← Book details Hatsabibin Boka Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
CHAPTER 6 OF 121

Chapter 8

Hatsabibin Boka Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read

By
Gentle Lady💃🏽


Tabishi da kallo dawani boyayyen murmushi Wanda itah kadaice tasan ma anarsa"" tana nan akan gadon haryafito yana daure da towel

Yadauki comb yana taje sumar kansa"" saida tayi luf sannan yadauko turarukka yasoma fesawa ajikinsa"" yafesa akalla turare kala biyar sukahadu sukabada wani kalar kamshi na daban kaisaikace ma aiikatar turarece tayi ambaliya

Wata bugaggar shadda ja wacce taji aikin hannu da zare jinin kare maiduhu dinkin tazarcene daidai wandonsa bataja kasaba kamaryanda wandonsa baiwuce idon kafarsaba"

Yadauko hukarsa kube maikalar kayansa hatta Zanen hular tamkar tarema aka kerasu"" yadaidaita tsayin hularsa sannan yajuyo wajen hajia lubabatu yasakar mata murmushi yace mujeko dannafarajin yunwa yayi maganar yanashafo cikinsa

Batareda tayi maganaba tamike sukajerah zuwa kasa kowannensu fara a kwance akan fuskarsa"" aka idar sa falon kasa yakeyin break saboda masu aikine sukeyin komai shiikuma bayason masu aiki suhau saman sa inhar ba matarsaba babu Wanda yataba shiga saman""

Kaitsaye saman dinner suka nufa yaja kujerah yazauna tadubeshi tace bari nakirah Kanwata ko batareda yakalletaba yace ok"

Kaitsaye tasake hawa mahayar zuwa bangaren Habiba"" bakin kofar dakin tatsaya tana kwankwasawa cikin dakin akace waye shigo" taturah kofa habiba tana ganinta tasaki faraa danta shaidata tace Anty kece inakwana

Tamayar mata da martanin murmushinta tace lafiya qalau Amarya yakwanan amarci ya kuma bakunta?? Murmushi tayi kawai tadone kanta kasa""

Hajia lubabatu tace hmm kunyata kikeji Amarya nifa antynkice kinga taso muje mukarya nasankema kinajin yunwa""

Batareda tace komaiba tamike hajia lubabatu tanagaba tanabayanta itakuwa saikada mazaunai takeyi kamkar randar ruwansha

Harsukakai kan dinner din itah ta gabatar masu da abincin sukaci sukai hamdala sannan suka koma cikin falon suka zauna sukasoma firah

Dama ankusa azahar bayan yayo sallah yasake dawowa falon alokacin duk basanan"" baijima daxamaba hajia lubabatu tafito tanaganinsa tawashe baki harkadawo yace ah wlh kusadashi tazauna

Yace inakuma habiba??? Tasake murmusawa tace banda abunka alhaji kasan kunya takeji bata sababa nidai nayafe hirar kakoma bangarenta zakufi sakewa kudarji amarcinku

Murmushin yake yayi yace hakane kuma kinkawo shawara mai kyau yamike yana gyara tsayuwar rigarsa yayi hanyar mahaya itakuma takoma bangarenta

Kofar dakinta yatsaya yana sake sake aransa karshedai kawai yayi kundun bala yaturah kofar tareda sallama tana zaune cikin katon falon tana kallo tadago cikin fara.a ta amsa masa" dannesa da itah yaxauna yana Dari Dari yace kallo kike???

Tace ah kanta yanakasa yace dakyau"" dagahakan baicekomaiba"" saidai yanata satar kallonta takasan ido haryana hadiyar yawu kafin cikar mintuna ashirin yaji baxai iyah dakatarda kansaba cikin kasalarlar murya yakirah sunanta ahankali ta amsa yayimata nuni akan tazo babu musu kuwa tataso

Al amaridai anan yasauya yafara aikamata da sakonni dayake yanayi yana kauce hancinsa dankarya shakomasa abunda yafi karfin Tunaninsa tsayin mintuna goma yasunkuceta zuwa kuryar dakin

Abun mamaki yana ajeta akan gadon yajitafara wani minshari arazane ya kwalalo ido cikin kaduwa yace barcin kuma???? Waimeke faruwane kodai yarinyar nan aljanun barcine da itah?? Kuma dantsabar shakiyanci ace barcin bayazuwa sai idan nazoda bukatata"??? tsaki yaja yamike akan dagon yafita abunshi zuwa bangarensa

Saida akayi la asar yafito da mamaki yasameta cikin falon kasa da itah da wata kawarta"" kallo daya yamasu yadauke Kansa yawuce fuuuu tamkar kububuwa dansosai amaryar nan tasa tasoma batamasa rai jiyajiya dakawota jifa dazun barcitake haikam Amman gashi kawarta tazo tawartsake tamkar batayi barciba
Anjima nasan mezanyi
Dawannan yakawarda tunanin yakarasa masallaci""

Habiba kam tacika da mamaki duk da bata nunawa kawarta dakwai wani abuba Amman tanacikin damuwa tarasa meke faruwa aduk lokacinda zaitara da itah batakoma sanin meke wakana saidai tafarka taganta itah kadai idan kuma tamatsawa kanta da tuna abunda yafaru saitaji kanta yasoma ciwo

Har da dare taresukai dinner sukadan taba firah tayi masu saida" safe tayi bangarenta" batajima datafiyaba hajia lubabatu tamike tayi hamma"" tace nizan kwanta" alhaji saida safe"
Shima yamike yace kenan duk kunwatse kunbarni""anan kamar tsinkàkken silifas"" bakomai muje inrakaki" tayi murmushi tayigaba"" yana bayanta saida yarakatà har bangarenta" saida takwanta sannan yarufemata kofa Yakoma bangarensa yayiwanka

Yayi shirin kwanciya wannan karon kiranta yayi awaya tasameshi bangarensa""cikin shigar kayan barci masu sharara dukkan halittar jikinta ta bayyana" take Yakama zumudi jikinsa yasoma karkarwà tamkar zakinda yakwana biyar yanajin yunwa aganinku mezaifaru idanyayi arba da abinci

Ahankali ta takazuwa wajensa"" babuwani bata lokaci sukafara faranta ranjunansu"" kafin wani lokaci sunkai saman gado kamar almara saigashi tasoma barci

Ganin hakan yasa yaji haushi aransa yace kobarcin mutuwane bazai hakurabà saiya Kore kishinsà yanata"" kokarin biyan bukatarsa tasoma gurnani tanabude bakinta wani"" mugun doyi yana fitowa babu shiri yasa hannu daniyar rufemata bakiii yajikamar yataba wasu hakorah zagan zagan"" take Kuma zuciyarsa tasoma tashi
"


Aisha✍🏼
☠ *HATSABIBIN BOKA!!*
Chapter 6 · 0% Book details