Chapter 019
Hatsabibin Boka Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
By
Gentle Lady💃🏽
Koda ta isah katsina khairat tana lankwashe saman gado tana barci mijinta yana kitchen yana hadamata abun karyawa"" kamar anjeho lubabatu tafado gidan
Ko sallama babu tasoma kwalawa khairat Kira mijin yace tana daki barci take kizauna kamin tafarka " lubabatu ko arzikin kallonsa batayiba tafada dakin khairat
Tace tashi khairat kitashi"" tasoma bubbugarta mikatayi tana mutsutsuka ido ganin lubabatu yasaka tayi zunbur tace lafiya Kawata kikadako wannan sammakon😳
Lubabatu tace inafa lafiya khairat nashiga uku nikam wajen bokan nan zakirakani"" khairat tace kina nufin maganin baiyiba nikuwa nasan maganinsa yanaci Dan inada tabbacin haka
Lubabatu tace Nima ainatabbata tunda nakai kaina nabaro kitashi muje Dan Allah" khairat tace haba Kawata komadai menene kikwantarda hankalinki dazaran muntafi komai yawuce kijirah mukarya nasan kekanki bakici komaiba kikafito
Lubabatu tace wanne irin abinci zanci inacikin tashin hankali khairat dubafa kiga yanda nakoma"" tayi maganar tanacire likaf din tanuna mata hannunta dubi jikina kurajen harda tsutsotsi acikinsu
Saiga khairat tafado tui akan gado tace munshiga uku garin Yaya hakan yasameki??? Wayayimaki wannan danyen aikin???
Lubabatu tamatso kwalla tace kamardai yanda bokan yace nayi hakan nayi saidai ansamu matsala maimakon itah tataka maganin nicenan nataka
Khairat tahau sallallami tace haba Kawata meyakaiki yin wannan danyen aikin"??? Ta share hawaye tace tsautsayi mana kawaifa nakirah sunanta bata amsaba sainaje kofar dakin nasake kiranta dan ina tsammanin batajibane
Ashe yaronta yayi fitsari tazuba ruwa tashafe baishafuba kinsan santsin tayil kawai sainaji yajani inataba maganin akasoma mirgina dani kamar cincin
Nafasa kuwa khadijar tafito inajinta tafadi wata kalma sainaji andaina jujuyani ina zarginma anya bawajen boka takainiba??? Biri yayikam da mutum
Khairat tace aini banga zamaba tashi muje tamike kobakinta bata wankeba taja mayafi suka fito
Tacewa mijinta zataraka kawarta wani gurin idan yagama hadawa yaci yawuce wajen aiki yace to"" sukasa kai suka fita wannan karon motar lubabatu sukashiga''
Koda sukaje dajin sunsamu mace hudu"" gefe sukatsaya lubabatu kamar tatashi sama takeji bayan an gama dasu suka shiga tunkafin bokan yabasu damar magana lubabatu takwaye hannun rigarta tace boka kalli yanda nakoma kataimakeni kakare wannan asirin
Tsuru yayi yana kallon kurajen daga bisani yace garin Yaya kika kuskure bayan kuma saida nafadamaki karki kuskura wani yataka sai itah..
Tace tsautsayine karabani dawannan masifar wlh ko barci rabonda yadaukeni tunshekaran jiya
Kai yagirgiza yace yamukai dake??? Saida nacemaki ayimai makari kikace ah ah sai mutuwa
Tayi saurin tarar nunfashinsa tace yanzun ahakan kakenufin zan tabbata??? 🙆🏿
Yagyada kai hakkun Dan banida maganinsa saidai zan iyah maki taimako daya"" tace namenene nidai bukatata inrabu dashi
Yace bazaki rabudashiba sai dai kiji sauki wannan kece kikajawa kanki dakince ayimai makari dayanzu saina warware taimakonda zan iyah yimaki shine zanbaki maganie dai yanzun kijikashi saikiyi wanka dashi zakiji sauki Amman ciwon nan naki yadauremun kai ciwonda yakamata kiyi ba irin wannan bane
Shi kurajene kawai Kuma bazasu dameki da kaikayiba tonaga wadan nan harda mugunyar tsutsa maicin jikin Dan Adam wannan tsutsarda kike ganie tsapappace sannan kullum karagirma takeyi
Kuma duk bayan awadaya saita haihu ahankali zasuyita daduwa ajikinki gaskiya banine nayimaki hakanba kije kiyi bincike
Wanda yayimaki wannan aikin bakaramin matsafi bane lubabatu bakiyamutu haka yabasu sukashiga motar lubabatu
Sai sharar kwallah takeyi khairat ma takasa magana suna kawowa gida bata tsaya shiga gidan khairat ba tashiga motarta sukai sallama tawuce gida
Tanazuwa tajika maganin tayi wanka dashi takoji sauki danharda barci yadan dauketa"" labila tana gidan Amman batasan meke faruwaba
Danbata ganinta kodakuma tashiga dakin kwance takesamun ta batalura Sam dakurajenba .
Kuma itama boyesu takeyi danbataso yarta taganie""
Khadija bayan takarya dasafe tayiwa yaran wanka "" tana zaune dahajiya kaleed yashigo centajiyo muryansa yana magana da yaran gidan""
Yadade sosai kafin yashigo bangaren hajiya yagaida itah tareda khadija suka amsa"" hajiya tace yau bazakaje kwallon bane naga kashigo tunda safe??
Yace ohh nikam ansamin ido kinmaidani mayen kwallo kinmanta yau ana aiki idan banje office dinba kece zakiyimun aikin
Baki tatabe tace zuwa aikin naka naganin dama "" tonidai bawajenki naxoba mai kamadani nazo dauka dashi zantafi""
Yakalli Khadija yace maman lu"u "lu"u baya kuka ko??? Hajiya tace kaci gidanku anwar sunansa bazaka kirashi da sunansaba saiwani lu'u'lu'u""
ohhh!!! Aibansan sunansa hakaba suna maidadi yalakuci kumatun anwar shikuma saidariya yakeyi tun zuwansa""
Yaduka yadaukeshi su sapna suka kafamasa ido"" yace kudaina kallona bana daukar mata duk dadai kuma kuna kamadanie bansan yazanyi nadaukeku Ku ukuba
Yasaba anwar ga kafadarsa yace kayiwa mom bye mumuntafii yayi maganar yana daga mashi hannunshi suka fita"
Hajiya tace waike saiyaushe zakisanardashi ?? Mumushi tayi tace yau zanje gidan uncle idan yadawomun da anwar saikice inacen
Nafiso ayi komai agabansu danzai iyah cewa bagaskiya bane"" hajiya tace kema kinsan saihakan tafaru ni wlh tausayi yakebanie wannan mata wannan mata ta cuceshi" "
Basujima suna firaba hajiya takirah daya dagacikin masuyimata hidima tace tadauki sapna saita rakata gidan tace to
Khadija tana gaba tana biyeda ita batakoso sujera da khadija harsuka kaigidan shikanshi babban gidane kuma jere suke dajuna Amman saboda tsayin gidan sarautar saikayi tafiya mainisa kamin kakai dayan
Kamar iri dayane Amman wancen yafi girma dakyau"" suna shiga aka karbi husna daga hannunta kaitsaye wajen hutawar matar gidan aka kaita tanaganin khadija tasaki fara a saiyau tunjiya naketa buda idon ganinki
Da murmushi " tazauna tagaida itah""
Ta amsa cikin sakin fuska "" kuyangin suka ajemata su sapna suka fita"" tace yau naganki dasu biyu ina anwar din?? Khadija tace yana hannun Yayansa tunda safe yadaukeshi
Tarike baki badai dashi yaje aikinba??? Tace aikuwa dashi yatafi"" tace hakafa jiya yazo da Dare yanatamun surutu niharnafara barci yadameni wai bakuwarda akayi yar Nigeria tazo damaikama dashi sama sama nakejin"" maganarsa
Khadija tayi dariya tace haka yayita zuba surutu wajen hajiya tayi shiru " dagabisani takalla tace naji gidan shiru bakowane???
Ayya basanan duka sunyi makaranta" zainab ce kawai agidan"" batajin dadi""
Khadija tace Allah sarki tana ina??? Tace Bari nasa akaiki bangarensu
Wata baiwar takirah tace takaita dakinsu zainab tace to sannan tamike tana gaba khadija nabayanta harsuka kai bangarensu
Dakinta tanuna mata sannan tajuya takoma khadija taturah kofar da sallama"" Zainab tana kwance idanuwanta suna akan waya takurawa pic din kaleed ido sai sharar kwalla takeyi"" Sam batajima sanda khadija tayi sallamaba
Tsaye tayi tana kallon ta tasaki murmushi sannan tasake yin sallama dadan karfi Zainab tazaburah tatashi zaune tana boye wayar bayanta
Ganin bakuwar gidansu yasaka tayisaurin share hawayenta tasaki fara a Anty kece Ashe ina kwana"" khadija tace lafiya qalau tana zaunawa kusa da itah tace yajikin naki???
Tace dasauki tana taba jikinta meke damunki zainab??? Shiru tayi batace komaiba "" khadija tasake tambayarta meke damunki??? Murya raba raba alamun maikuka tace zazzabi""
Khadija tace Amman kinsha maganie ko??? Tagyada kai ya sultan yasiyomun jiya nasha"" khadija tace yaukumafa??? Tayakuna fuska bankaryaba shiyasa banshaba
Shine kikazauna kina kuka kuma me akaimaki??? Zainab tace la Anty bafa kuka nakeyiba abune yafadamun a ido😀
Aisha✍🏼
☠ *HATSABIBIN BOKA!!*☠