← Book details Dutse Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 103 OF 114

Sashe 103

Dutse Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

*TAURARIN MARUBUTAN NIGER (ASSO.)* _(Tsintsiya mad'aurinki d'aya)_ *[ T.M.N.A]* https://www.facebook.com/Taurari-marubutan-niger-111773560677003/ _Bismillahir-rahamanir-rahim_ 6 *TALLAH........TALLAH.....TALLAH* Duk wacce batayi anfani da sabulunnan ba anbarta abaya acan karshen bayama kuwa duk Mai tantama akan sabulai nagyaranjiki cewa basa Aiki toh yacire mg's domin kankat ne insha Allah babu Wanda yayi anfani dasabulunmu yace baiyi ba koyaushe mg's sai sanbarka amare da uwargidaye hardama yanmata kuhanzarta kusamu naku ba karya domin bama cika Baki kugwada kubada labari da bakunanku sabulu daya tamkar dubu wadandama basasan using cream sabulun mg's herbal whitening black soap yawadacemuku jikinku zaiyi kyau koyaushe kukasance clean cikin kamshi Kuna glowing koda bakusa turare ba Kayanmu bana bleaching bn organic ne sunagyarajiki fiye da tsammaninku zaifiddomuku da ainihin natural beauty dinkine Wanda yagwada shi zaitabbar amare kuyi kokari kumallaki mg's domin baruwanku da zuwa adirjemuku jiki zakuga yanda fatarku zata dinga walwali Ina masu pimples Tabo(spot) Sunburn dama dukwani matsalar fata kuyi kokari kunemi soap dinnan before 2weeks zaisharemuku hawaye kuzama abun kwatance Sister's masu nankarwa kuma kunemi soap dinnan Yana rage nankarwa sosai uk me shakku tayi kokari tagwada mg's insha Allah bazakiso rabuwa dashi ba Akwai maisa haske Amma kayanmu nafada bana bleaching bn zaifiddomiki d ainihin halittarkine yagoge dukkan dattin jiki Akwai Kuma Wanda zaimiki maintaining skin dinki yasaki fresh fatanki tazama kalar hutu Sannan munada beauty kit duk me bukatan (flawless skin/perfect glow) toh yy kokari yamallaki set dinnan wn zncn baa mgn uz duk inda kayi se ankalleka Buh gsky wnd besan yy haske karyayi using set din cuz gsky yn sa haske buh bn bleaching ne b zaidai murje fatane nd bring out that hidden beauty in you Pls bamacika Baki you HV to try it and see for yourself 100%tested nd trusted Beauty kit:11k Soap price:3k Location:kaduna buh munaturawa ko Ina Amma delivery is not free Maiso kindly message 08062991549 Call 08064532391 Note:Babu inda zakusami mg's herbal whitening black soap sai a number dinnan bairiga yakai market b inyakai we will let you know buh as for now wnn numbern ne kawai Maiso yahanzarta before yaji sold out akwaisu available now insunkare you HV to wait akawo so maiso yahanzarta adade anayi sai gsky Mg's skincare *Ba EDDITING* Da wani irin wawan karfi ya rukunkumeta a jikinsa yana rintse idannuwansa Hanneye biyu Oga ya dora a kai yana zuwa maimakun ya tsaya ya kula su sai ya zarce ya karasa kusa da baban dogarin nan ya ce" Salihu hala sarki ya daura masu auren ne ?" Shashakai Salihun ya kale shi ya kasa magana ya sake maida kansa kasa dan sam bai san yarinyar yar gidab abokinsa oga bace, abokin shashancinsa kennan Oga ya ce" Kai wai ba da kai nake ba? Muneerath ce fa yar gidan nana ka ga ya rungumeta a gaban al'uma Idan sarki ya daura ne wage muryar nan taka ka shela uban kowa ya sani ka fa san bana so a taba mutuncin yaringar nan haka kawai Allah ya saka min kaunarta a raina " Salihu kasa kasa ya ce" Ka yiwa Allah Oga daina min magana baka ga wai umarnin sarki muke bi kawunnanmu a kasa ba, ka ja su ku shige ciki ta yaya sarki zai daurawa y'arka aure baka sani ba sai kace garin maguzawa, hala kwacen yar za'a maka?" Oga ya ce" Na sani ne, ni kam dan Allah mu je gidan sarkin na fada masa idan da hali a daura auren nan, na rantse maka da Allah muna kwonce a wani irin gado mai laushin balaki yar oga ta saka aka daukomu a jirgi daga mu sai ranmu tana rusa kuka kamar an ce da ita Oga ya mutun nan aka kawo mu kasar nan aka zube kamar yan iska, ahine yanzu ya biyota dan bakin hali ta ki ta yafe masa ka ga ya rukunkumeta a jikinsa a gaban su Ladi? Kana hangen wata inuwar ciyayi ta jikin garun cen? Kan ladi mai kanwa ne fa komai a kunnayenta kuma a idannuwanta, kar ya cutar min y'a ya tafi ya barta na rasa mai aurenta ka ga Nana ta dawo hayacinta komai na iya faruwa, ni kuma idan Nana ta barni ai ra kare min Salihu" Muryar Hanja da ya bude da karfintan nan kamar zai fasa wajen yana mai fadin Attahir ya matso da mota ta suma ne ya saka su kallonsa Da turanci yake magana, a cikinsu babu wanda ya san takamaiman me ya fada sun dai ga kamar kuka yake rusawa ga shegiya yar Oga a kirjinsa luf har zuwa lokacin Kai ya girgiza ya ce" Allah mai iko, da ace wata yar gagarumin malami ce ni nan zan ce asiri ne, ka ga y'arka ce kuma ake haukanta haka, kuka ne fa yake ko?" Oga ya ce" Allah wadaran naka ya lalace Salihu da ka ga kukan da yar ogan ke yi itama sai ka yi mamaki, na zata yar nan ba zara yi hankali ba sai gashi ta yi shi tsaf abinta, ka ga mu je wajen sarkin in dai za'a barni na ganshi kawai walahi ni dai yau a yita ta kare gaskiya na gaji da iskancin yar oga da saurayinta" Salihu dake kallon yadda ya talabeta ya shigar da ita motar sannan ya yiwa Saudat maganar da ta sakata juyawa da sauri ta nufi wajen mama dan ita har ga Allah bata san ina Oga ya nufa ba ya ce da Oga" ai ko ni nan kai tsaye yau na yi magana da sarki bale kai, kai fa inaga daga yau ka zama aminin sarki ni kuma amininka matsayi ya karru, kai idan kana so har ba sai an maka sarautar ba, Sarkin ingila ne fa, mu je kawai mu je na raka ka" Ai kam ratsewa suka yi ta baya, suka fice a kafarsu dan kam Oga ya kai makura mafita yake so gaskiya Saudat na zuwa bakinta na rawa ta fadawa mama abinda yake faruwa Kafin mama ta yi magama kishiyarta ta dira ta ce" Suma? Suma ko munafurci, yanzu dama Muneerath aikin da take yi kennan?" Mama ta rintse idannuwanta cike da tsoro, da firgicin lamarin ga kuma baki irin na yan uba ya fara shiga ciki Saudat ta hade hannayenta a sanyaye ta ce" Mama, Muneerath na bukatarki, mama Muneerath innocent ce, bata san komai ba mama, dan Allah ki je wajen y'arki ki kula da ita sunna jira" Mama ta sauke ajiyar zuciya muryarta a sanyaye ta ce" Saudatu ai ba motar tasu zan shiga ba ko?, Su yi gaba bara na dauko cenjina mu shiga sahu kin ga yayanku baya nan bale ya kaini a tawa motar" Murmushi Saudat ta yi ta juya da sauri ta karaso daidai lokacin da Attahir ke kallonta ya ce da Hanja" Sir kar ka yi mata baki da bakin nan dan bata iska, ka yi hakuri mu a nan ba'a haka , ka bari ga Saudat din nan ta dawo mu karasa asibiti akoy a nan kusa in sha Allah" Da mamaki ya dakata da niyar bata iska ta bakinta dan ya dawo da ita daga duniyar sumar da ta tafi yana kallonsa, mamaki yake na irin tsaurin al'adunsu, a halin na rashin lafiarma sunna da wani zabi da yannayin al'adunsu? Yana mamakin idan ana tunanin wai jikin Muneerath yake so, zai yi matukar mamakin idan aka yi tunanin jikinta yake so Abinda Saudat ta fada ya saka shi rufe motar Attahir ya ja su suka nufi asibitin da ta fi kusa da gidan su Muneerath din, inda duka masu biye da su suka kuma kwasar ragamar taronsu suka bi bayansu Yayar Muneerath ce ta fara kwala ihu tana zarro idannuwanta ta ce" Shiri ne ko? Wannan abin wasa ne ko? Wayo na shiga uku wacece ake so din? Da gasken dan sarkin ingilar ne? Yanzu du ya wuce mu ya sauka a kan Muneerath ? Walahi ba zai yiwu ba, ai in kyan ne mun fita, in kirar ne mun fita, shikenan sai oga ya sakata makaranta mu ya kyalemu yanzu kuma ace ta yi miji mai kudi jinnin sarauta? Bazai yiwu ba walahi!" Nan fa wani tashin hankalin ya kaure, domin wa'inda suke adawa da abin sun kasa boye adawarsu, haka kuma wa'inda suke farin ciki da abin sun fitar da farin cikinsu karara sun nuna a gaban kowa Mama kam ta buga, ta kuma buga wayar Oga tana ringin aman baya dagawa dan ta sanar masa cewa summa ne fa Muneerath ta yi kuma gasu zasu bisu asibiti, aman sam wayar oga na ringin ya ki ya daga, a kan dole ta fice da hijab dinta domin dama tunda ta dawo hayacinta suka dora yarjajeniyar in dai fita ta kama dole shi walahi ya yafe ta je kawai, shi har wata kunya yake ji idan tana tambayarsa wai zata fita, kai mace mai tarbiya duniya ce ______________________________________ Kawunnansu a kasa suke su dukansu biyun, tunda Oga ya yi magana ya kare Sarki ke kallonsa da mamaki da kuma al'ajabin abin To wai ahi abinda yake tambayar kansa a ina suka hadu da junna yarinyar tasa da Sarkin Ingila? Lalle matar mutun du inda take sai Allah ya hada su ta hanyarsa mafi sauki a wajensa To shi yanzun bai san ta inda zai fara ba gaskiya, daga zuwa ya nemi masalaha da yarinyar sai kuma ubanta ya fito da maganar nan?, Sai dai ya zama wajibi ya saurari korafin talakansa bale a gaskiya a wajenmu ba yi ake yi ba, ya ce a gabansa sau biyu ana rukunkume masa y'a, za'a bincika idan komai bai ahiga tsakaninsu ba a san yadda za'a yi gaskiya Wayarsa ya bada umarnin a miko masa Sai da ya fara duba kudin dake ciki domin kira Niger to Ingila ba abu ne na wasa ba koda hello ne kadai zaka ce bale doguwar hira ce gaskiya, kuma baya so su yita ta mesage ko ta whatsup Gamsuwa ya yi da cajin kudin wayarsa kafin yake tura sako kamar haka" Asalamu alaikum, bukatar tataunawa da sarki a kan mahinmiyar maganar da ta shafi mai Girma Hs excelency HANJA" Bayan ya gama ya ajiye wayar yana karra kallon yadda Oga ke kiririta da kafafuwansa yana dan kale kale, wai a haka an mugun yi masa gargadin ya nutsu fa
Chapter 103 · 0% Book details