← Book details Dutse Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 110 OF 114

Sashe 110

Dutse Part 1 Complete Hausa Novel · about 2 min read

Ta ce" Eh to fan!" Murmushi ya yi ya ce" Ikon Allah" Ta murguda baki ta ce" Kadanma ka gani, walahi kadan ka gani, ka dai bari mu hadu gani da oga ga kai zaka gane waye babana!, Kuma ka gyara shinfidar nan da kanka dan ba abinda zan maka ni kam ah tooooo".....ta karashe tana matsar kwallah, hakan ya saka shi juyi ya shiga yaye shinfidar yana farin ciki a zuciyarsa a bayane kuma ya ce" Thts my MUNARAH" "Sunana Muneerath!" Ta fada tana karra daure fuska cike da tunanin lalle Saudat ta ci amanarta da bata rakota dakin nan ba, ina auntynsu ne da aka ce su zo tare su kwana tare? Matan nan farare kuma na sarki tabas sai ta harare su daya bayan daya kafin ta bi babanta Ya dai yo wani abu ya kamata a nutse tana cika tana batsewa ya shinfidar da ita tare da rufa mata lalausan bargo yana kara murmushi da karra furta mata kalaman soyayar da ya zamanto furuci ga bakin nasara in dai yana so to fa zai ringa fada ne ba dare ba rana Cen cikin barcinsu ya ringa jin vibration na wayarsa Da kyar ya iya lalubota ya Daga ya karra a kunnensa yana shafa gashin kanta dake baje a saman kirjinsa A hankali ya budi bakinsa ya ce" Pah, wani irin za'a koma da ita? A kan wani dalili fa?" Pah ya ce" Ai haka suke yi, zasu je da ita a mata gyaran jiki daga baya za'a kawota mu kuma mi shiga shirye shiryen tafia Kansa ya girgiza tamkar Pah din na gabansa a hankali ya ce" Ai kafata kafarta ni kam" Ido Pah ya zarro ya ce" Kifufu saura kiris 11/18/21, 2:36 PM - Allah Akbar: *DUTSE* RUBUTAWA: *SAJIDA* SADAUKARWA: *GA MASOYANA* LABARINA NA: *10*
Chapter 110 · 0% Book details