← Book details Hatsabibin Boka Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
CHAPTER 29 OF 121

chapter 33

Hatsabibin Boka Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read

By
Gentle Lady💃🏽


Lubcy tadawo"" tanata sababi saida su sajida sukaita bata hakuri sukace ai kuruciyace zatadaina nan gaba""

Aranta kuwa tanatsoron shegen surutun labila tunda hartace hakan bamakawa zata sanarda Usman

kuma zaiyarda da maganarta danbataimasa karya sosai tasan yana yarda da maganar labila

Lallai kuwa yazama dole tayiwa tubkar hanci zata sanarda *hatsabibin boka* dawan nan tunanin sukacigaba da harkokin gabansu

Yanbiki sukafara cika gida alokacin taiwanka tafita cikin mutane akafara jidoda kayan ciye ciye""

Karfe hudu nayamma akatafi wajen faty Wanda uwargida tashirya awani babban hotel namaza damata inda Amarya dakuma ango tareda uwargidansu agefe aka zauna saman dandamali

Bayan anbude taro da addua akafara gabatarda shirye shirye inda maikida yayita wasa uwargidan Alhaji usman akan wannan katafaren biki data gayyacesu

Aka umurci Amarya da ango sufito tsakiyar taro sutaka rawa haka sukafita anatakemasu baya

Nan take akasaki kida tareda sowa""" lubcy tayi ruwan kudi tamkar dagasama suke zubowa sailiki takewa Amarya inda Usman shikuwa yakeyimata

Kawayenta suma sukafara yimata likiii"" sosai masu kida suka kwashi kudiii"" tarokam yayi taro duk inda lubcy tawurga maganarta akeyi anayaba halinta

Lubcy macece wacce ta iyah zamada mutane sosai tasan yanda take tafiyarda rayuwarta macece wacce tasan takan kissa dakuma kisisina

Shiyasa har makotanta""suna sonta sosai" dakuma yaba halayenta"" basu suka tashi wajen Fatyn ba saida akasoma kiran margin sannan akatashi bayan anci ansha anyi katt

Amarya anazuwa akasoma shiryata domin Kaita gidanta"" karfe takwas motocin daukar Amarya suka faka kofar gidansu

Bayan iyayenta sungama yimata huduba akadauketa sai katafaren gidanta bangaren uwargida aka Kaita akabata amanarta taredayi masu nasiha

Tacee bakomai ai kanwace niban dauketa kishiyaba aikuwa dazasu tafi har bangaren Amarya tarakasu kowayatafi dayabon halayenta

Karfe goma kowa yawatse akabar Amarya agidanta tareda uwargida gidan yayi tsit

Tasake wanka tadawo cikin falon tana zaman jiranshi zamanta babu jimawa Usman yashigo

Yana yin arba da itah yasaki fara a yace haryanzu kinafalo bakyajin tsoro ina labila???

Tamike cikin fara a tace sunyi barci nimadai shinakeji natsayane inrakaka wajen Amarya karkashiga kaidaya

Yace kamar kinsani bazan iyah shigaba" tace tomuje karage kayan jikinka kawatsa ruwa sainarakaka Amman yabanganka da kazaba

Kansa yadan Sosa yace tana mota wlh namanta"" tace tokadauko bari nahada maka ruwan wankaa yace yauwa nagode yajuya cikin zumudi tabishida murmushin mugunta dakinsa taashiga tahadamashi ruwan wanka yadawo yashiga yawatsa tadauko masa kayan barci masu kyau

Tafeshesu da turare yana fitowa yasaka kayan suka fita tanarike da plate da madarar shanu bakin kofar dakin tatsaya Tamika masa

Yace yahaka bazaki shigo bane??? Ido tagwalalo ah ah kaikam damadai rakiya naimaka kagaisheta dai

Tamika masa kajin yace tokebaki dauki takiba tace ainima nacitawa lokacinda aka kawoni wannan ta amaryace tasunbaceshi akumatu asha amarci lafiya tawuce abunta tana murmushi yabita dakallo cikin soyyya yana fatar Allah yabarshi da matarsa

Baisan wanne irin so takemasaba dahartake iyason abunda yakeso duk abunda akeyi bisa kunnen suwaiba tagodewa Allah dayabata kishiya tagari
Yashiga bangaren da sallama ya aje kayan hannunsa saman gadon yahau yaciremata mayafi yana murmushi Amarya ta ango murmushi tasaki cikin jinkunya

Yace yaudai Allah yacikamana burinmu kitashi muyi alwala mugodewa Allah"" bamusu tamike domin dauro alwala saiga jinin al ada jiki asanyaye tafito

Ganinta dayayi sai ahankali yatambayeta tafadamasa tanafashin sallah baice komaiba yagabatar masu dakajin sukaci saida yayi nafila yakwanta

Yadade yanajuyi kafin barcin yadaukeshi saikusan asuba washe gari sukuku yawuni Sam baida walwala

Bayan sunyi break dazasuci abincin rana yahau samanta saiyasamu tana sallah bayan jiya yatambayeta kwana nawa takeyi tace biyar kenan karya takemasa???

Baicekomaiba yace tafito suci abinci"" itakanta jikinta yayi sanyi daganin yanayinsa""

Dadare bayan sunyi saida safe da lubcy sukayi dakinsu wannan karon saida komai yakusa kankama tasomajin amai"" dasauri tasauko tashiga toilet

Tanashiga taji batajin komai""" Usman tunyana saran fitowarta haryagaji yaje bakin kofar yana bubbuga mata shiru kuma tasa sakata karshe dole yahakurah yakoma bangarenshi

Tundaga ranar dazaran yashigo dakin saitaruga toilet karshedai centake kwana har akakusa kwashe watadaya karshema saiya samata ido

Duk halinda sukeciki baisanardà lubcy ba itakuma bata nunawani abuba suna zamansu lfy zaman gaskiya da mutunta juna tadauki yayan Usman kamar nata

Zaune suke da marece lubcy tamike zuwa kitchen tazubo lemu a cup biyu tadawo falon tazauna tayiwa suwaiba bisimillah tadauka tasha sukaciga dafirah

Dadare bayan Usman yadawo dayake anraba girki yau hannun lubcy yake bayan sunci abinci suntaba firah sukaiwa juna saida safe


Aisha✍🏼
☠ *HATSABIBIN BOKA!!*☠
Chapter 29 · 0% Book details