← Book details Dutse Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 73 OF 114

Sashe 73

Dutse Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read

iya da ita face shi Tabas ya ga shagali, shagali irin na yayan gata irin na yan gayu, shagali wanda ya amsa sunnan shagali , an cushe hanyar yan jarida dan yanuna baya so, haka kuma an lamarin kida domin ya kwatanta idan ya yi karfi kansa na iya ciwo hakan ya sa jarumarsa mai begensa ta soke maganar kida duda ta ci burin taka rawar salsa da shi tare da shi a jikinsa ko dan ta shaki kamshin turaran nan nasa dake haukata tunaninta Mutanen da aka gayata manya ne, girmansu bai hanna masu shagalta da kallonsa ba , Yar budurwar kyakyawa ce, kyawunta bai hanna mata shagalta da kallonsa ba Shi kuwa a zaune yake yana mai bin mutanen da kallo fuskarsa ba annuri, yakan so ya yi mamakin lamuransu sai dai yana turewa duba da kowa da irin yannayin rayuwarsa Abinda ya so ya gani a cikin taron duban yan matan waje n nan shine dan tudu kafin a kawo gangare, Ba zaku gane ba, kowani dan adam da irin nasa bukatar wace da ace zai wuni ya kwana yana cikinta ba zai gajiya ba, wani zaka ga a duniya idan ya ga kalolin gidaje yana iya bata dogon lokaci yana aprct koda kuwa ba zai leka ciki ba, wani burinsa ya wayi gari ya ga manyan motoci, wani shi a barshi a bangaren cin abinci, wani kuwa abin sha'awarsa ya gayara kanana na wasa......................hakan ta kasance da HANJA wanda yake da nasa son bukatar...................shima mutun ne tamkar kowa shi yasa yake tsintar kansa da zabi irin na cikin zuciya, sam sam sam ba maganar kawo bakuwar gidansu mai hali irin na yan taure bane, ko da cen a zuciyarsa yakan so ace idan zai yi hayar abin hawan nan ya samu mai kosashen tudu kafin a zo gangare, sai dai abin mamaki sai yake gannin wasu yan tsatso tamjar na saurayin kare mai yinwa, sai da ya sauke dubansa a kan nata tsatson ita mai shirya masa yar kwarya kwaryar birthday din nasa, wace ya gama gane me take nufi da lamuranta cewa soyaya ta aure take masa ba wai ta a yi na dan lokaci a watse ba, a lokacin ya afka wani tunani daban, sosai ya ringa aunawa a ma'auni kafin ya samu kansa da dan girgiza kai yana tunanin duda abin baiwa ne, kuma masana sun ce ramamiyar mace mai dan kwonkwaso ta fi daukan abin du girmansa baya tunanin idan wannan dan tsatson da ya tabata abin nasa ya kai shi girma zai wani iya da shi, To shi tsakani da Allah me take so ya mora a zamantakewar? Saman tamkar sabon fitowar lemun yami irin kananun nan ba masu girman nan ba,, gashi kuma shekaru sun rigaya da sun ja bale ya yi tunanin yanzu aka fara girma zuwa gaba zasu iya fitowa Gashi shi da Allah ya haliceshima baya son irin na gyaran docter ya fa fi son na ubangiji, Bayan ne ya nuna alamun kamar akoy sai dai a yanzu da suka fi kunacewa junna waje a wajen zaman sai ya kula da irin gyara zaman rigar da take, kai da alama wando mai ciko ne a ciki A gaskiya, yana da burin aure, aure yake nema kamar yadda iyayensa suke so ya yi, zai yi a kwana kusa , sai dai dalilin da ya saka shi zama a wajen nan har ya jima sai dan ya ga wata mai tafia daidai da nasa ra'ayin, dan ya tabata yan matan garin masu ji da kansu kawayenta ne , kuma zasu halarta, idan ya ga matar aure yar ingila sai a gama komai kawai a shafa fatiha Dukan wannan lamari yana dan hira da zuciyasa ne A bayane kuma gashinan zaune ne a saman hakimtaciyar kujerar da aka tanada domin shi sarkin kasarsu ttb, aka kawata da kawatacen cake da manya manyan jus na kasa da kasa, aka gabatar masa da mutanen kasarsa masu fada a ji da y'ayansu Ya kuwa gimtse ya hade ya ja zarensa na baba ya ki sakin baki dan yi masu daria kamar sabon kamu, ya kuma bada kala ta baban yaron da yake, yana mai hankalce da takun kowa inda dogaren masarautarsa watau Bodyguard sun cika wajen sunna ta kukutsawa a cikin shiga ta bada kama domin suit ne a jikinsu tamkar ba aikin da suka fito yi kennan ba kakarfa da su sunna aikinsu na baiwa uban gidansu tsaro ya manta da yan gidansu da suka shaka karshe dai ska baje tafkeken cake din a tsakar falo inda yan matan sukai masa barin mahaukaciya suka yanka abinsu Mah na daria tana daukan vidio dinsu irin shirmen da suka ringa yi sunna tikar rawa da daria abinsu , da dan fadace fadacensu da shiri a nan take har sai da ta gama vidion inda ta fi daukan Munnerath bisa nata niyar da take yin abinta ita kadai tana gamawa ta zauna ta tura masa tare da mesage din Happy birthday tana dan murmushi a kasan zuciyarta tana ayana 'Son, in ka san wata, baka san wata ba' ........ 11/14/21, 12:52 PM - Allah Akbar: *DUTSE* RUBUTAWA: *SAJIDA* SADAUKARWA: *GA MASOYANA* LABARINA NA: *10*
Chapter 73 · 0% Book details