Sashe 60
Dutse Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
*TAURARIN MARUBUTAN NIGER (ASSO.)*
_(Tsintsiya mad'aurinki d'aya)_
*[ T.M.N.A]*
https://www.facebook.com/Taurari-marubutan-niger-111773560677003/
_Bismillahir-rahamanir-rahim_
3
Ba san da wani baki zan gode maku ba
, ban cika azarbabin magana ko kurantawa ba, aman wollah idan ina tare da ku ko parrot zai ganni nan ya barni nan
Allah ya saka maku da alkhairi baki dayanku,
Kunna da yaea sosai walahi
Kuma alkhairi ne ya hada mu
Gaisuwa zuwa a gare ku yan uwa al'umar gidan DUTSE, tabas kuna saka ni nishadi duda kasancewata karama a cikin marubuta mai tatata sai kunna sakani jina wata gingirmemiya, ba zan ce komai ba sai fatan alkhairi
Allahu ya datar da mu baki daya
Hakkun *DUTSE AJIYAR ALLAH NE, DUTSE YA GAGARI GARA
..............DUTSE YAKE SHI HANJA*
Lokaci daya kuma jikinsa ya dauki bari , ya zabura da ita a jikinsa ya mike tsaye da ita din a jikinsa kafin ya juyo wajen kujerar gaba daya hannayensa na masa raea ya shinfideta saman kujerar
A hankaki ya idasa mike tsayinsa tsaye zurbat kafin ya shiga bin hannayensa da suka tada gashin hannu da kallo watau tsigar jikinsa da ta mike gaba daya lokaci daya kuma ya kara sauke dubansa a kanta wace take kwonce rigar nan ta yi sama sosai wajen cinyoyinta a fili haka kuma wajen kafada guda ya yi kasa sosai hakan ya ba dan saman kumburaren mamanta ya dan bayana kadan
Gashin kanta da ya yi lumbuk ya kuma tsura mata ido yana kallo da gashin girarta har zuwa wajen kanta
A hankali ya waiga ya kuma waigowa gannin ba kowaa falon ashe sai shi kadai, gaba daya tunda ya fitar da tgr Mah ta gudu, dama iman idan yana zaune ba wajen take zuwa ba hakama masu aiki kowane yana wajensa a labe ba wanda ke dan kai kawo koda dan su yi kakabe kakabe ne
Ajiyar zuciya ya sauke a hankali yake dan baya baya Tgr kuwa na kusa da Muneerath din tana kara sinsinarta
Wajen wayar tafi da gidanka ya je yana dan murza gaban goshinsa ya daga a hankali ya dora number bangaren Mah
Dagawa ta yi tana salama aman kuma ya kasa buda bakinsa ya bata amsa hakan ya sa take ta hello? Hello? Aman shiru ba amsa ba alamun za'a amsa
Ajiyar zuciyar da yake saukewa idannuwansa rintse yana son yin magana ya kasa ne ya saka Mah jin gabanta ya fadi
A tsorace ta kalli wayar , abu daya ya fara diro mata a rai shine bashi da lafia, gashi kuma zaune kusa da zakin nan .....gabanta ne ya kara tsinkewa ya fadi da gudu gudu sauri sauri ta warci wayarta ta yi kiran dakin s
curit
dinsu tana fadin" Maza maza a leko wajen da prnc yake me yake yi?" Domin gaba daya wani banzan tunani ne ya darsun mata kar a je tgr din ta haukace ta cinye mata d'a
Da wani gudu ta idasa shiga cikin accenseur din ta dana ta lumshe idannuwanta tana ta adu'a a kasan zuciyarta jikinta kuwa na bari
Daidai ta bude ta sako kanta cike da tsoron halin da zata tarda yaron nata, kwata kwata ta kawar da tsoron tgr din zata shigo wajen ne ko wace wace ta dano kai da dan sauri tana karasawa falon
Shi ta fara ganni a zaune dangalgal saman cafet din falon, kafarsa daya a mike dayar a tankwashe, tgr a jikinsa ya rungumeta yana shafa gashinta yana kuma kallon Mah da ta taho
Ja Mah ta yi ta tsaya tana kallonsa,a sanyaye ta ce" Khalb, me yake faruwa ne?"
Idannuwansa da sukai masa mugun ja ya rintse a hankali kafin ya bude ya juyar da dubansa ya dora kan Muneerath dake kwonce
Itama duban nata ta kai wajen, lokaci daya kuma ta zabura tana salalami ta karasa da mugun sauri tana kokarin dago Muneerath tana fadin" Me ya sameta? Meye meye haka? Bata motsi fa innalilahi wa ina ilaihi raj'une, son kama min"
A hankali ya girgiza kansa daidai mutanen cen sunna neman izinin shigowa
Da gudu gudu suka shigo sun kai soja goma aman da shiga ta suit a jikinsa kowane kuma da dan abin kunne a sakale a kunnensa haka kuma da bindigoginsu , kosasu ne, masu tsafta ne, dakarun Hanja kennan
Du tsayawa suka yi daga nesa sunna masu tambayar halin da ake ciki me yake faruwa
Mah da sauri ta dago ta ce" Ku kira min likita bata da lafia ne "
Da sauri babansu ya basu umarnin du su fice kafin ya yi gagawar tabo lititan gidan
Kafin kace meye wannan har sun karasa shigowa
Sunna idasa shigowa su dukansu fara ja suka yi suka tsaya domin da Hanja suka fara yin tozali kafin ifannuwansu ya sauka a kan Tgr dinsu
Gaisuwa suke kai masa a ladafce domin kuea kaf dinsu basu da karfin kokowa da yannayinsa sai dai su ja su dan tsaya
A hankali ya sauke dubansa a saman kansu kafin ya dauke kansa daga kansu ya kuma maidawa wajen Mah dinsa
A kasan zuciyarsa ya rasa tunanin meyake yi?? Meye ya tsayar da maganarsa me ya hanna harshensa sarafuwa ne? Me ya hanna masa kalaman da zai fada ne? Ta yaya zai iya buda bakinsa ya nunawa Mah irin bacin ran da yake ciki, ta yaya zai fada mata yarinyar nan a dumbin tarin raahin kunyarta itace yau harda hawan masa jiki dan kawai Tgr ta nufota? Ba zai dauki komai ba, bama zai gane komai ba,
Rai bace ya cire dubansa a karro na ba adadi yana kara rike Tgr dake jikinsa tana hawansa sai dai bata nufi kowa ba dan tunda ya mata hannin nan ta hannun kennan fa
Likitan ne..........
11/14/21, 12:51 PM - Allah Akbar:
*DUTSE*
RUBUTAWA: *SAJIDA*
SADAUKARWA: *GA MASOYANA*
LABARINA NA: *10*