Sashe 58
Dutse Part 1 Complete Hausa Novel · about 11 min read
*TAURARIN MARUBUTAN NIGER (ASSO.)*
_(Tsintsiya mad'aurinki d'aya)_
*[ T.M.N.A]*
https://www.facebook.com/Taurari-marubutan-niger-111773560677003/
_Bismillahir-rahamanir-rahim_
3
Da sauri Mah ta mije tsaye gannin wajen ne yake nufowa ta juya gaba dayanta ta dora hannayenta saman kirjinsa ta tare da dukan karfinta tana kallon fuskarsa ta ce" Khalb me zaka yi?"
Hanja da zuciyarsa ke kunna yana kallon Mah ya datse lebensa na kasa yana tsaye kikam ya ga Yadda Muneerath ta zabura ta mike tana wuki wuki da idannuwa rai bace ya ce" Mah dan Allah ki miko min ita "
Muneerath ta zarro ido da sauri ta labe a bayan ta ki ta fito gaba dayanta duda labiyar ba wai ba'a ganninta bane domin Mah bata da baban jikin da zata iya boye na Munnerath a hankali ta ce" A miko masa ni kuma? Yo me na maka?"
Da sauri Mah ta kama hannunta ta bayanta ta dan matsa dan ta mata alamun ta daina magana idan yana yi, Muneerath ta dan saka kara tana kallon hannunta tana kallon yadda ya wani irin zuba mata idannuwan san nan ta turo baki tana kunkuni a kasa kasa
Mah ta kama hannayensa a hankali ta zaunar da shi saman kujera ya kasance sun sakata tsakiya shi da Muneerath din da sai da ta ga ya zauna kafin take maida duwawunta saman kujerar tana sauke ajiyar zuciya cike da tunanin to shi kawai haka yake? Ta kula kiris yake jira ya ringa hararanta ko dai haka kallonsa yake? Yanzun daga tambaya ai in ba haka bane sai kawai ya ce mata ba haka bane kau? Mtsssssss halaya sak irin na marar wayau!
Mah dake maida numfashi a hankaki ta karra dora hannunta saman hannun Hanja dake ajiye saman table din nan a sanyaye ta ce" Me yasa kake saurin hawa a kanta? Me yada maganarta kadan ke hasalaka??"
Hanja ya lumshe idannuwansa a hankali bai bata amsa ba , shi da kansa tambayar kan nasa ne yake a kan lamarin yarinyar nan, shi dai ya san a ba sa'arsa bace , nesa ba kusa ba,
Abinda yake bashi mamaki da yainyar nan ba wani dogon karatun da ya kamo nasa tayi ba na farko, na biyu ba wata mai shekaru ba, na uku ita ba wani irin yan matan nan masu tsaida numfashi ba bale ta ce dan kyanta take masa iya shege da shiga hanci da dukunkune, haka kawai ya sauka a kungurmin jeji ya kwasota ta zo ta hanna masa zaman lafia? Ya kula ko kallo bai isheta ba kamar wata tsiya! Shi kam ya shiga uku yana zaman zamansa sun dauko mahaikaciya
Muneerath dake dan bubuga yatsanta a hankali ta dago ta kale shi da kuma mah
Bakinta ta tabe ta kuma maida kanta kasa
Iman dake zarro ido cike da mamaki tana kallonsu gaba daya ce ta kai hannunta ta dafe kuncinta tana mai ci gaba da kallon nasu
Hanja ya kai hannunsa wajen gashin kansa a hankali ya ce" Yau za'a kawo tgr"
Mah harda su ajiyar zuciya kafin ta gyada kanta ta kuma sauke dubanta a kansa a hankali ta ce" Na mikk maka tea din ka gama sha ne?"
Bai kai ha bata amsa ba Muneerath ta mike abinta tana ayana bara dai ta shiga kicin ta da kokoya hakananma dan ta ga su a nan ba fadan ta bata suke yi mata ba
Kasa kasa ya bita da kallo har ta juya ta nufi hanyar kicin din sai kuma ta ja ta juyo da dan sauri tana kallonsa ta juyo ta taho da dan sauri hakan ya saka shi jin gabansa ya yanke ya fadi
Tana zuwa facing din Mah ta ce" Mah na manta ban fada maki ba, walahi ki binciki wannan yarinyar yar iska ce"
Ba Mah ba , shi da kansa da ya lumshe ido sai ya samu kansa da budewa tar yana kallonta
Iman kuwa cikinta ne ya bata wani irin kululu da sauri ta kalli Muneerath gabanta na dukan tara tara
Mah yannayin hankalinta ya nuna hankalinta a tashe yake tana kallon Muneerath ta ce" Daughter me yada kika ce haka? Wani irin iskanci kuma?"
Iman da sauri ta zabura ta mike tana kallon Muneerath ta ce" Mah walahi karya take min wannan yarinyar fa inaga bata da hankali fa Mah"
Wata uwar Harara da Hanja ya sauke a kanta ta yi gagawar zama hannayenta na bari hakama jikinta cike da tsoro da tashin hankalin ashe yana zaune ta yi magana muryarta sama sama har haka, da kuma tsoron abinda Muneerath din ta fada da yannayin da fuskar Mah ya nuna
Muneerath ta tafa hannu ta ce" Kai mutane, yanzun nice mahaukaciyar? Kin ga ban so nuna mata abinda kika ce na yi ba aman tunda ke ba yar kirki bace zan nuna mata ba sai kin kwaso cikinki ba ta kare a kaina ina daki......"
Cike da shiririta irin abinda ya sha kanta kaeai take son isarwa ta bar wajen ta juyo wajen Mah a sangarce ta ce" Mah, daga ce mata ga wanda nake sa ran ya zamo mijina muna magana ni da ita watau Dogarina ta ce meye Dogari? Ni dai na ki fada mata sai ta dauko computer ta tambayeta, computer ta fada mata sai cewa ta yi xata taimake ni, ni dai ina kallonta du ban gane ba Mah ba sai ta shiga wani abu irin na kwartaye ba?"
Mah da hankalinta ya tashi da yannayin da Iman cike da tsoron kar a je yarinyar wani mugun abu take aikatawa da bata sani ba, cike da tsoron kar a je ta dauko yar mutane tarbiyarta ta kakace bata sani ba a sanyaye ta ce" Wani abin take yi Muneerath ?"
Muneerath ta gyara tsayuwarta ta ce" Cewa ta yi wai na bude facebook a yi hotona na turo sama da kasa a dauka a turawa dogari"
Mah dake kallonta a hankali ta ce" Meye sama da kasa?"
Cike da jin kunyar Mah din Muneerath ta sosa gaban goshinta idannuwanta suka sauka a kan fuskar Hanja da gaba daya ya zuba mata ido da kallon hararan da bata san me ta masa ba
A hankali ta ce" To kuma mah dan Allah kema ki gane mana, cen da cen fa"
Mah ta dafe kuncinta a hankali ta ce" Muneerath wani mugun abin take yi ne iman din? Ki fada min kin ji yarinyata?"
Hanja ya kalli yadda mah jikinta ya yi sanyi ya kuma maida dubansa kan Muneerath kafin ya girgiza kai ya mike ya juya rai bace ya sauka daga wajen cin abincin ya koma falo ua dauki wayarsa ya shiga kiran wanda zai kawo masa zakayarsa wace yau ya farka da wuri dan a kawota ya sakata a dakinta kafin suke hakura ya koma gidansa da abinsa
A hankali ya dago dubansa daga inda yake zaune jin ana bubuga table din sannan maganarta na tashi sama sama ya sauke dubansa a kanta
Gabansa ne ya yanke ya fadi daidai lokacin da ya ga Iman na tsaye tana ta rantse rantsen bata yi komai ba, a daidai lokacin ne Muneerath ta cire hular kanta ta ajiye a zafafe ta ce" Bara ki ga abinda take yi din an gaya maki tsoronaki nake da ba zan fadi ba ko kuma an saurayi muka hada da zan maki shari? Kin ga fa...." Lokaci daya ta shiga bankarewa gaba dayanta tana dan juya jikinta kafin ta daga hannunta ta cusa cikin gashin kanta baki mai kyan gaske ta lumshe idannuwanta ta turo kirjinta , lokaci daya ta bude ta daidaita tsayuwarta tana haki ta ce" kai Mah wani abin ba zan iya nunawa ba dan gaskiya ni ba yar iska bace, wai wani na yi haka ta dora saman dp a turawa dogari, tsakani da Allah soyaya ko iskanci?"
Mah ta rafka tagumi a hankali ta ce" Iman?"
Iman ta sada kanta hankalinta tashe ta fara magana da kuka kuka ta ce" Mah, ni fa ba haka nake yi da maza ba dan in taimaketa ne na ga ko sannin zamanta bai yi wanda take so din"
Munnerath ta girgixa kanta ta ce" kuma a haka ne zai so nin? Baki san mu a garinmu sarkin garinmu na kirki bane? Su fa sarakan garinmu basa son yan mata yan iska, haka kawai in ya ganni ba sutura ai sarki ba zai sakama aurenmu albarka ba ko?"
Iman zata bata amsa Mah a sanyaye ta dago hannayenta ta ce" ku taho, ku zo gareni ku zo kun ji?"
Kallon junna suka yi Iman da Muneerath , Muneerath ta sakar mata harara da dara daran idannuwanta ta dan kebe bakinta irin ta murguda mata shi din nan , iman kuwa ta lumshe idannuwanta hawaye suka zubo mata a hankali ta sauke dubanta a bayan Hanja da ya gama kallonsu ya mike wannan karron ba a zafafe ba ya juya jikinsa a wani irin mace ya juya tamkar wanda bashi da laka ya fice a falon gaba daya
A hankali take saukowa da hannayensu a cikin nata har sai da suka gama saukowa suka karasa kusa da kujerun
Maimakun ta hau kan kujerun da su sai suka zame saman kafet ta tankwashe kafafuwanta ta saka su gaba su biyun
Iman , yar budurwa kyakyawa mai shekara ashirin da bakwai, mai karamin jiki irin nasu mai ilimin boko da na islama, mai dama da yawa a gabanta
Sai Muneerath kyakyawar yarinya karama yar africa, mai ilimin boko daidai gwargwado da na islamiya, yarinya mai tatare da abubuwan mamaki, wace du wanda ya karewa rayuwarta kallo zai yi imanin rayuwarta na tafe ne bisa tsarin ubangiji, tana matakin da take a yau ne dan Allah ya tsaya mata
A sanyaye ta ce" Kun kuwa san Mecece mace?,iman da Muneerath ku bani amsa idan an ce ku fadi wacece mace wacece ita?"
Kallon junna suka yi, Iman ta sada kanta a hankali ta ce" Mace na nufin halitar da Allah ya halita mafi daraja a cikin halitunsa na dan adam aman macenta "
Mah ta tsura mata ido kafin ta kalli Muneerath ta ce" Muneerath ?"
Muneerath ta sauke ajiyar zuciya , cen kasan zuciyarta sai tana gannin wani bambarakwai, yanzun a cema mah ga laifin da iman ta yi maimakun ta kama yi mata ihu ta zazageta ta mata rantsuwar idan ta dauko mata magana cen ita ta sani ta karata da abinta sai ta wani zaunar da su kamar wa'inda suka yi abin kirki tana masu tambaya a hankali? Ita rayuwar mutanen nan har yanxu mamaki take bata, rayuwar wancen rusheshen ce kawai take dan shige da ta yan jagaliya irin ta gidansu sak, dan ta kula shi daga an taba shi so yake ya warci mutun ya buga, ita kuwa Allah ta tuba me zai sa ta zauna wannan mai hannayen murda murda ya cin mata? Haka kawai ya karyata ya barta da dingishi?
A hankali ta ce" To mah mace ana nufin uwa ko? Mu a cen in aka cema wada ba'ai mata aure ba mace sai a ce yaro wawa ne, a nan dai ke kadai ce mace mu nan du yan mata sunnanmu, ko me yasa suke cewa haka?"
Mah ta sauke ajiyar zuciya tana murmushi a hankali ta ce" Mace, Mace itace uwar al'uma....., Kun ga mace ita ke daukan ciki, ta raine shi a cikinta, cikin ikon Allah ta haife shi, bayan ta haihu ta shayar, ta bada tarbiya.....wannan itace mace, Daughter Mace ya dace ta kasance mai nutsuwa, mai sanyi, mai mutunci, mace ya dace ta kasance mai kare suturarta................idan aka samu uwa marar tarbiya yaya kuke gannin yayanta zasu kasance ?"
Bata tsaya sun bata amsa ba ta kara riko hannayensa da suka kasance fari tas da kuma baki mai haske tana kallonsu ta ce" ina jin farin ciki idan na ga mace ta kama mutuncin kanta, idan kuma na ga akasin hakan hankalina na tashi sosai, du sai wasu tunani su shigo cikin kwakwaluwana, shin kun san kuwa Mace na iya cenza akalar mugun nufin namiji ya dawo kyakyawa kamar yadda idan da kyakyawan nufi ya nufota tana iya ja ya lalata mata rayuwa?, Mace na iya hadasa haka idan ta kasance mai watsa kanta, kece kika nuna masa ke da kanki baki sandarajar kanki ba dan Allah ta yaya zai san naki?"
Wata ajiyar zuciyar ta sauke ta dauko wayarta ta ajiye a tsakaninsu a hankali ta ce" Wannan abar, wannan abar lalacin dake tare da ita ya fi rinjayar dan adam fiye da alkhairinta........., Ta dalilinta dubu sun lalace, ta dalilinta dubu sun afka muguwar rayuwa a likacin da basu ankara ba, itace ke shagaltar da musulmi wa zuba sallah a kan lokaci, ita ke shagaltar da mace a cikin gidan mijinta wa aikata aikace aikacen da zata samu lada, wannan da kuke ganni har hanna yaro zuwa aiken iyayensa take, a haka take jan yan matanmu suke daukan hoto su ba karuwai ba, su ba kilatatu ba su watsa ta yanar gizon da basu san ina da ina zai zaga ba, wa da wa zai gani? Idan a tunaninsu sun goge da suka goge din ina ya je ya zubu? Ya salam wasun sai a lokacin da za'a tara masu kasa komai zai fito........Iman, Muneerath shin me ya dace mace ta yi?
Muneerath ta saka hannayenta ta dafe kuncinta a sanyaye ta ce" Wollah mah ko? Watarana sai na ji ko karatun bokon nan kamar iskanci ne fa?"
Mah ta kaleta tana kara karantarta
Muneerath ta ce" to Mah du abinda nasarun nan suka kawo kana shagalta kake dawowa dan iska"
Iman rai bace ta ce"
Ba dai ni ba kau? Ni kuka hanama nvl
11/14/21, 12:51 PM - Allah Akbar:
*DUTSE*
RUBUTAWA: *SAJIDA*
SADAUKARWA: *GA MASOYANA*
LABARINA NA: *10*