← Book details Hatsabibin Boka Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
CHAPTER 91 OF 121

chapter 90

Hatsabibin Boka Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

By
Gentle Lady💃🏽


Ana kiran la asar yafarka""" yamike yareda addua""ya Murza idonsa sannan yatashi zaune " ahankali yasoma tashin khadija itama tabude idonta tareda addua zaune tatashi jikinta yasakeyi mata tsamie usman yasauka yayi wanka sannan yadauro alwala yashirya cikin wata shadda ruwan antaa mai duhu masallaci yawuce lokacin khadija itama tashiga bandakin tayi wanka tadauro alwala Sam tayi mamakin yanda barcin yadauketa

Bayan tafito tasharce ruwan sumarta tagoge jikinta simple makeup tayi tabude kayanta dazatasa tasaki tsaki lallaima labila yanzu kala uku kawai tasakomun manyan kaya suma acikinsu babu maizanie duk siket ne kuma kayan duk sun matseta gashi dad yahanata saka hijab

Haka tadauki kala daya tasaka"" tasa hijab tatada sallah"" bayan tagama tatsaya lazumie tana saman abar sallar Usman yadawo""" da sallama yashigo ta amsa sallamarsa "" kusa da itah yazauna yatankwashe kafarsa"" yana fuskantarta murmushine kwance akan fuskarsa Sam baya gajiya da kallon Deejarh""itama martanin murmushin tamiyar masa""" yana kallonta kasa kasa yace wannan kwalliyarfa ni akaiwa itah???

Tarausayarda kai sannan tadaga masa kaicikin jin kunya"" yace to inhakane yakamata acire wannan hijabin babu musu kuwa tacire""" yasoma kallonta yana mai tasbihi dagodiya ga Allah daya zaba mashi Deejarh amatsayin matarsa

Hannunsa yasa yajawota jikinsa tayi matashi da kirjinsa shikuma yana wasa da yatsun hannunta ahankali tace dad wai sahiba bata kiraba??? Sai alokacinne ma yatuna kamarfa yakashe wayarsa"" dantsaki yaja yace inatunaninfa haka kuma nakashe wayata

Mikewa tayi tadauko wayar tadawo Tamika masa yabude wayar lambar lubabatu yakamo yasoma kiranta kamar akunnenta dasauri tadauka saitaji muryar Usman yana sallama

Tasaukarda ajiyar zuciya tace dafatar kana lafiya?? Yakalli khadija wacce itama shiitake kallo yace qalau nake yagidan


Tanisa lafiya tunjiyafa naketa Neman wayarka tanashiga Amman akaki dagawa duk hankalina yatashi nadauka kowani abunne yasameka

Yalumshe idonsa sannan yabude yace wlh wayar alokacin batakusa Dani hasalima bansan inda nabartaba dazukuma banajin dadi harda Karin ruwa nasha

Lubabatu tahau sallal lamie tace kanwatafa?? Yasake kallon khadija yana murmushi yace ai adalilintane komai yafaru""

Wani farincikine ya lullube lubabatu batasan sanda tatashi saman kujerarba tasoma tikar rawa""" tace toyanzu yajikin naka ?? Yace naji sauki sosai

Tarausayarda kai Amman dadyn Abdul mezaihana kadawo gida nifa banaso kayi jinya garinda bakada kowa idan kana kusa dani hankalina yafi kwanciya

Yajawo khadija jikinsa yace karkidamu kanwarki zata iyah kuladanie sosai "" sauran kadan lubcy tafado akan kujerah adimauce tace wacce kanwar tawa bayankuma"" saurin dafe bakinta tayi jinta na shirin yin katobara

Yace Deejarh mana"" kokinada wata bayan itah??? Tuni zufa yasoma yayyafowa ajikin lubabatu jinyace mata" yadai tayi saurin tattaro ragowar natsuwarta tace

Bakomai ina kanwar tawa kabata mugaisa haryanzu lubabatu bata gasgata zancenba saida taji muryan khadija tana ratsa dodon kunnenta"" tace mom inawuni lubabatu tasharce zufa tace lafiya qalau yagarin khadija tace alhamdulillah tayi saurin mikamasa wayar

Lubabatu tace kakularmun dakanwata barinadan duba Abu awuta kafin Usman yace to tuni lubcy tayanke kiran "" zufanda yake zuba ajikinta har tarara yakeyi tashiga rudanie sosai wannan wacce irin matace da maganie bayakamata???

Dasauri tamike tayi sama saiga ruwa sunazuba takasan zanenta ashewai fitsarine tasaki lokacinda taji muryan khadija""🙄

Dasauri tahau saman ta lalubo madubinta tashafa tareda kiran *hatsabibin boka* babu wani bata lokacii boka yabayyana

Jikin lubabatu yanarawa tace nashiga uku boka asirina yakusan tonuwa cikinta harwani kuka yake saboda firgichi tsawa yadakamata yace kinatsu kiyimun bayanie nibanason Dan Adam maisaurin karaya akan abunda yasa agabansa

Saurin karayarki tunfarko shiyasa aikinki baiyi tasiribà kisani nibanyarda darashin nasaraba banyarda da faduwaba kullum cingalaba akan aikina shine farko

Lubabatu tafashe dakuka tace Dan darajar tsafinka dakagada ga iyayenkà kataimakeni

Wlh komenene zankawo kaikoda jinin mutum ne muddin zansamu inkauda wannan annamimiyar yarinyàr wlh zanyii

*Hatsabibin boka* yatuntsure da dariya yanamai kyakyatawa daga bisanie yatsuke fuskarsa tamkar gwaggon biri yace kwantarda hankalinki bukatarki zatabiyaa

Amman akwai hadari sosai idan harzaki iyah"" tace mezaihana boka ai komai hatsariñshi zanyi inhar" zansamu biyan bukata yasake kecewa dawata hatsabibiyar dàriyà yace kayanki yatsinke abakin kaba

Hayyanul zarri yadawo duka bakaken aljanuna sunkasa rabarta ammanshi yanazuwa yace zai iyah

Sharadin da zakibi maiwahalar shi wannan aljanin bayashan jinin dabbobi saina bil adama lokacinda yamaki aiki akan samira dabokanta jiñinsu shiyazama làdar aikinsa

Koyanzun yayarda yashanye jinin kishiyarki Amman yace kafin nan dole abashi jinin jinjirin jariri Wanda akagama haihuwarsa ko dimin cikin uwarsa baigama fita daga jikinsaba""

Lubabatu tawaro ido tace nashiga uku"" inazan samu wannan jinjirin??? Aranta tayi maganar boka yasake tintsirewa da dariya yace zanbaki wadansu mangwaro guda uku dazaran kinga maiciki wacce kikasan takusa haihuwa saikibata shi kitabbatar taci ko kadanne""

Dazaran taci aikinki yagama bazatafi mintuna gomaba yaron cikinta zaisoma motsi zaice shifa waje yayi saboda mangwaronda yafada cikinta bazaikara mintuna talatin acikinba zaifito

Dazaran kan yaron yafito waje hayyanul zairi yana kusa da itah zaizuke jinin jikinsa koda yaron zaifado aduniya bashida rai"" kekuma dazaran kinbata mangwaron saikisan nayie karkuma kisake taganeki danzatayi tunanin mangwaronki shine yayi silar nakudarta""

Yawunei suka tsinke mata"" tace nagode da wannan taimakon yace saikuma sharadi nabiyu aljani hayyanul zairi bazaitaba iyah tunkarar taba muddin tayi azkar datakeyi dasafe nasha fadamaki masu yawan addu a da sallah sunada matukar wahala aiki yakamasu..

Sannan yarki tanacen tana tayata da addua abunda zakiyi kigggauta samun dabararda zakiyi mijinki yadawo Kasar nan idankuma kinajin tsoron karya zargeki dawani Abu kijira nanda wadansu kwanaki dakammu zamu karkatoda rayuwarsa zuwa gida

Dazaran yadawo dole dakinki zai sauka"" saboda kwanakinda yayi batareda keba kinunamasa kema kinada bukatarsa

Yarki zamu turamata aljani saagakimu Wanda yake hurawa mutane iskan bakinsa take sihirtaccen barci yadaukesu wannan aljanin shine mukai amfani dashi wajen kishiyarki suwaiba yanata sakarmata barcii

Zaije kusa da itah dazaran yaji zatayi addua saiya hurah mata sihirtaccen iskan bakinsa take barci zai dauketa yana iyah sakata barci nawata biyar koma abunda yafi hakan

Dazaran mijinki yakwana dakinki lokacinda yakezuwa sallar asuba tareda ma aikatan gidan duka karkiyi barci dazaran sunfita kije kofar dakinta kisandai yanda zakiyi kafin tafara adduar kikirata cikin firgita dazaran tafito aljanie hayyanul zairi zaidauketa dakinga hakan kiyi sauri kikoma benen kasa zakiji anbugeki saikifadi bazaki sake sanin komaiba dawannan zaki Kore zargin kowa akanki

Shikuwa saiyafita da itah daga kasar gabadaya sannan yatsotse jininta yayarda gawarta"" zamu rubuta takarda mubarta akofar gidan mijinki yana dawowa""bakin gidan zaiga tashin mota saidai tabadeshi dakurah """ dakinta zamusa shaida atakarda zamuce mumuka saceta kuma bazamu dawo da itah ba duk rintsi karkima nuna waikinga mutanen kisandai karyarda zakiyi.

Yana kallonta yace Amman bansan mezai iyah faruwa da mijinkiba saidai kekam aikinki yagama

Lubabatu tayi shiru Abu biyune yatashi hankalinta jin za asakarwa labila barci saikuma abunda yashafi Usman kuma gashi idan boka yayimagana bazai sauyaba

Tacekai mezaisa indami kaina koma nezaifaru yafaru indai burina zaicika anan tayi sallama dabokan dacewar zatajirah harya karkatoda rayuwar Usman zuwagida

Sannan Adan sausautawa labila dazaran andauke khadija atasheta daga barcin"" maganar jinin jinjirin Kuwa abarkomai zatayiii yakasance ashirye ranarkuwa *hatsabibin boka* ya aikomata da mangwaron


Tundaga ranar lubabatu take ta yawon neman masuciki Amman duk wadanda tasani dagamai wata uku saibiyu harsu khadija sukai watadaya adubai batasamu mafitaba

Khadija da Usman kamar zasu hadiye Kansu saboda soyayya yazata itah tazama shi jiyakeyi tamkar yafasa kirjinsa yasakata aciki saboda soyàyya


Aisha✍🏼
☠ *HATSABIBIN BOKA!!*☠
Chapter 91 · 0% Book details