Chapter 012
Hatsabibin Boka Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
By
Gentle Lady💃🏽
Khadija takalleshi tace yadai ya muktar"? Yanisa bakomai Kanwata yayi maganar yana Daukar hassan yace sannu sapna kinyi kokarifa haryara uku
Murmushi kawai tayi sannan tace kaga kyautar da Allah yabamu mamana zata samu takwara saimukirah ta sapna tunda naga kanason sunan nan
Kamar kinsanie dannima idan nayi aure yata tafari sunanki zansaka mata sainakirata sapna
Khadija tace sunan baiyi yawaba murmushi yayi yace kokadan ""ya aje hassan yace to acikin wadan nan wacece babba???
Dariya yabawa khadija tace nima bansaniba katambayi dady"" kada kansa kawai yayi yace zangane dakaina"" tatambayeshi ya aiki yace Alhamdulillah " sukaci gaba da firarsu
Labila batasake dawowa gidan ba saidare tashigo dakayan dinkin su gwaggwo hasana sunata hadin miyar buki tayi masu sannu da aiki sukace yauwa tashiga dakin khadija tasameta tanacin tuwo kusa da itah tazauna tazube kayan hannunta
Khadija tace saiyanzu kikadawo"" hannuwa tayarfar tace wlh bakisan yanda mukai da telan nan ba saida nayimasa rashin mutunci kinga rigunanda yamana?? Aisaida nasaka yabudesu natsani insa Riga inji tamatsemun jiki waishi zamanie saiyabari sainayi aure yayimun irinsu idan mijina yanaso koni banason Dan kwalliyar gida zansaka masa
Khadija tace gwadamun naganie nidai banason katuwar Riga inyita rawa acikinta Yar daidai nakeso" labila tabude tasoma nuna mata""
Ba laifi sunyi kyau"" labila tace gasunan dai kigwada idan basuyiba tunda safe inmiyar nikwanciya zanyi barci nakeji wlh "" tadauke su husaini tamiyardasu akan gadonsu takwanta babu jimawa barci yadauketa""
Innace tashigo da sallama khadija ta amsà tace tataso kawunta yana kiranta"" tatashi tabi bayan innah batajima da fitaba muktar yashigo dakin baigantaba harzai fita yahango tauraruwarsa tana barci ido yakuramata bayako kyaftawa"" tana barci tamkar tana murmushi takowa yayi kusa da itah yazauna"" wani dadi yakeji aransa motsinda yajine alamar za ashigo yasaka yatashi dasauri Yakoma wajen gadon su hassan khadija ce tashigo tace ah Yaya yaushe kashigo??
Yace yanzun nashigo bangankiba"" tace dama kayan barkane inna takiranie inganie"" yace ainagansu dazu Amman khadija kiyimasa magana yadaina kashe kudi haka ai abun yayi yawa
Tace toyazanyi najima kawu yayimasa magana aini naga kokayanda mom takawoma sun isah" yace Hakane samun wuri yayi yazauna sunafirah yana satar kallon labila sai shabiyu saurah yayimata saida safe yayi dakinsa
Yaukam yayi barcinsa cike da soyayyar labila dazaran yarufe idonsa itah kawai yake ganie
****************
Washe gari suna hassan yaci sunan mahaifin Usman Adam anakiransa anwar sai Husaina fateema anakiranta sapna" saita ukun binta sunan hajiyar Usman anakiranta husna""
Biki kam yayi biki maijego saishiga dafita takeyi su labila kam ba a magana duk da batawani sakewa Dan duk inda tawurga saitaga ya mukty""
Bangaren lubabatu kam batayi taron komaiba"" kamarma ba abiki danbata gayyaci kowaba kawayenta mabasusan da haihuwarba
Kwance take tunsafe "" taji kamar ana sallama tamike daga kwancen tana Jan tsaki tasauko kasa wacce taganie ce yasaka tasaki fara a tace wanake ganie kamar khairat??? Itama dariya take tace nice mana"" kinga nasakene
Lubabatu tace karaso saman mana"" wacce akakirah da khairat tahau na urar zuwa sama sukashiga falon lubabatu""
Khairat Kawar lubabatuce unguwarsu daya a Lagos tariga lubabatu aure haihuwarta daya tunda tayi aure suka tare india batasake zuwaba saibayan lubabatu tayi aure
Kuma tadaxo gidan taretake da mijinta basuwani jimaba suka tafi yanzun tsayin shekara biyu kenan da dawowarsu katsina dazama Dan mijinta Dan katsina ne"" lubabatu takawomata ruwa tazuba mata tace ya hanya"" khairat tace alhamdulillah nazo wajen wani bukine nace bari nabiyo mundade bamu haduba kinsan bancika zama kasarba
Lubabatu tace hakane ina kikabar anisa?? Tace tana America wajen karatu kwanan nan takeshirin dawowa "" " lubabatu tace su aneesa anzama yanmata ni aikonaganta baxan ganetaba
Tace gaskiya kam rabonki da itah tuntana Yar shekara daya yanzun aitasake kamannin mahaifinta "" duk sunfito ina labila da Abdul"?
Lubabatu tamere baki tace Suna kano kinsan yaune sunan matar babansu"" khairat tace banganeba waikina nufin maigidanki yayi aure harkuma matar tahaihu???
Lubabatu tace ah yara uku tahaifa mace biyu namiji daya"" khairat takalleta sororo tace kuma kike kwance kinashan iskan fanka???
Anya lubabatu kedince danasani?? Kinfini tsiya dakomai Amman harkika bari mijinki yayi aure hartasamu gindin zama tahaihu?? Kinbata wayonki wlh
Nantake idanuwan lubabatu suka kawo.ruwa maison kukane akajefeshi dakashin awaki antonowa lubabatu inda yakeyi mata kaikayi"" khairat tace waikina nufin kuka zakiyiwa kishiya??? Aibakiga komaiba wlh gashi yanzun kintsufa mijinki yasamu yarinya danya sakaf kekuma zaizubaki kwandon shara mekika tsayayi Kawata baki kada yarbanzaba?? Kodayake nasan kedin bakyazuwa wajen boka
Lubabatu tace haba kawata kalleni kiga yanda na lalace kema kinsan duk abunda kikaga yasakani nayi sanyi yafi Karfina
Tatari numfashinta tace banganeba akwai abunda zaigagari boka Kuwa saidai idan bakizube kudiba"" tashare hawaye tace Kawata kudin ayanzu sunkasa yimun rana yarinyar batajin maganie kuma wlh takaimun intaha harsawa nayi akasheta Amman daga karshe saikuma tadawo yanda kikasan aljannune sukayi rainonta
Khaitar tace bagaskiya bane gunwanne bokan kikaje??? Lubabatu Tanisa tace sunansa *hatsabibin boka* taraba yake kuma shi ka idarsa inhar kafara aiki dashi bazaka sake zuwa wajen wani bokan ba naje dajinda yake nakasa gane wurin
Khairat tace aiwannan zancen banzane"" dakudinka harsai anyimaka yanga saikace shine Kadai boka tobari kiji inada wani boka danake zuwa wajensa aikinsa kuwa shayanzu maganie yanzu take yanke bukatarki zatabiya ammanfa saikinzube masa shegun
Akan kudikuwa wlh bashida mutunci danmuddin yayimaki aiki baki bashi cikon kudinsaba zaijuye aikin zuwa gareki Amman nasan kedin baza asamu matsala taban garenkiba dankinadasu
Lubabatu tayi shiru daga bisanie tace nifa tsoron sharrin *hatsabibin boka* nakeyi wlh bashida imani zai iyah kasheni muddin na je wajen wani bokan"" tace kimanta dawani *hatsabibin boka* tunda yakasa kisake wani indai zakiji shawarata nidanake hulda da bokaye Kusan biyar duk Wanda yamun aiki baiyiba wani zansake Abu dakudinka harsaikayi yanga
Kamar kinshiga kasuwane kowa yabaje hajarsa aiwacce kikeso zakisiya ko anamaki Dole" kinga kawai kisaka rana kisameni katsina nakaiki wajensa nibanason naga Wanda nakeso yashiga damuwa
Lubabatu kam tanajin tsoron *hatsabibin boka* kuma tanason akawarda khadija khairat tace mekikace??? Lubabatu tace to to shikenan saikibanie address din gidanki dazaran angama komai zansameki saiki kainie tunda kinga yanzun bakowa gidan idan nafita za a iyah zargina
Khairat tasaki fara a tace yauwa yargari kokefa saina ganki takai karshen maganar tanadauko ruwa
Tasha"" tace ammanfa koda munje karki nunamasa kintaba zuwa wani gurin kedai kawai aiki kikeso ayimaki kuma zai iyah
Aisha✍🏼
[3/29, 10:13 AM] YAYA HAYAT: ☠ *HATSABIBIN BOKA!!*☠