Chapter 45
Hatsabibin Boka Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
By
Gentle Lady💃🏽
Mikewa tayi tahausaman tana kallonta ganin tahaye tamaza tawarware wani Dan kulli na magani tazuba daidai inda lubabatu tatashi tamiyarda kullin saitin zanenta takulle
Tagyara zamanta tacigaba da shan ice cream dinta"" lubabatu tasauko tareda ice cream ahannunta taxauna tamika mata sanan tasamu guri tazauna suka cigaba da labari
Ba ajima sosaiba lubcy tace barci takeji zataje takwanta" tayimata saida safe tahaura sama takwanta abunta
Ita ma kaitsaye bangarenta tanufa tasake sheka wanka tadauko ragowar maganinda aka karbomata wajen boka tashaa babu jimawa dashansha taji kaman cikinta yasoma mirdawa
Tadan dafe cikin zuwa cen saitaji tusa tadan karkace kafarta tusar tafito suutttt suuttt tasa hannu tana kore warin tusarr
Ba afimintuna gomaba tasake dage kafaa tusar tafito buuuut buttt tayanzu tadara ta dazu wari sau hamsin
Wanna karon saida ta Dade hancintaa"" motar Usman taji tashigo gidan dasauri tatashi tadage labule tareda fesa turaren daki
Aranta tace danasani banci waken nan yaudayawaba gashi duk yabatamun ciki"" sannu sannu warin yafita koda usman yashigo kaitsaye bangarenshi yanufa
Saida yayi wanka yashirya yayi bangaren lubcy yasamu tayi barcii saiyawuce bangaren samrat
Yana saka kafarsa bangaren yaji wani bakon al amari wani shegen doyi kamar Yakoma saikuma yayi tamaza yashiga dakin tareda sallama
Tanasaman gado tanata mutsuiniya domin wata tusar takeji
Saman gadon yazauna yace nashigo yau bansameku a faloba"
Tace ah wlh cewa tayi barciii takejii nikuma nagaji dazama nidaya shiyasa nadawo daki""" tamike dasauriii yace inazaki kuma???
Hartakai bakin kofa tace inazuwa Dan Allah harda dangudunta tasauko kasa tasaki tusarta tanata matsar ciki wai idan daragowar tusar tafito 😂nikuwa nace tusa bakashi bace samrat
Tadanjima wajen sannan takoma dakin tareda ragowar warin"" bayan tazauna yasoma jinwani chanjii yadan bata fuska yace samrat wannan kuma warin menene??? Tunsanda nashigo nakejinsaa sama sama
Tace eyem umm umm inajin berane yamutu adakin nan nima inajin warin sa sosai"" shiyasa naketa fesa turare tayi maganar tareda daukar tirare tasoma fesawa
Yayimata kallon rashin yarda yace berah kuma samrat agidan nan ??? Tunda nake gidan nan bantaba ganin berah yashigoba
Tayi saurin gwatseshi tace aishine dalilin dayashigo yasaka yamutu wlh berane maganarta tayi daidai dasurbuno wata tusar wacce batasan dazuwantaba
Babu shiri Usman yadade hancinsa
Yana kallonta yanda itama tarufe hancin yace umm lallai dole kirufe hanciii wannan shine beran dayamutu????
Tsuru tamasa da ido uwar kunya takamata"! Yace mekika cihaka samrat yabatamaki ciki??? Cikin jin nauyi tace wlh rabon ayi nadafa wake jiya nacikuma nasan bayashafamun lafiya batamun ciki yakeyi
Yanisa tareda cire hannunsa daga kan hancinsa yace Amman dakin kirani kinfadamun aisai insiyomaki magan" kafin yakarasa furta magani tasake sakin wata
Aibaisan sanda yazama natsayeba saigashi bakin kofa yacemata night baiko juyoba yawuce"" tayi tsuru yau Wake yatonamun asiri ina zaman zamana""
Turare tadauko takwanta dazaran barcii yasoma figartaa tasaki tusa tsabar warin tusar saiya farkarda itah
Usman kuwa yanafita dasauri saida yakai bangarensa yasaki hannunsa dagakan hancinsa yaja iskaa yasaukarda ajiyar zuciya aransa yace wai ashedai tusar mata doyine da itah wannan abun aisaiya kashe mutum"""
Yasake nisawa nikam bazankomaba dannima idan nayi wasa cikina zai lalacene gabanza"" dawan nan tunanin yakwanta yaukotakan abinci baibiba danyasan kodayacishi saiya amayardashi
Bangaren samrat Kuwa tarasa dalilin bacin cikinta duk datasan wake taci amman warin tusar yayi yawa ahakan taketa fesa turere duk sa inda tayi tusar
Kafin safe tiraren sanyaya dakin yakusan karewa""" washe gari tamakara koda tafarka takoma qalau fita tayi tayi break dantasan Usman yajima dafita
Duk lokacinda yatunkari kofar dakinta warin tusar yakemasa maraba hakan yasaka yamadaina shiga tsayin kwana hudu batasakashi a idontaba
Zaune take cikin falo damuwar rashin ganinsa tayimata yawa tana tunanin anya aikin boka yayi kuwa
Kofar dakinta akaturo Usman ne cikin shigar kananun kaya sunyi masifar karbarsa"" yayikyau kuruciyarsa tadada fitowa
Fuskarsa tana kumshe dawani sihirtaccen murmushi tsaye yayi bakin kofa yarungume hannuwansa yajingina dakofar yana jefanta dawani salon kallo nasoyayya maimatukar kashe jikin Wanda akayiwa
Itakanta tayi mamakin ganinsa alokacin""" cikin sanyin murya tacemasa sannu dazuwa"" yace yauwa sammmratt yanda yaja sunanta harkarkashin zuciyarta tajiii talumshe idonta tabude tace ka karaso mana"""
Kafada yamake yace bayan kinki kitaso kiyimun welcome bayankuma kinsan wajenki nazo"" tadan zaro ido tace nikuma???
Kaiyagyada ahankali yace sosaima inawajen aiki gabadaya narasa natsuwata jinake kamar zanhaukace idan bansakaki a idonaba
Saiyanzu danaganki nasamu natsuwaa "" aranta tace wow maganina yafara aikii tayi Farida ido tace kaidai kodai wajen Antyna kazo
Tsakiii yaja yace nibata gabana wlh nitunfarko danasan akwai irinki mezaikaini aurenta atsarina nibanason mace maikiba sannan banason macenda tafaye fari sosai nafison Dan daidai kamardai ke
Yakai karshen maganar yanajifanta dawani kallo maisaukarda kasalaa"" itakuwa dadi duk yakumeta ganin tayi shiruuu yasaka yatako zuwa inda take yazauna juyoda itah yayi tana fuskarntarsa yace Yanaga kinyi shiru
Tarausayarda kai bakomai yace so bawan nanba yanzu mekikeso ayi"" cikin shagwaba tace yawotakeso akaita yace bakida matsala tashimuje damakuwa ashirye take mayafinta kawai tadauka sukafito
Falon kasa sukasamu lubcy tanaganinshi tace anzo gurin """ juyawa yayi kamar baigantaba saida samrat tace bakaga antyba???
Yace idanma nagantà mezanyi mata nibata gabana muje please" cikin murmushi tace Anty zamudanje yawo"" itama murmushin tamiyar mata tace tosaikundawo azomun dayan tsaraba
Usman yaja dogon tsakii yawuce fuuuu samrat tawuce kandai kandaii ita aladole gamai miji saimundawo antyy
Tace to adawo lafiyaa sunafita lubabatu tatintsire da dariya hartana tafa hannuwa saida tasoma hawaye
Sunafita yan aiki sukafara kallonta da mamaki dama sunga lokacinda yashigo kuma yacemasu wajenta yazo Amman sundauka yayantane saigashi sungansu cikin yanayinda zainuna soyayya sukeyii
Aisha✍🏼
☠ *HATSABIBIN BOKA!!*☠