chapter 22
Hatsabibin Boka Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
By
Gentle Lady💃🏽
Zagaye takeyi tanaganin kamar zaikamota kuma haryanzu bakinta yakasa furta addua Sam tama manta dawata addua
Tana tsaka dagudun siket din jikinta yatadeta tafadiii'' take tayuyo tafashe da kuka mai karfiii ganin kadan garen yana dosota idanuwanta ta tamke waje daya""
Muryar maitayata aiki taji tana sallama"" Amman batayi gigin buda idontaba""" mai aikin tamatsa inda take tace uwar dakina meyasameki
Cikin tsoro tace kadangare bakiganshi ba gashinan gabana ! Tawaiga bataga komaiba saicen nesa dasu tahango kadangaren kaleed naroba yanata yawo"""
Tayi murmushi tace uwardakina babuwani kadangarefa narobane kawai na kaleed shikuma zai tsorataki??? Cikin tsoro tsoro tabude idonta taduba bataga komaiba saicen tahangoshi
Takurah masa ido"" tasaukarda ajiyar zuciya tace wlh tabawa biyana yaketayi cikin falon nan munata zagaye dashi""" tabawa tace kawaidai dankinsaka tsoronsa arankine kike ganin haka"" barikiga" tabawa takoma saitin kadangaren tana kallonsa "" tawuce aikuwa saiyabita"" tasaka hannu tadaukeshi tace kinganiko bawai yanabinki bane kawai haka na urarsa take tana aikine da inuwar mutum
Ameena tasaukarda gajeruwar ajiyar zuciya tace Amman ya akai kikasan haka tabawa??? Murmushi tayi tace uwardakina kinmanta nataba fadamaki nayi aiki gidan gomnan garin nan""????
Babu kalar kayan wasanda banagani awajen yayan matansa shiyasa nisam basa bani tsoro duk da wadan nan kayan basuda amfani"" dama wadan nanne wadanda alhji yake siyowa kaleed rakumi maiyin labbaikallahumma labbai"" ko wadan nan Na urorin masu addua duk Wanda" kadanna dakalar addua rda zaiyi tashiga bandakine kota fita gida dakuma ta fitowa bandaki
Haka wacce take da complete Qur'an kowace surah dakin danna tasoma karatu irin wannan ne yadace da yayanku tanan ne yaranku zasu iyah addu o.in neman tsari kuma su iya karatu idan sunabi ahankali Amman nagake Sam bakitaba kunnasuba saidai kullum kibarsa da macizai dakunamu"""" ameena tanisa hakika abunda tabawa tafada gaskiyane
Tunfarko data nunawa kaleed son wadancen abun dabazaiso wadan nanba"" gashi yanzu yasaba dasu abune bai wahala yayarda akarbesu daga gareshi"" tabawa takatsemata tunani tace me za adorah uwar dakina????
Tace kiferah doya yau sakwara za ayi"" Ina ladidi batazoba yau"" ??? Tabawa tace wlh nabiyamata jikanta bashida lafiya saisama nayo saurii idan masu girkin safe basu tafiba juwaira saita tayani idan aikin yanada yawa
Ameena tace ina tunanin sunwuce Amman jeki kigani"" tace to sannan tawuce anan tabar ameena zaune takurawa kadangaren
Ido tana tunani duk da tanatsoronsa tanagani tamkar yana biyarta
Aikuwa kamar jirayake tabawa tabar wajen yayo wajenta "" cikin zafin nama tamike"" ta cakumeshi tayi waje""" sai kalle kalle takeyi"" wani katon dutse tadauko tayarda kadangaren tahau dukansa saida tayimasa"" raga raga batir da injinin sa duka sukafita dagajikinsa gefe takoma tana maida numfashi tamkar wacce taidanbe""" tayi tsayin mintuna biyar awajen sannan tatashi takoma cikin gida
Saiyanzu hankalinta yadan kwanta"" sama takoma tadauko wayarta tashige kitchen wajen tabawa
Karfe shabiyu akadauko kaleed daga skull tun abakin kofa yacikaro da gawar kadan garensa tuni yayi wurgi da jakarsa yasoma tattare kadangaren yana kuka
Yanda yake kukan harcikin gidan anajinsa cikin falon yashiga yanata kuka dakarfi tamkar Wanda akedukansa
Tabawa da Ameena kusan taresuka fito suna tambayar lafiya??? Ganinsa dauke da tarkacen gawar kadangare yasaka ameena taja tsakii cikin fada tace karufewa mutane baki""
Yace mom waye yakashemun adangalena??? Tace uwarkace akan wannan zakadameni dakuka maza kazubasu ashara ko inzaneka
Tsayinsa yayi tace bazaje kazubasuba saina hadaka kaida kadangaren nawatsaku Shara tayi maganar tanayowa wajensà
Yakwatsa ihu yayi waje dagudu yana nabani nabaniii gudu yake yana waigenta yaga kotakusa kamashi yanafita da itah da tabawa saida sukayi dariya
Danyanda yake kiran yabani kuma yanakuka yana waige sai abun yabaka dariya""tabawa ta tsagaita da dariyarta tace waiwaya kashemasa kaya??/
Tace nice wlh tabawa haka kurum Abu saitsoratani yakeyi idan baiyi hankaliba gabadaya kayan wasar wlh saina cinnamasu wuta
Kamar yasan inatsoron wannan shegen kadan garen"" kullum yana nan makale ajikinsa ainayi maganin abun tayi maganar tana shigewa kitchen tabawa Tamara mata baya""""
Kaleed kuwa wajen yakoma yayi zaune akasa yarungume kadan garensa yanata kuka""" yanasharar majina
Karfe biyu Alhji Usman yakunno hancin motarsa gidan " idanuwansa suka sauka akan kaleed dayake kwance akasa yana barcii
Baikaiga inda ake aje motociba yatsaya yàfito dasaurii yatunkari indayake barciyake sai Jan ajiyar zuciya yakeyi alamar yasha kukaa
Aisha✍🏼
☠ *HATSABIBIN BOKA!!*☠