← Book details Dutse Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 62 OF 114

Sashe 62

Dutse Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

yi hira da Mah ta masu rakiya da wannan bakar har a roport dan ta ga yaya jikin yarinyar yake wai ita bata yarda ta yi tafia bata da lafia ba kamar wata yar goye har sai da ta ga tana tsalanta ta bi yan matan da zasu je tare hankali kwonce kafin tabara masa amanarta ta koma gida, aman haka kawai ransa ke bace har yanzu Ya sha barcinsa sosai, ko da ya farkama sai ya zame dakin motsa jiki dan kuwa sanyin safia ne Sai da ya gama motsa jikinsa kafin ya dawo dakinsa Zuwa wannan lokacin mararsa ta masa wani irin nauyi sosai, hakama jikinsa du a mace yake, babar bukatarsa ya sauke jarabar dake tare da shi Wani wankan ya sake sai ya dauki tufafinsa ya saka, watau jalabiya fara kal sannan ya dauki hirami ya dora a kansa domin kasa ce ta larabawa duda ba kowa ke irin shigar hakan ba, aman du wani musulmi shigarsa kennan, shi kuwa dama yana son shigar nan ba wai baya sonta ba ria ya nufa da kansa dan so yake ya je ya hada hadin lemun tsami ya sha ko zai dan samu rlif, idan kuwa ba hali to ya sada kansa da asibiti ya amshi na hadiya dan kuea ya rantse bafa zai yi ba wannan karron , to yama ce wa ya motsa shi? Aikin banza aikin wofi kawai! A lokacin da ya tura gilas din wajrn ya sanyo kansa, kamshi ne irin na kalolin abinci duda ba a nan bude ake dafawa ba aman kasancewar waje ne mai daukan jama'a koda yaushe, wasun har an kawo masu nasu abincin shi yasa dakin cin abincin baya rabo da dan kanshin abinci duda ana yawan kula da hakan Sai sanyin Ac karara da ya dake shi, sai ko idannuwansa da suka sauka a kan mutanen dake ciji yawanci table mai dauke da mutun biyu ne, sai mai dauke da mutun daya, sai daidaiku masu dauke da mutane kamar uku, ko hudu haka irin dai abokai sun zo, ko familly haka Komai na wajen kalar fari kal ne, da idonka zaka ha tsafta ke jan ragamar wahen hakan ya sa bai juya ba ya dan fara tafia a hankali har ya karasa wajen zaman mutun daya ya tsaya yana kallon kujerar kafin ya ja a hankali yana mai yin bisimillah ya zauna saman kujerar A hankali idannuwansa suka dago dan son gannin wa'inda ke gabansann nann da yake jin sunna ta kyakyata daria sunna hira kamar su kadai ne a wajen,gashi kuma muryar mata biyu ne da namiji guda Gabansa ne ya kwonci kwonci ya fadi a lokacin da ya yi arba da Muneerath d take facing dinsa, sanye da bak'ar Abaya ta yane kanta da bakin dan kwali, ta saka dan kwalinta sai ko dan lip a bakinta tana kallon namijin da bai san ko waye ba sai bayansa ne kawai ya gani yana maganar da ta saka wace ke kusa da namijin bushewa da daria ita kuma tana sanye da wando da riga wace sam bai gane cewar a cikin Hostess din take ba Lokaci daya ya ringa jin tamkar mai ciwon huka wani abu na masa yawo a gaban kirjinsa, idannuwansa na yin wani farfarfar kamar sunna son kaishi duniyar summa Ransa ne ya ji yana tafasa a lokacin da ya tuna cewar Mah fa amanar yarinyar nan ta bashi shine dan ta raina mutane daga saukarta a garin da ba nata ba ta dage take irin wannan abin da kartin maza? Ina wannan ba irin rikon Mah dinsa bace, ta kuwa san wacece Mah? Yarinyar nan ta san wani irin tarbiya Mah ke badawa? Dama shi ya san yarinyar nan munafurcin dake tare da ita ya fi zama saliharta yawa, gatanan dai gaban kato tana ta sakin murmushi to me take nufi ne? Me take nufi ne? Sunnan gidansu zata bata bayan da sunnaN Pah a saman takardarta ta aiki hakan ya sa aka sakata a dukan tafiar da shi zai yi? Kansa ya cire daga kansu a hankali yana sauraron ma'aikaciyar wajen tana tambayar command dinsa Wani balarabe da yake ta kallonsa dan yana son gabe wai shine ko ba shi bane ya taso ya karaso a nutse ya yi masa salama tare da miko masa hannu a bayane ya ce" Prince tun dazu nake son gane wai prince HANJA ne a wajen nan ko ba kai bane, ashe kai din ne?" Da sauri Hanja ke dan masa alamu na kar ya tona shi dan gudun masu son daukarsa hoto da masu son yi masa magana yana yi yana kara girgiza kansa dan ya gane , sai dai ya makaro, domin mutanen da yake kallo da mamakin su waye tare da ita sune suka fara juyowa cikinsu na juyawa a hautsine balema Sir da bai ga shigowarsa ba ya shagala da kallon halitar da yake bege ba dare ba rana yana shan dariyar hirarsu shima yana basu daria ya ji cewar uban gidansa ne a wajen Sai ko Muneerath dake zaunenta aman itama dubanta ya kai inda yake zaune Kafin kace menene wannan kamar yadda a kasasen waje kasasen turawa da larabawa ake yiwa manyan cele da kuma manyan masu kudi, balema masu mulki ko sarakai taruwa a kai idan aka gansy a wajen public ba dan a masu maula ba sai kawai dan a samu saka hannunsu ko a samu hoto da su, idanma aka yi rashin sa'a da yan jarida a kusa yanzun zasu yayameka kuma sai yadda Allah ya yi da kai ne idannuwanta suke kallon abin mamaki gannin nan da nan ana ta son a samu yi masa magana aman Sir da mutumen nan sun hakikance sunna tarewa tare da kakarewa dan shi dai ba yawo yake da gardawansa ba tsere masuma yake dan baya son takurar nan, ya yi fitowar nan ne dan ya samu ya huta shi kadai da ransa Kai Hanja ya girgiza yana sauke ajiyar zuciya a hankali ya mike yana dan tafia ta inda suke ta kokarin gannin sun kare shi A hankali take kallon yadda yake matsowa inda take zaunenta ita daya abinta bata tashi ba, haka kawai ta ji gaba daya yana neman cika mata ido dubansa na neman gagararta domin idannuwanta ne ta ji sun fara rawa rawa take jin kamar ya fi karfin kallonta kai tsaye A hankali ta cire dubanta a kansa, sai dai bata sada kan ba sai ta mayar da duban nata gefe A yan sekwani ta ji lalausan hannu fari kal mai dauke da birda birdan jijiyar da bata san haka hannun yake ko yanzu ne suka tashi ba sannan wanda ya fi girman nata nesa ba kusa ba ta ji ya kama tsintsiyar hannunta ya....... 11/14/21, 12:51 PM - Allah Akbar: *DUTSE* RUBUTAWA: *SAJIDA* SADAUKARWA: *GA MASOYANA* LABARINA NA: *10*
Chapter 62 · 0% Book details