← Book details Hatsabibin Boka Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
CHAPTER 119 OF 121

Chapter 018

Hatsabibin Boka Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

By
Gentle Lady💃🏽


Tana soma ringing yadauka tayi sallama ya amsa ya aiki yace alhamdulillah ina yarana tace basa kusa danie

Ansama maki masu rainone??? Tace ah ah banagida yanzun haka ina dakin hajiya"! Yace kano kikaje kenan"


Ah ah ba hajiya ta kano ba ina nufin kakata"" wacce tahaifi maman mu

Muktar dasauri yamike yace waikina nufin kinganta???😀 Tagyada kai kamar yana ganinta yanzun hakama ina dakinta kwance gaskiya Yaya yakamata kaima kazo bagaka dangin muba kuma kowa naganie muna kama dashi

Duk da banga yaran gidan ba da alamu basa nan nijinakema kamar nazauna anan🙂

Muktar baki harkunne yace Alhamdulillah koba komai munsamu dangin mahaifiyarmu

Tace hakane yaushe zakazo?? Yadan shafo kansa yace inaso nadawo kano gabaya nacigaba da aiki hospital saboda wani dalili

Khadija tace kai Amman danaji dadi Amman meye dalilin?? Yadanyi Jim sannan yace aure nakeso zanyi"" ! Khadija tace badai kasamu matarba ???

Ah to nasamu Amman gaskiya haryanzun bansanarda itah ba saboda batasona naso sanardake Amman nakasa

Banaso nafada daga karshe tace batasona zanji natsanie kaina"" khadija tace karma kafara sanarda itah aini nayimaka mata Yayana"" tayi maganar tana murmushi""


Shiru yayi daga bisanie yace kowakika zabamun yazama dole agareni nasota"" khadija tace ainasani Yayana kasan Kuwa wacece?? Murmushi yayi yace basaikin fadaba nasan labila kike nufi

Danban manta alkawarinku da itah ba nikuma itace nakeso saidai inaganin bazata soniba kinaganin duk sanda tasamemu tare dake saitafasa zama idankuma nasameta agurin


Danashigo take tashi"hakan bayamun dadi" Khadija tayi murmushin jindadi tace"" karka damu indai sahibace zataso ka

Muktar yace anya kinmanta shiso ba ayinsa dole""

Hakane Amman batadawani zabi tunda nima ta tursasanie na auri babanta aikuwa dole ta auri Yayana"" muktar abun na khadija dariya yabashi
Yace batada laifi damacen kinasonsa"" kunya taji tace to aikaima tana sonka""

Itah tafadamaki hakan?? Aikobata fadaba indai tanasona zatasoka Dan kamanninmu iri dayane idan tana taredakai zataji kamar nice

Muktar dai dariya kawai yayi yacedai Allah yasatasoni shine kawai fatana"" kasa aranka kasameta ya muktar. Yace shikenan adaitayani addua idan kinje wajensu hajiyar kice inagaidasu duka

Tace zasuji sukai sallama takirah labila shukasha firah Amman batayimata maganar muktar ba hardare ba adawoda su anwar ba""" dayake yaran basuda fitina basa Neman mama ""

Dadare tana falon Hauwa sai shigowa akeyi ganinta"" yara da manya sosai khadija tasake cikin yan uwanta harwajen takwas sannan akadaina taruwa sosai harda na ima taganie diyar inna Husaina "" tagakuma zainab dakannensu da yayyunsu kaleed ne kawai bataganie ba""

Tanashan tupa yashigo gidan da sallama yana sanye da kananun kaya sunbala in karbarsa tunda yashigo yakafama khadija ido kamar yasanta kodan tana yanayi da zainab dinsa
Itama shitake kallo tana tasbihi ga Allah dayayi wannan halitta Kama iri daya kamar wada kani

Haka zalika bazakace Usman ya isah haihuwar saba"" kujerar kusa da hajiya yazauna haryanzu baidaina kallonta ba,"" idanunsa suna sauka akan anwar dayake kwance yana wasa da kafafunsa

Yazaro ido"" saikuma yasake murzasu hakan bai wadatarba yamike yadaukeshi yakuramasa ido daga Hauwa har khadija shisuke kallo""

Yajuya wajen Hauwa yace matar kinga abunda nakeganie kuwa??? Kodayake kinada matsalar ido balallai kiganiba "Ta harareshi tace ja irin yaro nadaifi matarka ganie idanuwa kamar gwazalma""

Dariya yayi yace haba kinsan kuwa wacce zan aurah aiduk kasarnan babu kamarta""

Tace wajen munintaba"" aikowa zaka aura bayana take dannice uwargida dariya yayi yace hajiya nashiga mamaki Ashe akwai Irina aduniya???

Yazauna kusa da itah yace daxun naga nshi ahannun baba Amman banlurah dashi sosaiba inasauri zanje siyowa zainab"" maganie ikon Allah yasake kallon shi yace wannan itace mamansa???

Hauwa tace itace sarkin surutu kanaganin baki kogaisheta bakayiba kakatse kaiko ina kaje saika saida halinka""

Baki yarike yace ikon Allah yaunaga inda akehana mutum yayi magana dashi dabakinshi wannan tsohuwar akwai takurah inbakiyi wasaba sainadauke kafata daga shashenki

Tace dagadai nahuta kullum saika shanyemun furah"" yace najidai yaukam bazanshaba anyimun gori Amman zuwa gobe zanhuce""yayi maganar yana shafo cikinsa"""
gabadaya sukasa dariya khadija kam bakibude takebinsa dakallo

Idanma baiyi surutuba ai dasauransa Dan Usman ma surutune dashi harta muryansu iri dayane""

Kallon anwar kawai yakeyi shikuwa sai wangale bakiyake yana dariya kamar wasa yakemasa"" yace Kinganie ko hajiya shima yasan muna kama gashi yanamun dariya😁

Hajiya tace nidai kadameni da surutu katashi katafi gidanku"" ido yadanturo yace ko ina gidane awajena inama zantafi bakisanardani inda wannan lu"u"lu"un yafitoba

Tace saiyanzu kagadamar tambaya to jikatace diyar antyn babanka wacce tarasu a Nigeria !" Kaleed yace haba no wonder naga muna matukar kama dawan nan yaron Ashe danane

Khadija kam aranta tace kaninkadai"" yace hajiya kinsan me??? Tace ah ah saikafada""

Yace duk su fauziya da bilkisu da yaya ahmad kaf jikokin gidan nan basu iyah haihuwaba"" tace sabodame zakace haka

Yace wannan Mamar lu u"lu"u itace kawai ta iyah haihuwa aceduk fadin masarautar nan babuwanda yayimun kara yahaifi maikama danie aini karnake kallon kowa dannima idan nai aure Yayana kamannina kawai zasuyi

Hajiya tace to alhuda huda katashi dareyayi wannan firar ta asheni kullum sai anzohirah acikamaka kunne dasurutu babu Dan abun tabawa

Kaleed yamike ya aje anwar yace tosaida safe bakuwa tunda korata akeyi yakalli anwar yace night diamond yawuce abunshi"" yana kwala kirah ina beranyar gidan nan take

Kaitsaye bangaren Fulani yatafi yatasota yabata kaza gasassa yace takaiwa hajiya"" tace ya sultan assignment dinfa""

Yadafa kanta yace kikaiwa Aisha tayimaki sauri nake wajen abokina zanje"" tabata fuska nidai ah ah idan nacesuyimun dariya sukemun"" yace tokawo littafin idan nadawo zanyimaki sainaba Yar dasafe akawomaki tace yee nagode yayana

Tasheka dakinsu tadauko littafin takawo masa sannan tasheka takaiwa hajiya

Hajiya tace tatsaya takarba tace takoshi tajuya takoma"" khadija tace badai wannan yakecewa beranyaba??? Hajiya tace itace bakisanshi da shegantakaba"" abokiyar wasar sace incemaki duk bayakiran sunansu kowa dakalar sunanda yake Kira kema idan bakiyi saurin sanardashi ainahin matsayinkiba nanda kwana biyu zaiyimaki suna

Shi bakinsa bayako ciwo kullum hakamuke dashi dadina dashi abudayane baruwansa dashiga sabgarda bata shafeshiba nitunda nakema bantabajin yayi koda musayar yawu dawaniba shiyasa yaran gidan nan suke sonsa

Danyanda yake sakemasu fuska duka sauran yaran basa sakemasu kinsan manya akwai jangirma khadija tace aihakan yayi bari nakwanta barci nakeji gashi anwar yakibarci

Tace aidole dazun barcinsa yatirga koda kawunki yakawoshi yayi barci"" kidau kazar dandan naki kichi"" tace nikam koshe nake hajiya kedai kici tunda tatoshiyar bakice🙊

Tasa dariya tace karkisa na ajeta gobe idan yazo inyaba masa itah afuska Khadija tana dariya tadauki anwar tace dadai kinci kinrage zafi danko bakiciba. Sai anmaki kishiyar tawuce tana dariya

Saida tawatsa ruwa takwanta dayake takwashi gajiya babu jimawa barci yadauketa dawaya ahannunta tanason Kira taji ko Usman yakai


Al amarin lubabatu kuwa daren sai ahankali domin kaikayin kamar jirayake takwanta yanda taga safiya haka taga dare ""

Washe gari tunda safe kurajen sunsake girma hardawasu kananun Abu suna yawo acikin kurajen kamar tsutsotsi sai tsikaranta sukeyi"" illai kuwa tana sosawa daya yafashe saiga kananun tsutsa ruwan suna taba jikinta wani kurjin yabullo

tashin hankali lubabatu Batasan sanda tafashe dakukaba kaya tasaka harda nikaf Dan kurajen sunfara fitowa agefen fuskarta tadauki key din motarta takama hanyar katsina


*Ganie gawanie*ya ishi wane tsoron Allah


Aisha✍🏼
☠ *HATSABIBIN BOKA!!!*☠
Chapter 119 · 0% Book details