chapter 50
Hatsabibin Boka Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
By
Gentle Lady💃🏽
Tsuru tayi tana saurarenshi ammanfa tashiga rudani dajin maganarsa dole tasanarda *hatsabibin boka* domin adakatarda itah Dan muddin tanazuwa masa watarana zata iyah fadamashi komai.
Kuma duk ranarda hakan tafaru aikashina yabushe dannasan bazaikara zamadaniba"" Usman yace yadainaga kinshiga damuwa??
Tayi yake bakomai wlh damuwar kace tahaifarmun dahaka"" yasaki fara a yace gaskiya kinasona sosai tashi Muje indan tsakurah inwuce aiki yanajirana""
Tace to tareda mikewa sukajerah zuwa saman dinner din yadanci abincin balaifi, tarakashi yashiga mota saigakiran labila"" cikin fara a yadauka
Yace yarleleta kina lafiya"" tace qalau dad ya kake tunjiya inata jiran naga kiranka Amman shiru banganiba harnakwanta"""
Yadanyi shiru nadakiku uku tace yadai dad ko akwai wata matsalane??? Yace bakomai labila kidai tayani da addua inacikin damuwa wlh
Shiru tayi aranta tace ga babbar damuwar nan ataredakai afilikuma tace dad kodai muzone??? Yalaso busassun labbansa yace ah ah dakinyi zamanki bafa wani abubane
Tanisa shikenan dady"" hajiya suna gaisheka"" yace ina amsawa zankiraki anjima yanzun zantafi aikine inada meeting yau dakarfe shadaya
Tace to Allah yabada sa a yace ameeen nagode tace love u dad"" yace mee2 takashe wayar tareda saukarda ajiyar zuciya
Usman yabi wayarsa dakallo bayan yacirowayar daga kunnensa"" yamaida kallonsa wajen lubcy wacce take kallonsa yace natafi sainadawoko tace to adawo lafiya
Tajuya cikin gida tana zancen zuci waiyanzu shikenan labila tayafeta tamkar ba itace tahaifetaba""
Yarinya saikace mai shafuwar aljanu hmm yanzu wamazaice nice mahaifiyarta""" tayi saman dakinta tanata surutu
Bangaren su samrat kuwa tunlokacinda aka watsamasu ruwan zafi sukatashi idanuwa zuru zuru sai sukahau kallon kallo""
Take sukaji dariyar tacigaba da karade ilahirin dajin
Uwaisu saiganin samrat yayi tafadi kamar jiya shidai jikinsa sairawa yakeyi gefe yakoma yanata makyarkyatar tsoro
Saida yagama abunda zaiyi sannan tafarfado tanashan matukar wahala duk lokacinda yatara da itah saitagammace yamakasheta tahuta bayan ta farfadone yakawo masu abinci kamar jiya tace bazataciba uwaisu shikam yalakadi abunshi
Zuwa rana dayasake Ku Santarta wannan karon kam dayakawo masu abinci saida taci danyunwarda taji saibayan tagama citadawo tanajin haushin kanta
Dadare suna kwance akan gado lubabatu takalleshi tanasonyin magana tayi shiru yakurah dahakan yakalleta yace akwai maganane???
Tace ah yace tokifadamana inajinki"" tanisa dama zancemaka ne haryanzufa samira batadawo gidan nan ba""
Tagefen ido yakalleta sannan yatabe bakinsa yace to shine me??? Kokuma sokikeyi infita nemanta??? Danina aiketa??
Tace bahakan nake nufiba Amman ainaga matarkace tanada hakki akanka"" yasake mere baki yace aini tunjiya nagama da matsalarta takardar sakinta tana nan asaman gadonta dazaran tadawo zataganta""
Tanisa tanakallonsa tace nidai wlh inaji ajikina ba lafiyaba ina samirah zatashiga agarin nan kuma nakirah wayarta akashe take""
Guntun tsaki yaja yace aisaikiyi nidai karkidameni barci zanyi" idan abun yadameki saikitashi kije nemanta nidai kibarni inyi barci domin banida wata Alaka da itah""
Yanakai karshen maganar yajuya mata baya"" yaja mayafi yarufe jikinsa lubcy dariya tayi ahankali tayanda bazaijitaba sannan tajuya tayi barcinta
Washe gari bayan yafita aiki "" saiga raliya tazo gidan saboda kwana biyu sunata Neman layin samrat basa samu"" tana shigowa suka gaisa da lubabatu tace tanaciki kuwa???
shiru tayi saida tasake tambaya sannan lubabatu tafada mata komai aikuwa tahau zage zage yanzu danrashin mutunci Kawata tabata agarin nan Amman kukasa zuwa cigiyarta???
Duk arzikin gidan nan saikacedai bamutum yabataba atunanina koda dabbace tabata aje nemanta ballantana mutum
Lubabatu tace nikaina saida nayimasa magana tokinsan Abu bakaine kakeda ikon kankaba yace bazashiba ai itah bayarinya bace dazata bata
Kuma bashine ya aiketaba"" raliya tarike kugu tace kicedai baida mutunci to wlh munfishi rashin mutunci kuma bari Kawata tadawo tadaina zama agidan sa dolene yabata takardarta kokuma hukuma tarabamu
Lubabatu tace kwantarda hankalinki basaikunkai wajen hukumaba takardarta tana nan ya ajemata adakinta
Bakisake raliya takalleta tace yasaketafa kikace??? Damuyake zancen tajuya fuuuu tafita tana sababi kaitsaye Dan adaidaita Tatara zuwa unguwarsu samrat
Dama mamartane ta aikota tajiya maganar aikin yayikome dantun ranarda ta aikamata dashi tadainajin duriyarta
Shine takirah raliya tadubomata itah saigashi tasamu wannan labarin gyalenta kawai tarida tadau jaka sukafita taja motarta zuwa dajinda boka uwaisu yake
.
Koda Suka karasa dajin saidai sukaganshi share babu ko alamar wani halitta yataba zama wajen sukayita tambaya a kauyukan dasuke makotaka da dajin
Saidai akaimasu kwatancen wani bokan bayan sunfadamasa komai yayi yandubansa yace wannan aikin yanada hadari bazai iyaba"" dasuka matsa da magiya yace zaibada jininsu ga aljanu dole suka mike jiki bakwari wajen bokanda raliya tacezuwa wajensa sukaje shima yace wannan aikin yafi karfinsa"" sukaita yawo gidajen bokaye dayan bori karshe sukaje wajen wani boka nabakin rafiii bayan sunfadamasa bukatarsu yayimasu yandube dube yace tana raye Amman batacikin wannan duniyar"" hajiya tace kataimaka konawa kakeso zanbaka indai yata zatadawo"" yace karkidamu za ataimaka yasanarda itah turarenda zatakawo dakuma kaji dansai anyi yanka aikine mai wahalar gaske dakuma hadari tace
Itah konawane zatakashe inhar yarta zatadawo yace takwantarda hankalinta takoma gida takwanta yarta' zatadawo hargida tace tozata bada kudin aikin saiyasaka asiyomasa komai yace badamuwa haka tazube masa bakin aljihunta sannan sukadawo gida hankalinta kwance
Bayan kwana hudu dabatan su"" darana suna zaune duk sun rame sun lalace fargaba dakuma tashin hankali saboda tunranarda aka kaisu dajin kullum kafin safe kankara saita daskaresu saida safe atayardasu daruwan zafiii yaunekuma adadin kwanakinda yadibarmasu"" suncika"" saiyan dube dube suke suga ta inda mutuwar zatabullomasu wata iska sukaga tataso maikarfiii tayiiii samaa wani duhu ya mamaye ilahirin saman dajin take hadari yahadu yayi baki kirin anata tsawa mai firgitarwaa!!!
Kuyi hakuri wlh bansamu damar yin typn dinba kuyi hakuri da wannan
Aisha✍🏼
☠ *HATSABIBIN BOKA!!*☠