Sashe 16
Dutse Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Da yannayin bacin rai ya nufota ya budi bakinsa yana nunata da yatsarsa ya ce " Ke yanzu dan ubanki y'ar oga yaya kuka yi da masu koya ruwan nan?" Muneerath ta kikifta ido kafin ta gyara tsayuwarta ta ce" Tarbiyarsu ce bata yi min ba " Mahaifiyarta cike da bacin rai tana zaune ta dago kanta ta ce" Muneerath lale yau zan ci yan gidanku a gidan nan, wai ke kin raina mutane ne ji menene wannan rashin mutuncin? Ba dai tarbiyarsu ba ke tarbiyar ne da ke? Shine kika min asarar wayata kuma ke baki anfana ba? " Cikin rashin damuwa Muneerath ta ce" To ai sai a amso tunda ban yi ba sai su bada kudin kau? " Kishiyar mamanta ta gyada kai tana dama tuwo da nono da siga ta ce" lale, watau idan kun kula yarinyar nan tunda ta samu Bac din nan kamar an nadata shugabar kasa, iya shege kala daban daban ba wanda ta bari a gidan nan, kowama taka shi take son ranta kuma bata daukan hukunci dan ta fi karfin uban kowa, to a dai bi a sannu danma ranar aikin uwarki ne kika ci kudin nan nata kika ci ba na wani ba da ace a nawa ne Allah sai na rike maki makogwaro ta yadda ba zaki iya mararin cin kudina gobe ba sakaryar wofi ko daga gidan ubanwa take sai tsago take?" Dayar ta yatsina baki mai sunna Huwaila ta ce" Daga gidan wa kuwa take banda yawon sakarcin nata ko dai Dogarin ya samu ne yana kwakuleta a lungu, ke yanzun in banda rashin kunya da iskanci irin naki mu zaki kalla ki ce tarbiyar wani bai maki ba, nan fa kije fita tun safe sai talatainin dare ki dawo kuma ki shige ki ci abinci ki kwonta a gado ki yi barci ki tashi ki sala wanka da ruwan pampo ki kuma fita, in ba sana'a ce da ke ba tsayayiya wai me kike yi? Ki dai bi dunia a hankali idan maza ne sai sun gama tsotseki tas zasu yar da honkon, gaki ke ba kyau ba, ke ba farin ba bale ace ko dan su a so ki duwawu kuwa akoy wadda nata ya dame naki ya shanye bariki ta gama da ita ta yar" Oga ne ya juyo cike da mamaki yana kallonsu su dukansu , kansa ya gyada ya kalli sauran yan matan su ko a kwalar rigarsu wai rigimar da ake , sam bata dada su da kasa ba, kansa ya kuma gyadawa ya dafe kugunsa da hannunsa ya ce" Yau na ga jaraba, kai wai kudinku ko nawa? Kamar wadda kuke jira uba ya bata da yarsa a gidan nan ko? Har a ringa fadin wai ranar wance ko na wane, ke huwa Huwaila da maza na karar da alheri ai da an karar da naki sai da aka gama da duk wani alherin naki fa na kwaso nima dan jaraba kamar wanda iya ke min baki walahi, to yanzu ai sai ku bari in mata tambayoyin daya bayan daya ta bani amsoshina dan kun sani sarai ba karya ba zata mini ko kasheta zan yi, dan yar nan jaruma ce kamar ubanta ko a gaban uban waye zata yi magana kanta tsaye ba da dar dar ba ko tsoron wani abin ba!, to Allah tunda na ga so kuke ku nuna min kun shanye ni ta yadda idan na yi niyar yin fada kuke amshewa ba za'a mata fadan ba, kudi kuma nawa ne ba na uban wani ba a barmin yara su sha iska!" Huwaila ta tabe bakinta da bacin rai da bambami ta ce" Ni dai ba ubana ba a zagin nan, kuma da kake cewa kudi ba zaka amso ba dama ta ina zaka iya amsowar kai da mutanenka abokannan sana'a! Ai gado ta yi na iskanci" Daga muryarsa ya yi ya ce" Ke dama yaya za'a yi na raba zagin uba da ke? Da masu uban nake ki bari in dawo layin yan layi a tudun jamus sai ki sako bakinki ki ce da ni oga du buro'ubarka kar ka zagi yan sholishow hegiya mai kirar muciya!" Jin yadda ya barowa Huwaila ruwa du sai suka ringa watsewa ba wanda ya karra sekwani ya rage daga shi sai Muneerath sai mahaifiyar Muneerath Zama ya yi saman kujera yana dafe gaban goshinsa kafin ya mike tsaye ya ce" Kai dolema na fara nema maki walahaula da su karya tambaya, dolema na fara nema maki na tsari da na yan uba a yada babarki ke maki hasada gwara in yi da gaske, ni Rukaya mamaki kike bani yar nan kamar wata kishiyarki ke kin fi shiri da kishoyoyinki a kanta, wai kina zaune ana cema yarki na bin maza kin kyale? Ni da kanwata ce ke ba matata ba sai na zane ki tas, ki gode Allah matata kike ni kuwa mai tsoron Allah ne" yana fada ne yana kamo hannun Muneerath dake kallonsa galala hakama mamanta ya turata dakinta yana fadin" Kin ga je ki labe abinki kafin in kawo na turare da wanka ki maida hankali , kai ni ko layama nake basu gaba daya yan gidan nan ko sa shafa maki lafia? Bari dai in je stade in dawo mu yi shawara da abokina idan ya ga ya dace in maka su gidan mai damagaran a mana tsakani da ke da su har ita ruky din sai na yi sauko na amso masu samaci, dan na kula so suke su idasa haukata min ke" MUNEERATH na jin maganar gidan sarki ta juyo ta kale shi da yannayi na son ta yi magana, sai dai bai bata dama ba har ya rufe kofar ya juya hakan ya sa ta raka shi da kallo kafin ta juya tana kiciniyar cire soguwar rigarta, sai da ta cireta sannan ta cire dogon wandon ta kuma cire breziyar dake jikinta kafin ta cire rigar da ta yi dan kwali da ita domin dan kwalinta ruwa ya tafi da shi Ya Allah....... MUNEERATH ban san da yaya zan kwatanta ba, dole ta rufe jikinta domin idan har ta kasance mai budewar da da karfi da yajima za'a cin mata Ya ilahi, yarinyar a cike take iya cikowa, sannan ba shafafen ciki ne da ita ba gaskiya, cikinta na tafe da yannayin da take ciki ne na halin koshi ko jin yinwa yana nunawa, abinda ya rufa mata asiri wadinan dima diman duwawu dake bayanta, irinsu ne ko sun kunso ciki sai dai ka ji haihuwarsu ba dai ba ya nuna kansa domin irinsu ne cikinsu ke bin cinyoyinsu ya lafe abinsa Wasu irin cinyoyi ne masu fadi hadi da fafadan duwawun da na yi mamakin yarda ta samu pant ya dane su daf ya kama su taf da su. Mamanta kau ba manya bane sosai domin sam basu da girman a zo a gani, aman kuma wani abu da garesu shine bakin shantu, a cike suke taf basu da ramar da za'a ga kanantarsu, su dai daidai wa daita ne daidai hannun mutun Juyawa ta yi ta nufi wajen hijab din da take zumbulawa ta je wanka Tana sakawa ta kama hanyar bayin tsakar gida Ya kai da mutun uku da suka yi gware, ba na wani abu ba sai na raini, irin gwaren nan na ana jiranka ana jira a yi masifa da kai ana jiran tashin hankali da kai ana jin haushinka Ba wanda ta kula dan a gaskiya gajiyar da ta kwaso ta fi karfin ta tsaya ta yi wata rigima da kowama , ta kanta take yanzun so take ta rama salolin dake kantama Wankan ta yi sosai ta fito ta daura alwallah Mikewar da zata yi Rumaisa ta kifa mata mari, Mugun mari ne, gigitacen mari ne mai saka bawa ya rasa inda zai saka ransa Sai da ta kwala ihun azaba idannuwanta a rufe kafin ta bude a firgice ta sauke a kan Rumaisa A yau bata tunanin oo ogo zai iya tsayar da ita daga lalata fatar Rumaisa, bata san lokacin da ta yi kan Rumaisa idannuwanta rufe ta hankadata jikin garun kofar shiga dakin gaba daya suka rikita kasa suka zube Kamar taya haka suke juye juye a kan junna kafin Allah ya bata sa'a ta dane kan ruwan cikin Rumaisa Ihu yan matan gidan ke yi da samarin ba wanda ya yi kokarin raba su, hasalima nishadi suka samu ciki harda yan uwan Rumaisar na jinni da na Muneerath din Mahaifiyar Muneerath na tsaye ta harde hannayenta tana kallon du abinda yake faruwa, bata ankara ba sai gani ta yi maman Rumaisa ta yi kan Muneerath ta kama hijab din Muneerath din tana fadin" Walahi baki isa ba ki ilata min yarinya , ai baki isa ba ki daketa ki hannata kuka gwarama ita tana da zuciyar ta tarbe ki a kan me za'a ringa nuna mata fin karfi haka kawai?" Idannuwanta ta rintse tana jin wani irin abu na sukan zuciyarta, a hankali ta kara sauke dubanta tana gannin yadda ake son fin karfin Muneerath din domin sarkin yawa ya fi sarkin karfi ai Wani irin abu ya kara sukar mata kahon zuciyarta, da sauri ta daga kafarta tana nufar wajen duda wani irin nauyi da kafafuwan nata suka yi mata aman haka take cirawa har ji take kamar numfashinta zai bar gangar jikinta aman irin wulakancin da idannuwanta ke hango mata a kan yar tata sai ta kasa hanna kanta isawa Ja ta yi ta tsaya sakamakon gannin yayansu ya warce Muneerath din da karfi a hannun kannensa biyu da kuma matar baban nasu, da inda indarsa ya ce" Kakkkkkkkkai na fa ci...............uuuuuuuuuuuuuuwaynnnnnkkkkkku, an fada makkkkkkkkkkkkku bata da gatttttttta ne ?" Du kasa karasawa suka yi, dan shi dai sun fi kowa sannin bashi da hankalin, a gaskiya idan ya damki daya a cikinsu sai ta gane bata da wayau shi yasa kowace ta yi baya sosai Muneerath dake layi da kyar ta iya dubansa a lokacin da ya dungure kanta ransa bace ya ci gaba da magana da inda inda yana fadin" kema bakya jiiiiiiiiiiiiiii" da kyar ya karasa yana doka kafarsa ta dama a kasa ya dora da fadin" Na sha fada maki idan fada ne ki