Chapter 78
Hatsabibin Boka Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
By
Gentle Lady 💃🏽
Yasake kecewa da dariya yace yakike kuka kizama jaruma mana aikinsan nibana magana biyu kijirah kafin tashigo gidan munsan yanda zamuyi ai akwai bakaken aljanu dakuma masu shan jijin bil adama
Hayyanul zairi yayi tafiya kasar iraqi na aikeshi nemomun wadansu kayan danakeso nayi tsafi dasu"" zaidaukeshi tsayin wata kafin yadawo dankuwa dajinda zaishiga yanada hadarin gaske bartashi aljani saboda akwai miyagun dabbobi masu cin naman aljanu acen idankuma mutum yasake tsautsayi yakaishi cen saidai uwarsa tahaifi wani
Inason Gina fadata acen saboda wani dalili"" dayana nan tuni aikinki yagama danhaka saiki jirah kafin yadawo yanakai karshen maganar yadafa tsapappen zakinsa take yabace dashi da zakin lubabatu saida tazaburah tamiyarda madubin mazauninsa
Tagumi tabuga aranta tace anya wannan bokan baihada iri da aljanuba??? Nidai naga abunnashi saigaba gaba yakeyi yanzukuma waifada za aginamasa a Iraqi lallai wani Abun sai matsafa
Hmmm yanzun inaji inaganidai Usman saiya auro wannan shegiyar yarinyar"" tayi shiru aikuwa inyasan wata baisan wataba bakin zuciyarsa zan kulle tayanda zaiyita masifa da mutane baburuwa koni tashafeni Amman saina lalata wannan auren badai Saurah kwana biyarba hmm ayimuganie to
Mikewa tayi tabude drawer tadauko wata Yar battar karfe tafita zuwa kitchen takunna gas takara battar karfen ajikin wutar tasoma daukar zafii saida tayi zafiii rau sannan takulle bakin battar takoma daki tana murmushin mugunta
Lokacinda wannan abun yafaru Usman yadade dayin barcii acikin barcinsa yasomajin ransa yabacii zunbur yamike yakalli agogon dakinsa asuba takusa tsaki yasoma yi kamar Wanda akaiwa laifi
Jiyakeyi tamkar yarufe kansa daduka"" yarasa yazaiyi hannuwa yasaka yadafe kansa yanakiran innalillahi ahankali yadan samu natsuwa yasakeyin addua Yakoma yakwanta danbarci yakeji
Washe gari lubabatu batamasan sanda yafitaba wajen aiki kuwa gabadaya suka rasa gane kansa koda maganar arxiki kaimasa saiyamiyar maka datatsiya
Idankuma kadameshi da surutu yahauka da masifa kamardai Wanda kare yaciza yanazaune akan kujera yakurawa tarin takardunda suke gabansa ido kamar maitunanin wani Abu gabadaya jinkansa yake kamar banashiba
zuciyarsa sai tururi takeyi kamar hayaki"" wayarsa yadauko yakuramata ido yaukwanansu biyu basuyi waya da khadija ba tunranarda yaji ransa yabaci yaji bayason kiranta lambar yakamo yana kallo kamar zaikirah
Yacigaba da jujjuya wayar cenyadanna kirah tayita ringing hartakatse ba adaukaba nantake yaji ransa yabaci yasake kirah
Khadija tana zaune tareda labila tanayin karatun suratul bakarah labila tana saurarenta saboda walimarda za aimata sai Amarya tayi karatu
Shine takeson labila taduba mata duk da tasan bata mantaba wayarta tana hannun labilar sanda yakirah dayake bata ringing sosai bata daukaba..
Dakiran yasake shigowa garin takatse kiran Ashe tadauka kuma hankalinta bawajen wayar yakeba Sam batamasan tadaukaba
.
Shikuma usman yanaganin andauka haryabuda baki daniyar sakin magana yajiyo zazzakar muryar khadija tana karatu.
Wata irin sassanyar ni imace yaji tasauka azuciyarsa tuni yanemi damuwarsa yarasa"" aitake yasoma record yasaka Hans free
Idanunsa yalumshe tamkar maijin barcii harcikin kopofin jininsa muryar khadija take shiga tsayin wajen mintuna ashirin barci maidadi yayi awon gaba dashii
Cen cikin barcinsa yakejin ana helo dad kanajina maryar labilace tatasheshi baimasan yayi barcinba tashi yayi"" yayimika tareda hamma lahaula walakuwati illah billah
Save din recodin din yayi sanann yasake kirah danwasai yakejinsa kamar ancire masa dukkan damuwarda keransa
Tanasoma ringing labila tadauka da sallama ya amsa yanasake lumshe idonsa tace dady barka dahutawa ya aikin??? Yace Alhamdulillah ina khadija??takai kallonta wajenda khadija take tace gatanan yanzun mukagama karatu zamufita raba invitation ne"" yace saiyanzu zakufara rabawa??? Tace ah ah tunjiya muka fara dare yayi saimuka dawo gida Dan akwai mutane dayawa wadanda yakamata mugayyata
Yace shikenan tokarna tsaidaku saikundawo kikula kinji yarlele"" tace to daddy nagode"" yanaso yace tabawa khadija kuma yakasa danhar yanzu yanajin Dan nauyin labilar
Takatsemasa tunani dacewa dad gasahibar tayi maganar tana mikamata wayar takarba itakuma tafita dantalurah inhar gabantane sahiba bata iyah wata firah dashi
takara akunnenta kafin tayi magana yace amincin Allah yatabbata agareki hasken zuciyata"" wani daddadan sanyine yaratsa kofofin sadarwarda ke kaisako ga zuciyarta talunshe ido tanamai saukarda ajiyar zuciyar wacce Usman yajita
Tare dakai ma aboci fara a dakwarjinie"" wani dadiyaji marar misaltuwa waima anya khadijarsace tafurta masa wannan Kalmar??? Kafin yagama tunani tace inafatar kanacikin koshin lafiya???
Sumar kansa yashafo yace INA lafiya fatar kema haka??? Tabude idonta ahankali tana kallon ko far dakin tace idan nacemaka haka nayi karya hubbyna
Wayyo dadi kasheni kusan Usman sumar zaune yayi"" cikin kasalarlar murya yace meyake damunki Deejarh Na??? Tanisa akwai wani Abu dazaidameni aduniyar nan inatareda gwarzon namijie kawaidai kaunarka dakuma kewarka sune sukataru suka dameni azuciyata
Harnakejima tamkar narasa wani muhimmin bangare ajikina"" yagyara zamansa yanalaso busassun labbansa haryanzu idonsa kullesuke dantsabar yanda yake jin dadin firar jiyakema tamkar asararin samaniya yake yawo
Deejarh yakirah sunanta akaro nafarko ta amsa na am hubbyna"" yaja ajiyar zuciya yace waidagaske bamafarki nakeyiba??? Tarausayarda kai tace kamarya hubby ???
Yamurmusa wlh jinakeyi tamkar inawata duniyarda babuwani mahakuli acikinta face nidake bantaba tsintar kaina atsantsan soyayya irin wannan ba"" waidama haka soyake da dadi hakika nasake yarda soyayya tafi Zuma dadi inhar mafarki nakeyi banafatar nafarka daga wannan daddadan mafarkin harkarshen rayuwata
Inaso incigaba dajin wadandan dadadan kalamanki sunamatukar sanyaya manie zuciya""" khadija tadan kishingida tace kokadan masoyina ba mafarki kakeyiba a farke kake kabude idonka zakaganni akusa da zuciyarka indai har kalamaina suna sanyaka nishadi nikuma bazangajiba wajen furtamaka su harsaisun cika duk wani bango dake zuciyarka
Nikaina bansan soyanada dadiba saida nayidace da ma aboci soyayya irinka hakika ninasan nayi dace samunka agareni babbar nasarace inarokon Allah yasake mallakamun kai hasken zuciyata
Usman bakin nanfa yakirufuwa wai Ashe Usman ya iya soyayya??? Abunda baiyiba koda budurwarsa ta mafarki yanaji ajikinsa kamar yanzune zaiyi auren soyayya
Matarsa ta mafarki ya auretane saboda yanajin tausayinta akan abunda matar ubanta takemata "" haka sauran matansa daya aurah azahiri yanasonsune kawai danbukatar sha awarsa lubabatu kuwa jiyakeyi kamar adolene ya aureta
Soyayya tagaskiya kuma kwaya daya tak babu macenda yadamkawa itah sai khadijar sa"" tsayin lokutanda suka dauka labila tanashigowa khadija tacemasa zasufita
Yayimasu Allah yakiyaye tareda kafuzza masu dadi tanakashe wayar tadafe kirjinta labila tahauyimata dariya tace inafatardai bakimanta ko kalma dayaba
Harara takaimata taçe wlh kinbani aiki sahiba bakiji kunyarda najiba"" labila tazauna tana fuskantarta tace haba khadija mijinkinefa Wanda zaki aurah wllh ajiye kunya zakiyi agefe kirungumi mijinki idankuma bakiyiba kinaji kinaganie kunya tacutardake kinga tashi muje abarwannan darasin saigobe
Khadija tamike sukafita suncewa inna suntafi tayimasu adawo lafiya
Aisha✍🏼
☠ *HATSABIBIN BOKA!!*☠