Chapter 9
Hatsabibin Boka Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read
By
Gentle Lady💃🏽
Bazato kawai saiyafara jin amai"" dasauri yasauko zuwa bayin dakin dagudunsa yasoma kela amai tamkar zai amayarda kayan cikinsa yayi matukar galabaita"" take yazube acikin toilet din yana hakii tamkar wanda yayi gudun tsere da kartii goma""
Tsayin mintuna talatin yana wajen sannu ahankali yasoma samun natsuwa mikewa yayi yasakarwa wajen ruwa yawanke bakinsa sannan yafito kallo daya yamata yadauke kansa wasu hawayene suka sauko akan fuskarsa harzai wuce saikuma yadawo tareda saka hannu ya dade hancinsa zuwa saman gadon" yaja abun rufa yarufe mata jikinta sannan yawuce dasauri
Dayake akwai yalwatattun dakuna abangarensa tamkar wani babban gidane ahawan wani bangaren yashiga"" jiki sanyaye yakarasa bayin yayi wanka yadauro alwala domin koda yakwanta bazai iyah barciba
Washe garin ranar Sam fuskarsa batada wani walwala dankuwa alal hakika wannan lamarin yasoma kaishi bango yanaji yanagani zai halaka kansa"" ko lunch dasukayi sama sama yaci daga bisani yamasu sallama yawuce ko rakiyar bainemaba dama dai yau rakiyar habibace Dan haryanzu hannunta yake
Saida akayi kwanaki uku cur kamar yarda addini yasimfida budurwa sati daya bajawara kwana uku Amman harzuwa wannan lokacin baisamu kwantawa da itah ba"" gashi hargirki yadawo akan hajiya lubabatu""
Dadare suna zaune akan kujerah sunashan kayan itatuwa habiba tana barin gefensa nadama hajiya lubabatu tana barin hagu kokadan ayanzu bayajin warinta koda tabude bakinta"" aransa kuwa yana ayyana damacen muguntane bataso yakusanceta akwai abunda take sakawa ajikinta duk lokacinda tasan zaizo mata""" ahankade yake kallonta
Bayan sungama Shane yayi gyaran murya yasoma yimasu nasiha akan zamantakewar aure daga bisani yace kamardai yanda kukasani yaudai kwanana uku dakin Amarya danhaka yau za araba kwana kwana biyu kukeso ayi ko daya daya???
Hajiya lubabatu ce tayi saurin tarar numfashinsa tace maigida nidai kasan banda wata matsala amatsayina na antynta nidai nayafe nawa kwanakin nabaku watadaya kumore amarcinku
Jiyayi tamkar yafasa ihu
Dasauri yabude baki daniyar yin magana ta dakatàr dashi tahanyar rufe masa baki dahannunta tana girgiza kai cikin murmushi tace karkadamu basaika godemun ba nimaisonkace
Inason duk wani farincikin ka ninasan amarcin nan bai ishekaba"" bazan cutuba harcikin raina nabar maku zuwa watadayan saika rabamana kwana
Gabadaya jikin habiba yayi sanyi son hajia lubabatu yashiga ranta lalai kowa da irin halinsa bata taba ganin macenda batadau kishiya abakin komaiba kamarta Allah yabarmu tare hajia
Al amarin alhaji kuwa sandarewa yayi awajen saboda kaduwa dajin furucin lubabatu anyakuwa tasan masifarda nake fuskanta???
Yanisa aransa batasaniba nasan datasani dabazataso incutuba"" yanda takesona fiye darayuwarta "" kuma haramun ne kasanarda matarka sirrin abunda ketsakaninka da dayar matarka dasaina fadamata"" yaja dogon nunfashi yace shikenan mungode hajiya yanayin yanda yayi maganar kaida ganinta kasan ba cikin dadin rai yayiba"""
Basuwani jimaba hajiya lubabatu tayimasu saida safe tawuce bangarenta"" shima hakan yasaka yamike zuwa dakinsa hakama habiba"" sosai yau taraya aranta zatafaranta ran maigidanta domin samun abunda yakeso
Bayan tayi wanka tashirya cikin shigar kayan barci farare masu sharara tafeshe jikinta da kalolin turarukka"" kaitsaye bangarensa tanufa
Tasameshi yayi shirin kwanciya yana ganinta gabansa yafadiii yaukuma meyakawota alhalin bankirataba ????
Batareda tanemi iso daga gareshiba tayi saurin fadawa jikinsa""" ’’kafin yayi kokarin tureta daga jikinsa hartafara aikamasa dasakonni tako ina"""
Takesuka zube akan gadon tunbaya maida martani haryasoma maida mata da martani""" abukamar zaitafi ahakan sannu ahankali yasoma jin doyin tunyana daurewa tareda toshe hancinsa saiyaji abun kamarma karoshi akeyi kusamma doyin yafi nakoyaushe
Bashiri yahankadata gefe yamatsa baya dasaurii""" itakuwa alokacin hartayi barci abunta saitasake gyara kwanciya
Gefenda take yakuramata ido tamkar maison tunowani abun dagakarshe wanka yashiga koda yadawo baisametà dakinba tafita
Tsaki yayi damashi yasan komai takeyi dagangan takeyi kawai danyanason hakkinsa tana nema takasheshi indai Dan wannan ne bazansake nemantaba
Darenkuwa daciwon ciki yakwana"" tundaga ranar kullum idan sukatashi don su kwanta"" saikawai yarufe dakinsa kuma koda tabugàmà bazai budeba Amman Sam bayanuna komai idansuna tareda lubabatu ahakan har akacinye watadayan da hajiya tabasu
Aisha✍🏼
☠ *HATSABIBIN BOKA!!*