Chapter 66
Hatsabibin Boka Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
By
Gentle Lady💃🏽
Daga fateema har Muhammad basu lura dawani chanji tattare da itah ba saidaifa tadaina sakewa da fateema kamar da
Saisuka danganta hakan da damuwarda tashiga narashin lafiyar fateema idan fateema talangaye wa Muhammad tana kuka sai rukayya taraya aranta duk kissace da kisisina babu abunda yake damunta
Shedan yadinga yimata huduba tawanke kafarta tatafi gidansu Asma" koda tashiga da sallama tasamu mijin Asma u yanawankin kayanta yashanya wasu gakuma wasu tulin kayan sannan kuma gashi yana girki
Yatara uban zufa sai sharcewa yakeyi rukayya tagaidashi sannan tawuce dakin rukayya saman kujerah tasameta tahakimtse tanacin naman kaji abun nan yamatukar bawa rukayya mamaki tana ganinta tatashi daga kishingidarda tayi tace yaukece agidan nan kodai batan hanya kikayi???
Rukayya Tanisa tace kusan haka"" ta sake kallon kofa tace anya Asma"u kinatsoron mutuwa??? Tace danayime???
Rukayya tace hmm abunda nagani mijinki kike sakawa wanki??? Tamere baki waisaboda dan ""wannan wayasa ya auroni idan bazai iyah daukar dawainiyataba
Rukayya tace lallai haryanzu dasauranki karfa kimanta aljannarki tana karkashin kafarsa"" idan baidagaba bazaki shigaba
Kunkumi tarike tace abudole tsufa da duwai aiyazama dole yadagamun inshiga""abunsaiya bawa rukayya dariya tace Allah yashiryaki
Tace ameen bamaki addua ba"" 😕rukayya tace bawan nan banidai zuwanayi akan maganarmu taranar Asma "u tasheke da dariya tace bake bace idan kaga kigudu sagudune baizoba inazuwa tayi maganar tanamikewa
Rukayya tabita dakallo yanda Asma u tagoge kamar wata hajiya miji duk yakanjame bakin kofa tatsaya tace isihu korufe bakinta batayiba saigashi dagudu yazo haryanacin tuntube yace mekikeda bukata rankiyadade
Tayatsina fuska bakomai kafita waje kasha iska zuwa anjima karka dawofa saina kiraka"" yace shikenan godiya nake yajuya yafita dasauri
Tasaki murmushi sannan takoma wajen rukayya wacce tasaki baki tanakallon abunda yafikarfin tunaninta
Asma u tace Kawata inajinki " rukayya tanisa tace maganarda mukai ranar yanzu maganarda nakemaki cikine da itah
Asma"u tace kadanma kikagani bake tsoron Allah ba"" rukayya tace yanzudai duk abar maganar menene mafitarda kika samamun???
Asma" u tagyara zama tace duk mafita tawuce irin tawa Rukayya tace kamarya banganeba Asma"u tace akwai wani boka sunansa *hatsabibin boka* aikinsa kuwa nantakene inhar kinyarda zakije wajensa tokeda kuka har abada
Kunyi bankwana da bakinciki jinta ambaci sunan boka yasaka rukayya tazama tatsaye tace Asma u yanda nake ganinki ashema kinwuce nan boka dai! gaskiya danasan wannan itace mafitarda kikasamamun dabanzo gidankiba Allah yakareni da hatsabibancinsa
Asma"u ta sake darawa tace aini gatanaimaki tundahar nakeson hadaki da babban boka Wanda babu kamarsaa aduk fadin duniyarnan
Rukayya tace gatafa kikace ahakan??? Aibashima yadace akirah hatsabibiba faceke sunan yafi dacewa dake
Asma"u tace kinga nidai bansakaki doleba ra ayine idankinji bazaki iyaba""kitafii haka kurum kefa kika kawo kanki banice" natilas takiba idan abun yadameki dakanki zaki dawo
Rukayya tamike tace badai wajen *hatsabibin kuba* wlh bazaniba haka kurum ina zaman zamana kinzo kintayarmun da hankali duk tunani yadameni
Tace kinga tafiyata Allah yashiryeku tawuce abunta Asma u tace tokigaida uwar yayan Muhammad wannan kalmar tana matukar tsayawa azuciyar rukayya
Koda takoma gidan tasamu Muhammad gida sai lailayar fateema yakeyi taci abinci tanatayi masa kuka abun yasake kularda rukayya tanashiga da sallama tadage kanta tawuce fuuu kamar kubu buwa
Fateema tace me akayiwa Anty kuma"" Muhammad yace tobadai mune mukabata mata raiba"" idan tahuce aizata fito dayake fateema batason magana saita kama bakinta
Itakuma rukayya tayi tunanin zaibiyota taji tsit saita fashe da kuka tayi mai isarta dole ta share hawayenta ahakadai akayita gurgurawa da dadi ba dadi harcikin Fateema yakara girma tadaina laulayi ""cikin ta yana shiga wata Tara takama nakuda
Cikin tashin hankali Muhammad yasakata amota zuwa hospital batawani jimaba ta sake haiho santalelen danta kinkowa Wanda yarasa kyakkyawa sak kamar muktar
Zokuga murna awajen yan uwan Muhammad kamar suhadiye fateema""kayakuwa tashasu kamar hauka kokayanda Muhammad yatirka mata saiwanda yagani
Sati yana zagayowa akayi suna wannan karon su hasana kawai sukazo Dan matar garba tana fama da laulayi
Yaro yaci sunan Umar faruq"" anakiransa faruk yanbiki sukaci sukasha sukai kat kowa yawatse akabar maijego da yaronta
Muktar kullum yana makale da fateema danyana mutuwar son yaron duk da ko anbashi baya iya daukarsa danyanzu shekaransa daya dawata takwas
Fateema tanaganin yan sauye sauye atattare da rukayya Amman batakawo komai aranta tacigaba darainon danta" tuni rukayya tadaina sakewa muktar fuska
Faruq yanada wata shida saigashi fateema tasoma laulayi tunda akace cikine da itah tahau kuka ita wlh bazata yardaba saidai azubarda cikin
Shikuma Muhammad yace wlh baza a zubar dashiba shiyanason abunshi takaicima yasakaa tabaroshi asivitin
Yanata kiran sunanta kowaigensa batayiba tanafita tatari Dan adaidaita tasanardashi inda zaikaita Muhammad raibace yabaro asivitin
Anakaita gida tabiyashi kudinsa tafada gidan tana kuka"" rukayya tataso dasauri tace lafiyarki fateema ina abban faruq din??? Meyasameki kiketa kuka
Batagama rufe bakintaba yana shigowa yace fateema Ashe haka kikeda taurin kai"" taballamasa harara tace dankawai kaibakasan wahalarda akeshaba da ajikinka yake aidabazakace hakanba""
Rukayya tace waimeyake faruwa niduk kuntayarmun dahankali tayi maganar tana kallon Muhammad
Yace tambayeta gatanan"" tajuya wajen Fateema tace meyafaru cikin kuka tace wai Anty cikine dani
Rukayya tace ciki nashiga uku harkin kuma samun wani cikin itah batasan inda maganar rukayya tadosaba tace ah wai Anty shinefa nace azubar waibaza a zubarba
Haba kwata kwata shekarana nawa da aure ace inada yara har uku kumama ba wannan ba umar fa watanshi shida aikodan sabodashi zaiji tausayinsa
Rukayya dai daka tahana wuri magana dangaba daya hankalinta yagama tashi lallai idan tayi sake maganar Asma u gaskiyace fateema zatacika gidan da yaya haihuwa kamar akuya😾 dama matane dadan sauki koyanzu watakil namijine zata sake haihowa
Muhammad yakatsemata tunani wajen magana yace wlh fateema baza a zubarba ai wannan rashin godiyane kitunafa aurena shekara takwas Amman bansamu magajiba saiyanzu danake ganin gudan jinina kinaso azubar Yayana Na halak ne kuma inason kayana nibanki wlh kihaihu duk bayan wata taraba
Rukayya Tananata Kalmar aranta *magaji* babbar magana dolene nadau mataki idankuma bahakaba inaji inagani gidan nan zai gagareni soyayya taci ubanta🙄
Koda tafarga har fateema tashige dakinta saidai taji Muhammad yana bubbuga kofar yana hadata da Allah tabude itakuma sairusar kuka takeyi
Dasauri yafita idonshi jawur kaman Wanda akadaka yaja motarsa yayanki titi tsaye nahango rukayya kamar mutum mutumi tarasa inda zata saka kanta
Tana nan tsaye tajiyo sallamarsa bayansa kuma"" gwaggo rabiee ce kanwar mamarsa tashigo dasauri rukayya tana gaida itah kokallonta batayiba tayi hanyar dakin fateema tasoma bubbugar kofar bude Fateema nice haba Yar kwarai irin albarka kibude kinji fateema
Fateema CE tabude takoma tazauna tacigaba da kukanta"" gwaggo rabie takarasa saman kujerar tazauna Muhammad shikuma yanatsaye yakuramata ido
Gwaggo tace haba mai babban suna yazakiyi haka kitausayawa babangida mana dayake haka suke kiransa sunan babansune
Tace ai wanann abun farincikine abun alfarinkine ace kinada ciki menene amfanin azauna saidai aciyarda mutum yana tula kashi
Indai faruq ne karkisamu damuwa babu abunda zaisameshi dazaran anyi wata uku zanzo inkarbeshi saina yayeshi kekuma saikiyi rainon danku
Kinji fateema kiyi hakuri tunda kinga babangida yanason yaran nan"" kinji mai babban suna"" fateema tashare hawayenta tace tahakurah wani dadine yalullube Muhammad
Bayan tagama bata baki sannan tafita suka gaisa da rukayya tace kiyi hakurifa wlh hankalinane atashe shiyasa bangankiba""
Tace bakomai ai nikam nasan taciki naciki dankuwa ranar rukayya kasa barci tayi saidai takai gwauro takai mari
Mafita dayace dolene inkoma wajen Asma" u muje wajen bokan dankuwa banada wata mafita wacce tawuce wannan ai Allah maiyawan gafarane idan nadawo saina nemi ya yafemun
Shikenan ai Allah yaga zuciyata wannan abun zaicutardani kuma Allah yace tashi in taimakeka Dan nanemarwa kaina mafita bazai kamani da laifiba
Dawan nan shawarar hankalinta yakwanta takoma takwanta tanamai murmushin jindadi "" wai hauka shaidan yazo yalailayomata wadansu banzayen maganganu wai Allah yace tashi in taimakeka aibata wannan hanyar yace abiba
Koyace acutarda wani dansamun farincikin wani waifa tace idan tadawo tanemi gafarar Allah kwarai Allah gafurur raheem ne
Amman Allah baya yafe hakin wani shinbatayi tunanin tanakan hanyar kobayan tadawo tahadu da ajalinta kafin tatuba ??shin idan taje gaban Allah tanada hujjar dazata kare kanta ??indai abunda tafada shine hujjarta lallai hujjar banzace dankuwa batariki hujjaba
Rukayya abunda batasaniba duk Wanda yaje wajen boka to Allah zai zaremasa imaninsa tamkar yanda akezare lakka ajikin kashi
Aganinku duk wacce taje wajen boka tanada sauran imani kije kawai dankisa acutarda Yar uwarki ke kodama badaniyar cuta kikajeba baikamata kijeba
Dawan nan bakin kudirin takwana washe gari lomar fari tunda take bata taba fitah gidanba batareda izinin Muhammad ba saigashi tayi satar hanya
Koda taje gidan tasamu Asma u zaune mijin yanayi mata tausa akafafunta tanaganinta tasheke da dariya tace bakebace
Tamaida kallonta wajensa tace sai abamu wuriko kanata kallonmu wiki wiki da she gun idanuwanka tuni yasanne kansa kasa
Yamike yafita tamaida kallonta wajen rukayya cikin fara a tace zauna Kawata tazauna tana kallonta"" tace koyauma zuwa kikai kicimun mutunci dani da *hatsabibin boka???*
Rukayya tashare hawaye tace bar maganar wasa Kawata zuwanayi kitaimakamun yanzufa waikuma tasake kunsar wani cikin
Tasake fashewa da kuka"" tace wlh komenene zanyi indai zatabarmun gidana banason buda ido naganta cikin gidan dashegun yayanta
Asma "u tasheke da dariya"" tace bakebace dai ainafada maki"" rukayya tace toyazamuyi
Asma u tagyara zama tashinfida mata dukkan dokokin shiga dajinda *hatsabibin boka* yake dakuma saradansa idan zata iyah
Tace komenene wlh zan iyah Asma" u nidai banaso naganta agidan
To Rabie da Aisha saiku shirya Dan tare zakuje kudibo mana labarai😂😂 karnaji kunce bazakubà dankodà igiyane sainajaku inda Wanda zàshi kàllo yamun magana naga kamar motar takusa cika🚌
Aisha✍🏼
☠ *HATSABIBIN BOKA!!*☠