Chapter 61
Hatsabibin Boka Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
By
Gentle Lady💃🏽
Taturah kofar tashiga da sallama khadija tana saman gado saidarzar kuka takeyi"" labila takarasa saman gadon tazauna
Tadade tana kallonta daga bisani tadafata tareda kiran sunanta sahiba"" juyowa tayi tarungumeta tasake fashewa dawani kukan tace menene kikayi haka sahiba??
Dama dady ne kikecewa kinzabamun??? Meyasa zakiyi abunda kinsan bazaitaba yiyuwaba meyasa kikamun haka meyasa tasake fashewa dawani kukan
Labila ahankali tasoma bubbuga bayanta tace sahiba saboda shine yachanchanci zama mijinki
Duk da araina nayimasa kwadayin aurenki dabaisameni yace yanasonkiba wlh bazantaba cewa ya aurekiba please sahiba karkice bazaki aureshiba
Dasauri tadago dagajikinta tana girgiza kai tace bazan iyah ba sahiba wlh tamkar mahaifina nake ganinsa bazan iyah auren babankiba"""
Labila akufule tace kawai kifito fili kicemun bakyason babana kawai basaikincemun bazaki aure shiba
Tanakai karshen maganar tamike daniyar fita dasauri khadija tasha gabanta tahade hannu waje daya alamar roko tace kigagarceni sahiba niba haka nake nufiba
Amman kisamarmun wani wlh kowaye zan aureshi""" labila tacije lebenta nakasa tace shi mahaifin nawa baiyi makibane????
Hannunta khadija taja tace kizauna muyi magana" tafige hannunta komai zakifada kifadamun inajinki basai nazaunaba
Tace haba sahiba Dan girman Allah kisaurareni"" tace ahakan kinamun kuka?? Dasauri tagoge hawayenta tace nadaina please kizauna
Tanisa sannan takoma tazauna tajuya mata baya"" khadija tagirgiza kanta tace yanzu sahiba akan Dan wannan abun zakiyi fushidani??? labila tace awajenki yakedan nikam awajeba babban al a marine haba abudebaki ace ba ason ubana wlh kinbani mamaki danice wlh kowaye kikabani narantse saina aureshi tundahar kece kikafurta banice nace inasonshiba
Khadija tace bazan iyaba sahiba haba dady dawanne ido zankalli mom??? Labila taja tsaki tace dayake kinsantane bakisantaba bakitaba ganintaba amatsayin matar mijinta zakishiga gidan tomenene
Indai nizakiyiwa kara wlh banaso karkiji waidan tana mahaifiyata wlh nafison babana saudubu da itah farincikinsa shine nawa
Kodawata yace yanaso zanyi ruwa inyi tsaki danganin yasameta ballantana kuma gudan sahibata"" tariko hannunta please sahiba babu musu atsakaninmu karki ki babana wlh yanasonki"" kirane yashigo wayar labila dama tundazu taketa ringing tasan dadyn tane tanadauka yace labila idan batayardaba kibarta""" nibari inwuce Tanisa tana kallonta tace kajiramu gamunan fitowa takashe kiran tanakallonta tace please sahiba""
Khadija ta sake share hawayenda suka saukomata tace bazan iyaba sahiba""
Labila tamike tunkafin khadija takarasa rufe bakinta"" tace magana takare tajuya dasauri tasake jawo hannunta labila tabuge dakata karkisake rikemun hannu tundakince bakyason babana"
Wlh khadija kokiso kokarkiso nasan kinasonsa dasauri khadija takalleta tana girgiza kai tacigaba wlh kinasonsa tunranarda kikaganshi nasanda kinasonsa dan nakula dake sosai
Yawan faduwar gabanda kikeji itace alamar harcikin jininki yakeyawo kuma ninasan bazaki iyah rayuwa bataredashiba kawaidai kinason hanawa kanki abunda kikeso"" tarufe bakinta tace bazakigane menake hangowaba
Labila tadaga hannu tace ki amsamun zaki aureshi ah ko ah ah??? Tace kiyi hakuri please tayi maganar tanasake riko hannunta tajaye hannunta tawuce dasauri
Khadija tabita dagudu tanafita tarufe kofar tayi hanyar gidan tana kuka hartana hadawa dagudu bawai komaitakeyiwa kukaba tanajin tausayin babantane""
Usman yanaganinta shima yafito yabi bayanta yana kiran sunanta"" kowaigensa batayibà saima tasake rugawa
Khadija kofar gidan taduke tanata kuka kamar ranta zaifita gaskiya labila tafada idantace batasonshi tayi karya Amman abunda kunya mahaifin kawarta
Inna ce tadafata"" tamike tafada jikinta tace inna yazanyi labila tayi fushidani" kinajifa abunda tayi"" innah tace nidai aganina ki amince kawai tunda kinasonshi
Tace innah dangan takarmufa?? Tace
Khadija meyasa kikeson haramtawa kanki abunda yake halal nee agareki"" ???
Kisani wani baya auren mijin wani hakazalika wani baya auren matar wani kidaina cutarda kanki nikaina nalurah dake tunranarda akayi walima kikashiga damuwa
Saikiyi zugum kedaya kuma wani sa in sainaganki kina murmushi harnakanji kina magana da zuciyarki kinacewa tadaina babanki""
Adazaki iyah kauda kai Amman yanzu bawan Allah nan yataso tundaga kaduna yazo wajenki Kuma yasamu kawunki yamasa magana
Kitunafa yarsa yayiwa magana batadauki komai arantaba tonamenene zakice baki yardaba
Ta share hawaye tace toyazanyi inna kinagani tayi fushi""" innah tadafata tace dauko takalmanki kibita gidan kibata hakuri shima kibashi hakuri kice kin amince shikenan aiko
Tagyada kai tanakara share hawayenta innah tace saikidaina wannan kukan karyace tilas taki akayi kuma tace to saida tasake gyara fuskarta tafita duk dahaka idanuwanta jajir suke kamar gauta"" ahankali take tafiya hartakai gidan gabanta kuma saidukan uku uku yakeyi
Tanayin sallama cikin falon yana zaune saman kujerah yajingina kansa idanuwansa suna kallon silin da alamu tunani yakeyi kuma yayi nisa cikin tunanin
Yanda hartayi sallama baijitaba kodan muryanta ta dusashe tagefen ido take satar kallonsa saitaga yakara kyau yanda yayi Sam fuskarsa ba walwala
Dakin labila tashiga takosameshi abude harkuryar tawuce dan bata same ta falonba"" tana kwance saman gado tahau saman tajuyo dafuskarta wajenta
Labila tasha toka "" khadija tace kiyi hakuri sahiba nibawai naki dad bane inaganin kamar cinfuskane na auri mahaifinki" "labila tace toshine me bashine yace yana sonkiba kuma ninayarda""
Tanisa shikenan sahiba indai hakan shine muradinki Na amince kiyi hakuri"""sannan kibawa dad hakuri naga kamar ranshi yabaci"" labila tace anki ahakura din 😏 tamurguda mata baki yanda tayi saiyabawa""khadija dariya tatintsire da dariya
Labila takaimata dukan wasa tagoce tana dariya itama dariyar tasaka"" suka rungume juna"" suna dariya
Khadija tace kije kibashi hakuri please"" labila tace kitashi mujedai inrakaki aibani nayilaifinba""😕
Tace kunya nakeji wlh""🙈 labila tace ke yanzu andaina jinkunya gaskiya dole nafara koyamaki darashi tayanda zaki yimasa kwarkwasa kiyimasa Farida ido
Yanda idan yanatare dake bazaisake tuna kowaba"" khadija mayafinta taja tarufe fuskarta tanadariya
Labila tace ashedai inada aiki agabana kunyar nan zanfara ciremaki tukun tamike mujeko
Bayanta khadija talabe harsuka fita yana nan kamar yanda taganshi dazu
Saidai yanzu murmushine kwance akan fuskarsa danyaji duk abunda sukefada"" bayajin muryan khadija saita labila Dan khadija kamar rada takeyi
Kusa dashi taduka khadija talabe bayanta tasunne kanta haryanzu baidago ba kamarma baisan da zuwan suba labilace takirah sunansa daddy
Batareda yadagoba ya amsa saikuma tayi shiru dantarasa mezatace masa"" saikuma tahau zungurar khadija
Murya kasa kasa khadija tace dad kayi hakuriii cen kasar zuciyarsa yatsinkayi muryanta wacce tasaukarmasa da wata mugunyar kasala!!!
Aisha✍🏼
☠ *HATSABIBIN BOKA!!*☠