Chapter 41
Hatsabibin Boka Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
By
Gentle Lady💃🏽
Tace kai Amman naji dadi sosai hakan nakeson ji """ Allah yabarmun Kanwata"" yace ameeen itakuma samrat kunya duk takamata tamkar tanutse agurin
Fuskarta yashafo yace to yamaganar raba kwana tunda yanzu hartayi sati daya"" rausayarda kai tayi tace kaga banada lafiya haryanzu dasaura
Kawai kabari sai nanda satiii biyu kafin nan nawarke kaikuma kaci amarcinka sosai"" wani dadine yakamshi baisan sanda ya makaletaba yasakar mata kyakkyawar sunba abakinta
Wani mugun kishi yaturnuke samrat kamar tasaki kuka"" lubcy talurah dahakan"" cikin ranta tace ke kenan dakika tsinceshi darana tsaka inakuma gani da nayi shekara shabiyar tare dashi"" mekiike tunanin zanjiii
Afili kuwa saita dantureshi " murya kasa kasa yace please kibarni naji dimin jikinki Sam shiya manta yana tareda samrat lubcy ce tace baban majeed Kanwata kaifa takejirah naga alama kamar barci takeji
Sai alokacin hankalinshi yadawo jikinsa wata uwar kunyace takamashi yadan Sosa kai sannan yamike yace mujeko samrat"" mikewa tayi tadan kirkiro murmushi tace Anty saida safe Allah yasauwake
Tace ameeen Amarya nagode saida safe gaba tayi abunta yana bayanta harsuka bude kofa tafita shikuma yadawo dasaurii yasunbaci lubcy abakinta nadan tsayin lokaci sannan yadago yalunshe idonsa yabude fuskarta yashafo yana kallon cikin kwayar idonta kamar mai karantar wani Abu
.
Tace kabarta tsayefa"" murmushi yasaki sannan yace saida safe yawuce koda yafita samrat bata wajen dasauri yabi bayanta"" bangarenta yasameta
Kuka take Amman tanajin motsinsa tagoge hawayenta tasake gyara fuskarta saman gado tahau dasauri tarufe jikinta" da bargo
Yanashigo wa yayi sallama ciki ciki ta amsa masa sallama saman gadon yahaye yadaga bargon yashige ciki"" idanuwanta arufe suke fuskarta bayabo ba fallasa
Ido yakuramata daga bisani yace yahaka kuma samrat??/ tace damefa??? Batareda tabuda idontaba yace hmm yau bazamuyi firabane??? Tadan muskuta nibarci nakeji""
Yace tofa wannan shan kanshin wai duk Na menene?? Baki tatabe tace barci nakeji kawai"" yace kuma nibazan barki kiyi barcin ba chakulkuli yasoma yimata
Tasoma kyalkyatar dariya tanacewa bataso yabari"" yace shikenan barikawai inkoma wajen antynki dama dantanason kibani kulawane tabarmana kwananta
Yayi maganar yana yunkurawa daniyar tashi hannutasa tajawoshi yafada jikinta take sukasaka dariya subiyun yace af ashedai anasona ba ason nadaga
Taharareshi cikin sigar wasa tace zanrama wlh dariya yasoma yimata takaimasa dukan wasa hannun yarike suka soma kokawa daganan suka zarce wasa yasauya
Bangaren lubcy kuwa sunafita tatashi da dingishi tarufe bangarenta tawuce kuryan dakinta tadauko madubin tashafa tareda kiran sunan *hatsabibin boka*
Cikin second daya yabayyana acikin madubin yanayinda lubcy takeciki kallodaya zakaimata kagano tanacikin Matsala
.
Kafimma yayi magana tafashemasa dakuka""" kukanda yasaka shikuma yasoma sheka wata irin dariya saida tagaji dakukan tatsaya sannan yace mata menene dalilin kukanki
Tadago raunannun idanuwanta tace inaso akashe wannan matar mutuwa mafi muni waitayama taci nasaran shigowa gidan nan harta rushemun duk shirina
Yace tayanda kikazo masa kisani wannan matar tabanbanta dawadancen"" cikin tsoro murya na karkarwa tace kamarya boka???
Yace saboda itama tanada wani masha hurin boka agunsa tasamu damar ketawa zuciyar mijinki tadusashe haskenki agunshi wannan yasamo sanadi nahanashi kanki dakikai
Dama anan akeso kusamu sabani daganan komai zaifara lokacinda kikafadi aljanine yatureki harkikaita gangara zuwa kasa
Bokan yayi hakane domin karkisamu damar sanardani indau matakiii"" tace tomeyasa baka dakatar dashiba""" kaiyagirgiza yace niban isah inhana wani abunda sukaimaki yasameki ba yanzu haka Suna shirye shiryen yanda za afitardake kokuma ahaukataki
Baki tadafe tace nashiga uku toyanzu yazanyi???boka??? Yakece dawata dariya yace karkidamu aikogaba da gabanta zannuna masu babu maijadani yakwana lafiya
Sannan kisani mijinki yagano lafiya qalau kike saikisan yanda zaki kare kanki idan yatambayeki"" domin ta nanne sukasamu damar karya shihirindà mukai makiii
Dabaki hanashi kankiba dahakan baifaruba"" tashare hawaye tace nibansan abun yakai hakaba nibanason atausayà Mata tundahar tsautsayi yakaita takwanta damijina totajawa kanta mutuwa
Banaso abarta darayuwa"" *hatsabibin boka* yasake barkewa da dariya yace angama kisake yimun magana zuwajibi komenene zakiji bayanie yanzuñ inatsakà dayinwàni aikine nabarkiii lafiyàa
Yanakaiwa nan hasken yafito takeyabace lubabatu tamiyardà madubiñ tasoma zagayen falon hankalinta atashe yaukam tasan koda kwanciya tayi barciii bazai dauketaba
Aisha✍🏼
☠ *HATSABIBIN BOKA!!!*☠