← Book details Hatsabibin Boka Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
CHAPTER 77 OF 121

Chapter 80

Hatsabibin Boka Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

By
Gentle Lady💃🏽


Karkisake kibar kawarki tazauna maki kangado " gadonda mijinki yake kwanciya kuraya sunnar ma aiki wata shibgegiyar katuwa tadosana duwawunta inda yake kwanciya batako jinkunya"" inbanda lalacewar zamani mezaikaiki dakin kwanan kawarki??? Koda kinje wajenta kikwahe falo mana kofalon asamarwa maigida kujerah ta musamman ko yaranki karkibari surika zama akanta""

Haka kwanonda yakecin abinci kokuma cup dinda yakeshanruwa karkibari wata takafamiki baki inda yazamana mijinkima idan zaisha ruwa awajen zaikafa nasa yadace komai namijinki yazama dabanne danakowa

Yake wannan Amarya kisani tubalinki shine gidan mijinki yadace agareki duk inda kikaje karkisaki jiki awajen face kinadakin mijinki kiji aranki koda gidankune bazaki sakeba bisaga dakinki

Kizauna dayan uwansa lafiya dakuma makotanki idankinada abokiyar zama kidauketa tamkar Yar uwarki karkizama cikin sakarkarun matannan masu shegen kishin tsiya sudai bashason koya dagasu sai yayansu"" ramin kurah kenan

Idan kikace haka tokinyi kamaice ceniya da kurar kenan"" kirike abubuwa guda shida wadanda zanfadamaki

1 Ibada
2 tsabta
3 iya magana
4 rike sirri
5 hakuri
6 iyah abinci

Dadai sauransu inhar kika rike wadan nan zakici ribar zaman aure anan zandakata dankuwa idan nace zanfadi fa idodan aure dakuma hakkokansa zamukwana muwuni banfadi ko kwataba inayiwa wannan Amarya da agonta fatan samun zaman lafiya dakuma zuriya dayiba ma assalam

Daganan yamikawa wani malami yatashi yasoma dajawabin godiya duk abunda zanfada malam yarigada ya fadeshi inarokon Allah yasa kowa yayi amfani da abunda yasaurara kuma yayi aiki dashi "" Ameen munayiwa dalibarmu kuma malamarmu fatan samun zaman lafiya dakuma kwanciyar hankali agidan mijinta Allah yasa ace kara da akayi Allah yakauda fitinardake tsakaninsu Allah kakore shaidan atsakaninsu Allah yabasu Yaya nagari "
Subhana kallahumma wabihamdika ash"hadu anla ilaha illah anta astagfiruka wa atubu ilaika

Daganan akabaiwa wani malamin yabude taro da addua"" akasoma raba takeaway"" kowa Yakama gabansa saifatan Allah yabasu zaman lafiya

Sunakomawa gida akasoma shirye shirye"" kai Amarya su gwaggo hasana suka haushirya Khadija tuni labila tagama shirya kayanta""" anagama sallar magrib akafito da itah muktar dakinsa yashige yanata kuka kamar karamin yaro

Hakan yakasa khadija tasoma kuka itama dakyar akafitarda itah gidan su inna masunkara datasu nasihar labila motarsu daya da khadija sukahau hanyar kaduna

Sai wajajen karfe takwas sukakai duk da gudunda sukeyi harcikin mota banda kuka babu abunda khadija takeyi har akakai gidan maidagi yahangame masu kofar gidan motoci sukafara shiga gabadaya saida harabar tacika labila tayimasu jagorah hawa nahudu gabaya ansauya tsarin bangaren komai sabo hul akazuba gashi wajen yasha fentii sai kyalli yakeyi"" Amarya tashiga dakafar dama tareda addua

Bayan tazauna sannan akataso gabadaya zuwa bangaren lubabatu balaifi tayi wanka tashirya Amman dazaran kacika kallonta zakasan tasha kuka tun nan labila Tasha jinin jikinta

Dantunda sukashigo gidan tasan dadynta baibari akayi taroba sugwaggo hassana sukabata amanar Amarya Dan marainiyace takarba kuwa hannu biyu akaimasu nasiha daganan suka rankaya bangaren Amarya

Akasoma kallon dukiyarda aka narkamata kai abun saiwanda yaganie"" Usman baishigo gidanba sai wajen goma hawanabiyu yatsaya Dan nan yamaida kayansa yarage kayan jikinsa yawatsa ruwa yayi sallah yanamai nuna godiyarsa ga Allah dabaiwarda yayimasa

Ranar kwanan farinciki yayi washegari tundasafe lubabatu tasa akahadawa dangin Amarya abun karinsu saihada hadatake taware kamar ba itaba"" dangin khadija sunata yaba halayyar maman labila

Anan sukaci abincin rana sannan sukasake gyarawa Amarya bangarenta dazasu wuce sukasake yimata nasiha tanakuka sukarabu labila takoma rarrashi haka akawatse hardare khadija batasakeba

Suna zaune falonta bayan isha I"" Usman yaturo kofa yashigo da sallamarsa labila tagaidashi sannan tamike tabasu waje

Falon kasa tasauka takunna kallo tana zaune lubabatu tasauko sosai tayi mama kin ganinta danbatasan sanda tazo gidanba kokuwa tareda Amarya tazo oho

Labila tagaida itah ta amsa cikin sakin fuska tace yaushe kikazo??? Batareda takalletaba tace jiya aitare nazo dayan kawo Amarya

Lubabatu tagyada kai batasake cewa komaiba tamiyarda hankalinta wajen kallon

Usman ahankali yataka harsaman kujerah yazauna"" khadija gabanta yasoma dukan uku uku hannu yasaka yadago habarta saiyaga hawaye cikin muryansa maisanyi yace meyasaki kuka Deejarh na??? Kodai su inna ne dasuka tafi suka barki??? Kamar yace tasake fashewa dakukan yajawota jikinsa yasoma lallashinta haba Deejarh na kedaya kamata kiyi farinciki wannan baranar kukabace gidankifa kikazo karkimanta kinatareda annurin zuciyarki

Kukanki zaisakani adamuwa Dan Allah kidaina yimun asarar hawayenkin nan masu matukar tsada"" shiru tayi saidai tanajan ajiyar zuciya sannu sannu saboda kukanda tayi"" yace kokefa idankuma kikasake yin kuka nima zantayaki kintaba ganin kukan babban mutum??? Dariya tasoma tasake shigewa jikinsa tana girgiza kai"" shima dariyar yayi yace toyau zakiganie inhar nasakejin kukanki nima zanbude bakina harmakota sujiyo

Dariya takamayi tanaboye fuskarta cikin rigarsa murmushi yakeyi sosai yace kinci abinci kuwa??? Kai ta gyada yace banyardaba yanaji cikinki yadame??? Yayi maganar yanashafo Dan lafaffen cikinta

Tace wlh naci dasahiba kuma banajin yunwa"" yace kintabbata tasake gyada kai yace shikenan kitashi kishirya saiki kwanta kihuta nasan haryanzu gajiyar biki bata fita jikinkiba zanturo labilar saiku kwanta tare hamdala tayi acikin ranta tace to

Jayeta yayi daga jikinsa yadago dafuskarta yana kallo duk da tasaukarda kwayar idonta kasa cen kasan makoshi yace Deejarh Na kinyi matukar kyau jinakeyi kamar intasaki gaba inyita kallonki hargari yawaye. Bana gajiya dakallon kyakkyawar fuskarki

Idanuwanta talumshe dukkansu wani yanayi suka samu Kansu aciki Usman karamin bakinta kawai yaketa kallo sosai danbakinta yana burgeshi

Baisan sanda yamanna labbansa akan nataba""" sosai kirjin khadija yacigaba da bugawa Amman batayi kokarin hanashiba Yajima sosai yana sunbatarta ganin yakusa rasa natsuwarsa yanashirin wuce gona da iri

Yabaiwa kansa hakuri saida ya tattaro sauran jarumtarsa sanann ya iyah raba kansa dajikinta mikewa yayi dasauri haryakai bakin kofa sanann yacemata saida safe dakyar muryansa takefita

Khadija batace komaiba haryabar dakin tadade zaune awajen sanann tamike tawuce dakin tasoma rage kayan jikinta tawatsa ruwa tadauro alwala tana fitowa tasamu labila hartayi shirin kwanciya darduma tashinfida suka soma karatu

Saiwajen daya saurah suka kwanta""" kowanne zuciyarsa fariii nikam nace banda mutum daya saida suka kwanta khadija tasoma tunanin abunda yafaru dazu wani nishadine taji yakamata filo tajawo takankame jitakeyi tamkar Usman ne aga banta bangaren Usman ma hakane danko abinci baiciba yadade yana tunani kafin barci yakwasheshi

Washe gari anayin asalatu Usman saida yafara tashinsu sannan yawuce masallaci dayan aikin gidan tunda sukai sallah basu komaba sukasoma karatu da azkar din safe

Saida haske yafito sukagyara dakin dakuma falon suka kunna turaren wuta nantake gidan yagameda kamshi"".
Sukai wanka sukazauna sunafirah Usman yashigo dakin"""


Labila tagaidashi ya amsa cikin sakin fuska yatambayeta yasuka kwana tace lafiya qalau fita tayi tasauka kasa tasamu har lubabatu tagama hadawa kowa abunda zaici gefedaya tazauna bayan tagaisheta

Tacigaba dalatsa wayarta"" bayan fitar labila kusa da khadija yazauna tagaidashi ya amsa yacemata ya bakunta??? Tace babu hannuntà yariko yace tataso suci abinci bamusu tamike sukafito

Tunda sukasauko taga mom din labila tayisaurin cirehannunta jikin nashi shima baiyi kokarin hanataba sunakaiwa harkasa taduka tace mom inakwana

lubabatu ta amsa bayabo bafallasa
Lafiya kalau Amarya yakwanan bakunta??? Tace alhamdulillah Usman yajamata kujerah yanuna mata tazauna sannan shima yazauna lubabatu tazauna gefe sunsakashi tsakiya kenan sai lokacin labila tataso tazauna kusa da khadija tature nata gefe tasoma cin dankalin dakecikin farantin khadija suka kalli juna tasakarmata murmushi tace bisimillah

Usman baice komaiba sai lubabatu tace labila menene haka baganaki nanba yazakisaka mata hannu anata saikace warinki

Labila hannunta ta tsantsame acikin plate din tana kallon Usman tace dad inaji kamar bakasanarda mom yanake da wannanba??? Tayi nuni da khadijar batajira mezaiceba tacigaba

Tanamai kallonta mom wannan kawatace ko agida tare mukecin abinci anandinma tare zamuci inasonta fiye da kaina "" wlh koruwa banyarda sahibata tashaba saitaredani

Idankuma ba za abari naci tareda itah ba to itama bazataciba saidai muje mugirka namu ta mike sahiba tashi muje"" khadija takalleta kamar zatayi kuka Sam bataji dadin abunda tayiba wannan yanuna tana zargin mamantane

Usman ne yakalleta yace haba labila meyasa kikeyin haka??? Tace tomenayi dad daganafadi gaskiya nibana iyah cin komai saitareda itah

Yace shikenan zauna kuci yakalli lubabatu wacce tasaki bakii hangaga tana kallonta yace kiyi hakuri kibarsu surikaci tare"" tasaki murmushi bakomai dadyn Abdul nibandamuba abunda yasama nayi magana naga kamar baidace taci abinci da matar ubantaba bansan kawarta bane
Tunda hakan tafiso aishikenan nimeye nawà aciki


Aisha✍🏼.
[3/12, 7:32 AM] Adam yunus: [3/11, 7:51 PM] 1man: ☠ *HATSABIBIN BOKA!!*☠
Chapter 77 · 0% Book details