Chapter 63
Hatsabibin Boka Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
By
Gentle Lady💃🏽
Fateema shine sunan mahaifiyar khadija innar fateema Yar nigar ce "" sunanta hauwa"u mahaifin malam garba"" Dan kasuwane yanazuwa kasuwanni kasashe daban daban
Matarsa daya"" sadiya dansu nafari Abubakar Amman amfikiranshi da garba"" saikuma tagwaye datahaifa duka mata hasana da Husaina daga garesu batasake haihuwaba
Mahaifin malam garba acen wajen kasuwancinsa yabullah Niger yahadu da Hauwa" u kunsan bozayen Niger basucika bada yayansu ga hausawaba
Acewarsu basada rikon Aure itah kuma Hauwa"u ta tsunduma wajen son buhari"". Babu yanda iyayenta basuyiba akan tafita harkansa tabuga kaidakasa tace batason kowa saishi
Duka kuwa babu kalar Wanda batashaba Amman takekashe kasa tace shitakeso iyayenta sukace tosaidai tazaba koshi kosu awautarta saitace tazabi buhari
Wannan shine babban kuskureñda tatabka
Rashin bin maganar iyaye
Sukuma sukace toduk abunda yabiyo bayan auren karta kuskurah tanemesu koda auren yakwabe saidai tanemi wasu iyayen basuba tace ta amince""
Yayan mahaifinta shine sarkin Niger baiso suyanke mata wannan hukuncinba Amman tunda tanace ita shitakeso saisuka cire hannunsu daga sha aninta sukace tacemasa yaturo
Takuwa sanardashi ya turo iyayensa yabiya sadaki atake akadaurah masu aure sukace yadauki matarsa babu wani biki da akayi
Taci kuka hartagode Allah gashi itace kawai awajen mahaifiyarta"" ranar sukataso daga Niger sukazo kano acikin danginta ko kuda babu Wanda yarakota
Sadiya tariketa hannu bibbiyu duk da halayensu badayaba saboda Hauwa u tanada hakuri sosai itakuwa sadiya akwai fada dakuma mita Amman baruwanta daharkar kowa saifa idan antabata Amman Hauwa u koda dukanta kayi zata tambayeka Allah yasadai bakaji ciwoba😉
Shekaranta uku taredashi sannan tasamu ciki cikin yanabata wahala sosai haka tayita fama harta sauka tahaifi yarta mace sak kamanninta ranar suna yarinya taci sunan mahaifiyar buhari fateema suna kara anacemata yarbaba kamar yanda buhari yake kiranta tuni sunan fateema yabace sai yarbaba buhari yadauki son duniya yadorah mata
Kamar babuwata ya agabanshi face itah yanda yakerawar kafa akanta kaikace baitaba haihuwaba hakan saiyasoma damun sadiya tanarayawa aranta bayason yayanta
Watakilma magani Hauwa u taimata dantasan yan Niger matsafane yanda takejin labari saitasoma sauyawa Hauwa u idan yarbaba tamatso inda take saita tureta tanacewa matsanan dangin mayu aniyarku tabiku
Kowani Abu Hauwa u tadafa bataci saitace ina nasani ko saida aka barbadeshi za aban Toni ba kwadayayya bace bataci kuma batabarin yaranta suci
Saikuma takoma tanayiwa hauwau gorin danamiji tanacewa komaidai tsafin mutum dole yabarta kuma itace dagida bamai Yar maceba
Tun abun nan bayadamun Hauwa"u haryakai yanadamunta gashidai batada wani Dan uwa dazata kaimasa kukanta yasharemata hawaye
Mijinsu kuma bayazama kuma idan yana nan Sam sadiya batanuna komai agabansa sannu kan hankali tasoma ramewa tanafita hayyacinta"" tatsakure kullum sai buhari yasata gaba datambaya meke damunta tacemasa bakomai idan yamatsa saita fada masa saita azamasa kuka haryagaji yakyaleta bayan ta yaye fateema dawata hudu
Kawai tahada kayanta tacewa buhari gida zataje shikuma yace bazataba tace saitaje yace totabashi yarsa yakarbe fateema tanata kuka tatafi tabarta sadiya tanagefe kokallonta batayiba
Tundaga lokacin batasake waiwayarshiba shidinma bai waiwayetaba Fateema babu kalar ukubarda batashaba agun
sadiya batajin tausayinta kokadan
Tuntana karama hartagirma cikin wahala take"" lokacinda tagirma saitahadu dawani Muhammad shikuma dan yola ne bafulatani
Suka Kama soyayya sunatsaka da soyayya ne sadiya tasoma rashin lafiya
Hawan jinine yakamata gakuma mutuwar Rabin jiki damuwa tamata yawa hasana aurenta hudu abokiyar zama tahanata sakat duk inda tai aure sai abokiyar zama takoreta
Itakuma Husaina tahadu dawata arniyar kishiya tamaida itah boyarta komai aikin gidan itah takeyinsa kuma miji baida halin shiga dakinda take hasalima dakin awakai take kwana
Wannan damuwar ita tahaifarwa sadiya daciyo datagadai ciwon saigaba gaba yakeyi saita tara kowa fateema hassana Husaina garba dakuma buhari
Tanemi sufaye mata"" laifinda taimasu"" kowayace batayimasa komaiba tana kuka takalli fateema tace Dan Allah yarbaba kiyafemun abunda naimaki son zuciya dakuma zugar makociyata itah takaini ga halaka nacutardake fateema narabaki da mahaifiyarki
Ta sake fashewa dakuka buhari yace haba yazaki daurawa kanki laifi ai ba aimata komaiba tatafi danhaka idan kawai mailifi tonine"" tasake share hawayenta tace wlh bakada laifi malam nice naimaku asiri na farraku gabadaya wajen sukahada baki asiri!!😳 Tace kwarai kuwa lokacinda aka kawo hauwau wlh dazuciya daya nariketa tamkar Kanwata hartazo tahaifi yarbaba bantaba cutarda itaba
Lokacinda naga malam yasoma fifita fateema akan Yayana sai nasoma jin haushi tawannan hanyarne shaidan yasamu yashiga zuciyata yadinga yimun huduba sainafara kyararta ina tsangamarta
Danazauna inyita zaginta inacemata mayya" Amman bata taba fadawa kowaba saidai tabarwa zuciyarta watarana ina zaune saiga makociyar mu matar kabiru tashigo tasameni nayi tagumi tayita sallama banjiba alokacin Hauwa tana barci
Saida tatabani sannan nazaburah nanisa hannuna taja zuwadaki tace menene yasameki kika buga tagumi kamar wacce tarasa mijinta
Nadanyi tsaki nace dama shinarasa dasauki kinjikinji meyake damuna nalabarta mata komai shine tace nakwantarda hankalina akwai wani boka komai nakeso zaiyimun indai dakudi
Duk danasan zuwa wajen boka baidakyau Amman shaidan yarufemun ido nace sonake kawai arabasu tabar gidan
Shine nace Amman bazaniba saidai nabata kudin takarba tatafi waini wayone nayi saboda naji ance duk Wanda yatafi wajen boka kowani Dan tsibbo Allah bazai karbi ibadarsaba hartakwana arba in idankuma yamutu akan hanyarsa tagidan bokan yamutu kafiri waini nakizuwa domin natsirah
Bayan kwana biyu takwawomun laya tace inkama bakin layar indaure dawani kyalle na kayan hauwau injefa amasai sannan tabani wani garin magani tace inbarbada kofar dakinta nakarba nayimata godiya
Washe garikuwa tanabarci nalababa dakinta nayanko gefen zaninta nadaure layar naje najefata amasai nakuma barbada maganin kofar dakinta "" inatsakar gidan zaune nakwallomata kirah
Yautaji nakirata rabonda nakirata hartamanta cikin fara a dazumudi tafito batasan ni damugun nufi nakirataba tana tsilga maganin sainaga tajuya daki tahau hada kayantaa!!!
Aisha✍🏼
☠ *HATSABIBIN BOKA!!!*☠