Chapter 81
Hatsabibin Boka Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
By
Gentle Lady💃🏽
Yasaki murmushi babu uwargida sarautar mata"" sosai taji dadin wannan sunan dansaida tadan dara har hakoranta suka bayyana "" labila bata koma kantaba tacigaba dacin abincinta
Waifa abunda yasaka tayi hakan waikoda lubabatu tanada niyar sakawa khadija wani abun dole tafasa inhar batason abun yashafi yarta
Illaikuwa kamar komai lubabatu take kitsawa azuciyarta tamkar suna shawarane tareda zuciyar labila dankuwa tayi alwashin dazaran khadija tasaki jiki dacin abincinta guba zatazuba mata taci idan tamutu saitasa *hatsabibin boka* yarufe bakin kowa tayanda babu Wanda zai tuhumeta tagama yanke wannan shawarar saigashi labila tawargaza
Tagefen ido take watsamata harara tayanda itah kawai takeganie wacce akeyi dominta"" lubabatu tarasa wace irin yatahaifa wacce batason cigabanta itah tanayin komai saboda tasama masu gata Amman labila bataganie
Anacewa idan kasabawa iyayenka zakahaifi kaima Wanda zaimaka fiyedasu itakam bataiwa mahaifiyarta katsalandar cikin al amurranta ko maganie tasamu mom dinta tasakawa dad bata fadamasa Dan abun baima dametaba
Watarana ma agabanta sai mom dinta suyita firah da kawayenta yanda tamallake dadynsu Amman batajin komai kuma bata tabaji aranta zata tonawa mahaifiyarta asiriba
Saigashi itah tahaifi yarda takenema tatona mata asiri wai anyama bamusayarta akamun danaje wajen scanning ba??? Dakamar wuya yarinya kamar haihuwar hafiza komai nata saitasaka Allah yace"" saiyanzu tagano dalilinda yasaka Usman yace yabarwa amayarsa sama kenan labilace tace bazata zauna nanba shegiyar yarinya dukta batamun shirina dole boka yakasa yinkomai lallai idan suna tare babu yanda zanyi inkasheta hmm baridai akwana biyu intuntubi *hatsabibin boka* hartacinye dankalinta bata fargaba saida tayita lalabar plate taji wayam""
bayan sun kammala tare suka mike zuwa bangaren khadija anan sukabar Usman sunashiga khadija tasha toka takoma gefe tazauna takauda kai daga wajen labila
Dama labila tasan sai anyihakan kusa da itah tazauna tariko hannunta khadija tatureta kinga malama kirabu danie
Murmushi labila tayi tarike kunnenta tace tuba nake small mom""" khadija tasoyin dariya Amman takanne tace banason wasa yanzu balokacin wasabane
Labila saudari inasanardake muhimmancin uwa Amman bakyaji ahakan kikeso inzauna gidanku??? Gaskiya idan bazaki dainaba wlh zamubata dake kibarni narikacin abincina nikadai mana ko anfadamaki wani abunne zaisameni idaan naci nidaya???
Baidace kinazargin mahaifiyar kiba kizama mai kyakkyawar fahimta gakowa saikiga hakan yazama alkhairi agareki
Labila hawaye tasoma sharewa tanason khadija kodon fadamata gaskiya datakeyi subasusan komaiba itakanta tanason mamanta
Tanaso tazama uwa tagari tuntana karama datafahimci halin uwarta takeyimata nasiha Amman kamar cewatakeyi tacigaba
Tundatake bata tabaganin mom dinta tadorah goshi akasaba dasunan sallah ashedai shiriya wata rahamace da Allah kesanyawa azukatan bayinsa
Yashiryarda Wanda yaso kuma lokacinda yagadama"" yafitarda matacce cikin rayayye yakuma fitarda rayayye acikin matacce samun kanka dakayi acikin shiriya ba dubarar kabace bakada wata dubara
Tamatso hawayenta Allah kaganarda màhaifiyàà gaskiya "" kukanta yasaka jikin khadija yayisanyi tajikamar itace silar kukan nata
Ta sassautodà murya tàce sahiba maganganuna sunkona maki raine??? Kiyihakuri bàdasoñ zuciya nafadi hakanba
Nafadane saboda inajin tsoron gobe kiyama atuhumeki akan rashin kyautatawa mahaifiyarki dabakyayi komai lalacewar mahaifiya mahaifiyarkice
Kodakuwa kinga tanayin abunda baidaceba saikiyita yimata nasiha kinayi kinayi sannu kan hankali saitagane gaskiya kinga kinsamu lada kuma kin kyautatawa mahaifiyarki "" ballantana babu abunda mahaifiyarki takeyi namuni wlh naji ta sake shiga raina hakurinta dasanin yakamarta kallifa yanda ta tarbi yan uwana hannu bibbiyu yanzu irin wannan matar kikabari akayomata kishiya???
Saiyanzu nake zargin kaina anya banshigo huruminda banawaba??? Banaso nayi sanadin shiga tsakanin masoya irin haka sukadai sukasan irin sonda sukewa junansu meyasa tunfarko bakisanarda niba sahiba
Labila takalleta da mamaki ganin itama kukan tasoma tace wlh indai akan mamana kike zubarda hawayenki kimadaina karkiyi hasararsu
Kuma naji nasiharki zankiyaye Amman kisani nangaba dakanki zakigano abunda ninake hangowa kumani bazarginta nakeyiba yazan yi inzargi uwata kawaidai saboda nasabacin abinci dakene haka zalika wlh banajin dadin abinci indai nidaya nakeci
Cin abinci cikin taro yafi dadi gakuma kara dankon zumunta dakuma soyayya ko agidan hajiya kinaganie indai nikadai zanci abinci tokuwa bazanci komaiba
Amman idan kinga zantakura maki agidan mijinki kiyi hakuri zuwa gobe zandauki kayana inkoma kano inbarki da masoyanki kiyi hakuri dabata maki raidanayi tamike tsaye dasauri khadija tajawota tarungumeta tanakuka yazakice haka sahiba wlh bazan iyah zamaba idan bana ganinki Dan Allah kidaina cewa zakitafi dagayau bazansake yimaki maganaba komai kikace nafahinceki yanzu Amman kiyi hakuri kinji"" jayeta tayi ajikinta tace tonidai kukan ya isah kar daddy yaga idonki yayi ja yadauka dukanki nayie
Khadija cikin kukan tasoma dariya""" tace kaisahiba dukadai kamar jaririya""" tarausayarda kai ato nasan yanda dad yakesonki dazaran yaga idonki yayi jajir bama zainemi ba asiba zaihauni da duka
khadija tace kai sahiba da abun dariya kike wlh Hamma tayi tace nifa barci nakejin zandan kwanta inhuta"" labila taharareta tace nikuma dabanajin barcin intsaya gadinki koyaya""
Khadija tarike kugu tace kohakan kikayi aibaki fadiba tunda nikikayiwa"labila tace hakafa Amman bazanyibaa dannima barcin nakeji Amman bari nasaka kaset danazo dashi insaurara harbarci yasureni tayi maganar tanabude Jakarta faifan CD tadauko takunna DVD tasaka Kaset din aka soma da bisimillah complete Qur"an ne tundaga bakara. Har nasi kira ar sudes gabadaya saman kujerun falon suka kwanta sunkashe kunne suna saurare harbarci yasuresu
lubabatu datake bangarenta tuni tasoma jintashin karatun tamkarma abangarenta akeyin karatun
Aranta tace waime wadan nan mutanen suke nufi??? Zasumiyarmun dagida makarantar islamiyya ko masallaci to wlh dasake yanzu ana wannan karatun yama za ayi ta iyah kiran *hatsabibin boka* taja tsaki ninasan duk iskancin labilane""" tashi tayi tasauko kasa danyafi Dan dama dama bakajin karatun sosai
Su labila tuni barci yayi awon gaba dasu sai biyu saurah suka farka sukasakeyin wanka sukai alwala suka gabatarda sallah"" bayan sunshirya suka sauka kasa"" daidai shigowar Usman gidan yakurawa Khadija ido danba karamin kyau tayiba yadine ajikinta irin mai rawar nan anyimasa doguwar Riga sama yadan matse kasakuma saiyabude takama gashinta duka baya tanannadeshi da dankwali tayanda ko silin gashinta ba aganie kodaya"""
Bawata kwalliya tayi sosaiba manbaki kawaine tasaka sai powder Amman tayi kyau fuskarta tafito tayi haske"" kallonda yake jifanta dashi tuni taji ajikinta bayan sun zauna tadago ahankali tayimasa sannu dazuwa ya amsa labila ma taimasa ya amsa yamasu yazaman gidan sukace Alhamdulillah
Yawuce hawa nabiyu kamar yace khadija tabishi Amman bazai iyah ba bayan yawuce labila tahau zungurarta harsaida yahaye tace waike haka su gwaggo suka koyamaki mijinki yadawo yakwaso gajiya ananma zakiyimasa sannu dazuwa??? Wlh koki gyara ko in tattara inbar maki gidan"" talangwashe kai toyazanyi sahiba???/ au bakimasan mezakiyiba tashi zakiyi kije kihadamasa ruwan wanka idan baicire kayaba kitayashi ke inhar takama kiyimasa wankan saikiyimasa menene bamijinki bane aituni khadija tarufe fuska tace wlh baxan iyah ba sahiba
Labila tace tosaiki zauna tajuyamata baya"" Khadija tayi shiru ganin labila taki ko kallonta yasaka tatashi tace tonatafi tawaigo taballamata harara tace kimaxauna tamurguda mata baki khadija tagirgiza kai kawai tawuce zuwa saman kamar kazarda kwai yafashewa aciki
Kofar dakin tayi tsaye tana tunanin shiga daga karshe kawai tayanke shawarar shiga. Idonta arufe waikarta sameshi yacire kayansa da sallama tashiga shikam abumma saiyaso bashi dariya yana kwance saman kujerah dakayan jikinsa danyana shiga yazube akan kujerar ya amsa mata sallamarta saikuma tayi tsaye kallonta yakeyi tundaga sama harkasa yalumshe idonsa ahankali yace kikaraso mana!! Dakaji muryarsa kasan dakyar yatattaro haruffan yayimata magana
Aisha✍🏼
[3/11, 7:52 PM] 1man: ☠ *HATSABIBIN BOKA!!*☠