chapter 23
Hatsabibin Boka Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
By
Gentle Lady💃🏽
dukawa yayi yadaukeshi"" aikuwa yanajin antabashi ya zaburah yakwallah kara mom kiyi hankuli wlh inason adangalena""" idanuwansa arufe yake magana"" Usman yasharemasa hawaye yace bude idonka nine jin muryar dadyn sa yasaka yabude idonsa
Yace yi shiru kadaina kuka wayadakeka"" ??? Yanajan ajiyar zuciya yana kuka ahankali"" yace mom ce takashemun adangale"" yayi maganar yana nuna masa""" yakalla yace toyi shiru bari kuka zansiya maka wani yaduka yadauki jakar makarantar da kaleed yayar yanufi cikin gida
Ameena tana cikin falo" taci kwalliya""cikin wani tsadadden less tahakimce saman kujerah tanajiyo maganarsa da kaleed suna shigowa tasha toka tadauke kanta gefe "" kaleed yanaganin haka yasake makalewa jikin dadyn sa""" Usman yalurah dahakan murmushi yayi sannan yayi sallama "" ta amsa kawai batasake cewa komaiba
Yace yaukuma mom hardani fushin akeyi dani ??? Yanda yayi magana batasan sanda tayi dariyaba saikuma tadaure fuska ta harari kaleed tace bance karkasake dawoda wannan shegen kadangaren gidan nanba???
Aikuwa yasake bare baki saida usman yarufe bakin yace yishiru sannan yakalleta yace waimeyasa mom yanzu kikacika fadane??? Dabahaka kikeba""
Tace hmm nidai kadaina cemun mom wlh dolensa yazubardashi ko inhado sauran kayan wasansa in cinnamasu wuta"" wannan kadangaren tsoratani kawai yakeyi wlh nayi danasanin siyensa"""
Shiru yayi yana nazarinta sannan yamaida kallonsa wajen kaleed yace kaleed kaga mamanka tanajin tsoron wannan kadan garen kazubardashi shara kokanason mom tayi fushi dakai??/
Yayi sauri girgiza kai yace yauwa my son kaga itah tasiyomaka tunda yana bata tsoro aisaimu bashi kashi muyardashiko???/
Dariya yayi yace ah dady shima murmushi yayi sannan yasaukarda shi yace oya sheka kazubardashi shara"" yace to sannan yaruga dagudu Usman yakalleta yayi murmushi yazauna kusa da itah yace madam adan Samman murmushin mana"" wannan tamke fuskar yayi yawa kodai bakisan yanda kikai kyauba tamkar Amarya wacce za akaita gidan mijinta
Dariya ameena tasomayi tana jefansa dakallo mai tattarreda soda kauna""
Waje yakaishi saida yakarasa dandakesa sannan yawurga cikin kwandon Shara
Dasauri yadawo cikin falon wajen Usman yakarasa yace dady nayardashi saida nasake masa bulala tunda yana olatamun mom
Usman yashafa kansa yana murmushi yace kabawa mom hakuri to yajuya wajenta yace mom kiyi hakuli ""ko kallonsa batayiba Usman yace kace Dan Allah bazansakeba yasake maimaita abunda Usman yace haryana kuka" yarike kunnensa kansa tashafa tace nahakurah Amman karkasake kansa yagyada to yajuya yace dad mom tahakurah"""
Yadafa kansa Allah yamaka albarka"" yamike muje maza kacire kayan nan Tare suka Mike zuwa sama saida suka shirya sukasauko kasa sukaci abinci
Daren ranar mugayen mafarkai da ameena takeyi duk akan wannan kadangaren ne tanaganinsa yatashi yahade kansa" ranarma batasamu wani ishasshen barciba saida tayi sallar asuba
Bayan fitar Usman wajen aiki da tsoro tazauna cikin falon dazaran taji motsi takalla wajen dasauri"" idanuwanta sunasauka akan katon hotonsu dayake manne abangon falon saigani tayi suna motsi takesuka fara kyalkyatar dariya ba kakkautawa gabadaya suka cikamata kunne
Hannuwa tasaka tarufe kunnenta tareda fashewa da kuka"" suma kamar hadin baki sukafara kuka aikuwa saigabaya hotunan dasuke falon kowanne yafashe dakuka
Kukan yacigaba daratsa dodon kunnenta kowanne cikin murya daban daban""" take tahada gumi awajen sallamar tabawace tasaka ameena tadago kantaa ganin halinda takeciki yasaka tabawa saurin karasawa wajenta tana tambayarta lafiya???
Cikin tsoro tace bakiji dariyaba ??? Wadancen hotunan suketa dariya saikuma sukafara kuka
Tabawa takalli hoton bataga komaiba tamaida hankalinta wajen TV dayake kunne tace to ai uwardakina cikin TV ake kukan
Inajin kinsaka tsorono aranki shiyasa kike ganin hakan dama babu amfani saka wadan nan hotunan bakisaniba mugayen aljanu sunasamun wajen zamane agida idan sukasamu hotuna agidan koda rukiya za ayi sukan labe ajikin photon tayanda bazasu fitaba
Mizai hana kisaka na ayatul kursiyu aiyafi wadan nan""" hawaye ta share tace taimakamun incire hakan kuwa akayi duka tacire hotunan harna dakinta""
Wasa wasa ameena tasoma ramewà tana lalacewà dagatsaye abunyasomà damun Usman"" yayi tambayar duniya tafadamashi meke damunta tace bakomai
Tanemi yakaita wajen dangin mahaifiyartà"" baikawo komai araiba yakaita bayan yayimatà tsaraba maiyawan gaske"" kwananta hudu acen yaturah driver yadaukota yan uwa sunata kewarta
Gidansu akawuce da itah ranar tashafirah da malam haryake tambayarta meyake damuntaa""" duk tarame saidai tace masa bakomai"""
Sai dadare Usman yajedaukarta bayan isha I"" sunatafiya amota tanagefensa kaleed yajima dabarci"" takuramasa ido tana murmushi
Ya murmusa yana kallonta yace wannan kallofa Amarya kamardai bakisanniba???
Murmushi tayi tasanne kanta kasa tanawasa dayan yatsuntà""" Usman saijanta yakeyi dafirah harsuka kaigida""""
.bayan sunshirya sukaci abinci sukai shirin kwanciya sunraya wannan Daren fiyeda Daren amarciñsu
Sosai Usman yasamu yanda yakeso saikusan biyu sukai wanka suka kwantaa"""" karfe hudu darabii Usman yafarka agigice jin kiran sunansa DA ameena takeyi dasaurii yatashi yakunna wutar dakin abunda yagani yamatukar tayarmasa da hankali jinine yakefita tabaki da hancinta sare sare duk yabata zanen gadon"""
Aisha✍🏼
☠ *HATSABIBIN BOKA!!*☠