Sashe 68
Dutse Part 1 Complete Hausa Novel · about 9 min read
*TAURARIN MARUBUTAN NIGER (ASSO.)*
_(Tsintsiya mad'aurinki d'aya)_
*[ T.M.N.A]*
https://www.facebook.com/Taurari-marubutan-niger-111773560677003/
_Bismillahir-rahamanir-rahim_
4
Ba edditing..................
Kasa kasa ya furta" Sake min hannu "
Hannun nasu itama budurwar ta bi da kallo kafin ta saki a hankali ta sanyayar da muryarta sosai ta ce" Me ya hadasa maka bacin rai a rana irin ta yau? Ranar birthday dinka my prnc?"
A hankali yake binsu da kallo sunna yin duku duku suka fice ita da saudat
Kafin ya kuma bin Sir da kallo wanda shima ya silibe ya fice da dan sauri ya yi gagawar maido dubansa jin PDG na yi masa happy birthday tare da gayatarsa ya karasa ya yanka cake din da ma'aikatar ta yi masa dan su yi surprsd dinsa abinda da yadda nasara ya ba cikon shekara mahinmanci , irin yadda du wani baba a wannan kampani harma da wahen kampanin suka gayato ya kuma amsa gayyar, irin yadda suka kayata wajen ya kayatu yake walwali
A hankali ya daga kafarsa ya nufi wajen cake din bayan ya yi iya yinsa ya tataro du wata jarumta ya yabawa fuskarsa tare da sakin lalaisan murmushin da bakinsa lebensa a likacin da baban sojan dake kula da lafiyarsa da kuma yannayinsa yake dan fada masa cewar ya saki fuskarsa dan hotunnan mdia ya dan lumshe idannuwansa zuciyarsa cike da jin haushin lamari irin wannan da yawancin abu za'a saka ka yi ba dan radin kanka ba sai dan kawai ka birge wani , kuma ya zame maka wajibi ka yi duba da irin yadda mahaifinsa ya kawo sunnansa ya dora kan wanda zai gaji kasarsa
A hankaki ya taka ya tsaya gaban cake din, masu dauka na dauka, manya manyan ma'aikatan suka saka shi a tsakiya a hankaki ya dora yar siririyar wukar da aka bashi ya dago dubansa ya kai wajen da take dirka rawa kafin a hankali ya kai hanyar da suka bi wace bai san waje zata fitar da su ko sunna ciki ne tare da wannan katon da kuma kawar nan tata da aka fito yau ta fara aiki tare da su
A hankali ya maida kan cake din ya dan saki wani murmushin kafin ya yanka cake din inda aka shiga tafawa
"Freind, " ta fada muryarta a sanyaye a lokacin da suka durfafo palace din aman suka ja suka tsayar da motar ya juyo da dubansa muryarsa a sanyaye ya ce " Muneerath, plz..........saudat ki saka baki ban san me yasa take damuna da maganar Dogari ba"
Muneerath ta kuma kallonsa ta juya ta kalli Saudat wace ta sada kanta tana dan murmushi, dama ta san a rina, walahi ta gane son Muneerath yake ba yau ba, aman ta yi mamakin da bai fadi ba sai yanzun
A hankali Muneerath ta ce" Dogari, Freind me yasa kake so na bar maganar dogari a rayuwata ?, Ka kuwa san tun ina yar karamata nake dakon wannan buri?"
Da dan sauri ya ce" Buri ne ba bukatar zuciyarki ba My Muneerath, shin zama zaki yi ta yi kina jiran kila wa kala? Ko kina tunanin kina iya ba wani dake sonki damar ku yi soyaya?"
Muneerath ta kuma satar kallon Saudat, haka kawai take jin bata son maganar ta yi nisa sosai , aman ya ta iya su da suka kasance a mota daya a nan bata tunanin zata waske
A hankali ta ce" Buri na ne"
Sir ya kara kureta da ido kafin ya ce" Ni kuma kece burinahhhhhhhhhhhh my Munee"
Sai da gabanta ya fadi, da sauri ta kura masa ido da wani irin duba tana jin zuciyarta na bugawa a hankali a hankali kafin ta cire dubanta tana kallon waje
Ta kasa gane a wani hali take,
Ta kasa gaskata kunnayenta
Ta kasa gane a yanzu a wani yannayi zata ajiye wannan rana
Wai ita? Ita Muneerath yar kuryar dakin kauyen anguwarsu, itace ta hadu da daukakar ubangiji a yau har ta samu furucin so daga bakin mutun mai daraja irin sir? Sir ATTAHIR musulmi ne, mutun ne mai tausayi da taimako, mutun ne mai girmama mutane mai girmama talaka, ya kasance mai bata talafi a kowani yannayi take ciki
"Dan Allah, bana so ki bani amsa haka kai tsaye, bana so ki so ni dan wani dalili daban, ni ina son ki, kuma ni gani a gabanki bana so ki daidaita ni da mafarkinki, Muneerath ni realty ne, Muneerath ina son ki........idan dai ba wani ya rigaya ya fito wanda ya fi karfina ba.......bana tunanin zan iya barinki a kan tsumayi da kike, My munee idanma so kike na je na saka rigar dogari zan saka na rike sanda irin na dogari dan na amsa sunnan miji a gareki" ya karashe yana kara sanyayar da muryarsa yana kallonta
Wani irin yuyu take ji a kunnenta,wani irin lamari mai wuya fasara ya kara ziyartarta
Meye aibun SIR?
Meye zai saka ta kasa aminta da shi ?
Ahi din baban mutun dinta ne
Shi din mai tausayi ne
A hankali ta ja hancinta dan ji take kamar iskar ta mata kadan
A sanyaye ta ce" Haba sir"
Sir ya karra tsatsareta da duba kafin ya kuma cire idamnuwansa a kanta yana kallon Saudat ya ce" Ko dai ta kamu da sin wanina ne?"
Saudat da ta ji wani shaukinsu na dibanta ta ringa murmushi a hankali ta ce" Ka bamu lokaci da kawara na san zamu bada amsa mai kyau, ka karasa da mu gidan sai mu nemo amsa kwana kusa"
Ajiyar zuciya ya sauke ya kuma kura mata ido ya ga sai dantse hakorinta take, a hankali ya tada wuleliyar motarsa ya fara tafia motocin Hanja suka wuce da wani irin gudu gaba dayansu suka nufi eriyar palace din
A lokacin da suka karaso sai da ta fito ta nuna cd dinta kafin ake basu shiga damar shiga daga ita sai saudat bayan Bodyguard dinta sun karaso da sauri sunna fadin a cen suke basu ganta ba suka biyo tawagar Sir tuna ya ce su dawo tare
Ita dai bata da karfi, a hankali ta juya ta bi motar Sor da kallo kafin ta saki dan murmushi sunna shiga ta saka ihu harda dira ta riko hannun Saudat ta ce" Wayo na shiga uku, Saudat Freind fa? Freind ya ce yana sona?"
Saudat dake murmushi tana ta bin tsarin Palas din da kallo cike da kauyanci duba da yaune rana ta farko da ta sako kafarta albarkacin albarkaci duda irin yadda kafafuwanta suka taka kasashe daban daban ta kuma kai ziyara da mahifinta da yake baban mai kudi a wazaje daban daban sai nan din ya zame mata abin kallo harma ta kasa boye kauyencinta take ta juyi tamkar zata kifa
Muneerath ta tabata tana girgizata ta ce" Kina tare da ni kuwa? "
A dan firgice ta rike hannun Muneerath ta ce" Munnee mu gudu, kalli yadda sojawa suke baje a gidan nan, kina gannin da makamansu da wadinnan kannanun jiragen droon din dake yaeo san kanmu sunna iya rufemu da harbi fa a kowani lokaci aka bukaci da su yi hakan"
Muneerath da bata san asalin aikin dronn ba , ita dai a tunaninta du isa ce ta mai kudi ya saka suka zuba kannanun jirage sunna masu yawo a cikin gifa ta ce" Ke wadinnan sojojin bafa bindiga bace a hannayensu yar wukar roba ce, kuma wadinnan jiragen na wasa ne ai"
Ido saudat ta zarro zata yi mata magana ta yi gagawar hadiyewa sakamakon sojan da ya nufo su furkarsa hade ya ja ya tsaya a gabansu fuskarsa hade ya shiga tambayar da wa take tare, yaushe ta dauki rdv din shigowa gidan nan? A wajen wa ta samu damar hakan?
Da mamaki Muneerath ta budi bakinta ta ce" Aman giya ka sha yauma kau? Yanzun dan zan shigo da kawata sai ta bi layi kamar wace ta zo maula ko wani abin?......"
Yana niyar mayar da kawar tata baya akai masa magana a blootoof din dake kunnensa hakan ya sa da sauri ya dakata kafin ya juya ya basu hanya inda Muneerath ta girgiza kai ta ja hannun Saudat da jikinta ke rawa na tsoron wannan drnnn din dake saman kansu sunna biye da su
MAH dake tsaye cike da mamakin yannayinsa ga irin tarbar da sukai masa sam bai basu damar gabatar masa da murnar taya shi cikar shekararsa ba ya shigo a wannan hargitsen falon gaba daya, tunda ya shigo kuma ya aniya surfa masifa yana nuna mata waje cewar bashi da damuwa aman kar ta kuma bashi amanar yarinya marar hankali du ta hada masa ciwon kai, ta yi meye, ta yi meye, itace harda shigewa cikin maraya hostesss tana tikar rawa bata gannin irin jikinta ta wani silale ta bi Attahir shine ya kawo su har gidan nan, toh lale zai kori Attahir din idan har shi aikinsa ya lalata y'ayan mutane ne ko kunya baya ji yace yana me da dalibarsa? Bayan ya san abinda ya fi tsana kennan shine yake masa a kampanin kasarsa? Tare da wata cen da ta raina mutane?......da karaji ya karashe wanda maimakun ya tayarwa da Pah Hankali sai kawai ya zauna saman kujera ya dora kafa daya kan daya yana kadawa yana ta sakin murmushi, inda Iman dake tsaye rike da wani Plate da Mah ta yi zanen Happy birthday da wani walkiyar abu da hotonsa a jikin plate din ta yi kasakai jikinta na rawa coke da tsoron fadan da yake yi
Mah a sanyaye ta ce" Son, menene ya daga maka hankali har haka.......son me yasa abin ke taba maka har kasan zuciyarka?"
HANJA da a tsayen nan yake ji kamar zai yi fifike da bacin rai ya shiga fadin" Me ya batan rai? Ni sa'anta ne da zata gudu ta barni a cen ta tafi bayan ke kila ce amana na kular maki da ita?, Salon wani abin ya tsoratata ta rukunkume Attahir ta suma? Haka fa take yo fa rukunkume mutumen dake kusa da ita take yi fa! MAH na gaji! Na gaji!"
Pah ya yi gagawar cije lebensa na kasa yana dan rauda kansa yana danne dariyar dake cinsa
Mah kam hankalinta ba a kwonce ba, tsakani da Allah baya fada haka, baya tada jijiyoyin wuya haka ya ringa bambami bale a irin wannan ranar da suke fita gaba dayansu su wuni sunna farin ciki tare? Hakan ya sa a hankali ta mika hannunta ta riko nasa ta ce" Idan mutun ya tsorata ai dole ya kama wanda ya fi kusa da shi kau? Laifi ne a cikin hakan?, Son ko rike ATTAHIR din ne damuwar?"
Rai bace zai yi wata maganar lift din da ya ajiye au suka fito Muneerath ta bude kofar falon tana kyakyata daria da hausa ta ce" Wai ni yar bakar gidan Oga? Allah zaki yi ki gama ni na san ba wani sona yake yi ba yanzun yace min wasa ne , tsakani da Allah ina ni ina kai kaina inda Allah bai kaini ba?????????"
Turus ta yi gannin mutumen na halin, ana ta wani riko masa hannu gabjeje da shi yana bautsewa ko wa kuma ya taba shi oho
, , ta dan yatsina dubanta a lokacin da suka yi ido hudu ta ga kamar wanda ya harareta kamar mai jin haushinta, a kasan zuciyarta ta ayana' to shi dai idan ba kasheni ya yi ba , ba zai daina min hararen makiyiyarsa ba!'
ta kamo hannun saudat da ta tirje cike da jin tsoron gannin Sor HANJA na wajen ashe, da kuma matsanancin mamakin yau itane a tsaye a falon sarkin kasar nan da matarsa harma da baban dansu kwalin kwal jal , ta janyota da sauri suka nufo su ta budi baki kasa kasa ta ce"
11/14/21, 12:52 PM - Allah Akbar:
*DUTSE*
RUBUTAWA: *SAJIDA*
SADAUKARWA: *GA MASOYANA*
LABARINA NA: *10*