← Book details Dutse Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 7 OF 114

Sashe 7

Dutse Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read

ja a dan bayane, ita kuwa zakayar nan sam ta ki ta barshi sai kara cinashi take kan sai ya tashi domin gari ya waye ita yinwa take ji, shima haka Mikewa ya yi ya kuma nufar bayi dan yin wani wankan Sai da ya kimtsa jikinsa tsaf sannan ya fito ya yi gaba tana biye da shi Sai da suka zo wajen cin abincinsa ya zauna kanna ta juya ta shige gaban mai ciyar da ita suka fita suka yi bangaren cin abincin da manyan cinyoyi na manyan saniyoyi ke jiranta ta shiga dandatsa Sai da ya ga tafiarta kafin ya mike da sauri da goran madarar nonon saniya da aka yi masa sabon tatsa aka tace shi sosai ya nufi PALAS watau baban GIDAN SARAUTAR dake ake kira da BUCKINGHAM A nutse yake tafia bayan sun karaso doguwar tafiar yana duba time din sallah gannin da saura sosai sai kawai ya yi kwana ya karasa wajen da ya tabata ba zai rasa wace ta kawo kanta dan hakan ba Yan mata uku ya tarar a bangarensa dake cikin gidan wanda yake malakinsa, wa'inda idan zai rantse ba zai yi kafara ba dayar a kadan ta yi sati a wajen tana jiransa, biyun ne dai bai san yaushe suka zo ba Ido hudu suka yi da junna gaba dayansu kafin ya cire dubansa ya ja ya tsaya yana dan kare masu kallo a fakaice Kai da ba dan abu daya ba da ya hadda su ukun nan ko kishirwarsa zata mutu, da yawan lokuta yakan ji haushin aikinsa ne ba dan komai ba sai dan irin jarabar nan da suke fama da ita, shin ina dalili? Dan kawai kana Pilot kamar a kanka aka halici Jaraba? Bai ce da su komai ba ya wuce ya shige baban dakin da a nan yake baje kolinsa da ire irensu, dakin da ko sallah baya yi a ciki Umarni ya ba yaron dake biye da shi kan a shigo masa da daya a cikinsu sauran su tafi, dayar kuwa ya bada yannayinta domin Allah yana gani shi ko sunnanta bashi da shi A lokacin da ta shigo a zaune yake bakin gadon, da idonsa yake biye da ita da kallo har ta gama tube dukan wani abu mai sunna sutura a jikinta kafin ta shiga jujuya jikinta tana son lalle sai ta birge shi har ya amsa gayatar da take masa Idannuwansa ya lumshe, domin ya amsa, ya fa amsa a yanzun yana iya sukuwa har tsakiyar dare danma kar ya ce har gobe i warhaka ne ya yi karya? Yana kokarin saka hannunsa dan ya janyota gaba dayanta jikinsa ya mata tashi daya ta yarda idan ya mata murza daya sai ta ji ba zata iya kaiwa gobe ba ya ji an turo kofar an shigo da yannayi kamar da dan bacin rai Da sauri ta juya kafin da gudu ta fada saman gadon tana son janyo abu ta dan kare gabanta domin shi kadai ne abin rufewar a jikinta Irin kallon da take binta da shi ya sakata jin kamar fitsari zai sako mata dan haka da gudu ta mike a yadda take din ta fice a dakin gaba daya Kansa kasa yake kallo, bai iya dagowa ya kaleta ba, ba dan komai na sai dan ita din mai daraja ce a duniyarsa, kuma yana matukar jin kunyar ita da kanta ta kama shi a irin wannan hali, aman me yasa ta shigo kanta tsaye dakinsa da yanzun sunna harkar nan ta same su fa? Muryarta a sanyaye ta ce" Khalb?" Kansa ya kasa dagowa ya kaleta dan jin kunya 11/14/21, 12:43 PM - Allah Akbar: *TAURARIN MARUBUTAN NIGER (ASSO.)* _(Tsintsiya mad'aurinki d'aya)_ *[ T.M.N.A]* https://www.facebook.com/Taurari-marubutan-niger-111773560677003/ *DUTSE* RUBUTAWA: *SAJIDA* SADAUKARWA: *GA MASOYANA* LABARINA NA: *10*
Chapter 7 · 0% Book details