← Book details Hatsabibin Boka Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
CHAPTER 107 OF 121

Chapter 006

Hatsabibin Boka Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read

By
Gentle Lady💃🏽


Takunda khadija takeyi da takalmanta masu tsini suna amsa kuuwa kwas kwas kwas harcikin zuciyar lubabatu takejin takun

Zaune take dirshan tana darzar kuka hardasu majina wannan wacce irin hatsabibiyar yarinyace Usman yahadu da itah???ayimutum magani baikamashi tsafinta yazarta nata duk hanyarda akabi danganin bayan khadijar ace kuma tana raye ??

Indai hakane lallai *hatsabibin boka* yayimata karya dayace ankasheta dankuwa ta tabbata Wanda yamutu baya dawowa tomeyasa kuma khadija tadawo

Tadafe kanta lallai dolene tasan abunyi gashi yanxun rana tayi tsaka *hatsabibin boka* yahanata ziyararshi irin wannan lokacin dole tayi hakuri zuwa dare tacigaba da kukanta

Bangaren khadija kuwa tanahawa saman tasoma dariya dansosai lubabatu tabata dariya yanda tatsure kamarma harda fitsari tayi awando yanda khadija tayi Tsammani zatasamu dakin tada kurah saitaganshi fes alamu sun nuna akwaimaiyin rayuwa acikin dakin

Aranta tace Kodai Usman aure yayi???🤔 Tayi saurin girgiza kai baxaizama hakanba danaji azuciyata tasoma bin dakunan dakallo kayanta suna nan saikuma kayan Usman hakan yanunamata kenan dakinta yadawo tausayinshi yakamata

Afili tace Allah sarki hubbyna gani nadawo gareka kayanta tayimasu mazauni tahau gyaran dakin batawani jimaba tagama tunda bashida wani datti tafesa wanka riga da siket tasaka nakanti sun kama mata jikinta hula maitaushi da adon gashi kamar jikin mage tadorah akanta tayi mata kyau sosai tagabatarda sallar azahar bayan tagama. Laximie taninke abar sallar tasako takalmanta tasauko kasa

Falon tasamu lubabatu zaune amman yanzun tadaina kuka batadamu dakallon inda takeba tayi hanyar kitchen din tadauki duk abunda take bukata takunna gas tadorah dahuwar indomie cikin mintuna ashirin takammala tadawo falon tazauna tace mom bisimillah

Lubabatu wacce takebinta dakallo tace ah ah nagode kici abunki khadija batasake cewa komaiba tacigaba dacin abarta hartakoshi tamiyarda kayan kitchen jin ansoma kiran la asar tahaura sama

Bayan tayi sallah tazauna falonta batasake saukowaba hardaare bayan tayi isha"I tashiga toilet tasake Daukar wanka tadade tana tsara kwalliya sannan tajawo akwatin kayan lefenta kananun kayanda usman yasiyamata acikinsu tadauko tayita dubasu daibayan daya

Kowacce tadauko saitaga kamar batayiba saitadauko wata karshe wasu yan kantin tadauko Riga dawando wandon baikai kasaba dakadan yawuce guiwarta gefensa yanada wata yarsarka maikyau tana kyalli kamar zinari rigar farace mai Karamin hannu kamarna bes '' gashin kanta tataje dama yasha gyara bakin ribbon tadaureshi dashi saitakawo hula baka tadorah saman kanta daga sama tadan karkace hular gefedaya

Takalma farare tadauko masu matsakaicin tsinie tadauko turarukka tasoma feshewa ajikinta daidai lokacinda taji dirar motar Usman takalli agogo taga karfe Tara daidai sweet dinda hajiya tarana tabata tabude jaka tadauko daya taballe tasaka bakinta sannan tasauko tahau na urarda zata sadata kasan ******************
Tana saukowa Usman yana bude kofa lubabatu wacce takezaune tamike tana kallon khadijar cikin mamaki sam khadija batama lura da itaba
.
Ido hudu sukai da Usman yakuramata ido tundaga sama harkasa yake kallonta kirjinsa ya tsananta bugawa jakar hannunsa ta subuce tafadi hannunsa yana rawa yanunata dadan yatsa yace de de Deejarh na kece?? Kodai gizonda kikasaba yimunne.

Hawaye takeyi tanakuma murmushi tace hubbyna Deejarh nkace inanan daraina banmutuba nadawo gareka "" Usman yace dagaske ba mafarki nakeyiba farincikina ne yadawo tashare hawaye tanamai gyadamasa kai

Hannuwansa yabude yace taho gareni inji dimin jikinki deejah na danna tabbatarda hakan"" khadija taruga tafada jikinsa yagame hannuwansa yakankameta ajikinsa..

Saikuma tafashe dakuka maitsuma zuciyar mai saurare "dasauri Usman yadagota daga jikinsa yana tambayar lafiya kumatunta sunarike cikin tafukan hannunsa idanuwansa shima sunyi jawur yace me.. Me...akaimaki Deejarh na Dan Allah kidaina kukan nan"" tadago idanuwanta masu zubarda kwalla tace hubbyna dole nayi kuka nayi kewarka sosai tasake rungumeshi tanacigaba da kukanta

Yasake kankameta kamar Wanda zaimiyarda itah ciki yace nima haka Deejarh na wlh nayi kewarki fiyeda tunaninki banada wani tunani bayannaki narigada nayi bankwana da farinciki ashedai zakidawo gareni nagodewa Allah yadago fuskarta dasauri yace inafatar basu cutarmun dakeba

Hawayen fuskarta sunazuba tace ai Allah baxaibariba soyayyarka itace tasaka haryanzu nakasance ina raye Allah bazaibari ba bazaitaba basu damar cutardaniba

Inasonka sosai mijina"" I love u so much hubbyna you are my persistence u are my life "" i really miss u dear tasake shigewa jikinsa murya narawa yace nima inasonki sosai Deejarh na please stop cry""

Shafar kanta yakeyi tamkar yar bebe Amman kukan khadija kamar cewa yakeyi takara"" dago fuskarta yayi dasauri kafin tayi aune tuni yahade bakinsu waje daya yasoma tsotsa kamar yasamu sweet """ idanuwansu arufe suke kowanne kirjinsa harbawa yake tuni khadija tadaina kuka sai ajiyar xuciya datakeyi tama manta wacce duniyar take

Hajiya lubabatu maikan doya 🙈tsaye take kamar mutum mutumie tuni tasandare jinin jikinta yadaina gudana kwakwalwarta tadaina aiki nawucin gadi gabadaya masarrafan jikinta suka tsaya chak

Usman da khadija tuni tsayuwa ta gagaresu Usman jikinsa saibari yakeyi kawai yasunkuce khadija yadorata akan kafadarsa yawuce sama"" itakuma tayi lamo akafadarsa baisauketa ko inaba sai akan gado yarufamata baya sukadorah daga inda sukatsaya to masu karatu aganinku *nizan iyah fassara adadin zumudin wadan nan ma auratan??? Musamman usman nasankoda nafada tokuwa zanfadi badaidaiba dankuwa zumudinda yake kodarenda yasoma sanin khadijar baiyi hakanba nikam hardariya yabani
Baiwani tsaya tambayarta ina suka kaitaba kawaishidai ayiharka

Kodayake yabanie tausayi tunda nasan halin lubabatu maikan doya""tunkafin aje ko ina Usman yasoma surutai da alamu bayama cikin hayyacinsa dasauri nafito najamasu kofa

Hajiya lubabatu kuwa tana nan kamar andasata saicen tazaburah kamar wacce tasuma tadawo taduba batagansuba aranta tasoma tunanin to yaushema sukabar wajen??

Take tasoma tariyo abunda yafaru akanta dalla dallah tagama tariyar har lokacinda Usman yahade bakinsa Dana khadija lokacinne wutar jikinta tadauke komai najikinta yadaina aiki"" sharaf tazube akan kujera kamar kayan wankiiii


*Gaisuwa dafatan al khairi agareku yan group din 🅿harty novels (SUZ) sakonku ya iso gareni nakuma gode da soyayyarku nima inasonku sosai " soyayya marar adadi Allah yabar kauna*


*Sauran masoyan wannan littafin inagaidaku musamman rabie da bilkisu " fateema "miss zuhura"Aisha shafa atu zurmie" maryam" yar lele dakuma anty ameena soyayyarda kukeyiwa wannan novel din bazai faduba damadai sauranku fatana daya Allah yasadai basaboda nishadi kukesonsaba Allah yasahaka[truncated by WhatsApp]
[3/26, 8:34 PM] Nabila Elharun Q: ☠ *HATSABIBIN BOKA!!*☠
Chapter 107 · 0% Book details