← Book details Hatsabibin Boka Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
CHAPTER 103 OF 121

Chapter 002

Hatsabibin Boka Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read

By
Gentle Lady💃🏽


khadija ce tayi saurin Tatar nunfashinta tace waiikina nufin dadyn labila?? Tace sosai kuwa lokacinda lubabatu takeson miji taje wajensa kuma itah tasakashi akashe matar Usman"" shine yatura aljannu sukarika tsoratata karshe aka sakomata ciwon zuciya tarasu bayan nan kuma tasakecewa akashe kaleed saidai aljaninda yaturah yakasheshi kafin yaje wani dagacikin aljanunsa yayi saurin zuwa yadauke kaleed din tareda kayanshi

Aka idar *hatsabibin boka* kuma duk yabawa aljaninsa aiki kuskure banaka bane kuma rashin aikata aikin zaijamaka mummunan hukunci

Lokacinda yaje gidan baitararda kaleed dinba saikawai yakama bakinshi a zuwan shine yadaukeshi domin bayan yadawo yana taraddadin sanarda *hatsabibin boka* saikawai akabashi kayan aiki saikawai yakarbe kayansa yayi shiru

Takai kwarshen maganar tana kallon khadija"" khadija wacce hawaye sukebin fuskarta"tanisa toke taya kikasan dukkan labarinsa??? Aljanar tamurmusa tace kakana shiyayiwa kakan *hatsabibin boka* aiki lokacinda yamutu sai kakana yatuba dalilin wani malami anturashi jikin wata mata domin yahanata zaman aure

Awajen rakiyyya da malamin yayimasa wa azi saiya tuba Amman bayada hujjar sanarda kakan *hatsabibin boka* haka"" shine yagudu zuwa makka yayita tura mayakan aljanunsa Amman sunkasa samun nasarar shiga inda yake saboda duk wani mugun aljani bazai iyah shiga wurinba

Yanacen har yamutu dansa yasoma mulkin bokanci shima yamutu wannan yazauna lokacinda yadauke Kanwata alokacin labarinsa yadawo farko danmukammu bamusan kakanmu yayizama dashiba kuma akwai wani aljanin abokin kakana dayake wajensa shine yakesanar dashi sirrinsa"" kinji tayanda nasamu labari

Saboda yanagudun ranar mutuwarsa yasa matakan tsaro sosai adajin tayanda babuwani mahalukin daya isah yaje dajin inhar bawai dan ayiwa wani maganiba dazaran katunkari dajin komai zaijuye maka zakayita haduwa damiyagun namun jeji karshe sukasheka

Khadeeja tace to ahakan taya su hassan zasuje dajin??? Tamurmusa wannan aikinane bukatar bokan banaso tacika khadija kitaimaka kicire sauran mata daga sharrin wannan azzalumin bawan"" khadija tace totaya kenan"" aljanar"" tace bayanxu zasujeba inhar kinyardaa zandaukesu inkaisu wajen kakana har lokacin"" da yakamata suyi gaba dagaba tunda kinason komawa wajen mijinki damadai baisan kinada cikiba saiki koma duk ranarda akagama komai zakiganni gidanki tareda yaranki

Tanisa ammanfa zuwanki gida akwai rudani"khadija takwalalo ido tace rudanin menene??? Kardai bazasu ganeniba??? Tace kodaya dazaran sunganki duk Wanda yayi ido hudu dake komai zaidawomasa take asirin zaikarye

Saidaikuma abunda sukahada da itah dabokanta sun aje sako azuwan wasune suka saceki kuma sunce kar anemeki""

Dankuwa kasheki zasuyi "" danhaka idan kika koma saikisan yanda zakiyi kisan yanda zaki bullomasu domin kishiyarki *hatsabibiyar matace* tabugawa ajarida tunda nake bantaba ganin bil adama Marar imani kamartaba Sam kamar ba musulmaba"" batada imani kokadan ke intakaice maki labari akan acire sonki acikin zuciyar Usman tabada jinin wadansu jinjirai biyu

Khadija tace innalillahi wa inna ilaihirrajiun yanzun mom din tabada jinin jarirai akan wani banzar burinta na duniya??? Tanako tunanin mutuwa???

Aljanar tace bana tunanin haka khadija saboda abunda tayi yawuce saninki ina tunanin bakida labarin aurenda Usman yayi kafin ya aureki??

Khadija tace inazan sani tundashi baisanar daniba aljanar tagyara zama tabata labarin duk matanda tasa aka kashe dakuma wacce takora dakuma wadanda akayita turawa aljanu takareda cewa kece kawai kika Gagari dukkan aljanunsa sunkasa rabarma jikinki

Khadija wacce take rusar kuka haikan tace yanzun dady yasan abunda takeyi??? Aljanar tace baisaniba kuma koda fadamasa kikai akwai wahala yayarda domin macijiyace itah maidafi biyu ketafi kunama hadari

Duk wanda zakibaiwa wannan labarin azuwan makaryaciya zaidaukeki danbazai yardaba cikikuwa harda iyayen duka kishiyoyinta saboda rabuwar arziki sukai baza ataba zargintaba saboda batabar wata shaidar dayakamata azargeta

Takauda hankalin duk wani maitunani mugunyar matace dakike ganinta Nina San koke yanzun kina shakkar labarin nan

Khadija tanisa tace haryanzu bangama yarda ba inaganin kamar bazata iya aikata wannan mummunan laifinba

Aljanar tace karkidamu bazan tilas taki yarda da abunda nafadaba Amman duk ranarda kika koma zakigane hakan dakanki Dan dazaran taganki zatashiga rudanie kuma tamakara Dan lokacinta yazo da itah dabokanta alkadarinsu zaikarye

Khadija tace Toni taya zanfita dajin nan injegida tunda bansan hanyaba kuma wannan mugun aljanin nasan yana nan yanajirana duk sanda nafito

Aljanar tayi murmushi tace wanne aljanin?? hayyanul zairi??? Khadija tace nikam inazansan sunansa"" aljanar tace ai khadija kinyimasa illah "" illarda kodama yarayu bazaisake moruwaba inajiwa lubabatu tausayi danhar naga yanda zaidau fansa

Khadija Tatari nunfashinta tace mezaimata bakuma kince ita tasaka aturoshiba??? Tace hakane Amman abunda bakisaniba su wadancen aljanun duk akaturasu suyimaki aiki inhar basuci nasaraba akaimasu illah bamakawa jikinka zasudawo saisun fanshe ajikinka

Khadija tace yanxun kina nufin zaikoma jikinta??? Tace babu makawa domin gabadaya jikinsa yakone fikafikansa dayake tashi dasu gabaya sun raunata wainikuwa wacce irin addua ce kikai haka???
Khadija tamurmusa tace bankaranta komaiba bayan surori guda uku Na karshen Qur'an masu fara wa da qul

Kisani babu wadansu surori acikin qur ani Wanda zakinemi tsarin Allah dasu wadanda sukafi wadan nan surorin aljanar tagyada kai tace kwarai dankuwa sunhada daneman tsari daga sharrin mutum aljan da maihassada khadija tace kinsan wani Abu wlh saiyanzu nake tuna abunda sahiba takemata ina hanata ashedai itah tasan abunda tasani

Aljanar tace sosai abunda yasaka takasa sanarmaki anrufemata bakine"" tanisa yanzun kisake zama nan nawadansu watanni kafin su hassan susake kwari tayanda koda kinyayesu baxasu cutuba""khadija tabuga tagumie tace ni wlh kinsa jikina duk yayi sanyi"" anya zansake komawa gidan kuwa??? Aljanar tayi dariya danjin furucin khadija tace kintsoratane??? Khadija taja majina tace bawai naji tsorobane dannasan babu abunda zaisameni face abunda Allah yarigada yatsaramun rayuwata "" kingakuwa ban isah in karkare kaddarata ba Amman gaskiya inajin tsoron wannan matar da sharrinta indai abun nan dakika fada duka ta aikatasu gaskiya tayi nisa saidai inyimata fatan Allah yashiryeta da itah daduk wata maihali irin nata"" Amman gaskiya baxansake komawa gidanba nahakurah dawan nan auren

Aljanar tasake darawa khadija takalleta da mamaki tace dariya nabaki??? Tace um um maganarkice tabani dariya shindakike cewa bazaki koma gidan Usman ba yazakiyi da soyayarsa??

Zugum khadija tayi gabanta yafadi tayi shiru" aljanar tacigaba Ninasan kinason Usman sobana wasaba danhaka karkitaba karyarda zuciyarki khadija ninasan wacce zansa tasake maki shiri takuma koyamaki dabarun zaman aure dankedin karamar yarinyace bakisan kirsar mataba""

Zatakoya maki yanda zaki tarairayi mijinki duk da nasan kakarki tagamayi maki komai Amman zansake hadaki dawannan matar dan nayarda da itah sosai zaku zauna da itah nawani lokacin kafin kitafi gida


Gaisuwa da fatan alkhairi agareku baki daya banhakuri "" inamai Baku hakuri kunjini sai ahankali kwana biyu biki mukayi shiyasa yanzun dayama kukasamu saikuyi hakuri dashi zuwa gobe nagaida kowa kyauta🙋🏽


Aisha✍🏼
☠ *HATSABIBIN BOKA!!*☠
Chapter 103 · 0% Book details