta gama kwabawa ta zuba a abubuwan gashi masu kala daban daban, duka tana kallo aka saka a cikin abin gashi aka daidaita lokacin gasuwarsa sannan suka dawo wajen hada cream na shafawa a sama wato d
coration
Wani ikon Allah, yau ta fara gannin yadda aka yi haddin cake , yau abin ya shiga cikin kwakwaluwarta ya zauna mata wanda take tunnanin idan tace zata gwada tabas zata iya yi domin idan ana koya mata girki sam ganewama nema bata yi bale har ta rike wani abin, aman a wannan itace harda su tambayar kowani kalar cake haka ake daidaita masa lokacin gashinsa? , Hakama a lokacin da za'a yi crm din sosai ta samu kanta da bada hankalinta da rike abin a ranta sosai, nan Mah ta zuwa clr yelow mai haske ba carrr ba ta yi decoration ma mai heart din ta dora wlcm Pah
Sosai suka cika dare da yan matan, bini bini Muneerath na hankalce da irin yadda Mah ke zuwa ta yi kiran Pah ta dawo, hakama da akai kiran sallah ki second daya bata kara ba ta kora su yin alwallah suka saka rufafen sutura suka gabatar da sallarsu cikin nutsuwa
Sai da dare kowace ta nufi dakinta
Muneerath na kwonciya bayan ta yi wanka ta saka yar rigar barcinta ta kwonta ta zubawa clng ido
A hankali ta lumshe idannuwanta a bayane ta ce" Shin haka dama wasu gidajen suke? Dama akoy iyayen dake daukan y'ayan wasu tamkar nasu? Dama akoy iyayen dake yiwa y'ayansu nasiha?, Dama akoy gidan da ake wuni a kwana ba'a dankara ashar mai zafi ba?, dama akoy iyayen da zasu ji y'arsu na kokarin son kauce hanya su zaunar da ita a dabara su mata nasiha?, A gidansu da aka ce tana fita yawon iskanci ne Mamanta mahaifiya cewa ta yi Muneerath matsalarki ce, in dan maza ne kuma wasu ba'a haife su bama, sai sun cinyeki ya babunki su yarda banza!
Mahaifinta kuwa cewa ya yi: lale yar oga yanzun kema iskancin zaki fara ko meye? To dahuwar mutun mai kosai............!,
A hankali ta juya tana lumshe idannuwanta tana tunano magangannun mah
Inda take masu nuni da idan sun kare mutuncin kansu sun rufawa har ita marikiyarsu asiri ne, sun cireta a kunya
A hankali ta dora hannunsa saman yar fulawar da Mah ta ajiye mata mai kanshi tana shafawa tana lumshe ido dan barci ke fuzgarta ta kuma duba tsarin rayuwa irin tasu.........................
Ba zasu taba daina bata mamaki ba
Dan murmushi ta yi a saman lebenta kasa kasa ta furta" Inama ku farga ku gane mecece duniyar? Inama ku jawo mu a yanzun da lokaci bai kure maku ba? Inama ranar da zan dawo gare ku na tarda kabarin kun neme ni har kun yi kuka? Dama ina dawowa na tarda a gidanmu an fara bambance yaya da kani? "
Kanta ta dan girgiza tana ta hangi badakala irin ta gidansu
Ba ruwan kowa da kowa
Ba abinda ya dami wani dan wani na cikin hali na mugun yannayi
Ba ruwan kani da jin kunyar yayansa ko kuyaye wulakanta yayansa
Sai a dambatu uwa ta shigarwa yayanta fada a daki dan mijinta dan abokiyar zamanta dan son kai irin nata koda kuwa yaron nata ne baida gaskiya
Cike da tunani irin haka ta samu barci mai nauyi ya yi gaba da ita aman wayarta ta ma'aikata a kune kuma da sabis koda kuwa kira zai iya shigo mata a kowani lokaci dan a shaida mata idan tana da tafia
Ragaitacen barci ta yi a washe gari, ba ita ta fito daga bed dinta ba sai da Mah ta yi shiga ta hudu tana dubata domin ko kari ta ki ta fito ta yi tana sheka barcinta a nutse
Gaban mirror take tana dan masaging din wuyanta da take ji ya rike mata kadan
A hankali ta dauki abin jan baki ta dan gogama lebenta mai ruwan ja
Kurawa fuskar nata ido ta yi yadda takr sheki, a hankali ta shafa gefen fuskar nata tana bin jar rigar dake jikinta da kallo, rigar sakakiya ce sosai kuma doguwa ce har kasa
Jan bakin da ta saka ta sa hannunta tana gogewa , sai dai ba mai fita kwata kwara bane domin ya bara mata sawunsa kadan ana ganni
Turaren ruwan dake ajiye ta dauko a hankaki tana dan fesawa a wuyanta da jikinta
Lumshe ido ta yi dan turaran wani irin sanyin kamshi ne da shi , kafin ta bude idannuwanta tana kara kallon yadda idannuwanta suka karra kyau masha Allah
Cikinta da ta tabata yinwa ta gama cinsa ta shafa a hankaki ta mika hannu ta dauki mayafin rigar fari ta yafa a saman kanta kafin ta juya a nutse ta saka silifas irin tada biredin nan mai ruwan ja ta saka ta bude dakin a hankali ta rufe tana tafe tana dan danna wayarta tana kuma kallon gabanta
Accenceur din ta dana ya bude ta shiga a hankali tana kara lumshe idannuwanta kafin ta dana kiran sir da ta tarar ya yi mata kusan kira shida
Bayan ya daga a hankali tana tafe sunna magana Sir ya ce" Muneerath yar gata, plz ina son gannin ki yaya za'a yi?"
Muneerath ta yi murmushi ta ce" In ba sir ba yau kwana uku kadai fa da muka rabu, wai ko dai an koreni a aikin ne na ga ba'a kirayeni ba har yanzu"
Daria ta bashi dan haka ya dara yana gyara zamansa a gaban ruwan da ya gama iyo ya ce" Muneerath, kin fi karfin a kore ki a duniyar jirgi"
Muneerath ta yi murmushi itama a hankali ta ce" To ka zo mana"
Ido ya dan zarro yana gyara zamansa a sanyaye ya ce" Ni banma kai cen ba, na gankima ko ta vidio call be ya wadatar, an fada maki shigowa gidan na yiwa kowa sauki ne kamar naki?"
A hankali ta fito ta nufo falon a sanyayenta ta ce" A shigowa nan ne da wahala? Gidan da ko dogarai masu tsaron kofa babu sai wasu dirka dirkan mutane rike da wukar wasa?"
Yar daria ya yi a hankali ya ce" Plz, ki barni na ganki ta vidio call, nine fa freind dinki?"
Ajiyar zuciya ta sauke a hankali ta dago dubanta ta sauke a kan Babar kujerar da ta kyautata zaton akoy mutun a zaune kuma ga dukan alamu ita ya kure da duba domin a jikinta take jin idannuwansa,
Ido cikin ido suka kalli junna na kamar second goma kafin ya cire dubansa daga kanta yana kara hade fuskarsa tamkar zai kurma ihu dan bacin rai
A hankali ta hadiyi yawu kafin ta murguna bakinta itama ta cire dubanta hankali kwonce ta nufi ratsawa dan zuwa saman table ta ci abinci a sanyayenta ta ce" freind, ka bani number oga mana dan Allah, da shi nake kwana nake tashi, a kasan zuciyata yake"
A hankali ta dora kafarta daya ta fara hawa,
Hanja ya dago dubansa daga cirewar da ya yi ya sauke a saman kanta cike da wani mamakin waya take a gabansa bata ajiye ba, bata gaishe shi ba, idonsa idonta sun kalli junna ba bata ganshi ba
Idannuwanta ne suka sauka a kan Tgr dake kwonce a saman matatakalar tana kada wutsiyarta kanta a kwonce ta dan turo kafafuwanta gaba kadan irin dai yannayin da take kasancewa a ciki yawancin lokuta da dama idan tana zaune a kusa da uban gidanta, watau ta fi sakewa ta ringa kai kawo tana kada bindi tana kwonciya tana tashi tana juyi abinta hankali kwonce
Wayar dake hannunta ta saki lokaci daya cikinta da ba komai ya juya a bayane ta furta" Muhamadu rasululahi salalahu alaihi wa salam, innalilahi wa ina ilaihi raj'une wayo na mutu na lalace"
Daidai lokacin kuma tgr ta kula da mutun ce a gabanta
Irin mikewar da ta saba ta yi hakan ya kara fitar da dukan girmanta da takamarta lokaci daya ta girgiza ta girgije ta juyo da nufin nufo Muneerath dan ta sinsinata ta ga ko ta santa ne ? Idan bata santa ba kuma ta dan tsakura a jikin nan nata
Wani ihu Muneerath ta saka ta yi fatali da dan kwalin, da takalman a guje ta juyo wajen da Hanja ta harde kafafuwansa yana kallonsu ita da Tgr yana jira har sai tgr ta dan zagayata kamar sau uku kafin ya dakatar da tgr din domin idan ta gane bata sanka ba far maka take, a gidan ta san kamshin Mah, na Pah, na iman, na dukan wani da ya dace ta sani, sosai ya so ya ga yaya zasu wanye, sai dai bai yi aune ba, bai taba kawowa ransa ba, bai taba hasaso zata iya daga kafarta daga gaban tgr din ba, baima shirya tarbota haka a kwana kusa a jikinsa ba, sai jinta kuka ganninta ya yi ta yi wata uwar sufa ta dane jikinsa tana kwala ihu idannuwanta sun firfito gaba dayan Muneerath dare dare a saman cinyarsa zuwa yanzun ba salati da salalamin take yi ba ihu ne take yi bilhaki ta rike wuyansa da dukan karfinta ta ce" Zaki ne, zaki ne, ka ganshi kuwa zaki ne.................." Da wani uban karfi ta kara shigewa jikinsa gaba daya jikinta na wani irin uban bari tamkar zata side a lokacin da ta waiga ta ga Tgr din a jikinta domin tana kasowa da gudun biyota ta yi da wani irin gudu, sannan da ta ga ta dare uabn gidanta gaba daya yannayin masifa ne ya taso mata ta harzuko da niyar dafkarta ta saka shi yin abinda bai shirya ba domin hannunsa ya saka da sauri ya yi mata nunin da yake mata idan yana son hannata aikata wani aikin da baya so hakan ya sa ta ja birki kafin a hankali ta karaso ta shiga sinsinar Muneerath tana shafa kanta a jikin cinyarta da ta bayana dan dirka kokowar da take tana ihun za'a kasheta
Wannan juyowar da Muneerath ta yi ta ga ga kan zakanyar nan ga cinyarta ya sakata nutsa kanta a kirjinsa kafin ta sauke wani dogon numfashin da daga shi ya ji dif gaba daya jikinta ya saki
A hankali ya dago hannunsa da ya masa wani irin mugun nauyi ya nufo shi kusan gashin kanta da ya bazu a jikinsa , lokaci daya kuma jikinsa ya dauki bari hakan ya sa zabure ya......
11/14/21, 12:51 PM - Allah Akbar:
*DUTSE*
RUBUTAWA: *SAJIDA*
SADAUKARWA: *GA MASOYANA*
LABARINA NA: *10*