← Book details Hatsabibin Boka Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
CHAPTER 44 OF 121

Chapter 48

Hatsabibin Boka Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read

By
Gentle Lady💃🏽


Gudu takeyi kamar ranta zaifita Amman kokadan bataga alamun takusa kaiga titinba""" takara kadan kenan tacikaro dawadansu manyan namun jeji masu matukar girma dakuma tsoratarwa tunda take ko atarihi bata tabajin wadanda sukace sunga wannan namun jejinba

Manyane tamkar giwa Amman kuma bagiwa bace sunada hakorah zagan zagan tamkar hakoran Damisaa harsundara nata dagirma dan tsayinsu zaiyi kamu hudu yawansu akalla sunkai su hamsin naman mutane suketa yagalgala kowa yanajan rabonsa sunayin arba da itah sukayo wajentaa

Wani wawan burkii taci tajuya dagudu maimakon takoma inda tafito saitayanki gefen hagu da dajin tanagudu tana waige ganitake kamar baifi taku uku sukamotaba

Gudu take tanakuka kamar ranta zaifitaa saikuma taji wata mahaukaciyar dariya gabadaya ta karade ilahirin dajin samrat bata daina guduba takusan shafe sa a daya tanagudu sannan tacikaro dawadansu manyan kunamai bakake kirin sukuwa wadan nan kunamai sunada wadansu faratai manya manya kamar fartanya "" da yatsunsu suke yagalgala naman mutum bawai dansuciba ga gawarwakin mutane nan bila adadin

Tunkafin samrat takai gurin tajuyo dagudu tana mai danasanin barowarta wajen uwaisu gashi tawahala gabadaya Kuma hanya tabacemata tayama zatamaida kanta gunda yake


Tanagudu tana kuka kamar ranta zaifitaa chak tatsaya sakamakon abunda tagani agabanta Wanda yafi dagamata hankali daduk abunda tagani abaya..

Wadansu manyan dodanni tagani masu matukar munin gaske kowanne daya girmansa yakai girman karamin daki dazaibude bakinsa bashakka mota zatasamu titi maikyau awajen ""
.
Idanuwansu manya manya kamar kwan fitila jajir dasu sunada farata irinna damisaa saitin bakinsu akwai wani tsinke mai matukar tsini

Shisuke chakawa daidai saitin kwanyar mutum suzuke kwanyar kansaa saikaga yafadii ragab
Daga gefensu akwai wasu tarin dodannin basukai wadancen girmaba dazaran wadan nan sunshanye kwanya sukuma zasu tsotse jinin jikinka daganan sujefawa wadansu dasuke bayansu gangar jiki

Sukuma dasun jefomasu zasufara wawason naman jikinka wadansu sucire Kafa wadansu hannuwa wadansu kai kafin kafarga anyi gunsuwa gunduwa dakai tamkar sauroo wadan nan halittun sunada matukar munin gaske

Dankuwa ganinsu kawai zai iyah haifarmaka da hawanjini sunayin arba da samrat sukayo cikinta dasaurii tajuya inda tafito tafi gwammacewa kunamu sukasheta da wadan nan dodannin sukamata

Gudu taketayi tanahaki kwatsam saitaganta tadawo inda uwaisu yake yana zaune yanda tabarshii kusa dashi tafada tanahaki kamar wacce aka jefo

Kuka tafashe dashi maiban tausayi"" uwaisu mezaiyi inba dariyaba yayi ta kyakyata dariya haryana hawaye yana buga hannu akasa tasharbe majina tana kallonsa Tace

Yanzu uwaisu kana cikin wannan halin harkasamu damar yin dariya??? Hannuwa yayarbar yana kallonta yace to samrat mezanyi??? Konayi dariya konayi kuka nasandai sai ankasheni

Tobagwanda indaraba inmore kafin namutu"" yanunata dayatsa yanacigaba da dariyarsa yace Amman meyadawo dake bayankuma kince bazaki dawoba??

Hawaye tashare tace wani bala in aiyadara wani nagwammace namutu anan din dakalar mutuwarda nagano acen kasan duk abunda kaga yakoro bera yafada wuta katabbar yafi wutar zafi

Yatsagaita da dariyar sa yace kingano abundayafi nandin tashin hankaline?? Tace sosaima kuwa anan tasanardashi abunda tagano takarasa dacewa dan Allah kasamo mana Mafita mana domin mukubuta daga wajen nan

Wlh koda banganiba nasan batasauki zasu kashemuba danbasuda imani tasake fashewa dakuka

Uwaisu yace hanya dayace zata fitardamu idanhar mun iyah abunda malaman makarantar allo sukeyi addua kenan

Tonikuma wlh ko alif bansaniba acikin adduar Amman tayiyu ke kin iyah maizaihana kiyimana kozamu tsira daga hannun wadan nan azzaluman

Ido tazaro tana muzurai yace yadai samrat?? Tahadiye wadansu yawu masu daci tace wlh kilanta kwara kai kataba zuwa islamiyya nikam danake yargata agidan mu

Iyayena masu kudine sosai danhaka basu damu dazuwana islamiyyaba saidai babana yadauko mana wani malami yana koyamana agida

Dana kwatanci malamin zaizo sainashige bandaki bazansake fitowaba saina kwatanci yatafi babana baisan hakanba

Mahaifiyata kuma babu ruwanta saboda itakanta batasan komaiba waccema takezuwa wajen boka atsammaninka tasan addini???

Saidai Duk abunda yashigemata duhu taje wajen boka tasanar dashi idan narantsemaka banyi karyaba ko alwala ban iyaba inadai wankawa inda naga mutane sunayi idankuma zanyi sallah bana karanta komai

Saidai nakama dungura goshina sallar ma taganin damace danbanayi sai idan inaganin mutane kowajen buki dankar ace banasallah

Amman yanzu rabona dasallah tunda nayi aure gashi lubabatu batayi itama dako awajenta zan iyah koya "" takai karshen maganar tana kallonsa

Yace tokawai kigyara zaman jiran mutuwarki domin kuwa hanya dayace zata fitardamu yaukinga ranar zuwa islamiyya ..

Yaune karatun islamiyya zaiyimana rana sanin dokokin ubangijinmu shine zai taimakemu adduar Neman tsari daga azzalumai bamu iyah komaiba Hakika mutuwace tadace damu domin kuwa rayuwarmu batada wani amfani nayi danasanin barowata makarantar allo a yau

Samrat tace kadaina cewa mutuwarmu tafi amfani idan mukakoma gida aisaimushiga islamiyya

Yayi murmushin yake dagabaya kenan aibakida wata dama niyanzu kallon gawarwaki nakemana kisani Allah yabamu damarda zamuyi aiki da itah domin neman ilimi Amman mukai watsi dawaccen damar

Hausawa sunacewa idan kasamu rana tokashanya garinka niyanzu bansan iya adadin mutanenda Na haukatarba wadanda sukamutu tasanadina

Bazan iyah kirgasuba"" nasan kema hakanne ta share hawaye yanzu kenan mutuwar zamuyii??? Yace bamakawa Kuwa"" tace yanxu lubabatuce tasakani cikin wannan halin laifin menaimata???wlh saina fadawa duniya abunda take aikatawa

Uwaisu yatari numfashinta yace idan kinrayuko??? Karfa kimanta rayuwa guda dayace dazaran kinrasata shikenan duk Wanda yamutu bayadawowa

Tasake fashewa dakuka tace idankuwa namutuuu anan wlh sainazama fatalwa nakasheta!!!!


Aisha✍🏼
☠ *HATSABIBIN BOKA!!*☠
Chapter 44 · 0% Book details