chapter 75
Hatsabibin Boka Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
By
Gentle Lady💃🏽
Ranadai akace bata karya saidai uwar diya taji kunya"" komai nisan dare gari zaiwaye watarana jariri zaizama ango koba hakaba??? 🤔
Su khadija sun kammala jarabawar su cikin sa a Usman dakansa yahado mata kayan lefe Amman baizo dashi gidan ba ranarda yadawo Dubai gidan hajiya yasauka anan yabar kayan
Saida yasake kwana sannan yakoma kaduna"" hajiya dakanta tasamu wasu makota aka kai kayan lefen tareda labila Dan itah hannu biyuce tana wajen dad kuma tanawajen kawarta
Kayanda aka tirkawa khadija kainiban taba ganin lefenda yayi yawansa dakuma kyansaba komai akwai aciki babuce kawai babu kananun kaya kuwa gasunan kamar kazanta"" nikuwa nace sa kananan kaya aisai khadija Amman su agwagwa koda sun saka jemewa zasuyi baridai kartajiyoni🙆🏿
Komai nacikin lefen dakagansu kasan sundace dawacce akasiya dominta""" labila taji dadi dangodiyar da taiwa dadynta tamkarma itace aka kawowa kayan"" masu ganin lefe kowa yazo saiyarike baki bangaren awarwaro dakuma kayan kwalliya abunsai Wanda yaganie masu karatu nabarmaku wannan aranku kukiyasta yanda kayan zasu kasance
Danni idan nace zantsaya fadinsu bashakka zankwana ina bayyanamaku kyan kayan Amman bangamaba dannikaina kayan sun matukar burgeni kamardai ace lubcy tagansu wink😜
Yanganin lefe dayan tsegumi hade dayan gulma duka sungama gani sunkama gabansu""" gwaggo husaina ce tadauki nauyin dauko maigyaran jiki asoma gyaramasu Yar su
Tunranarda aka kawo lefe tadauketa itama labila takwashe kayanta takoma gidan gwaggo Husaina danbataso tayi nisa da sahibarta
Zuwan Usman biyu Amman baya ganinta Dan gwaggo Husaina tahanata fita ko ina"" saidai labila takezuwa idan sakone takarbo yanason ganinta sosai Amman yazaiyi
Saidai suyi waya kuma batawani magana musamman idan labila tanakusa saitayita zungurarta""" yauma suna zaune an dama mata gumba tanasha labila tanagefe tana game jefi jefi tanayi mata mita waime takejirah haryanzu batashanye ba kinsanfa akwai wani tsimin yanajiranki
Ta wullamata harara kamar tayi kuka tace wlh sahiba bakyasona kinsan kuwa yanda abun nan yake??? Ta aje wayar tana kallonta tace so kai aibandama karnayi barin baki sainace nafi dadyna sonki wlh
Sahiba nasan zakice badadi ko??? Aibarashin dadinsa zaki dubaba amfaninda zaimaki"" tundahar gwaggo tabaki nasan yanada amfani shan nashi awajenki tagyara zama kenifa sonake kisiye zuciyarsa banaso yasake kallon kowa agabansa faceke
Takarasa maganar tana dariya Khadija takaimata duka tagoce tana dariya""" khadija tace waike meyasa kike hakane kokadan ke bakyataya mom dina kishi""
Labila tace kishinme ai itah batada kishi kinga mukuwa munadashi Dan Munasonsa fiye da kammu"" itah dai labila tasan inda maganganunta suka dosa sautari tanayin nazarin hakan cewa mahaifiyarta batason dadynta dakuwa tanasonsa bazata taba cutardashiba
Kodakuwa taga abun cutarwa zata iyah taremasa karyasameshi danhaka tuni tacire lubabatu cikin sahun masoyan Usman tajerata acikin makiyansa
Sukuma wautarta sukegani kodan bata tashi hannun mom dintaba shiyasa batajin haushi"" kowanne da abunda yake sakawa aransa
Wayar khadija ce tasoma ringing"" gabadaya suka maida hankalinsu"" wajenda wayar take kara"" my everything sukagani rubuce akan fuskar wayar
Khadija ta harari labila tace aitunranar naso nayimaki magana"" labila tace to aiyanzu kinyi kidauka kartatsinke""" kuma kifadamasa munazuba idofa haryanzu baikawo mana invitation ba""
Khadija tawaro ido🙄🙄 tace nicema zanfada ??? Wlh saidaikuwà kar agayyaci kowa damadai walima kawai zamuyi koda baki kyafada
Kafin tagama maganar harkiran yakatse wani yasake shigowa
Labila tace kidauka mana karta katse""" saida tasake ballamata harara sannan tadauki wayar tadauka takara akunne tareda sallama"" daya bangaren aka amsa kema amincin Allah ya tabbata agareki ma abociya kyakkyawar fuska"
Wani farda ido tayi""" bakisake kafin tayi magana yace amaryata kina wani abune??? Tadaga kai takalli labila sannan tagirgiza kai"" kamar yana ganinta
Saida yasake tambayarta sanann tace ah ah maganar kanta tamkar tanayimata wuya"" gabadaya muryanta takashe masa jiki"" yace khadija maganar invitation dinku"" naturo akawo maki dan gaskiya bazansamu damar shigowa gobe ba aiki yayimun yawa"" cen kasan makoshi ta amsa dato"" yace hmm yanzu hardake wajen yimun rowar ganin kyakkyawan murmushinki
Dariya tadanyi marar sauti tace yihakuri wlh balaifina bane "" yasake gyara zama danyanajin dadin muryanta "" yace towaye???
Taballawa labila harara tace sahiba ce"" labila tayi saurin rufemata baki"" tanagirgiza kai"" yace labilar ko"" Deejaarh!
Aranta tace ya salam talumshe idonta yanayin yanda yakirah sunanta yasaukarmata dawata muguwar kasala"" cikin sanyi murya tace umm
Yace Amman deejaarh meyasa zaki biyemasu kinkuwasan halinda nashiga narashin ganinki??? Wlh jinakeyi kamar zanmutu kinkuwaji yanda kirjina yake bugawa dakina kusadani dazakijiwo sautinsa""
Idanuwanta alumshe suke maganganunsa sunashiga cikin kofofin jininta"" jintayi shiru yasaka yace Deejarh"" sannu ahankali tabude idonta tadorasu akan labila anya dad yasan metakeji idan yakirata da wannan sunan
Jitakeyi aduniya kaf babu Wanda yafishi iyah kiran sunanta "" yasake kiran sunanta cikin wani salon murya Wanda shikanshi baisan yanada itah ba"" tabangaren Usman idanuwansa harsun rikide saboda chananin sha awarda take damunsa kwana shidan dasuka rage bikinsu ganiyake tamkarma shekara shidane
Saiyaga lokaci yadaina gudu kwanaki ganinta yakandan ragemasa damuwa Amman yanzu tsawon wata dasati uku baisakata"" a idonsaba saidai kawai awaya kuma koshi batadauka saitajamasa rai kokuma duk kunyace
Yacigaba please Deejarh kitaimaka zanzo gobe saikifito naganki koda bazaki dadeba"" aranta tace nima inason ganinka"" dad inajima kamar nayi kuka rashin ganinka"" jinshirun yayi tsayi yace Deejarh bakice komaiba idan bazansamu ganinkiba kidaure kifurtamun kalmarda zata ragemun kewarki"""
tsuru tayi kamar wacce tai karya "" yace kobaxaki iyah ba??? Tace nifa dad kunya nakeji"" labila mikewa tayi tarankwashe ta akai tafita dagudu"" saida khadija tasaki kara
Dasauri Usman yamike yana tambayarta lafiya??? Tayisaurin saita kanta bakomai kafata nadanbuge"" yace ayya sannu amaryata
Kunya takeji idan yanakiranta dawan nan sunan"" hannutasaka tarufe fuskarta"" yace yadai amaryata kunya kikejine??? Tace umm tanagyada kai
Yace ainakusa rabaki dawan nan kunyar"" watakunyar ce yasake jefata aciki"" yana kallon agogo yace kingama lokacin sallah yayi"" Amman bakifadamun kalma kodayaba
Shiru tayi"" yace please ! Kokinaso inzo yanzu kokifada koyanzun nataho"" ido taware tace darefa yayi
Yace toki fadamun"" ahankali tafurta I
L
O
V
E
You
Tayi saurin kashe wayar taboye kanta ajiki filo" bangaren Usman wani dadi yaji yakalli wayar yanasakin murmushi kamar yana kallon fuskar Khadija
Tashi yayi yasallami ma aikatan sukayi haramar sallah"" bashi yafitoba"" sai bayan isha"" i
Khadija kam tana kwance tundasuka gama waya dayake tana fashin sallah batayi yunkurin tashiba harbarci yadauketa awajen
Usman ne bayan mota Muhammad yana tukashi zuwagida hannunsa katin daurin auren sune da khadija yau yakeson sanarda lubabatu maganar aurensa saboda yasan halin magulmata shiyasama baibawa kowaba danyasan muddin yarabashi tokota halin yayama saitasamu labari
Jinginawa yayi jikin kujerah yalumshe idonsa tundayake baitabajin fargabar sanarda lubabatu yanason kara aureba saiyau kirjinsa saibugawa yake
Sunakawo wa kofar gidan yasakejin gabansa yafadiii dasaurii yasoma furta innalillahi wa inna ilaihir rajiun حسبنا الله ونعم الو كيل
Aisha✍🏼
☠ *HATSABIBIN BOKA!!!*☠