← Book details Dutse Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 12 OF 114

Sashe 12

Dutse Part 1 Complete Hausa Novel · about 10 min read

7
Muryarta na fitar da amo marar dadi, sai dai ba zagi ba munanan kalamai, a yannayin maganarta zaka gane ciwon maganarsa take ji har kasan zuciyarta ta ce" Yanzu tsakani da Allah me na yi maka kuma? Du ka tsalake ka rasa wa zaka zaga sai mijin mutun? Ka ji tsoron Allah idan kana abubuwanka, shi dogarin me ya daka maka ne yo? Ka ga bana son tashin hankali a yau dan haka ka je kai da Allahnka ko ba dogari ba zaka zo neman Alfarmar a hadaka da sarki kiri kiri na kiya"
Galala yake kallonta haka shima doctern, gaba daya rigar dake jikinta ya zubawa ido da wannan tsari na halitarta, dankari makari wannan kayan nasa ne, kuma zasu zama nasa, shi Moise ya wayi gari da wannan kaya? Ai wannan yarinya ko yar waye ko meye take takama da shi zai jure ko su waye samarinta zai kasa su ya riketa tasa shi kadai ya more iya morewarsa
Murmushi ya yi a lokacin da ta juyo suka yi ido hudu bayan yayanta ya mata wani irin riko da yannayin fushi fushi ya ce" Ke, cika ni "
Ido ta kikifta tana kallonsa
Da hargagi ya ce" in baki cikani ba na wanka maki mari sai sun kara dana maki kirji zaki farka a wajen wannan!
Yawu ta hadiye ta sake shi tana kallonsa cike da jin haushinsa, kai in ba dan tana tsoron ya nanata da kasa ba da ta tirje masa, da mace ce yar uwarta ta zagar mata dogari sai ta fyala mata mari ko wacece
Wucewa ya yi fuuuu yana fadansa a bayane yana fadin" Na gama yarda baki da hankali, ba dogari ba dai jar rigama ta ci........." ya kuma auna ashar din abinsa
A sanyaye ta dauki hijab dinta ta saka, Moise ya gyara tsayuwarsa yana gyara rigarsa ya dauki takardarta yana dubawa, cike da tausayi da son ya fara share fage ya kaleta ya ce" Aya Allah jikansu "
Turus ta yi tana kallonsa kafin ta dan tsaya gannin docter din ne ta ce" Su wa fa? "
Karra kallonta ya yi da kyau irin wushiryar bakinta ta matukar birge shi ya ce" Su iyayen namu "
A yanzun kam ya kara dulmiyar da ita hakan ya sakata gyara tsayuwarta ta ce" Iyayen su? "
Shima sai ya fara jin kamar kalaman bakinsa zasu kubce masa ta hanyar rasa me zai fada, da dan sauri ya ce" Ke ba marainiya bace?"
Bakinta ta dan tabe kafin ta girgiza kanta a hankali ta ce" Basu mutu ba "
Kwarai ya ji mamakin gannin an saka bayanin cewa marainiya ce, hakan ya sa ya kalli Nurse din da jiran karrin bayani
Itama har tana inda inda ta ce" Yayanki ne ya ce shi yayanki ne iyayenku sun rasu"
Muneerah ta girgiza kanta ta ce" To ni dai a fitowata daga gida da ransu ban sanba ko yanzun suka mutu, bara na je na gani"
Kallon junna suka yi Moise da Nurse din suka kuma kaleta, ba komai ya basu mamaki sai irin maganar kamar ta daketa kamar bata daketa ba, domin da farko wani dan turus ta yi , sai dai amsar da ta bada kamar bata shaku da iyayen ba ko kamar idan sun mutun ba zata damu ba?
Nurse din dai juyawa ta yi ta fita dan a yadda ta ga Moise na ta magana da sanyi da lalami ta tabata da abinda yake so, dan haka ta basu waje
A sanyaye ya ce" Ki yi hakuri kin ji? Kamar ranki ya bace"
Wannan karron ita din ce mamakin hakurin da ya bata ya kamata, wannan fa docter ne, a asibitin gwamnati ba na kudi ba, yake rarashin patient?, kowa ya san wasu likitocin yadda suke da gwagira da kwasar marar lafia bale a irin asibiti irin namu yaku bayi, lalamatan da yake ya sakata tsayawa da kyau tana fuskantarsa , a sanyayen itama ta ce" Ka yi hakuri dan Allah "
Murmushi ya saki yana kallonta ya ce" Kina da kyau sosai Muneerath ko?, ina tayamu murnar samun Bac "
Hannun da ya miko mata dan su gaisa irin yana tayara murnan nan ta bi da kallo aman ta kasa bashi hannun sai murmushi da ta masa da kuma nanata "MU" din da ya yi anfani da shi a karro na biyu kennan dan zai yi maganar da ta shafeta
Da dan sauri ya ce" Sunna na Moise Ibrahim Mustapha, Docter ne ni ina aiki a nan da kuma manyan clinik din dake cikin gari, na jima ina aikin na samu abin hannuna daidai misali, bani da aure, kuma bani da budurwa bani da yaro ko yarinya bani da wace na ajiye a gida muke zaman Conquivinage (Zaman da christoci, ko mararsa adinin musulunci ke yi da budurwarsu kamar matarsu, ta masu girki su zo su ci su yi mu'amalar aure da ita harma su hayayafa, wasun sai sun tsufama suke yin auren wasun kuwa sai an hayayafan kuma a dawo a watse kowa ya kama gabansa dama ba aure aka daura ba) da ita ba"
Kwarai ta yi kokari da bata ce da shi ba' Ni kuwa ina ruwana' , aman kuma irin kallon da take masa ba sai ta fadi cewar ina ruwan nata ba shi da kansa ya fahimci cewar abinda yake fada bai dameta ba dan haka ya gyara tsayuwarsa kamar a gaban sarakuwarsa yana jin nauyinta sosai ya ce" Ko zan iya samun number wayarki?"
Wannan karron tsakaninta da Allah ta ce" Wani abin na yi ne? Idan kudin maganin ne dan Allah ka min alfarmar na je gida na samo na kawo maka, idan babanmu na nan zai bani na kawo maka ka ji? Yanzu so nake na je na ga aminiyara ta samu? Na tabata itama tana nemana ne"
Dan matsowa ya yi kusa da ita sosai hakan ya sa ta dan matsa tana kallonsa da kuma kallon gadon wada ke kwoncen mace ce kuri kuwa su take kallo marar lafia ce
Cike da kwarewa wajen sace zuciyar yan mata ya dadafe abinsa ya fitar da dukan iliminsa ta wannan fannin ya gyara tsayuwarsa da kyau danfa ta gane namiji ne a gabanta ya ce" Ba abinda kika yi, ko kin yi kina tunanin akoy wanda ya isa ya tanka ki a gabana ne? Ina so ne dan ina son kiran ki domin ina son sannin ina ne gidanku dan kin min"
Sakalau ta yi da bakinta cike da mamaki, gana shirin kankance ido ta zuba masa hauka daidai da cinikin nasa haukan Amina ta shigo da sauri cike da farin ciki
Hannun Muneerath ta damka da sauri ta jata wahe sai da suka fito tsakiyar asibitin suka kwala ihun murna suka aniyar dane junna
Da kuka kuka Muneerath ke fadin" Kema kin samu ko? Wayo Allahna dadi kema kin samu? Alhamdulilah "
Amina kanta hawaye take na farin ciki tana fadin" Kece kika lashe kowa wayo kawata ra zama Cele, baki ga yadda ake nemanki a maki tambayoyi ba, kina da damar zuwa ki amshi kyaututukanki zo mu je harda kudi fa "
Farin ciki ya hannata musa mata da gudu suka fice kamar ba ita bace aka kawo a talabe , da sauri Moise ya laluba ky din motarsa shima da gudun ya fita a emergency din ya nufi motarsa yana waiwayen lambar adaidata sahun da suka shiga ya tayar ya bi bayansu, ya fa yi niya ya ga mata , shi kam ya yi mata............................
............. *
* ...........
a saman keken motsa jiki yake yana ta motsawa da wani irin sauri ga wani irin zufa dake tsatsafowa daga jikinsa ta kowani lungu
Bashi da riga a jikinsa hakan ya sa du idan ya dan daga daga zaunen dan kara gudun tukin nasa sai gaba daya manyan damatsunnansa sun wani irin bayana jibga jibga da su da yannayi na karfi kafin ya mayar da su,
Fatar jikinsa ta yi ja duda sanyin da dakin motsa jikin yake da shi sakamakon yin da yake tun karfinsa kai da fata yana ta hada zufa
Sai da agogon ya yi karra kafin ya dakatar da motsa jikin da yake
Wata dira dira ya yi daga saman abin ya nufi tawul ya dauka yana goge jikinsa ya yi cikin dakinsa
Ruwa ya sakarwa kansa daga tsayen da yake a cikin bayi ya dauro tawul a kugunsa ya fito
A gaban wawakeken mirror dinsa ya ja ya tsaya a lokacin da ya dauko turaran ruwa marar karfi mai sansanyan kanshi yana dan shafawa a lungu da sako na jikinsa kuma idonsa na dan kallon bayanta a lokacin da ta juya ta idasa cire dan pant din da ya rage mata
Idannuwansa ya lumshe yana tunanin 'to ita wannan haka kirjinta yake ba mamora ga wasu duwawa kasa kasa kamar na kura?'
Karasowa ta yi inda yake tsaye cike da zumudin son ta fara taba jikinsa ta shiga shafa shi a sanyaye tana kara shafar kirjinsa
Bai hannata ba sai dan dakatawa da ya yi dan yana so kwarai ya sauke kafin ya dauki doguwar hanyar nan
Hannunta ya damka lokaci daya ya yi kasa kasa da ita, daga tsayen da yake kikam ya wara kafafuwansa kafin ya cire tawul din dake kugunsa ya yar
Idannuwanta ta zarro haka nima na juyo a guje na bar wahen cike da mamakin wannan dan ta'adan
Sosai ya daki abin anfaninta, sosai ya kwakuleta har sai da ta kai da sana'arta yana son kureta, ita dai wannan din sana'arta ce, kuma ko a kampaninsu sun yarda da kwarewarta da juriyarta, da tsaftarta, da iya haukata mazanta, sai gata ta yi wuri wuri ta amshi kaya a lokacin dake son ture kaya a lokacin kaya ke karra lume mata, har sai da ta ji gaba da baya tana neman sumewa ta yi narai narai ta nemi ajiye aiki gaba daya
Sai da ya jijigata iya jijigawa kafin ya cire ya juye zufar tasa a saman tawul din da ya cire idannuwansa a rintse
A lokacin da ya tashi dan komawa bayi ya tsaftace jikinsa ya tuna cewar Mamansa zata zo fa, dan haka ya dubeta irin yadda take ta maida numfashi wai kuma a nan kwarariyar ce ya dan girgiza kansa kamar wanda zai yiwa kashi magana ya ce" Ki tafi "
Daga haka ya juya ya yi bayi yana dan lumshe idannuwansa
A dan gagauce ya yi wanka na sabulu ya dora da na tsarki kafin ya fito
Da dan sauri ya shiga shiryawa cikin shigarsa ta GENERAL DIREBAN JIRGI
, farar riga mai dogon hannu ya saka a ciki kafin ya fito da dayar a hannunsa ya ga bata falonma ya idasa fita cen baban falonsa a ransa yana tunanin yaronsa ya salameta ta tafin
Yana fitowa ya ga mamansa, Matar da ta raine shi, matar da ta saka shi a adini mai sanyayar da zuciyar, matar da mahaifinsa ya aura a wara tafia da ya yi aiki saudiya, wace ta kasance jinni ce ga gidan sarautar SAUDIYA, mata mai daraja, mai hakuri, mai kawar da kai, wace ta fada masa cewa mahaifiyarsa ta karbi kalmatu shahada a lokacin da ta haife shi take kan gadon asibiti kafin ta yi kaura wahen da ba'a dawowa, ita din dai mai hakuri da munanan halayansa wace ta iya zama da shi a kowani yannayi na halin dan adam , wannan dayar tak da ya rantse a kanta yana iya yin komai kuma ya jure komai watau *ALEESA* idannuwansa suka sauka a kan fuskarta, tana sanye ne da abaya fara kal ta dafe nikaf dinta saman kanta, ita daya yake gani duda a gefenta yar zumunta ce dake kwana tana tashi da shi a zuciyarta ta dauki wanka bayan kyan da gareta ta haske wajen ga kanshi tana bazawa sai dai kasancewar ba a kanta ya fara gannin kyau din ba kuma zata nuna masa haske waje ba kai gaba dayama hankalinsa ya raja'a ne a kan babarsa da yake yiwa murmushi yana kuma karantar fuskarta da fatan Allah ya sa bata ga wace ta fita yanzu a dakin nasa ba
Murmushi ta fadada fuskarta tana kallonsa kafin ta dan mike tsaye ta wara hannayenta ta kamo nasa da suka girme nata sosai da girman da tsayin a sanyaye ta ce" Khalb, zan je"
Murmushi ya sakar mata yana kallon fuskarta muryarsa cen ciki ya ce"
11/14/21, 12:43 PM - Allah Akbar:
*DUTSE*
RUBUTAWA: *SAJIDA*
SADAUKARWA: *GA MASOYANA*
LABARINA NA: *10*
Chapter 12 · 0% Book details